Allah yatsinewa Dan fodio Kuma wallahi sai mukori fulani daga Nigeria buhari ne yakawo ta addanci a Nigeria tare da taimakon qungiyar miyatti Allah
@saudiyakassim33572 ай бұрын
Allahumma Ameen, Ya Hayyu ya Kayyumu ga duk Addu'o'i. "ALLAHUMMA MUNZILA AL-KITABI SARE'A AL-HISABI, IHZIMI AL-AHZABA, ALLAHUMM AHZIMHUM WA ZALZILHUM". "ALLAHUMMA INNA NAJ-ALUKA FEE NUHURIHIM WA NA UZU BIKI MIN SHURURIHIM". Was Salatu was Salamu Ala Nabiyyil Ummiyyi wa Ala Alihi wa Sahbihi wa Sallama Tasleeman Katheera🤲🤲
@mansurshehu23862 ай бұрын
Wannan sojan da makamantanshi Allah ya tsare su ya taimakesu.
@nurasalisu60312 ай бұрын
Allah dai ya kawo mana saukin wannan ta addanci amen summa amen
@al-furqanwalhudatv2 ай бұрын
Amin amin
@halliruidris64982 ай бұрын
An
@halliruidris64982 ай бұрын
Qqqaanzqqqvax
@halliruidris64982 ай бұрын
Qqqaanzqqqvax qvn avzancaacaqq
@jibrinalkhaseem52782 ай бұрын
Don allah Acigaba da alqunutu asirinsu zaitonu inshallah
@garbafadlu26992 ай бұрын
Addua Yana aiki yafi zanga zanga . Mu hadasu yaki da Allah tunda Allah yafisu
@ZainabSani-vd8ex2 ай бұрын
Ya Allah kabawa wannan sojan kariya,Ya Allah kaimishi kariya cikin kariyar ka😢Dan wallahi manyan su na iya kasheshi 😢Dan ba gaskiya suke so ba 😢Wallahi tausayin halin da xai shiga nake jiye masa 😢Ya Allah kabashi kariya aduk inda yake alfarmar Muhammadun Rasulullah Sallallahu Alaihi Wasallam Wasallam
@muhammadmahmud48412 ай бұрын
Gaskiya ko wane ɓangare na da laifi a wayannan abubuwan Allah ya kyauta
@bintaisah58542 ай бұрын
Wannan sojah mungude Maka kaganardamu
@babangayougayou10942 ай бұрын
Wai miye anfani ɗan majalisar A talaka? Yau talakawa ne ya kamata suyi zaman dirshin na musamman a majalisar har sai ta dawo ga hannun talakawa domin fa wannan demokradiyyar kun zaɓe ta ne domin kare rayukan ku aksin haka ne ke faruwa saifa kun zare ƙafafuwan ku aradu ❤❤❤❤❤
@SAaduAliyu-zg7mh2 ай бұрын
Shugabn sojojin Nigeria Yana Da hannu dumu dumu sarkin sakkwato yana da sa hannu dumu dumu gwmannatin tininbu tana Da SA hannu dumu dumu Allah yakifarda azzaluman Yan siyasar arewa
@CalmFlower-qt4yq2 ай бұрын
To kace sarkin masulmai yayi magana anageria akwai sarkin masulmai mude bammu sanshiba ga sarkin masulmainan sunkashe sarki yagama lafiya in sha allahu🤲🤲🤲
@slimkid02252 ай бұрын
16:22 wallahi wannan maganar tasa abar dubawa ce fah! Allah ya kawo sauki.
@Assoumanegarbachamssiya-o7c2 ай бұрын
Juma'a mukoma ga Allah sabida Allah ya kanbamu shuwagabani deidei halayyamu .to muje mu yaweita istigfari
@saudatu-abdullahi2 ай бұрын
Gaskiyya ne Mallam,Allah Ka yafemana karka hukuntamu da halayenmu ya hayyu ya qayyum 😢
@ChamssoudiniZarouma-f8s2 ай бұрын
Allah sarki douniya Allah ya bamu lafiya a douniya😢😢😢😢😢😢😢😢😢
@HgfgffGgfhvc2 ай бұрын
Woy toku tinubu yagagarekune wlh harda layfin sojojin ma 😪😭😭😭
@saudatu-abdullahi2 ай бұрын
Gaskiyya da laifinsu,Amma manyan sojojin ne keda laifi BA kanana BA,inda babban hafsin sojin kasa yaga dama 1hour tayi yawa ya leave mulkin kasan kowa ya huta,Amma bazasuyiba wlh😢
@kudiratlasisi67272 ай бұрын
Ai toh sojojin Nigeria sun zama yan siyasa. Ba kamar sojojin da ba. Ai tun zanga zanga da akayi har akagama kwana goma sojoji basu Yi juyin mulkiba. Asan manyan sojojin Nigeria ansiye su. Allah Muna roko yayi mana maganinsu Amin 🤲
@saudatu-abdullahi2 ай бұрын
@@kudiratlasisi6727 ameen yar uwa
@MtkMtk-s7t2 ай бұрын
Amin ya haiyu ya qayum
@mustaphamohammed53432 ай бұрын
Da wawan wancan Bafullacan naga ke magana gesundheit uwar fulani,
@ubamuhammad46562 ай бұрын
Ai dama mun san tunda aka kashe wannan bawan Allah sarkin Gobir
@Rahamanuhu-vv3fu2 ай бұрын
Amin ya zaljalal wal Ikram 😢😢😢😢
@Rahamanuhu-vv3fu2 ай бұрын
Innalillahi wa inna ilaihi rajiun
@AbubakarImam-o3i2 ай бұрын
Kai inna lillahi rajiun allah sarki wannan wace irin kasace
@Aishamuhammad-z7h2 ай бұрын
Ya Allah don darajar Annabi muhammad sallallahu alaihi wa sallam kakawar mana da azzaluman shugabani masu daurewa ta,addanci gindi🤲🤲🤲
@ZakariaKamal-b3t2 ай бұрын
Duduniy bagayada Ake Irinwann abuba in a a Nageria ba Allah Katsare yan uwanmu ya Nageria ameeeeeeen
@salisdanhajiya45442 ай бұрын
Gaskiya alan waka yaji zafin wannan kisan da akaiwa sarkin gobire
@nouhouyahaya-g6f2 ай бұрын
manyan en nageria Kenan sune asalin en ta Adda 😢😢
@حواعبدالله-ك7ي2 ай бұрын
Allah dai yanuna mn Lkc amma mutananmu wlh se ahankali I zabe yazo bama zirfafa tinanin Wanda zaa zaba tinibu nan akace mezakaiwa arewa yace bbu baa duba mgn marigayi shiek jafar ba a auna ta amizanin yazo ya dinga wasan kudi lkc kanfe
@jibrinalkhaseem52782 ай бұрын
Wlhi ala ina bayanka nima inkamani kawai kuhaqura dani wlhi bamutunci tsakaninmu dasu
@abdourrahmanedoudou86292 ай бұрын
Gaskiyane malam babu tacewane
@امكوثرامكوثر-ك5ظ2 ай бұрын
Amin ya hayyu ya qayyum
@AbdooulbakkAmadou2 ай бұрын
NAJERIA YANJU TA AMERIKAWACE DA FARANSAWA.
@soumanahamanihamidou71902 ай бұрын
Allah ya Biya aminu allanan Waka
@ChefChef-q7t2 ай бұрын
Allah ya debema tinubu albarka, amin summa amin.
@admz55132 ай бұрын
Arage qaran kida
@mubytv26862 ай бұрын
Allah yasa mudace
@KabiruidrissTmz2 ай бұрын
Masha Allah wannan gsky ne
@BishirLurwanu2 ай бұрын
Malam Abu Aisha inasonka Dan Allah
@al-furqanwalhudatv2 ай бұрын
na gode.
@IdrisMuhamed-s8f2 ай бұрын
Wanan gaskiyane
@murtalajibrin28402 ай бұрын
Wannan tsohon video ne tun lokacin buhari Allah yatsinewa Dan fodio
@suwaibaadamuahmad14842 ай бұрын
Wato su zasu tabbatane kenan a duniya. Dabasayi suna tunanin lahira. Allah kaimana maganinsu ya Allah mu bazamu iyaba kaimana agajinka😢
@ubamuhammad46562 ай бұрын
Qwarai kuwa malam kowane qabila yana chiki tsundum ta'addanchi ana yaudaran yan arewachin Nigeria kawai.
@afiyaafiya8342 ай бұрын
Ameeen ya rabbi 🤲🕋🤲
@Husainynkr2 ай бұрын
Wayyooo Allah kasata 😢😢😢😢😢allah ka cecemu
@zeelahabdulhameed83322 ай бұрын
Ameen ameen ameen
@muktarabdullahi69112 ай бұрын
Arewa 💔 Ahannun Yan sari 💔 حسبنا الله ونعم الوكيل 😭💔
@Soulaimanabouboucaradamoua-c2c2 ай бұрын
Amin ya rabbi 🤲 😢😢
@rabiumuhammad92522 ай бұрын
Ammmeen ya Allah
@rabiunura43562 ай бұрын
ubangiji allah yakawo mana sauki
@حواعبدالله-ك7ي2 ай бұрын
wlh kuwa mutananmu akwai mantuwa sede Allah yatausayawa qasarmu buhari dabe zuba kudiba baaji dadin Shiba balle Wanda yazuba jari sede Allah kawai
@ubamuhammad46562 ай бұрын
Kowa ya saurari nasa mutuwan dama burin kenan a rusa arewachin Nigeria kuma yayanmu ake anfani dan rashin kishin arewan Allah subhanahu wata'la ya jiqan su Ahamdu Bello da rahama yanzu dai ansama miniral resources din da rauwanmu toh a debi arziqin qasan mana a barmu da rayuwan mu kokuma zaben 2015 ya jawomana wannan kashi kashen dan a karyamu ta bangaren siyasa ga yunwa ga talauchi ga tsadan abinchi wasu gidajen wallahi sai ayi kwana uku ba'a chi abinchi kuma wallahi duk haqqinmu na kan shuwagabbanni duk mutum daya da yamutu akwai jininsa akan wannan shugaban na wannan lokchin koda dai bayin Allah subhanahu wata'la na kirki aketa kashewa dan Allah subhanahu wata'la bazai tashi qiyama ba sai ya kwashe mutanen kirki.
@mahamadumoussa69192 ай бұрын
Allahu a kabar 😭 😭 😭 😭 najeria kenan Allah ya kauta 🇳🇪🇳🇪💪💪💪💪 Allah mugodema
@zabeirougado55302 ай бұрын
Masha Allah nagode ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@oumarouSani-pi3tx2 ай бұрын
Wai meyassa sai yanzune ake caccacar gwamnatin tinibu akan matsalolin tsaro acan baya a gwamnatin buhari wane irin bala'i da massifa ne da kissan al'ummar Nigeria ne ba'a yiba ,wato buhari shi bafulatani shafaffe da mai ko????
@WebBsgshs-yh6lf2 ай бұрын
Ameeen ameeen ya Alla
@abdulhussaini29752 ай бұрын
Allah ya isa
@ZahrauDanladi2 ай бұрын
Yaakayi yasan baya san su idan ba acikin wasu daga cikin wadanda akayi taron ne suka sanar dasu ba oh Allah Allah ka mana maganin abnda yafi karfinmu😢
@Yakubuoumar-lp1ni2 ай бұрын
Amin ya rabbi
@IbirahamaBoka2 ай бұрын
Ahlla yakiyaye
@MuhammadZainab-wg7ppАй бұрын
Muci gabada adu,a domin kuwa addu,armu tafara karbuwa Allah yakara tona musu asiri.
@GhoumourYoussouf2 ай бұрын
Amine yarabi
@AlassaneHaya2 ай бұрын
Hamed gumi azalumi bifullani ne
@jibrinalkhaseem52782 ай бұрын
Sunanan sunata fada akan kujeran sarautu dabin ofishin Yan siyasa
@MahanmadouIsmail-bc1cz2 ай бұрын
ءامين يارب العالمين
@saniumar83172 ай бұрын
Me yasa ba a karbi tuban turji ba ?
@زيتزيت-د6ع2 ай бұрын
Dama wallahi atashi adau kwakw kwarammataki akan haka In ba adau matakiba toh bazasudainaba bazaiqareba
@IbrahimMsulaiman-yf2gs2 ай бұрын
Wallahi Wallahi Mu tun tuni Mun sani
@abdullahimohammad95132 ай бұрын
Shiyasa dimokaradiyya bata kawo muna komaiba sai ci baya.
@muhammedadamu60132 ай бұрын
yazama wajibi sojojin Nigeria suyi jiyin mulki
@soumanahamanihamidou71902 ай бұрын
Me yassa Atiku baiyi Magana Ba anma da Aka kama mahaifiyar rara Atiku ya fito ya Na Magana Kenan Ba saboda Allah yake Ba saboda rara yamasa Waka ne
@SanoussiSanoussi-d7k2 ай бұрын
Yamahi reninwo
@abdoulazizibnabubakar2 ай бұрын
Machallah
@HahamedTidjani-kv6kz2 ай бұрын
Amin
@MahamadouYacouba-vj9zr2 ай бұрын
To kouyi juyin mulki ko assamou tsaro
@Sufiyanuadamu-vm1rx2 ай бұрын
Ameen thumma Ameen
@AminaMuhammad-k5p2 ай бұрын
Apc sak sama har kasa da kuri'a ta.
@ibrahimamouctar-er2zp2 ай бұрын
Halinda nageria take ciki Akwai hannun talakawa nageria Dalilina na fadar Haka chine zaben wannan chugaban kasar Malaman gaskiya Allah ubanguji ya gafartamusu Irin su cheikh Jafar mahamud Adam Kano Sunyi muku wasiya karku zabesu Amma kuka zabesu
@al-furqanwalhudatv2 ай бұрын
sosai kuwa
@welcomeramadan31112 ай бұрын
Abu Aish mugu bashikama karkamanta Buhari tsohon munafuki shiyajefa qasarmu amusufa kumasabi da anazato zaiyi adalci Amma mugunta bakalar wacca baiyiba kamin yasauka harda muguntar canja kudi Allah dai faza6a mana mafi alkhairi katin za6enama niqoneshizan
@ZahraAbubakarAli2 ай бұрын
Tabbas Wannan haka ne, dan'uwana, Rayiwa babu Dadi, mutane sunzama abin tsoro Babu gaskiya babu Aminci Sai dai muce انا لله وانا اليه راجعون حسبنا الله ونعم الوكيل اللهم اجرني في مصيبتي واخلف لي خيرا منها.
@MuhammadZainab-wg7ppАй бұрын
Ameenyarabbi
@رقيهالهوساوي-ظ2ك2 ай бұрын
Yaran ibone sukakawo mana daba hannun Arna daba iya arewa kadai zaa kasheba I gas Kiya ne koina zaayi
@Yahuzaadamumallam1112 ай бұрын
Wallahi mlm batun acewai laifi akayi musu suke daukan fansa qaryane wannan abunfa afili yake tun dama basu bar yan,uwansu fulanibama balle😂 mutanen gari Allah shikeuta
@abdourrahmanedoudou86292 ай бұрын
karya uake
@Chamaki-qb9eu2 ай бұрын
Amin summa Amin 🤲🤲
@muktarabdullahi69112 ай бұрын
حسبنا الله ونعم الوكيل 😭💔
@abdulmuhd62782 ай бұрын
Subhanallah
@AlassaneHaya2 ай бұрын
Hamed gumi fullani yake karewa
@laoureassan-up9wi2 ай бұрын
Wlh idan ma sun baku dama to bazasu baku kayan aiki ba masu inganci se wayanda basukai na yanta'adan ba wlh
@MuhammadmustaphaGoni2 ай бұрын
Dan hajiya korraikaibayani Akan PDP 😂😂😂😂
@BachiGada-mc9cz2 ай бұрын
اللهم امين يا رب العالمين
@mukhtarabdullahi42242 ай бұрын
makami maganin munafuki makami know how to smoke your enemy your enemy is with you
@Haowa-lo1ct2 ай бұрын
😭😭😭😭😭🙏🙏🙏🙏🙏
@MahmoudMadayana-t9m2 ай бұрын
Barka
@KadL-r6z2 ай бұрын
😭😭😭😭😭😭
@welcomeramadan31112 ай бұрын
Ai damkowa ma yasan shuwagabannine sanadin sharrin da akeciki Allah ya ISA bamuyafeba 🙄🙄😏
@abdourrahmanedoudou86292 ай бұрын
ko mamarka batasonka balle mai sarawtar talakkawa
@marymchcn40662 ай бұрын
😭😭😭😭🤦🤦🇸🇦🇸🇦
@qurantelawat362 ай бұрын
Thanks For 534 Subscriber May Allah Bless You In Your Life
@زيتزيت-د6ع2 ай бұрын
Dama ai turawa da gwamnati susuka hade baki suka samar data addanci dansuji dadin sacemana manpetir maadanan qasa
@arufai2 ай бұрын
I don't think he is a soldier saying things about government. He would've been court mashal
@adamumusa78132 ай бұрын
Shin me yake hana sanatoci tilastama Tinibu ya tura sojoji su yaki yanbindiga domin kawo karshen taaddanci a kasarnan ?
@RukayyaAwf2 ай бұрын
Kwadayi, da son abin duniya dakuma daukar cewa idan jifa ta wuce kansu ta fada kan kowwa