😭😭😭 Allah ya jiqan sarkin gobir dr tawhidi Allah ya tsaremakai Allah ya taimakeka Akan maqiyanka
@AbdurrahmanDaud-f9t2 ай бұрын
Allah yasakawa Dr da alkari
@NasserMouhamed-w1y2 ай бұрын
Macha Allah Dr Allah ya saka da alheri
@nasermukutar-iw3ly2 ай бұрын
وعليكم السلام ورحمة الله وبركاته اللهم صلِّ وسلم وبارك على نبينا محمد جمعه مباركه علينا وعليكم بالخير والعافية ❤
@MukhtarMuhammed-g5d2 ай бұрын
Allah ya saka da alkairi malam❤❤❤
@saadabari42592 ай бұрын
Maasha Allah. May Almighty Allah reward you.
@maazouismael43082 ай бұрын
Macha allahou malamou chek idris kafadi gaskiya kouma allaha yayi maka albrka kouma gaskiyane 🇳🇪
@musaumarkagara54382 ай бұрын
😅😊😅😅😅😅😅
@musaumarkagara54382 ай бұрын
😅I 😅😮😅😅I and 😮are are
@musaumarkagara54382 ай бұрын
. 😅😅😅😊😅😅😅😅😅😅😅😅
@anassanatare45462 ай бұрын
Allah yabiya dr ❤❤
@IssaHoussaini-rl2tr2 ай бұрын
Allah ya saka da alheri da nasiha mlm amine
@Sanirimi-q1j2 ай бұрын
Gaskiyane malam Allah yakara fahimta
@youssufazakariyamussa2 ай бұрын
Gaskiya ne malan idris allah yakara basira❤
@abdullahihassan10672 ай бұрын
Allah yasaka da Alkairi Mallam Allah kuma yajiqan Sarkin Gobir da rahama yasa yahuta su kuma wadanda sukayi wannan mummunan aiki Allah yayi mana maganinsu
@HauwaMuhammad-z7g2 ай бұрын
Mlm allah ya saka da alkhairi shikuma allah ya jikansa ya gafartamasa in allah ya yarda yana aljanna
@SulemanHasansuleman2 ай бұрын
Allah ya isarma musulunci da musulmi bakidaya da darajar annabi Muhammad s a w
@abdulsalamhamza23392 ай бұрын
JAZAKHALLAHIU KHAIRAN
@JabirRabiu-s7b2 ай бұрын
Masha Allah Malam Allah ya tsareka
@Nurashehu-q8l2 ай бұрын
Allah kajikansa da rahama katona asirin masu hannu akan kisan sarkin gobir
@MamanWaizina2 ай бұрын
Allah yasa da Alkairi Dr namu
@abdourrahmanedoudou86292 ай бұрын
أفضل الجهاد كلمة الحق عند سلطان جائر
@MoussaAssoumane-e7n2 ай бұрын
Macha Allah ❤
@MohammedMusa-bt9fn2 ай бұрын
Allah yakareka dr
@abubakarwando26422 ай бұрын
Masha Allah. Dr
@gamboharou94002 ай бұрын
Wa'alaikum salam
@taibaabubakari55502 ай бұрын
Masha Allah Tabarakallah Sheikh ❤❤❤❤
@MamanHumaira-xk6sy2 ай бұрын
Fatanmu Allah yajikansa da rahma ya Allah malam Allah yasaka da Alkairi😢😢😢😢😢
@رقيهالهوساوي-ظ2ك2 ай бұрын
Dr iKon Allah Allah ya kara tsareka Amin
@Hoa-l3k2 ай бұрын
Gaskiyane ya Allah yaganardasu inzasu gane inbashiryayyubane Allah yayimana maganinsu🤲🤲🤲😭😭😭😭😭
@AbouzeidMahamadou2 ай бұрын
Machaallah Allah yakareka malam
@khaleefazulfa9332 ай бұрын
Dr Idris imamul bukhari na Africa 🌍
@ShuaibuBabaAliyu2 ай бұрын
Gaskiyane malam, Allah ya saka da alkhairi
@sukainatuabubakar96652 ай бұрын
Allah yasakawa Dr da gidan aljannah
@AwaliAwali-ir8er2 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@abdourrahmanedoudou86292 ай бұрын
امين يارب العالمين
@Ummahanihassan2 ай бұрын
Ameen ya Allah
@gamboharou94002 ай бұрын
Subahanahu wa ta'ala
@abdoumahamane68702 ай бұрын
Allah ya kare ka Shaikh Idris
@abdourrahmanedoudou86292 ай бұрын
عفوا شيخ ادريس بوثي
@aboubacarchaibou55362 ай бұрын
Allah ya sakamaka da Alkheri Mallam
@HauwauMikailu2 ай бұрын
Allah yasaka wa malam da alkhairi
@gamboharou94002 ай бұрын
Sallallahu alaihi wasallama
@LauratoucisseNamadicisse2 ай бұрын
❤❤❤❤ malan dr gas kiyane
@issaabubakarmuhammed60732 ай бұрын
Allah yajikan Sarkin Gobir da rahama yasa aljanna makoma. Kai kuma Dr Idris Allah yatsareka yakarama Imani da Jarimta yakara lfy da Nisan kwana yasa kafi Karfin makiyanka Allah yataimaki musulmai da musulunci Allah kadafamana kasa mucika da imani Allah yataikamana yasakamana da alkairi
@SirajYousuf-m8z2 ай бұрын
Allahumma Amin
@UbeatSaid2 ай бұрын
Aslm mlm ni inabada shawara Ahada taro na sarakan baka da irinsu yan kura da yadakwari da mafarauta da yan tauri ashiga jejin mana
@abdouhalilou-r8x2 ай бұрын
Allah ya ƙara wa rayuwa albarka mallam ya jiƙan magabata da rahama
@hakimzakariahakimzakaria-ct7ei2 ай бұрын
Mai gida dan Allah ya labarin Palestine ❤ sory
@IbrahimAlhajimusa2 ай бұрын
Allah yasakama dr tauhid dodun yamadahila
@ZahraAbubakarAli2 ай бұрын
Allah yatsare mu da sharrin democracy, Allah yasa muyi kekkyawar karshe
@al-furqanwalhudatv2 ай бұрын
amin
@AbaharuAbubakar2 ай бұрын
Malam Wannan Maganar Gaskiyane
@رقيهالهوساوي-ظ2ك2 ай бұрын
Dama Allah ya jikanrai malam Auwal Albani Zaria yafada Allah ya jikanrai malam JAAfaR yafadah Shiyasa Akaka shesu karArna surena mana hankali munsan komai wallahi
@abdulfaram39242 ай бұрын
Malam idres Allah yayemakah albarkah da fadin gaskiyah
قل الحق ولو على نفسك ياشيخ عبد العزيز جزاك الله خير
@abdourrahmanedoudou86292 ай бұрын
الله يطول عمرك الله يبارك عليك وعلى والديك وعلى ذريتك
@AbubakarUmar-lu4pt2 ай бұрын
A'a batace ita musulmabace, ita christian ce, amma tana fafutuka a kan 'Yancin Hausawa .
@MohammedMusa-bt9fn2 ай бұрын
Allah yakyauta
@LauratoucisseNamadicisse2 ай бұрын
Dr allah yabiya
@jibrinalkhaseem52782 ай бұрын
Malam insarakuna sukayi magana rawaninsu za acire munga misali akan sarki sanusi
@fatimamuhammadkeraukerau83382 ай бұрын
Innalillahi wa'inna ilayhirraji'un
@brhmsaad2 ай бұрын
Duk yadda aka juya fulani ne ke taaddanci akan hausawa. Ko menene raayinka babu wata fassara da zaka yi. Kuma ka duba duk masu rike da madafun iko a Nigeria duk fulani ne. A lokacin da suka fara ma shugaban kasar bafilatani ne.
@al-furqanwalhudatv2 ай бұрын
kenan kana so kace duk bafulatani dan ta'adda ne?
@brhmsaad2 ай бұрын
@@al-furqanwalhudatv Ko alama. Abinda nake nufi shine duk yanta'addan da aka sani, ko suke kama mutane suna kashewa gaba daya fulani ne.
@Mrdansudan2 ай бұрын
Mallam abdelaziz babu wani jihadi da ɗan fodiyo ya yi sai ta'adanci da bori da ya yiwa shugabanin sa Dan mamayar ƙasar hausa kuma ya cimma nasara ya ɗora gulani ƴan ta'ada a mulkin ƙasar Hausa
@YakubuMusaA-ku4dd2 ай бұрын
Fulani yan ta adda ne na yanzu gaba dayan su indai adaji suke mai karesu yacucemu
@matchawdikaini21392 ай бұрын
Why shouldn’t be Dr Idriss is the only one speaking against these dangerous threats please my ułammah and chiefs wake up
@mahamadouabou78422 ай бұрын
Wa ya ja?
@saidounamatadjamilou67022 ай бұрын
malam ka na kokari wly allah ya saka da alheri
@SulemanUmar-z1c2 ай бұрын
Masha Allah Allah ya Kara lfy,Dan Allah malan ahana mutane kallan India.sune tushen lalacewar arewa
@Mrdansudan2 ай бұрын
Ai su fulani ƴan ta'ada ne ba zasu barranta da su ba sai dai sunema musu uzuri dan su ƙarfafa musu gwiwa
@vipvip31852 ай бұрын
😊
@HassanMuhammad-g9zАй бұрын
Ciresu za ayi
@SaudatAbdullahAbdullah2 ай бұрын
Malam Allah ya saka da alheri, kamar yadda ka fara mgn shine kowa yasan cewa ta ,addancin nan aikin siyasa ne dan kawai su haddasa rarrabuwar kai a tsakanin mu, mudinga kashe junan mu, amma idan da hukuma ta shirya yaki dasu da tini sunyi kuma su waɗannan yan Ta,adda ina suke samun makamai da kayan aiki kowa yasan gwamnati tana da hannu Dumi Dumi aciki. Dan haka ku yanzu da kuka san komai kawai kufuto ku fayyace komai sbd kari ya ga al, umma Boye Boye bashi da amfani jama,a su san ainihin makiyan su, yanzu misali waye yake da riba a wannan tashin hankali da ake ciki akasar mu Amerikawane kuma duk wannan fitun tunun da muke gani suna faruwa a meduguri da Zamfara da Katsina da Sokoto duk shirin su ne kuma mu yan arewa shuwagabanni mu sun sai da mu a wajan su sbd dama da sharadin haka aka basu mulkin , Toh kun gani. Sbd haka akwai aiki a gaban mu, lallai mutane suna bukatar wayewa akan wannan lamarin, Allah ys mudace.
malam a z tun parko duniiya kowace qabila ta hallakar dashugaban qabilla to yaki yatabbata a sakaninsu kukaranthi tarihi
@jibrinalkhaseem52782 ай бұрын
Allah yaisa Allah yaisa Allah yaisa wlhi tunda nake hankalina betaba tashiba yanda naka video ko kallon video ban iyaba😭😭😭
@AbubakarAliyu-op4mv2 ай бұрын
Hakanifa
@MouctarisaddiSaddi-ds4ny2 ай бұрын
Allah yasa muga lafiya
@saidounamatadjamilou67022 ай бұрын
muna godoya
@abdourrahmanedoudou86292 ай бұрын
وهو لاءلاينفعهم الذكر لأن اكثرهم المنفقون
@aliyoussouf9592 ай бұрын
Kaimalam dan fitinane kai dama kahzagi annabi
@rabiuabdullah32312 ай бұрын
Nin kakana yakusan shekara 85 aka asheshi
@muhammadrabiu77062 ай бұрын
Takwara na a Ina kake, km a Ina aka kashe shi pls
@murtalaabubakar22152 ай бұрын
Kowa Dai yaci gaba Abunda yake Ganin Shine daidai, Amma ita Dai gaskiya gaskiya ce in kuna dawo ma gaskiya Ku dawo Mata Muda muke kauyukka Akwai Wanda Zai Gaya Muna yadda aka tsara wannan Abun? Alhmdulillhi tunda Har cikin Masu laifin Da Malan ya lissafo Bai baiwa hausawa laifi ba Sannan Inda Malan yake tambayar kungiyar miyetti Allah, TO GA amsar tambayar ka Malan A lokacin Da Yan jarida suke tambayar Bello badejo amsar Da ya baiwa Dan jaridar itace a daina kiransu Yantaadda a Kira su Masu Boren neman hakkin su, wallahi wallahi wallahi Kowa yasan wannan amsar ita Bello badejo ya bayar Yanzu haka a kauyukkan mu a karkashin Ikon SU muke Ba A karkashin Ikon gwanati ba Inda Zan Iya ajiye number ta bansamu matsala Ba wallahi Da Na ajiye Don a Kira Ni Don neman Karin bayani Sannan Kuma Mai wannan tashar Ina Maka fatan Alheri sannan inaso Ka yafe Ni Don gaskiya ADA inama kallon kaima Baka son mu saboda Ba asalin Abunda yake faruwa Ake Gaya muku Na gode
@LauratoucisseNamadicisse2 ай бұрын
Yaron folani kaji dorun allah babu bahause babu bihillace dan taada dan ta sdane yauwa
@lurwanuhamza85142 ай бұрын
Neman hakki akan talakawa , wlh tlh kaima kasan ba Neman hakki bane zalinci ne . Kuma ALLAH baya son azzalumi
@MohammadLawanyahaya2 ай бұрын
Munagodiya
@LimanBello-iv1jn2 ай бұрын
To yayanku da suke kashe Fulani a koainafa
@ibrahimjinaidaliyu87852 ай бұрын
Kai ma gawa ne dan uwarka tsonanne
@LimanBello-iv1jn2 ай бұрын
@@ibrahimjinaidaliyu8785 Kobakawa Allah kazo inda nake dolene kamutu
@garbafadlu26992 ай бұрын
Amma Kai bakada hankali . Ni bafulatani ne Amma wannan Fulanin jahilaine Kuma Basu san musulunci ba
@LauratoucisseNamadicisse2 ай бұрын
Yaro kai haquri kadena wahalda kanka barawu barawune bahausa ba hulani
@aliyoussouf9592 ай бұрын
Malami ko min zafin Abu sai dei yanemi Zaman lafiya kuma yanemi kon tarda Hankali amma bah Tada tarzumah ba