Salamualaikum mlm Sunana Nura Nih saurayineh ban da aure konah dalibineh koh mah nehkadai neh Namiji ah dakin mamata mlm neh dai arayuwatah inah yawan mafarkin ruwa sama ko ruwan kurama inah fito koh wankah.
@imranusman68752 жыл бұрын
Assalamu alaikum malan ni dan kasuwane banyi aure ba amma ina da wadda zan aura inada bukatu à wajen Allah nayi mafarkin nazo masallaci inayin alwala amma ina idar da alwala sai aka sallame sallah.
@attabeertv53352 жыл бұрын
Fassarar Mafalkin ya Nuna cewa wata bukatar ka zata biya inshallah
@imranusman68752 жыл бұрын
@@attabeertv5335 alhamdulilha, nagode malan Allah yakara ilimi mai albarka
@ismael-mb3pz2 жыл бұрын
Salam,malm nayi mafarkin an ce min ranar 25 ga watan september, banada awre don Allah menene maanar?