Assalamu alaikum DW a gaskiya Nidai kullum maganata a Cikin wonnan duniyar kawai addu'ace ta Allah ya ceto duniyarga domin kullum Yinwa-fatara da rashin tsaro sai ƙaruwa suke..Domin haka ne nike ganin Yakamata ƙasashen Afrika Su gane Su daina rikice-rikicen da suke a tsakaninsu ..ko kuma way zakaji ƙasashe Maƙopta suna rikici..