Malam Allah ye sa kada alheri malam muna godiya ❤❤
@MrOption-o4jАй бұрын
Mâshâ allâh Cheikh Barak Allahu fiyk
@Chamsoudine1996Ай бұрын
Gaskiya sak muna godiya
@BinIbrahimBinIbrahimBinIbrahimАй бұрын
Masha Allah
@umarilyasdabre2689Ай бұрын
Gaskiyana❤❤❤❤❤❤ Mallam
@mshauqeetv3974Ай бұрын
Dan bidia ma irinka gakanan samanta. masu gurguwar fahimta
@DjibrilSaley-y2cАй бұрын
Allah ya baku lafiya
@AbdussamadNaiyeАй бұрын
Toh namata ina neman wa'azin ka wanda 60/100 bana matabane
@anisahaidar2170Ай бұрын
Kuma muna alfahari da shi Malamin mu Ubanmu Hafizahullah
@malamgumel3547Ай бұрын
Bata lokaci kurum kan muqabala kan carbi Al umma tana fama da musibu iri iri ku kuna bata lokaci kan batun carbi shine ya dame ku Allah ya kiyaye
@ummuabdullaah7823Ай бұрын
Ai ba wannan ne damuwarsu ba tunda su nasu aljihun ya cika
@MagadjiMamadou-lk2vdАй бұрын
Gadon karya
@alhaliyumuhammadinuwa7766Ай бұрын
Gadon Mata Da Kaya malamin mata.makiyin iyayen annabi s.a.w
@Speedyvampir2Ай бұрын
Mallam ka fadi gaskiya. Amma yanzu mutane sun lalace wai ana koya musu sunnah amma wai sai an ce su yi hakuri? Gaskiya alumman Musulmi sun shiga rudani.
@MARYAMTUKUR-de1ihАй бұрын
Gaskiyamne ko sonzuchiyane ko jahilchine ko kodayine seika rasa, Allah ye shiryemu dei abun ba Dadi gaskiya,
@ummuabdullaah7823Ай бұрын
Waya ga su koya sunna😂😂😂😂😂
@muhammadbukarmuhammad178Ай бұрын
Jahilai banza Mai akidan awaris Dan izala bawan da bazaku kafirta ba domin Kun kafirta iyayan annabi s a w
@AbdulaziziAbАй бұрын
Kai haryana kana magana dasunann adini aikai makaryacine wazai saorareka
@omaruyusufu9866Ай бұрын
Kuji shashanshi awajene malamai .Ana kashe jamaan musulmai bah sa magana.Sun ja baki sunyi shuru. Amah suna fada a kan calbi.
@ummuabdullaah7823Ай бұрын
Ai ba wannan ne a gabansu ba
@ummuabdullaah7823Ай бұрын
Google din ka bidi'a ne Handset din ka bidi'a ne Speakern da kake magana da shi bidi'a ne Carpet din cikin masallacin da kake bidi'a ne Tyles ɗin masallacin bidi'a ne Rigar da kake sanya da ita me design bidi'a ne Dan haka ka fara haramtawa kan ka su kafin kayi magana akan carbi
@hanifali2433Ай бұрын
Kai jahili ne
@ummuabdullaah7823Ай бұрын
@@hanifali2433 HHHHHHHHHHHH dariya da manyan baƙi😂
@hashimaabubakar2752Ай бұрын
Riqe carbi ba bidi'a bane kaje kasake bincike. Carbi maslahace bisa abinda zai bawa bawa sauki cikin ibadarsa.
@Speedyvampir2Ай бұрын
@@hashimaabubakar2752 kawo hujja ba kawai ka zo ka ce ya yi bincike ba.
@muahammadadamu8947Ай бұрын
Gaskiya ina dalili
@dbardefxАй бұрын
@@Speedyvampir2kawo taka hujjar ta amfani da lasifika da darduma A masallaci...???
@ummuabdullaah7823Ай бұрын
@@Speedyvampir2 Idan lissafa bidi'a za'a yi a jikin shi da inda yake ai sun fi nawa. Sai akan carbi kawai ilimin shi ya tsaya? Google din shi wato tabarau bidi'a ne Speaker bidi'a ne Tufar shi me design bidi'a ne Wayar shi wato phone bidi'a ne Meyasa duk bazai yi magana akai ba sai a fara ganin gyara daga kan shi kafin a zo kan carbi
@shehuarc2964Ай бұрын
Don Allah mu rika kokarin reporting din sakarkaru jahilai masu comment din shirme a post dinmu saboda kiyayya
@SHAAYAUAHMED-w3oАй бұрын
Jahili da rigar malamai makaryaci
@chiromayarima8377Ай бұрын
Son zuciya ya muku yawa kai wani uwar kake kawo wa addini jahili mutum da ya haddace Qurani amma do hauka da rashin ganin girman manya ka koma islamiya
@musasabir779Ай бұрын
Let’s report this comment please. It’s a disrespectful and hate speech.
@ummuabdullaah7823Ай бұрын
@@musasabir779kai bari mu fara naka report ɗin
@ummuabdullaah7823Ай бұрын
@@chiromayarima8377ai jahili da rigar malamai babu wanda ya fi shi illa a cikin addini illar da yake yi ya fi na wanda ya yarda shi jahili ne