Find Your Match [Makauniyar Soyayya] | Hausa Version with English Subtitles | Nigeria | Episode 6

  Рет қаралды 118,109

Manyan Gobe

Manyan Gobe

Күн бұрын

Пікірлер: 547
@Ahmadgonah
@Ahmadgonah 7 ай бұрын
Masha Allah Allah ya karama annabi daraja (S.A.W) ❤
@adamamin6086
@adamamin6086 8 ай бұрын
Wallahi wannan ba dadi, mutane biyu yafi. Dan Allah kada a cigaba da irin wannan
@BA_SO_BA_NE
@BA_SO_BA_NE 8 ай бұрын
Ra'ayinka ne, dama cewa kayi su haɗa 2, in an saki na sama da mutum 2 in za a kuma saki sai a saki me mutum 2. Na yan kudu ma ba mutane 2 bane. Ni ma da naga gara wancan daga baya sai na gane kowane ma yana da fa'idar shi. Wasu zasu fi son kalar wa'yannan sama da kalar wa'yancan. Wasu wa'yancan zasu fi so sama da wannan
@hassanmuhammadshehu1358
@hassanmuhammadshehu1358 6 ай бұрын
Hhhhhhhhhhhhhhh Wannan yarinyar bakar yar wahala ce 😂 gajeriya ce sai fadin rai
@rabiahibrahim7964
@rabiahibrahim7964 8 ай бұрын
Yarinyar nan fa taso ta samu kamal , amma ya nace Akan Bakanshi zai kara aure😂Kamal ya birgeni wlh
@sarautatv1098
@sarautatv1098 8 ай бұрын
😂😂😂😂😂😂
@Muhammadmudanssir
@Muhammadmudanssir 4 ай бұрын
kanawan dabo mu aii duk inda mukaje munfita da ban 👍👍👍👍
@سلكوتام-س9س
@سلكوتام-س9س Ай бұрын
Wanan ta iya tabaya ❤❤❤❤❤❤😊😊
@KhadijaBashir-ol6ir
@KhadijaBashir-ol6ir 8 ай бұрын
Mashaa Allah , this program is excited ❤😊, wannan ta kamal din akwai tauhidi 😊
@jibrinumar8327
@jibrinumar8327 8 ай бұрын
Masha Allah Abun ya burgeni gskia Amma na karshen nan Allah yasa yaso ta shidin ma amma kin nuna masa so da yawa. Ynxu nidai Dan kano ne indai akwai samar xama na nan gaba kusa nima ina San na hallarci wajan nan da goran gayyatar ku
@DanGombe-i9g
@DanGombe-i9g 8 ай бұрын
Gaskiya daga karshe anbuga mana film Amma yayi kyau wlh😂😂😂😂 Allah ya kara daukaka
@Sasha-to4ug
@Sasha-to4ug 8 ай бұрын
Allah kuwa😅
@sarautatv1098
@sarautatv1098 8 ай бұрын
😂😂😂😂 Wlh kuwa 36:40
@mourtalamaman7176
@mourtalamaman7176 6 ай бұрын
Wallahi ça plaît beaucoup je suis avec vous et toute les vidéos
@IdrisMuhammed-yu5gi
@IdrisMuhammed-yu5gi 4 ай бұрын
Dan Allah asake gayuta mana su Ahmed pls wllh soyayyar su abun sha,awa ne wllh
@AbdoulRazak-h2p
@AbdoulRazak-h2p 8 ай бұрын
Wly nayi farin cikin sosai ❤❤❤❤❤ allah yasaka da alkairi ❤❤❤
@sabituyussuftv7841
@sabituyussuftv7841 8 ай бұрын
Gaskiya wanan abdul din na farko kamar wani soko😂😂
@ashiruabubakarabdullahi9329
@ashiruabubakarabdullahi9329 8 ай бұрын
Wlh nima ya bani haushi😂
@abdurrahamanmidriss8710
@abdurrahamanmidriss8710 7 ай бұрын
Ashe bani kadai nayi noticing hakan ba😂😂
@hamzaumar7088
@hamzaumar7088 6 ай бұрын
Wlh kuwa 😂😂
@MIJINYAWA_TECH
@MIJINYAWA_TECH 8 ай бұрын
Wato Kuna Mamakin Abdul Watakila Da Yarinyar can Zata Daukeshi da muhimmanci kuma ta Tsaya ta bashi Guidance sosai wlh zakusha mamaki Sbd Namiji irin Abdul Me yarinta Mace Na iya sarrafashi har ya Cimma Barinshi a rayuwa
@ZainabAuwalgambo
@ZainabAuwalgambo 8 ай бұрын
😅😅
@RamatuBello-uz1br
@RamatuBello-uz1br 8 ай бұрын
Mutane basa ganewa, bah lallai bane yarinta ne bah coz yace shekararsa 28 fah, akwai akwai wainda in agaban mace suke daburcewa suke
@msquare187
@msquare187 7 ай бұрын
𝗪𝗮𝗻𝗻𝗮𝗻 𝗵𝗮𝗸𝗮 𝗻𝗲 𝘀𝗶𝘀
@abubakarIbrahim-vv2gf
@abubakarIbrahim-vv2gf 8 ай бұрын
Gaskiyafa wannan satinfa yayi kyaufa sosai good job 👍
@ibrahimyau9504
@ibrahimyau9504 8 ай бұрын
Wow wannan shirin yayi allah yaqara basira Masha allah
@YauHaruna-kj2yj
@YauHaruna-kj2yj 8 ай бұрын
Gaskiya wannan Abu yahadu gaskiya Ina bukatar shigowa don Allah ya bamu soyyaya tagari malama Maryam lawan Allah ya banikee black beutiful
@sanitijjani7504
@sanitijjani7504 7 ай бұрын
Ahmad and Maryam are the best match among all, love you ❤
@HuzaifaLawan-rd2uv
@HuzaifaLawan-rd2uv 8 ай бұрын
Gaskiya wannan shirin ba yau beyiba , one on one yafi
@Realmustydalijan
@Realmustydalijan 8 ай бұрын
Gaskiya Abin Naku Ya Burgeni Allah Yabaka Lada ❤❤❤
@MuhammadIbrahim-jf2el
@MuhammadIbrahim-jf2el 2 ай бұрын
Masha Allah kamal
@Nasirhassan-n5x
@Nasirhassan-n5x 6 ай бұрын
Masha Allah kaji zan ci na hankali❤
@IliyasAliIsah
@IliyasAliIsah 5 ай бұрын
Anata "hayya hayya" Gfresh all the way 😂😂😂
@omaryounoussaabdoulaye
@omaryounoussaabdoulaye 7 ай бұрын
Gaskiya macht yayi kyau wai Wana Soyaya gaskiya ne
@NANA111...
@NANA111... 8 ай бұрын
Gaskiya abun yayi kyau sosai
@Ahmadkabir185
@Ahmadkabir185 8 ай бұрын
Gaskiya abin yana birgeni❤❤❤
@HadizaAlkaliHayatu
@HadizaAlkaliHayatu 8 ай бұрын
Gaskiyyah this match is really amazing masha Allah
@aminukhalid
@aminukhalid 8 ай бұрын
Gaskiya wannan Mach din baiyi ba babu Tsari ba gabatar da kai
@AbdulwahabUmar-g4m
@AbdulwahabUmar-g4m 6 ай бұрын
Gaskiya kamal ka samu kalar macen da nake so mai hankali
@yunussiraj9464
@yunussiraj9464 8 ай бұрын
Gaskiya an titsiye mutumin nan pha.... Ya sha wa'azi dai kam.... a koma Islamiyya gayu
@jibrinadamu9356
@jibrinadamu9356 8 ай бұрын
Agaskiya abun ya burgeni❤❤ Match na farko da na biyu sunfi burgeni amma na ukun ma sunburgeni dukda yarinyan tayi rejecting 2 guys amma yayi kyau sosai congratulation guys ❤❤ ✌️✌️✌️👌👌
@AminuUsman-jn3yc
@AminuUsman-jn3yc 8 ай бұрын
Gaskiyan Maryam Ina yinki sosai,❤❤❤❤❤
@maryamusman-d2m
@maryamusman-d2m 8 ай бұрын
Maryam be calming down 😂
@NuraUmar-uk3hh
@NuraUmar-uk3hh 6 ай бұрын
Nice malam ahmed ND maryam congratulations 🎉🎉
@deen5252
@deen5252 8 ай бұрын
Allah sarki, kamal ya na ta bada flows
@ukashassrimaye9592
@ukashassrimaye9592 8 ай бұрын
The last one is over match ❤😂
@rambuuumohha
@rambuuumohha 8 ай бұрын
Wallahii😂❤, Amma sun burge ni sosai
@zaiduayuba
@zaiduayuba 2 ай бұрын
Bakwayiwa maza adalci
@UsmanAdamu-uw7wm
@UsmanAdamu-uw7wm 8 ай бұрын
Gaskiya wannan maryam din akwaita da iyayi sosaifa
@HuzaifaLawan-rd2uv
@HuzaifaLawan-rd2uv 8 ай бұрын
Gaskiya kamal ya burgeni
@nurudeenhammed-n3g
@nurudeenhammed-n3g 8 ай бұрын
I really love the second file she is really mature enough and as God believe 🙏❤❤
@abdulmefkdtv
@abdulmefkdtv 8 ай бұрын
This is last match is to my heart my Allah bless you all this channel
@rambuuumohha
@rambuuumohha 8 ай бұрын
wallahi
@Yamanlibyaboyyamanine-zy1iq
@Yamanlibyaboyyamanine-zy1iq 8 ай бұрын
Gaskiya dai wannan inning wlh zan iya zaginta wlh Dan uwarki saikin nunawa mutane ke ta allah yar wahala kuma karshe iskar banza kawai zaf🎉
@reaydanmousss9397
@reaydanmousss9397 8 ай бұрын
😂😂😂ya sallam
@hindatabdulla8955
@hindatabdulla8955 7 ай бұрын
I love the last round Allah yasa karsu rabu❤
@SagirouGambou
@SagirouGambou 7 ай бұрын
masha allha gaskiya kunaburgeni
@aminukhalid
@aminukhalid 8 ай бұрын
Abun yayi mutuqar burgeni aqarshe wow 😊
@basharbello237
@basharbello237 8 ай бұрын
This program made my day more blessings manyan gobe
@UsmanSadiq-c2g
@UsmanSadiq-c2g 6 ай бұрын
❤❤❤❤ munagode dawanna wasa
@awuduosman11
@awuduosman11 7 ай бұрын
Wallahi maryam tanada ruwan ido sosai 😅😅
@AbubakarJafar-mn8bu
@AbubakarJafar-mn8bu 8 ай бұрын
Nice I like this program wllh
@SaiBar-r6s
@SaiBar-r6s 4 ай бұрын
Wai dan allah da gaskene ko shirine
@LawaliIdede-x2t
@LawaliIdede-x2t 2 ай бұрын
Barka da warhaka
@SaiBar-r6s
@SaiBar-r6s 2 ай бұрын
@LawaliIdede-x2t brk ya kk
@MuhammadMusaMusa-er3dl
@MuhammadMusaMusa-er3dl 8 ай бұрын
Host I'm impressed with your show. Wish you the best of luck.
@AbdulmalikKabeer-qf6yi
@AbdulmalikKabeer-qf6yi 7 ай бұрын
Zankawoma ziyara inasha Allah
@HamzaBashir-fd3pl
@HamzaBashir-fd3pl 4 ай бұрын
Sunchimai mutunchi 😂😂😂
@MUSTAPHA_AYM.
@MUSTAPHA_AYM. 7 ай бұрын
Gaskiya wannan maryam din ta birgeni sosai
@RabeMaikudi
@RabeMaikudi 8 ай бұрын
Wow gaskiya wannan Shirin Yana kayatar Dani
@sheikhmuhammadsunusiabubakar
@sheikhmuhammadsunusiabubakar 8 ай бұрын
Good presentation goes to Kamal. I like such life ❤
@djibrilassoumane7698
@djibrilassoumane7698 6 ай бұрын
Inaso ku sa respect din juna a tchikin maganganu 🎉
@hassanmuhammad1659
@hassanmuhammad1659 8 ай бұрын
Allah ya yimiki albarka
@Mahmoudmadayana
@Mahmoudmadayana 7 ай бұрын
Naqarce Gaskiya allah sa yazama gaske
@Alkutubiyya
@Alkutubiyya 8 ай бұрын
Gaskiya anyi yar akuyar yarinya gata baka wada shegen iyayi wlh natsaneta
@AminuGulani
@AminuGulani 8 ай бұрын
Yayikyau sosai ahmad Adamu congrats 🎉
@AbbahZangofx
@AbbahZangofx 7 ай бұрын
I must continue watching this
@Ummihajjafanta124
@Ummihajjafanta124 8 ай бұрын
Gobe ta Allah ce Allah yasamudace 🥺
@generalabdul9933
@generalabdul9933 8 ай бұрын
😂😂😂 Gaskiya Abdul yashiga one chance
@ibrahimbolari8374
@ibrahimbolari8374 6 ай бұрын
Gaskiya r Maryam Abdul is so childish 😅 hope to see their after match how it goes by, the program is interesting and fun to watch 🎉
@sharafi24tv81
@sharafi24tv81 6 ай бұрын
That's great program guys❤
@ZulaikhaMusaabdullahi
@ZulaikhaMusaabdullahi 5 күн бұрын
Hanan ta Raina abdull wlh 😂
@LawanSaidu-sw9tp
@LawanSaidu-sw9tp 2 ай бұрын
Masha Allah
@ibrahimhassan7408
@ibrahimhassan7408 8 ай бұрын
Gsky kamal kayi dace mata 🎉
@SalihuNura-k1o
@SalihuNura-k1o 6 ай бұрын
Wannan ai an cima na farko mutunci😂
@AbdulUsmanbarkun
@AbdulUsmanbarkun 8 ай бұрын
Mtseeee tuff 🤤 mahaukatan banza mahaukatan wofi
@usamaaliyu5722
@usamaaliyu5722 8 ай бұрын
Manyan gobe fans let's gether here❤😂
@AuwalShehu-o4q
@AuwalShehu-o4q 3 ай бұрын
I like her faith and confident of queen Hanan
@ayatullahiadamabdullahi2986
@ayatullahiadamabdullahi2986 8 ай бұрын
Gaskiya Wannan March din ya birni wlh Sosai 🎉🎉❤
@NerthepheeMurtala
@NerthepheeMurtala 8 ай бұрын
Hmmmm I'm totally enjoy the whole conversation,Amma banso karshensa ya kasance hakaba naso wani abu sa6anin hakan ya faru😊
@UMMUSALAMAMUSTAPHADAYYIB
@UMMUSALAMAMUSTAPHADAYYIB 19 күн бұрын
Masha Allah ❤zanso na halatta Amma ina kano😢
@auwalabdulkareem4286
@auwalabdulkareem4286 8 ай бұрын
Gaskiya duka matches din sunyi ❤
@henrylawhenrylaw1129
@henrylawhenrylaw1129 8 ай бұрын
Gaskiya abdul bakaramin sullutu bane wlh kuwa
@faisalgarbaabdullahi
@faisalgarbaabdullahi 8 ай бұрын
Wannan yar baƙar irinsune idan ka auresu kashiga Uku wlh Allah yatsaremu daga masu irin halinki
@Kebbifestival406
@Kebbifestival406 8 ай бұрын
No ba haka bane Ra'ayi ne Rashin irin Wannan ke sa ana Samun Matsala a Aure
@IssoufouAmadou-qn7ep
@IssoufouAmadou-qn7ep 7 ай бұрын
Wly kam
@AminuHalilu-gs9yd
@AminuHalilu-gs9yd 8 ай бұрын
Queen halal, Masha allah you are the best 🙏
@auwalkasim8989
@auwalkasim8989 8 ай бұрын
❤❤❤ ni Wlh ta burgeni
@nusaibaabdulhadialiyu9660
@nusaibaabdulhadialiyu9660 8 ай бұрын
Abdull don enter ladies hands 😮😂😂😂😂😂😂😂
@AbubakarSadiYusuf-rs7ww
@AbubakarSadiYusuf-rs7ww 8 ай бұрын
Yasha duka ycn
@kindom_302
@kindom_302 8 ай бұрын
❤😊
@SarkiYerima-g9p
@SarkiYerima-g9p 25 күн бұрын
Mal sagir karoki allah yarabaka da gajeruwar mace😅😅😅😅😅😂😂😂😂😂
@AbdulazizHassanShani
@AbdulazizHassanShani 6 ай бұрын
Nice one ❤❤
@alhajibabagana1598
@alhajibabagana1598 8 ай бұрын
Gaskiya yana burgeni wanna hiran
@HappyBilliards-lz5mi
@HappyBilliards-lz5mi 8 ай бұрын
Dan Allah wannan da gaske ne kodai shiri ne
@ameertukur9615
@ameertukur9615 8 ай бұрын
Is real
@ManyanGobe
@ManyanGobe 8 ай бұрын
Dagaske ne
@killermog01
@killermog01 8 ай бұрын
Abdul don Use Notcoin Find True Love 😂😂😂😂😂
@A_kurfeee
@A_kurfeee 8 ай бұрын
😅😅😅😂shettttt
@AdamuAbubakar-m5c
@AdamuAbubakar-m5c 7 ай бұрын
Abdul I love your style
@SANIIDRISSMOHAMMED-ev4uz
@SANIIDRISSMOHAMMED-ev4uz 7 ай бұрын
nice update my hero
@ShafiushituAliyu
@ShafiushituAliyu 6 ай бұрын
The last one over match ❤
@techclazz
@techclazz 8 ай бұрын
Gaskyi Abdul kaman soko gsky 😂😂😂😂😂😂
@auwalabdulkareem4286
@auwalabdulkareem4286 8 ай бұрын
Habadai🤣
@abubakarIbrahim-vv2gf
@abubakarIbrahim-vv2gf 8 ай бұрын
Kamal yayi kokari Abdul don enter Ladies hand
@usmankabir1175
@usmankabir1175 8 ай бұрын
Abdulll very scare guy no talk idea in his brain 😂❤Tnx
@Sasha-to4ug
@Sasha-to4ug 8 ай бұрын
Gaskia Naji dadin first match nasu abdul🎉
@Sasha-to4ug
@Sasha-to4ug 8 ай бұрын
Naji dadin today's episode gaskia see me blushing 😅
@JafarHAdam
@JafarHAdam 5 ай бұрын
Gaina yaburgeni😂😂
@saleehmibrahim4408
@saleehmibrahim4408 8 ай бұрын
This last one so nice and fantastic I like that guy you too much guy ❤
@SulaimanMahir
@SulaimanMahir 8 ай бұрын
Idan kuna son ganin yadda tashoshin Hausa su ka fara hobbasa don samar ingantattun labarai da shirye-shirye, ku duba tashar TCR Hausa www.youtube.com/@TCRHausa
@nusaibaabdulhadialiyu9660
@nusaibaabdulhadialiyu9660 8 ай бұрын
Amma dai Abdull shine Last born a gidan suu 😂😂😂😂😂😂
@hauwaumarsalihu3885
@hauwaumarsalihu3885 8 ай бұрын
Wato shi dan fulani baa tambayi, shekarun saba, bata tambayi gida da kudiba😂maryam
@Almajiri-00
@Almajiri-00 8 ай бұрын
Dama maryam ta hangoshi tun daga nesa kenan😂😂
@hauwaumarsalihu3885
@hauwaumarsalihu3885 8 ай бұрын
@@Almajiri-00 so kenan
@Sir.Abdulqudus.Muhammad
@Sir.Abdulqudus.Muhammad 8 ай бұрын
Mace kenan ai, idan har tana sonka komai zata iya. Infact ko yace da ita zai kara aure zata soshi still, ko shekarun sa sun haura
@sarahauwalsarahauwal1508
@sarahauwalsarahauwal1508 5 ай бұрын
Ta karewa maryam 😂😂💔
Hira Ta Musamman Da "Ali Jita" Official Video - Daga - Dandalin Hadiza Gabon 2022
25:15
Don’t Choose The Wrong Box 😱
00:41
Topper Guild
Рет қаралды 62 МЛН
HALAL MATCH / POST MATCH - EPISODE 1
21:23
BEST OF HAUSA
Рет қаралды 13 М.
The Quran Quiz Part 1
14:28
Alai Gee
Рет қаралды 2,2 М.
Love Talks - Episode 2 | with Ummitah
13:02
MAJÉÉD with 2E's
Рет қаралды 981
SOYAYYA HADIN ALLAH HAUSA FILM
1:22:23
Zuma Family
Рет қаралды 114 М.
IZZAR SO TAKUN FARKO SEASON 3 EPISODE 8 WITH ENGLISH SUBTITLE
1:04:27
DAGA BAKINKA SHOW TARE DA BEE SHEMA JARUMA A KANYWOOD
40:28
ABDOOL GAYA TV
Рет қаралды 53 М.
Find Your Match [Makauniyar Soyayya] Episode 19
23:26
Manyan Gobe
Рет қаралды 22 М.