Irin wannan shine kuskurenda Sharif Momo yayi a baya.
@basharbello23714 күн бұрын
Wannan fa shirme kawai yake shima kwabawa yake baka san itane mai Channel din ba a KZbin sune baqin nata kana ta mgn wai ankirata anai mata tambayoyi allah sa dai ba maula kk nufi ba da wannan soki burutsun naka
@pluvrich_pluv546614 күн бұрын
Kaji gaskiya nima haka nace sune directocinta suwa suka basu gudun muwa agurin lalatasu inba suba???
@umarfarouq142610 күн бұрын
Kai jahiline waya tambayeta akan addini Akan rayuwa aka tambeyeta bakomai ba