SHAIKH ABDUL WAHAB, MATSALAN NE SU FA BASU SAN CEEWAN, WA'IANDA SUKA KIRKIRO WA'IANNAN MAGANGANUW DA AQIYDUW, TABABBUN MUTAANI NE BA FA. BASU SAN CEEWAN, MUTAANI NE DA SUKA RUBUWTA LAMBOO DA SUWNANNAKIN ALJANUW, SUKA SHA KO SUKA SA A JIKINSU DA JIKIN ABAABA BA. IDAN DA SUN SANI DA BAZAASU BIYE MUSU BA. SHIN IAN DARIKU SUN SAN SURATUL AN'AAM AYA TA 153 DA KUMA AAYA TA 159? IDAN DA SUN SANI DA DA WANI YAZO YAYI MUSU TALLAN TARIYQAN SA, ZAASU GUJI MAI SHI SU YI MASA WA'AZI.