Ma sha Allah Allah ya maka jagora Duniya da lahira alhamdulilla maman ka ina maka fatan alheri
@salisualfa44683 жыл бұрын
Wanann shirar inaga ba sabuwa bace, sbd wanann bawan allah de allah yai masa rasuwa saidai mu cigaba da yi masa addu'ah.
@marainiyahausatv2 жыл бұрын
Allah sarki
@ousu-maigazakinmaza39052 жыл бұрын
Masha allah yy nuhu nawa 🥰
@ibrahimabbas483 жыл бұрын
To Nuhu Abdullahi Allah yakarataimakawa yakarabasira
@ahmadusman93443 жыл бұрын
Masha Allah! The talented actor
@RahmaASamad3 жыл бұрын
Allah Sarki Rayuwa
@fatimashuaibunakawarill79093 жыл бұрын
Masha Allah amma naso ace Fatima,ce, bafauziyaba
@elmuhammedhusseina40523 жыл бұрын
My best actor in kanywood
@idrismohammed68443 жыл бұрын
For the reason ur balance fans...the love I for ur at be increased more...God bless you my best actor
@فلمةعرب-س7س3 жыл бұрын
Masha Allah yakara basira
@katsinatv0123 жыл бұрын
Yayi kyau
@rukayanass76933 жыл бұрын
miss you
@maimahamanzakariakagana79183 жыл бұрын
Mahamud na sumayya .Allah kara daukaka
@abdulkarimibrahim15562 жыл бұрын
Abdou
@RahmaASamad3 жыл бұрын
Masha Allah
@shuaibusaadudanoga16183 жыл бұрын
Dan allah mutane kudaina yankewa kanku shekaru Dan allah adinga fadar gaskiya to kenan kana Dan shekara nawa kafara harkar film haba idan me tambaya zai iya amincewa da duk abinda kuka fada me kallo fa bazai yadda ba Dan allah please a gyarA
@fateemaoumar43533 жыл бұрын
Wlh kam
@ridwanrabiukano69733 жыл бұрын
To kana nufin yafi shekara 31
@makarantatv67603 жыл бұрын
MASHA ALLAH TRÈS BIEN
@Yahayaby2Tv3 жыл бұрын
R.i.p mahmud Allah yajikanka da rahma. 🙌🤣🤣😅
@muhdbellomuhd56623 жыл бұрын
Hey
@amiscorahim24552 жыл бұрын
Naji they post rest in peace for him pls is it true 🥺😭
@abdoulazizsayadi89283 жыл бұрын
Gaskiya bbc kun shahara harda fira da fatalwa
@fateemaoumar43533 жыл бұрын
Toh kai da bakikan kan taba cewa fati washa budurwar kance amma yazu kuma bakace intama tana cikin yan matan da kayi kafi kayi aure ba gaskiya nuhu abdallahi kai bakan da gaskiya
@nafisatmuhammed16713 жыл бұрын
Me I want to act oo
@ibrahimhabibmuhammad96373 жыл бұрын
Saidai kamanta bakace an Haifeka a Unguwar Kawo ba dake Kano
@amaniadamou77073 жыл бұрын
Makaryaci
@ibrahimkd22293 жыл бұрын
Yayimuku karya tabangare daya dabaigayamuku zamanshi na abatuwa agege lagos ba kuma kutambayeshi waye Balarabe GG zaiyi dariya kokuma yacemuku sunan kamfanin babansa kenan a abatuwa agege lagos airasuwar babansa ne sukakoma arewa dazama amma datare muke ninake tuko motor dagacikin agege zuwa kasuwarsu muhadu
@halimcyhausagirl53083 жыл бұрын
Yanzu kai me kake son bayyanawa?
@fatimahudutahir77922 жыл бұрын
Oho masa
@ibrahimkd22292 жыл бұрын
@@halimcyhausagirl5308 who do you think we are talking about