Sanata Barau Jibrin da magoya bayansa Allah Ta'allah ka isar muna Allah Ta'allah ka tarwatsasu Allah Ta'allah ka hanasu sukuni ka hanasu nutsuwa ka cire duk wani tallafi da kakeyi masu, Allah Ta'allah Kasa masu cutar tsoron kudi da mota, Ka jarabcesu da tsoron Iyalansu, Allah Ta'allah Karka bari Su gama da iyayensu lafiya. Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum Manzon Allah tsira da amincin Allah su Qara tabbata a gareshi Yace; "Duk wanda ya jibinci al'amarin AL'UMMATA kuma ya tsananta masu Allah ka tsananta masa"
@ahmadsani959Ай бұрын
❤ Don Allah menene sunan wannan malamin. Allah shi kare shi
@auwaluahmadudagauda7978Ай бұрын
Sheikh Abdallah Mahmud Adam potiskum
@DataHub012 күн бұрын
Sheik Abdallah mahmud Adam
@MustaphaShuaibu-vv7qwАй бұрын
Amin
@NuruddeenShehuNomaАй бұрын
Allah yasaka da mafificin alkhaeri yakuma shiga cikin lamurranka malam
@SaniMusaNassАй бұрын
حفظيظك الله ،و جزاك الله بالجنة الفردوس
@abdulrahmanmusa3634Ай бұрын
ALLAH ya kare mana malam gabansa da bayansa da kuma sharrin magauta
@AbbasSaeeduАй бұрын
allahumma ameeen ya hayyu ya kayyum
@rashidaaliyu5887Ай бұрын
جزاك الله خيرا يا مالم❤
@هيموكنك-ظ3خАй бұрын
Insha Allah sai munyi maganinsu Allah yasakama da alkhairi malam dama yansiyasa sunsaba yimana karya bacikawa
@NasiruIbrahim-ox9qlАй бұрын
Allah yasa mudace ameeeeéeéeeeen
@SaniAbubakar-s5gАй бұрын
Allah ya tsima dan jari hujar mogaye
@rakiyamusa845Ай бұрын
Amin Ya Hayyu Ya Qayyum
@JacobKuje-u3cАй бұрын
Allah kare manakai malam
@HassanAbubakar-jh8ydАй бұрын
Ameeen summa Ameeen
@abubakarsadik-zd2hbАй бұрын
Amin ya Allah
@SaaduAbubakar-zy1oxАй бұрын
Ameeeen Ya Allah Thanks mlm
@IsmailaIbrahim-ij1nnАй бұрын
Amin yaa haiyu yaa qaiyum
@RabiuBalaRomoАй бұрын
Allah ya isamun
@AbubakarSadiq-o3eАй бұрын
Subihanallah waiyazu billah
@SaniAbubakar-w4nАй бұрын
Allah kahalakasu kamin suhalakamu
@mubarakbinmuazu8756Ай бұрын
Allah yamana jagora malam
@al-aminabbajiddahgusau9193Ай бұрын
Mune tattalin arzikin mu ya kare kasuwancin babu, mune talauci yayi wa yawa, mune rashin tsaro, ya Ubangiji Allah ka isar muna da isar ka, ya Ubangiji Allah
@muhammadusmanadamАй бұрын
Ameen ya hayyoon ya qayyoon
@MunirMuhammad-f5iАй бұрын
Ameen ya hayyu ya qayyum
@musakabir6578Ай бұрын
Ameen Ya Rabbil Alameen
@SanusiAdamu-s5mАй бұрын
Nice one
@AliyuIliyasuAbu-JafarАй бұрын
Malam Allah ya ƙara ma taqawa, sannan kuma ya kawo mana mafita.
@MbafulaniАй бұрын
Allah yaqa lfy
@mahmudmuazu3451Ай бұрын
Ameen
@KabiruYunusa-u7mАй бұрын
Allah yakawomana dauki
@alkasimbadamasi8409Ай бұрын
Allah Ya kawo mana Mafita
@AlhajiBello-l6qАй бұрын
Wato ashe da sanet da yamajalisa suna iyahana shugaban kasa yin abu to kenan dasu akajaye muna tallafi dakuma gwannoni yanzu da gwannoni dasanet dayan majalisa to wallahi mu talakkawam najeriya munfison amaida tallafi ga rebano na bat yanzu kai tunubu kaiko kamaida tallafi.kudindaa suke samu subar samunsu donmu talakkawam najeriya ba musan anfanin samun kudinsuba
@AbdurrazakIbrahim-e5bАй бұрын
Allah ubangiji ya sakama amin
@usainirzaki6021Ай бұрын
Allah ya kawo mana sojoji masu kishin kasa masu San talakawa
@abubakarabdulrauf299Ай бұрын
❤
@alhidristela8661Ай бұрын
Barau kwallon shege
@IbrahimMuhammadMakarfiАй бұрын
Innalillahi wa inna ilaihi rajiun
@buharit.abubakar8329Ай бұрын
Inshallahu barau ko councilor bazai sakeyi biinizllah
@saminuumar-w1xАй бұрын
Allah SWA yabamu mafita
@abubakaraliyu5324Ай бұрын
Za’a sai yatch wa shugaban kasa da kudin haraji
@ABDULLAHIUSMAN-mp3wcАй бұрын
Gaskiya na
@AbubakarAhmadHamzaАй бұрын
Kuyimasu alkunut kowanne Danshegiya yamutu Dan ubansu zazza luman munyi gwagwarmaya akan za6ansu Amma kullum sai bullo da abinda xai kashemu akeyi
@moduburahimi2550Ай бұрын
Ai bukuga Komai ba tukun'na- ba kunce Buhari Yafi Allah ba, shi zai cire'ku cikin walaha ba ? Yan Buhari yai mugunta dan Muguwa dan Sininya, Maqiyin Annabi Maqiyin Allah 'Maqiyin Adding Musulci, La'ananne 'Sinenne RAMINDA ya tona maku a yan Arewa sai kunyi Shekaru 70 Baku futa ba. Kuna zagin Wannan dan Zina dan Haran Tunibu. Duk Buhari ya sara masa' saboda kuce ku komo kuson sa yawo Mulki.
@TukurAhmad-ed7wjАй бұрын
Gaskiya ne malm
@idrisamin7314Ай бұрын
Please ya sunan wannan malamin mai magana a karshe, wanda ke sanye da bakar dara (hula)?
@auwaluahmadudagauda7978Ай бұрын
Sheikh Abdallah Mahmud Adam potiskum
@brhmsaadАй бұрын
Jamaa tambaya nake, ina malam Jingir ne?
@MunirMuhammad-f5iАй бұрын
Allah ya saukar musu da azaba
@HassanIsah-f7rАй бұрын
Allah ubangiji kakawo muna mafita
@Auwalu.IsmailaYahayaАй бұрын
Gaskiyaalan kayi kuskure.
@nuraaminu2331Ай бұрын
Malam ba ka yiwa barau adalci ba kuma Allah ba zai amsa mummunar adduarka a kan barau ba,domin ba ka fahimci abinda a ka yi ba ai ba barau ne ya kawo kudurin ba
@isabadamasi1967Ай бұрын
Tunda kaine ke amsa addu'a sai ka dawo masa da ita ai.
@buharit.abubakar8329Ай бұрын
Kai Rabu dashi mtseww@@isabadamasi1967
@buharit.abubakar8329Ай бұрын
Kai Rabu dashi mtseww@@isabadamasi1967
@usmandisoahmed4946Ай бұрын
Wannan izgili ne ga mahallici@@isabadamasi1967
@usmandisoahmed4946Ай бұрын
Gaskiya abi abin da hankali kowa zai iya kuskure:Barau ko ku. Duk kuma wanda ya yi wa wani kasafi ko mummunan fata ya sani abin kansa zai koma.
@ABBABINHAMEEDАй бұрын
Malam ba Allah ya isa zakuyiba lokaci yayi da kuyi bara a abayyane kuma kuyi yadda Annabinmu s a w w a w kukira al umma zuwaga Addinin musulunchi Addinin gaskiya كتب عليكم القتال وهو كره لكم الاية
@AbuphonerepairАй бұрын
gaskiyane kakefada aman kada kamanta sai anci ankoshi sa, anna ajikarfin sauraran wa, axi