Allah yaqara shiryar damu akan sunnar ma'aiki s.a.w
@ahmadmubarak62103 жыл бұрын
Wlhy Allah abduljabbar kanin fir auna ne
@jibrinumar48263 ай бұрын
Madallah
@ibnuzairu17682 жыл бұрын
Allah ya bima haqqin ka 👏 ya maulana 👏
@hajiyasalmababy77023 жыл бұрын
Lahaula wala qawata lillah Allah karabamu da son girma son mulki da son abun duniya Allah katabbatar damu akan sunna har abada !!!
@abubakarabdulkadir8653 жыл бұрын
Ameeen tsumma ameeen
@abbassanikerau36663 жыл бұрын
YA ALLAH KA RUFA MAMU ASIRI KA KIYAYEMU DAGA JIN KUNYA DUNIYA DA LAHIRA, A hakika daga farko naji haushin tonon asirin da Malumma sukeso suyi wa Abduljabbar, To Amma yanzu dana saurara sai naji lalle an kunyata shine sakamakon Girman kai da nuna isarsa a ilimi da cika baki da yake a majalisansa. YA KU DALIBAN MALAM LALLE KU SANI , ADDINI BA NA MALAM BANE, NA ALLAH NE. daga karshe naji takaicin Kunyata shi a gaban Dansa da ya afku.
@dahirumuhammad78983 жыл бұрын
Wallahi , masu bani mamaki , sune """masu bin Abduljabbar"""". .
@muhuyiddinhadimuhammad93513 жыл бұрын
Innalillahi wa inna.ilaihiraju.una Allah yashiryeka dan tamure
@saniaminu32093 жыл бұрын
Allah ya karama annabi daraja, Ya kuma kare mu daga sharrin duk wata husuma datake tun karar addinin mu ya kuma yi mana maganin duk masu shirin raba kawunan musulmi baki daya, su kuma waanan malai allah ya saka masu da alkhairi ya kara masu ilimi ya kuma kiyayesu daga dukkan wani sharri AMEEN, Allah ya baku ikon ruguza duk wata barna dake cikin musulunci, shikuma malan Abduljabbar Allah ya basa ikon daukar gaskiya
@muhammadauwal573 жыл бұрын
Allah ya saka da Alkhairi. Shedani yaga saka makonsa
@auwalabubakar14133 жыл бұрын
Allah yakarawa annabi daraja
@saniadamuallahyarusaakidar50483 жыл бұрын
Allah yarusa addinin shi,a
@ibrahimchitouabdoulkarim6583 Жыл бұрын
Labaika sadauki
@ibrahimsalehibrahim60833 жыл бұрын
Allah ishirya mu ameen summa ameen
@alhajiiraki98013 жыл бұрын
Allah yaqarama annabi daraja
@khadijamustapha38253 жыл бұрын
Ta kamata shima ayi mishi hukunci yadda akayi wa na baya domin annabi ba abin wasa bane in ana so ayi adalci toh dole shima ayi mishi hukunci daidai da yadda Shari'a ta fada kuma ta rubuta ya kamata shima a kashe shi ta yadda nan gaba ba wanda zaiyi yin kurin zagin annabi ko ya fadi kalmar batanci Allah YA KARAWA ANNABI S.A.W DARAJA.
@almustaphaishaqbununu45223 жыл бұрын
Subhanallah!! Abduljabbar Allah yasa katuba.
@kogohana14713 жыл бұрын
Allah yajazamani kou mala mai
@BoubacaraliAli9 ай бұрын
gaskiya Abdul jabbar Bai bi hanyar gaskiya a muqabala bah Ya karanta hadissi yafi wannan surutu da gardama
@hikmatutv33683 жыл бұрын
Alhamdulillah, Jabbiri yasha ƙasa, Allah ya shiryar da mu shiriya irin na addinin musulunci, Allah ya nuna mana gaskiya ya bamu ikon binta, yanuna mana ƙarya ya bamu ikon gujemata, Allah ya daukaka musulunci da musulmai, ya ƙasƙantar da kafirci da kafirai. Alhamdulillahi rabbil alamin.
@zainabibrahim50453 жыл бұрын
Na tabbata idan aka danganta magan ganun abdul jabbar da yayi ace ubansa ne yayi wallahi bazai so ba. In ya iya maimaitawa 'yan uwansa bazasu so ba. Allah ka saka mana abun da yayi wa musulunci a kanawa da duniya baaki daya. Allah ka kubutarda masu son kubata daka mabiyansa. Allah ka tarwatsa dukka nufisa da kudirinsa. Allah kasa yaran sa suyi masa a abun da ya fada akan wanda akayi duniya dominsa. La'ananne, tsinanne, zindiqi anyi asarar haihuwarka. Mahaukaci
@muazumuhdameen95083 жыл бұрын
Ubangiji allah ya nuna mana gaskiya ya bamu ikon binta
@hikmatutv33683 жыл бұрын
Amin
@saniibrahimgaya50203 жыл бұрын
Allah yasaka maku da Alkhairi ya qara ganar damu Gaskiya
@hajiyasalmababy77023 жыл бұрын
Abduljabar kayi hasara wallahi
@anisaumarabubakar88343 жыл бұрын
Yayi kyau malaman addini kun kure shi kun kaishi bango bashida abinda zai ce , yanada damar ya kawo hujjuin abinda yake jinginawa Annabi SAW Sai yace Wai Babu lokaci karyarsa takare Allah yashirya shi ko yayi mana maganinsa Kuma ayi Masa hukunci, idan yacigaba,
@musaumar35833 жыл бұрын
Allah ya k'arama Annabi daraja saw
@ibrahimsanusi32863 жыл бұрын
Allah ya saka da Alkhairi
@almaleekherbalislamicmedic11303 жыл бұрын
Mas'Ud Mas'Ud Hotoro😂😂😂U made my day wlhy
@MuhammadSabiuAbdussalamAlminsh9 ай бұрын
❤❤❤❤
@SOSO-ft8sk3 жыл бұрын
جزاكم الله خيرا شيوخ السنه
@sd-kinternationalltd71313 жыл бұрын
ALLAHAMDULLILAH! ALLAHAMDULLILAH!! ALLAHAMDULLILAH!!! Thank to the kano state government for taking proactive measure to avert maitatsine the earlier such quake such so called scholars are banned the better for safety of kano people. Kano state has been experiencing series of religious crises it must never happen again....saee'd from Singapore 🇸🇬 origin of katsina state...
@dahirumuhammad78983 жыл бұрын
Fatana ayi hadinkai tsakanin Qadiriyya,Izala, Tijjaniyya. Don kawadda Abduljabbar
@sd-kinternationalltd71313 жыл бұрын
@@dahirumuhammad7898 hakane
@aminujibril4101 Жыл бұрын
Malam gaba gadi ,wato cikakken dan rainin hankali ne kuma dam isaka mara mutunci
@abdourahamaneissaka64483 жыл бұрын
Alhamdulillah' Allahumma salli ala Muhammadin wa sallim