Aliyu Mohammed amma laifin waye kungani anan Amma fa akwai laifin sarkin samari fa don yakamata wannan damben ba karamin Dambe bane yakamata asanar da gobnatin jahar zamfara idan ta amince shikenan idan Kuma akasin haka shikenan
@shafiuimam96393 ай бұрын
Ramadan Garba Zaki
@AbdulwahabMusa-hl9tv3 ай бұрын
Allah yabaka sa, s ramadan
@Badamasi_Mairecord3 ай бұрын
Ina yiwa gwamnatin Zamfara Allah ya isa akan hana dambe da sukayi
@abushamba6133 ай бұрын
Siyasa ce Kawai Dan sunga Cewa basune Suka yi gayyatar ba