Zazzafan Raddi zuwa ga Prof. Pantami, Yanzu-Yanzu Sheikh Baffa Hotoro ya Maida martani ga Prof. Pan

  Рет қаралды 36,234

Maluman Nigeria

Maluman Nigeria

Күн бұрын

Пікірлер: 103
@MuhammadGaddafiHamisu
@MuhammadGaddafiHamisu Ай бұрын
Assalamu alaikum malam kuna rabamana hankalin mutane muna binku kukuma kuna ta jayayya ajunaku mu jahillai wa zamubi Dan Allah kudaina.
@Mujaheed751
@Mujaheed751 22 күн бұрын
Matsalar tashin ilimin addini ke nan yana da kyau ki koma makaranta
@usamaabubakar
@usamaabubakar 11 күн бұрын
Wannan Hassadace kakewa Malam, ai ya baku dama idan zaku iya ja da shi. kuma kayi masa gurguwar fahimta, to ka sani nagaba yayi gaba nabaya ......
@lawalishaka6580
@lawalishaka6580 6 күн бұрын
Kaji sakarai wanda yake kafa camera ba tare da ilimi ba wai shi yake yi ma Prof. Pantami gyaran larabci. Wallahi Baffa hotoro kai soko ne na bugawa a jarida. Yanda kake neman Prof. Pantami da sharri Allah ya juyar maka da mummunar manufar ka
@AbbaNdinya
@AbbaNdinya 11 күн бұрын
Aslm fitowa a social media Kubali ballanchi juna laifine don Allah in,mutum yayi badedeba asameshi agida aqalubalancheshi
@AminuAbubakar-bh9rb
@AminuAbubakar-bh9rb Ай бұрын
Gaskiya malam kabani mamaki akan wannan rantsuwar taka hotoro kake ko wayekai,wai meyasa baku koma yiwa shuwagabanninmu nasihaba sai maganar charbi. Waishin menene macharbi a addinin musulunchi shifa charbi abune na kirge domin kada kamanta abinda kake lissafawa to nibanga wata magana dazakai mana bayani akan charbinba domin dayawan yan dariqarma bakaganinsu da charbin ahannumsuba yanzu.
@YunusaBuba-ff5uj
@YunusaBuba-ff5uj 25 күн бұрын
Fadamusu gaskiya
@abubakarnuhu4833
@abubakarnuhu4833 14 күн бұрын
Allah yaraba mu da Rashin Sani.... Hotoro kazama shashasha Sakarai
@abdulmalikibrahim8760
@abdulmalikibrahim8760 27 күн бұрын
We are good at wasting time on unimportant issues. Issues that cannot help our growth and development
@HaAuIs-u4g
@HaAuIs-u4g 13 күн бұрын
What's growth and what's development?
@bakuramodu6905
@bakuramodu6905 16 күн бұрын
Aikinkenan kushejuna allah yasawake
@musahabdullahi3792
@musahabdullahi3792 Ай бұрын
The original marakunya is talking thrash again 🔥 🔥 🔥
@AbdullahZainab-c3d
@AbdullahZainab-c3d 11 күн бұрын
Mln don Allah kuji storon Allah wannan baladabi kuna kara. raba kan al uama
@abubakarnamoda3315
@abubakarnamoda3315 25 күн бұрын
Kai Hakan musulincin tace kayi kazo in public kana challenging malamin addinin musulincin
@IsmailIbrahim-l9j
@IsmailIbrahim-l9j Ай бұрын
Masha ALLAH ubangiji yasaka da alkairi malam
@babatheone568
@babatheone568 5 күн бұрын
Kai Kai Kai Kai Kai 😮 Allah Dai yakeuta kaidai malan kaji tsoron Allah. Fuskankadai gashi kaman Wanda yasan yakamata, to Kai Kuma tawannan hanyan taaddanchinne kakeso kayi suna to kasani daukkan watarai akwai lokachinda zata girba abindatashuka, tunda wuri kasan maikakeyi idanma biyanka akeyi to kayi gaggawan janyewa, saboda idan kamanta to Bari intunamaka "Yusuf Ali dahaka yafara
@HarounaZabeirou
@HarounaZabeirou 24 күн бұрын
Ku yan izala kuna raba hankula n mussuman duniya Allah yakamaku kuhada kan addini issalam
@Abubakaramza
@Abubakaramza Ай бұрын
Kuma kaiya bakin ka kayi abin da ya kawoka wannan ba wa'azibane allah ya haliccek bdun but mashi bdn ja yaiyaba
@auwaluibrahimhusaini2796
@auwaluibrahimhusaini2796 Ай бұрын
Kume yasa wawayyene bakwa fahintar karatun?
@muhdadamu8332
@muhdadamu8332 Ай бұрын
Har na fara mamaki banji Sheikh Baffa hotoro ya amsa gaiyatar Muqabilar da Prof Isa Ali fantami yayi ba akan charbi.
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 Ай бұрын
Gsky kan Mlm Baffa Hotoro. Jazakal-lah Khair
@hachimiousseini2391
@hachimiousseini2391 Ай бұрын
Way wannan malami ne kai jama'a Allah ya chirya, wannan dan SHEGIYA dan jaka ne zai yima pantami raddi toh kaje gaban chi dan SHEGIYA 😮😮😮
@sanusiabdullahi2791
@sanusiabdullahi2791 28 күн бұрын
😂😂😂😂😂😂😅 Shigiya rashin kunya wei baffa hotoro ne ya ke yiwa wanda ya haddace qur'an gyaran larabci
@AminuAbubakar-bh9rb
@AminuAbubakar-bh9rb Ай бұрын
Kaini bansanma yaushe kazama malami mai da'awaba har kakai kayiwa malam raddi to ko mai gidanka shi jikin bauchi yaji tsoron malam,sannan kasani yawuce kakirashi da isa ali pantami, nafarkodai melamine,masanin kimiyya da fasaha, sannan kuma professor ne kaga kuwa yawuce kafadi sunansa haka.kara zube kuma kai dan hassadane
@HAMZAADAMU-q1h
@HAMZAADAMU-q1h 28 күн бұрын
Kaikuma ta wannan hanyar kake Neman asanka gaskiya kanemi abokin yinka Dan wlh malan ba saanka bane kaje kanemi abinci ta wata hanyar Dan Allah
@AbdurrahmanUmarIbrahim-r4c
@AbdurrahmanUmarIbrahim-r4c 26 күн бұрын
Baffa kaji tsoron allah kadaina yiwa wanda allah ya daukaka sama dakai kuma kasani kai babban mahassadine
@MohammedMohammed-i8b5c
@MohammedMohammed-i8b5c Ай бұрын
Izzala izzala izzala Allah yesauka
@Abubakaramza
@Abubakaramza Ай бұрын
kai kaji tsoron allah ma aunin shine khairu kalam ma kalla wadalla masu nuna sumasu ilimine mafi yawanci walhi wawaye ne saboda kowa ace shi babb bam malami ne
@djibrilyusuf1771
@djibrilyusuf1771 Ай бұрын
Ni nafi gamsu da fantami
@lawalishaka6580
@lawalishaka6580 6 күн бұрын
Amma ita Shadibiyyar nan Mai baituka 5k+ shafuka nawa take da shi?
@arcnuradmalan6844
@arcnuradmalan6844 Ай бұрын
Mutane basu iya Sallah ba, Mutane na fama da jahilci da talauci kuna ma juna raddi a kan carbi. ALLAH YA GANAR DAMU BAKI DAYA.
@isaY2
@isaY2 Ай бұрын
Wallahi Nafi Gamsuwa da ISA ALI PANTAMI. kawai riketa don irge kawai
@ZAYYANUBAURAGWAD
@ZAYYANUBAURAGWAD Ай бұрын
kuji tsoron Allah don malam yafika daukaka kadakazo kabatashi wanna maganar taka bazataragemai komaiba na darajja
@auwaluibrahimhusaini2796
@auwaluibrahimhusaini2796 Ай бұрын
Malan baffah allah yasaka mukku da alkairi qara kuriqqa maganin wainnann yan siyyasar
@MalaMohammed-py6kx
@MalaMohammed-py6kx Ай бұрын
😢malam mujidadi DA wa'azi ta fahimta amma idan yazamanto wajin zikiri maiyawa koma za'amanta to tawace hanya za'ayi lissafi
@OusmaneAdau
@OusmaneAdau Ай бұрын
Daga Gabon salut nous sommes en semble avec toi
@Magajisalisu680
@Magajisalisu680 Ай бұрын
Mahaukaci original
@UsmanMohammedAdamu-ur6rz
@UsmanMohammedAdamu-ur6rz Ай бұрын
Idan wannan shine malami Ba mai shiga musulunci
@RabiuSaidu-w5e
@RabiuSaidu-w5e 15 күн бұрын
Malam allah sakama dagidan wuta jahannama danshe giya
@dankoliusman9837
@dankoliusman9837 Ай бұрын
It's truly disappointing to see respected Nigerian Islamic scholars disrespecting each other over something so trivial and unnecessary. I believe it would be more beneficial to focus on fighting against the poverty and bad governance that Nigerians are facing. "Charbi" is not Nigeria’s real problem. I have listened to many of you criticizing Malam Pantami, solely over the issue of Charbi. While it is okay for you to present strong evidence if you disagree with his statements, I get the sense that for many, there's an element of envy (hassada) over the honor (daukaka) Allah has granted him. This is really disheartening. Please, let us focus on addressing the life-threatening issues facing the Muslim Ummah, rather than wasting time on Charbi.
@AminuAbubakar-bh9rb
@AminuAbubakar-bh9rb Ай бұрын
Baka dawani karatu dazakaiwa mutane sai maganar charbi to maye amfanin wannan karatun naka. Shi malam cayai kaje kasameshi idan har kai malamine ba mayaudariba domin ku idan mutane suka biyaku sai kunkaishi gabata.
@AbdulaziziAb
@AbdulaziziAb Ай бұрын
Shifa cewa yayi masu darajah banda karnuka irinku masudaraja tailimi tokai wayasaka magana Ai kanacikin karnuja kaijahiline
@BilkissouLaila
@BilkissouLaila 24 күн бұрын
Assalamou alykoum
@yahayaabdullahi5092
@yahayaabdullahi5092 17 күн бұрын
Kaji Malamai da Boko ya Shigesu Al'umma dana Rayuwa a tsarin kafirci ku kuma kuna musu akan Carbi..Yan Duniya
@MassaoudouLawal
@MassaoudouLawal Ай бұрын
Macha Allah Allah yassaka da alheri Malan ❤❤❤
@LawanUmar-u7l
@LawanUmar-u7l 25 күн бұрын
Allah yasa albarka
@salihuyahaya4911
@salihuyahaya4911 15 күн бұрын
Baffa hotoro kaje kayita isti'adha shedan ya shafe ka
@muhammadgibrimaabdullahi2671
@muhammadgibrimaabdullahi2671 19 күн бұрын
Marakunya. Allah Ya kwashe maka albarkar ilimi sbd ba ka ganin girman malaman ka. Munafikin banza, jahili, makaryaci wanda ya kasa kwato kansa a muqabalarsa da Abul fathi sani Attijjani a duk lokacin da suka haɗu a shafin sarki zaki. Allah Ya shiryeka, Ya sanya kunya da sanin darajar masu ilimi a zuciyar ka.
@MuhammadFaisal-R2
@MuhammadFaisal-R2 28 күн бұрын
Waima izala shekarar ta nawa kwatakwata
@YunusaBuba-ff5uj
@YunusaBuba-ff5uj 25 күн бұрын
Alamu sun nuna hotoro yanajin haucin fantami, don yayi minister
@muhammadauwalilyas8422
@muhammadauwalilyas8422 Ай бұрын
Allah ya saka da alkhairee ya shiryar damu!.
@MohammedMohammed-i8b5c
@MohammedMohammed-i8b5c Ай бұрын
Kai har kaisa kace prof bai San wani litafi ba Kai karance mana mara kunya
@sunusimusamohd.1389
@sunusimusamohd.1389 Ай бұрын
Gaskiya wannan yaron ya cika mara tarbiyya mara kunya
@AbouHaifan
@AbouHaifan Ай бұрын
Maashallah my Sheikh Fantami is not confidence
@mallamkawualhajimaliu9721
@mallamkawualhajimaliu9721 Ай бұрын
😂😂😂gaskiyane sai yau natabbata bakada Han,kali hotoro😮
@SuleMaikomo
@SuleMaikomo Ай бұрын
Hasada,rashin tarbiyar ilmi,kodake ilmi daban Imani daban
@YunusaBuba-ff5uj
@YunusaBuba-ff5uj 25 күн бұрын
Annabi ya taba reke charbi ne, mallam
@yahayasadiq4829
@yahayasadiq4829 Ай бұрын
Banza a banza wahabiyawa wai tsarbi ne abin tattaunawa ,wawayan banza
@Zainul-abideenAliyu
@Zainul-abideenAliyu Ай бұрын
Bappan shedanai, Allah ya tsine maka Albarka 😢
@babatheone568
@babatheone568 5 күн бұрын
Allah ya shiryeshidai ameen
@abumuhsinabumubarak7530
@abumuhsinabumubarak7530 Ай бұрын
Baffa Hotoro gaskiya abinda kayi yayi dai-dai
@Daudayahouza
@Daudayahouza Ай бұрын
Gaskiya baffa hotoro rachin kunyarka yayi yawa
@OusmaneAdau
@OusmaneAdau Ай бұрын
Daga Gabon baffa hotoro ilimi
@HarounaZabeirou
@HarounaZabeirou 24 күн бұрын
Kai mikasani jajili mararkuyya kasar Larabawa naga carbi dan wahabiya dan baya izala ma'haukata makaryata
@nazifiyusuf5136
@nazifiyusuf5136 Ай бұрын
Ko kadan baima kamata a Dunga sairaron wannan daqiqin jakin ba wai a matsayin malami baya daga qarahe idan ya shiga hannun hukuma yaji wuya qaryata kansa yake domin mun Gani lokacin da yayiwa Dahiru Usman Bauchi Qarya da kawai ya burge jahilan Dake habansa, Shasha kawai Dan Kwangilar Kafirai Dan raba kan tsakanin musulmai, wlh Allah Sai Dai kayi Haquri Domin Addinimu Bana Uwarka bane Bana Ubanka bane Jaki Kawai.
@AbouHaifan
@AbouHaifan Ай бұрын
Gaskiya né malan
@YusufNamiji
@YusufNamiji Ай бұрын
Allah saka da alkhairi Anan dai muna tare dakai mln baffa hotoro
@HhHbv-j9t
@HhHbv-j9t Ай бұрын
Ubankama yayi Rubutu Akan carbi
@AnasShehudukku
@AnasShehudukku Ай бұрын
Bafa hotoro kana da hasada..ba kada farinjini..duk wanda ya tasya yana sauraranka ba yada lafiya..ko babu malamai a duniya bazaka taba zamowa malami a gare mu..ka daina son zuciya
@BukhariZakariyya-k2o
@BukhariZakariyya-k2o Ай бұрын
Kasan irinku zakuce bakwason malami Koda yanafadin gaskiya kuma wan'nan ba addinibane Allah yashiryeku kuma muna tareda gaskiya kowaye yafadeta
@HAMZAALFAWAEDTV
@HAMZAALFAWAEDTV Ай бұрын
Kai babba yaro pantami yamaka nisa wlh mara kunya
@MohammedMohammed-i8b5c
@MohammedMohammed-i8b5c Ай бұрын
Gsky malaminga ba karamin wawabane
@ibrahchetima7755
@ibrahchetima7755 Ай бұрын
Shege!
@nouranoura-y5q
@nouranoura-y5q 28 күн бұрын
Kai nigeria jahilai soun yi hawa mala mai kalilan ne masanama kalilan.ne. yara basuda kunya sam miye carbi sa karkaru fasi kai sha sha shou
@HhHbv-j9t
@HhHbv-j9t Ай бұрын
Baffa Hotoro Bakada Kunya
@abubakarmustapha7726
@abubakarmustapha7726 Ай бұрын
Kai na karamin da iska zaka yima Malam gaira dama kunda hasada a wajinsa
@adamugarbaadamu5250
@adamugarbaadamu5250 11 күн бұрын
Gsky Wannan Mutumin Dan Neman suna ne
@sanusiabdullahi2791
@sanusiabdullahi2791 28 күн бұрын
Ko ta yaya ka san haka?????
@BukhariZakariyya-k2o
@BukhariZakariyya-k2o Ай бұрын
Masu comments na alkhairi akan malam baffa muna godiya wadanda kuma suke zagi daman munsan suwaye amma wallahi koda baffa hotoro zaifadi abinda bashida hujja bama tare dashi awan'nan abu amma wallahi munatare dashi akowacce irin gaskiya
@muhammadauwalilyas8422
@muhammadauwalilyas8422 Ай бұрын
Jazakumullahu Khair.
@AbdulkadirAliyualiyu
@AbdulkadirAliyualiyu Ай бұрын
Allah saka da alkayri
@usmanmusainuwa8619
@usmanmusainuwa8619 Ай бұрын
Pantami yanada son alfahari. Ji yake kaman yafi kowa ilimi a Nigeria. Allah ya shirye mu.
@Abubakarmuhammadkawu-p7v
@Abubakarmuhammadkawu-p7v Ай бұрын
Allah ya saka da alkhairi mallam
@tambuwalmathsclass
@tambuwalmathsclass Ай бұрын
Ga musulmai nan sunyi dumu dumu cikin shirka, kun kawo idanu kun saka musu.
@SadikAbubakar-qo3cs
@SadikAbubakar-qo3cs Ай бұрын
Wawa
@BukhariZakariyya-k2o
@BukhariZakariyya-k2o Ай бұрын
Maganinku mahaukataba
@muhammadauwalilyas8422
@muhammadauwalilyas8422 Ай бұрын
Kwarai kuwa 😂​@@BukhariZakariyya-k2o
@YUSUFKAMALUDEEN-l9q
@YUSUFKAMALUDEEN-l9q 25 күн бұрын
Kai ban zani
@nafisasalam1399
@nafisasalam1399 Ай бұрын
Masha Allah 🥰🥰🥰👍
@muhammadjidda5158
@muhammadjidda5158 Ай бұрын
Ka fake da maganar littafi ka shigo da wani Abu dama abinda yake sosama zuciya kenan dan Adam ajizi ne babu yadda Allah baya jarraba bawansa ko kaki ko kaso fantami malamin kane
@Yakubuumar140
@Yakubuumar140 Ай бұрын
Allah ya sakamaka da Alkari malam
@saiduusman8114
@saiduusman8114 Ай бұрын
Allah yasaka da alkairi Mallam
@basiruwali-cv1ky
@basiruwali-cv1ky Ай бұрын
fafahopotor marasakuyane jihili kafikama da yadaba isa ali fatami basa akabane kumahar abadabazakaysheba yafikakamadamitana kirki stananekaw
@abumuhsinabumubarak7530
@abumuhsinabumubarak7530 Ай бұрын
Pantami ya kira ruwa, yanzun ruwan yana ta dukan shi.
@ZAYYANUBAURAGWAD
@ZAYYANUBAURAGWAD Ай бұрын
Karyane
@UmarIdris-k7u
@UmarIdris-k7u Ай бұрын
tsinannen hotoro dama kananan bakawarije gindin uwarka mara tarbiya na tsaneka yaran dr jaki
@YusufNamiji
@YusufNamiji Ай бұрын
Kaji tsoron Allah
@BukhariZakariyya-k2o
@BukhariZakariyya-k2o Ай бұрын
Ai daman dayawa wadanda sukayi da'awa basuda farinjini kuma magana ake ta karatu idan da hujjan akawomana wallahi saidai afiku suna wallahi badai hujjaba
@muhammadauwalilyas8422
@muhammadauwalilyas8422 Ай бұрын
​@@BukhariZakariyya-k2o Jazakumullahu Khair.
@AbubakarSl
@AbubakarSl Ай бұрын
Wlh kadaina shiga cikin harkan ilmi kabar malamae suyinasu harkar da,awa kaikuma. Kaje kainaka. Harkan gonna kaji
@mtahirabdullahi2542
@mtahirabdullahi2542 Ай бұрын
Allah sarki
They Chose Kindness Over Abuse in Their Team #shorts
00:20
I migliori trucchetti di Fabiosa
Рет қаралды 12 МЛН
If people acted like cats 🙀😹 LeoNata family #shorts
00:22
LeoNata Family
Рет қаралды 9 МЛН
Из какого города смотришь? 😃
00:34
МЯТНАЯ ФАНТА
Рет қаралды 2,5 МЛН
The Singing Challenge #joker #Harriet Quinn
00:35
佐助与鸣人
Рет қаралды 44 МЛН
KISHIYATA SEASON 7 EPISODE 13
47:58
AL-RAHUZ FILMS PRODUCTION LIMITED
Рет қаралды 46 М.
___GYARA KAYAN KA...
1:55:14
Maluman Nigeria
Рет қаралды 272
Malam Jafar Da Albani Sun Tsole ma Yan Bidi'a ido
19:56
Jafar Suleman Al Kamaruni
Рет қаралды 1,6 М.
Malam Yakubu Ismael Rabon Gadon Full Wa'azi Hausa Version @RESETLIFETV
1:09:34
The best funny prank girl 😱😳😂
1:01
dimerci tv
Рет қаралды 8 МЛН