DUK ACIKIN SHIRIN MANYAN MATA SEASON 4 MAI ZUWA

  Рет қаралды 114,514

ABNUR ENTERTAINMENT

ABNUR ENTERTAINMENT

Күн бұрын

Пікірлер
@hajaraummar26
@hajaraummar26 Күн бұрын
Masha Allah ya Allah kakara shiryawa kuma Wannan nasihar ai takuce yakamata kugane cewa rayuwafa bashida tabbas bakukadaiba da duk sauran masu irin wannan halin allah yasa mudace baki daya don shi allah baa shiga tsakaninsa da bawansa .
@HassanMahmood-o1i
@HassanMahmood-o1i 2 күн бұрын
Gaskiya Ni wlh ban taba Jin dadi Shirin Manya Mata irin na wanna Karon ba Sabo da akwai nasiha da fadakar wa daya kamata iyaye Mata da maza Suji Akan yaran Su suyi anfani da Shi kai Har ma Yan mata Allah yakara basira
@MAIMUNATUYAUADAM
@MAIMUNATUYAUADAM Күн бұрын
Allahumma Amin yaa rabbi
@user-po9fx9cl2l
@user-po9fx9cl2l 13 сағат бұрын
❤❤❤❤❤😂😂😂😂
@Realhausa_tv247
@Realhausa_tv247 Күн бұрын
If u know jamila nagudu is a best actress like this ❤❣️🙏🏻👌🏻
@hafsatbarma1219
@hafsatbarma1219 2 күн бұрын
Ina alfahari da shirin Mayan Mata🤗🦋🥰 Allah kara basira ma aikatan shirin Mayan Mata ✨ Barkamu da Jummah Mubarak 🕋
@sufisadisu
@sufisadisu 2 күн бұрын
There is nothing more important in this world than loving and honouring the Messenger of Allah ﷺ
@aishaabdulrahman6305
@aishaabdulrahman6305 2 күн бұрын
YAA GAFARU ❤️ SALLAHU AlAIHi WASSALAM 🥰🥰🥰🥰🥰🥰
@UmarHassan-n3w
@UmarHassan-n3w 2 күн бұрын
S.a.w
@abdulmuminhasheem9106
@abdulmuminhasheem9106 Күн бұрын
SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM
@realqueen1795
@realqueen1795 Күн бұрын
S A W❤
@AnifaMutakilu
@AnifaMutakilu Күн бұрын
SAW❤❤❤❤❤
@AhmedAhmed-ni2zk
@AhmedAhmed-ni2zk 2 күн бұрын
Masha allah 😢thanks 😢allah ya sharya mana jamaa musulm bakin daya😢
@Mama-qn3gj
@Mama-qn3gj Күн бұрын
Masha Allah hakayake Kuma ynxu Mafi akasari hakanne kefaruwa aduniya
@UmarKasim-w6e
@UmarKasim-w6e Күн бұрын
Wnn wa azi ne mata da maza Allah yada ikon jarawa
@Hauwaujibril-f6z
@Hauwaujibril-f6z Күн бұрын
Wannan maganar dai ka kanku kuke Allah yasa Kun tuba kunbi Allah. Sannan a fadima Hadiza Gabon itama wannan nasihar harda ita a ciki
@mashhuratuidrisbuba5759
@mashhuratuidrisbuba5759 Күн бұрын
Basu kadai bane akwai masuyi kawaii sbd celebrities ne duk abubuwan su ana sani shiyasa akasan nasu kuma babu tabbas ma tunda bamu gani da idon mu ba kada a tsaida mu ranar gobe suda aikatawa mu fisu kwasar zunubi
@Hauwaujibril-f6z
@Hauwaujibril-f6z Күн бұрын
@mashhuratuidrisbuba5759 ehh Nima ba ina magana akan bin maza bane Amma tabbas nasan wasu daga cikinsu Wadanda basa tareda iyayensu kamar ita Gabon din Kinga bama kasarsu take zauneba
@nuhubellousman
@nuhubellousman Күн бұрын
😢 Gaskiya ne wanna magana ubangaji Allah ya Shirye su allahumma Amin ya Rabbi
@Frdoes
@Frdoes 2 күн бұрын
Masha Allah Allah yakara dauka kaku wan nan gaskiyane
@sunusiumar3597
@sunusiumar3597 Күн бұрын
Har zuciya saida tayi laushi wlh kaman zan koka
@paulibrahim3280
@paulibrahim3280 Күн бұрын
Wannan nasiyyar ta jamila nagudu ae dakansu suke don dayawa daga cikin mata yan film koda akano iyayensu suke basa zama agidan saidai su zauna a hotel ko sukama haya kafin su kile fa kenan don in sukagama kilewa sai dai gidan kansu da motoci da wayoyin miliyoyin kudade da shaguna Allah dai yadatar damu
@firstlady2969
@firstlady2969 Күн бұрын
Eh mana wasu har kasarsu suke bari suzo Nigeria film.
@mashhuratuidrisbuba5759
@mashhuratuidrisbuba5759 Күн бұрын
Basu kadai bane akwai masuyi kawaii sbd celebrities ne duk abubuwan su ana sani shiyasa akasan nasu kuma babu tabbas ma tunda bamu gani da idon mu ba kada a tsaida mu ranar gobe
@AmiraAbubakar-jq1ft
@AmiraAbubakar-jq1ft 16 сағат бұрын
Shiyasa take kuka ai 😢
@asmaumuhammad1523
@asmaumuhammad1523 Күн бұрын
Gaskiya sunrena muku hankali kuma wlh daku suke
@nusaibaabdulhadialiyu9660
@nusaibaabdulhadialiyu9660 Күн бұрын
Wallahi irin film din nan yakamata ku dinga yi
@zakariyyasadajibiya6594
@zakariyyasadajibiya6594 Күн бұрын
Kunfi kowa bukatar wannan part din. Allah ya shiryemu
@DawoodMovies-q8q
@DawoodMovies-q8q Күн бұрын
Wlh tunda kaga Jamila dai yanzu ba lokacinta bane yanzu na Yan mata ne Kai duniya Allah sa mudace🤔
@tasiujafar
@tasiujafar Күн бұрын
Wannan ai rayuwarku ku ke fada,ina ma ku canza
@maryamismailabdullahi849
@maryamismailabdullahi849 2 күн бұрын
Wannan nasihar taku ce da kanku kuke yan films
@AHMADSAADATUALIYU
@AHMADSAADATUALIYU 2 күн бұрын
Nagode Miki kin rigani fadine😂😂😂 Allah ya shiryemu Shirin addinin musulunci,
@AishaAhmed-nh1kf
@AishaAhmed-nh1kf 2 күн бұрын
Wlh kuwa
@RukaiyaSaeed-s8e
@RukaiyaSaeed-s8e 2 күн бұрын
your modern stupid Tan film ba mutanan baza bane sai dai kameyad da kan ka mutumin baza. I'm sorry sister think before comment please.🤔✍️
@mashhuratuidrisbuba5759
@mashhuratuidrisbuba5759 Күн бұрын
Basu kadai bane akwai masuyi kawaii sbd celebrities ne duk abubuwan su ana sani shiyasa akasan nasu kuma babu tabbas ma tunda bamu gani da idon mu ba kada a tsaida mu ranar gobe
@AtineAbdulhamid-yk3ix
@AtineAbdulhamid-yk3ix 16 сағат бұрын
Ance kayi abinda mlm ya fada kada kayi abinda yake aikatawa
@sayfullahi_funtua
@sayfullahi_funtua 10 сағат бұрын
Hajiya Jamila ai wannan wa'azin naki yafi dacewa da ƴan matan kanywood, sun fi kowa bukatar shi😅
@sadiasulaiman1309
@sadiasulaiman1309 Күн бұрын
Wnn dae en film ake ma hannun ka Mae sanda😂😂😊
@YassminUmar
@YassminUmar 2 күн бұрын
Wow alhamdulillah 😂😂
@ibrahimmarwanahmed2025
@ibrahimmarwanahmed2025 Күн бұрын
Ina Masu Sauke Farashi Saboda iPhone Jamila nagudu Na Magana😅
@HauwaIsahyusuf
@HauwaIsahyusuf 2 күн бұрын
To ai wannna da kanku kuke ku yan film 😂😂
@UmaruAngo-hr9ce
@UmaruAngo-hr9ce 2 күн бұрын
Gayamasu😅😂
@FaouziaIssoufouMahamadou-k3l
@FaouziaIssoufouMahamadou-k3l Күн бұрын
Wlh😂😂
@MasoyiyarAnnabi
@MasoyiyarAnnabi Күн бұрын
Wlh Kuwa
@mashhuratuidrisbuba5759
@mashhuratuidrisbuba5759 Күн бұрын
Basu kadai bane akwai masuyi kawaii sbd celebrities ne duk abubuwan su ana sani shiyasa akasan nasu kuma babu tabbas ma tunda bamu gani da idon mu ba kada a tsaida mu ranar gobe
@hauwaibrahimmisau2175
@hauwaibrahimmisau2175 2 күн бұрын
Masha Allah, Allah Ya Ƙara Basira.
@adam_m_ishaq_Kano
@adam_m_ishaq_Kano Күн бұрын
AllAh mun tuba
@YoussoufYoussouf01
@YoussoufYoussouf01 Күн бұрын
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@FatimaMustapha-lr5mq
@FatimaMustapha-lr5mq 2 күн бұрын
Up up manyan mata🎉🎉🎉
@fatiladjafarou7171
@fatiladjafarou7171 23 сағат бұрын
Djamila mon combat❤
@HarounaAbdou-t6r
@HarounaAbdou-t6r Күн бұрын
Jamila Nagudu best actrees
@AdamaIbrahim-ep5is
@AdamaIbrahim-ep5is 2 күн бұрын
🎉🎉up up can't wait🎉😊
@AminaMustapa
@AminaMustapa 2 күн бұрын
😢😢😢❤❤❤ Gaskiya ne
@RukaiyaSaeed-s8e
@RukaiyaSaeed-s8e 2 күн бұрын
Please think before comment. 🤔✍️ Ina an fanin ka zo comment kana zagi kowa da hanyan cin a binchin shi. Baku da aiki se zagin yan film kuma se anyi ku sake bakin kallo ina anfanin zagi to kuma a yan film batumin banza sai dai kai kamer da kanka mutumin banza wani dan film din yafika ka kamun kai Thank you listen me may God bless you🙏🏻
@gghh5594
@gghh5594 Күн бұрын
Masha Allah bless 🇸🇦🤍🙏
@HarounaAbdou-t6r
@HarounaAbdou-t6r Күн бұрын
To ku iyaye mata sai kuku la da yaran ku
@iliasugariba1533
@iliasugariba1533 2 күн бұрын
Great series 🙏
@JamilaHamisy
@JamilaHamisy 2 күн бұрын
😢😢😢
@KhaulatSanikura-ok6ys
@KhaulatSanikura-ok6ys Күн бұрын
Wannan gaskia ne ga Mai tunani
@ZahedKn-k6e
@ZahedKn-k6e 16 сағат бұрын
💔👍☝️🤲🥰💋
@USMANYUSUFADAM
@USMANYUSUFADAM 2 күн бұрын
Allah yasa kuna wa'azantuwa da abunda kuke fada
@AboubacarIbrahimAboubacarIbrah
@AboubacarIbrahimAboubacarIbrah 2 күн бұрын
abokina idan kaduba su lokacinsu basuyi irin àbinda nayanzu sukeyi
@UmaruAngo-hr9ce
@UmaruAngo-hr9ce 2 күн бұрын
Ai wannan bala'i kunfi kowa aikatashi
@firdausimuhammadlawal609
@firdausimuhammadlawal609 Күн бұрын
Ina fata ke da en uwanki en film zaku hankalta da wannan jawabin naki
@Bilal_m_Adam
@Bilal_m_Adam 2 күн бұрын
Allahu Akbar😢😢😢
@FateemahAhmadChiroma
@FateemahAhmadChiroma 2 күн бұрын
Amazing ❤❤❤
@AuwalSani-vr4fo
@AuwalSani-vr4fo 2 күн бұрын
Kwanan rahama saidu maryam Yahaya du sunyi Sabin mota da gida Wann waazin du naku ne
@fandiwaziri4307
@fandiwaziri4307 2 күн бұрын
Ai da kansu suke😂
@SeydousofianeAdamou
@SeydousofianeAdamou 2 күн бұрын
Macha Allah ❤️💓 fatan alheri 🎉🎉🎉🎉🎉🇳🇪
@الحمدلله-ي6ه7س
@الحمدلله-ي6ه7س Күн бұрын
Hakane 😢
@BalkisuMusaHassan-c3d
@BalkisuMusaHassan-c3d 2 күн бұрын
Wannan film din dauke take da darussa masu mahimmanci
@abbapele
@abbapele Күн бұрын
DAMA KINGANE KENA KIN TSUFA KAMAR YADDA AKA HAIFO WASU
@Roukkayya
@Roukkayya 17 сағат бұрын
Masha Allah
@yunusamahmud
@yunusamahmud Күн бұрын
Ni nama rasa me zan rubuta
@HawwaBaby
@HawwaBaby 2 күн бұрын
ماشا allha ❤❤❤❤❤❤❤❤
@AuwalSani-vr4fo
@AuwalSani-vr4fo 2 күн бұрын
Kamar de kudin nan jamila
@bashirmasud3513
@bashirmasud3513 2 күн бұрын
Can't wait
@MohammedUmar-sk5qi
@MohammedUmar-sk5qi Күн бұрын
❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
@taleentdeeno
@taleentdeeno Күн бұрын
Kai jama a jameela duniyace
@rukkyayman6366
@rukkyayman6366 23 сағат бұрын
But Jamila you also did the same ,were you in your parents house all these years in kano
@hauwwamustapha729
@hauwwamustapha729 10 сағат бұрын
😂😂
@UmarHassan-n3w
@UmarHassan-n3w 2 күн бұрын
S.a.w
@FatimaAl-Amin
@FatimaAl-Amin 2 күн бұрын
Kukan kurciya jawabi ne
@RoroIhmra
@RoroIhmra Күн бұрын
❤❤❤
@FitimaYarmama
@FitimaYarmama Күн бұрын
❤❤❤❤
@MdJijad-ez6th
@MdJijad-ez6th 2 күн бұрын
Masha Allah
@djamilasouley5046
@djamilasouley5046 2 күн бұрын
Gaskiya😢😢
@AynauKabiru
@AynauKabiru Күн бұрын
Please malama Jamila agdn ku kk zaune
@manager2761
@manager2761 2 күн бұрын
Wannan episode yfi mn kowanne
@WyddWyddhdj
@WyddWyddhdj Күн бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@ElzamanHassan-cx8tv
@ElzamanHassan-cx8tv 2 күн бұрын
My favorite movie
@abdulkadirsuwaid7231
@abdulkadirsuwaid7231 2 күн бұрын
See who is talking.
@nanarukayyaadam837
@nanarukayyaadam837 Күн бұрын
Ya Rabb
@user-sadiyadahiru
@user-sadiyadahiru 2 күн бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@arewalyricsstudio1298
@arewalyricsstudio1298 2 күн бұрын
Film Mai cike da Darrrusa na dai dai dazamanimmu
@MdTuig
@MdTuig 2 күн бұрын
🎉🎉
@ibrahimmoussa-b2h
@ibrahimmoussa-b2h Күн бұрын
😮😮😮😮😮😮😮😮
@Nanah234
@Nanah234 Күн бұрын
🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤😂
@abdoulnassermoussa2019
@abdoulnassermoussa2019 Күн бұрын
😢😢
@BAHIJJAMUHAMMAD-e1c
@BAHIJJAMUHAMMAD-e1c 2 күн бұрын
😢😢😢😢😢
@MaaarouGarbasaley
@MaaarouGarbasaley 2 күн бұрын
Fatan alkeri nagari
@HadizaMamaneGarbaHMG
@HadizaMamaneGarbaHMG 2 күн бұрын
Manyan mata
@aishausman557
@aishausman557 Күн бұрын
Sure
@musashuaibu110
@musashuaibu110 Күн бұрын
Is true nothing this life
@AishaMadobi
@AishaMadobi 2 күн бұрын
Masha Allah
@AssadeeqNewlive
@AssadeeqNewlive 17 сағат бұрын
❤❤❤
@HamissouSadidou
@HamissouSadidou Күн бұрын
😢😢😢😢😢
@nanarukayyaadam837
@nanarukayyaadam837 Күн бұрын
😢😢😢😢😢
ALAQA Season 5 Episode 2 with English Subtitle
46:30
Ali Nuhu
Рет қаралды 200 М.
To Brawl AND BEYOND!
00:51
Brawl Stars
Рет қаралды 17 МЛН
UFC 310 : Рахмонов VS Мачадо Гэрри
05:00
Setanta Sports UFC
Рет қаралды 1,2 МЛН
Quilt Challenge, No Skills, Just Luck#Funnyfamily #Partygames #Funny
00:32
Family Games Media
Рет қаралды 55 МЛН
Habiba Davlatova Chak chaki boron 2025
3:07
Fariduni Rizo Official
Рет қаралды 1,1 М.
Moment in the Studio - Hamdiyya Sidi Sharif
4:42
Brekete Family
Рет қаралды 19 М.
DARASI SEASON 2  Episode 12 VIDEO
1:02:24
JAKADA HAUSA TV
Рет қаралды 155 М.
Yadda muke amfani da TikTok don wayar da kan ma'aurata - Anam da Amar
4:54
Wani Dan ta adda yayi rantsuwar kashe rarara
2:31
General tchani tv
Рет қаралды 6 М.