Allahu Akbar, Sheikh Albaniy is a fearless preacher practicing based on the guidance of Qur'an and Sunnah. May Allah forgive all his shortcomings and grant him Jannah.
@mustyassadusunnah6396 Жыл бұрын
Ameen
@ALIYUSAMARI2 жыл бұрын
This man(Albani) is a fearless legend.
@abdurrahmanlawal97982 жыл бұрын
You have said it all, may his soul (Albani) rest in peace
@aishatuaminu3438 Жыл бұрын
Of course
@HANDGUNMAN92113 жыл бұрын
Allah SWT yakai rahma kabarinka malam, basumasa adalciba harda hanashi magana wannan bamuqabala akayiba kawae son zuciyane akanuna muqabala ba'abar wani malami yakawo hujjarsaba kokuma yakore wata magana kawae saisuyitamagana suhade masa kae ankibarinsa yace komai toh allah yarabamu da so zuciya amin
@bellomuhammad49462 жыл бұрын
He was indeed a very fearless man, May Allah grant him Jannah Ameen.
@tawfiqouroyondu2 жыл бұрын
Aameen Yaarabb
@ahmedmohammedabdullahi40112 жыл бұрын
Ameen ya rabbi
@madabotv012 жыл бұрын
Ameen
@mustyassadusunnah6396 Жыл бұрын
Ameen
@mukhtaribrahim305610 ай бұрын
Amin Amin
@AbdulaiAfaZakariaAfaZakaria Жыл бұрын
Ooh, What a great fearless scholar, When again can we get this truthful people like Albany Zaria ❤😂
@KamiluMuhammad-v9u5 күн бұрын
No no no during
@MuktarMubarak-zi3nuАй бұрын
Allah ya jikan mallam da rahama yasa mutuwa hutuce Agareshi Amin ya rabbi alamin I really miss you 😭😭😭😭
@nurasaidu78662 жыл бұрын
toyanzu ina sarkin, Allah yajiqan sarkin zazzau Kamar yadda malam yafadi sarki sarki uban mune Kuma kakanmu ne Allah yajiqanshi yayi Masa rahama, kukama yan shanmiya da yan hassada yanzu babu sarkin Kuma ba malam sede kuci kanku, Allah yajiqan malam auwal Albany
@abdul-basidsaadanbantaje5392 Жыл бұрын
Ameeeen... Ba su ma barshi ya yi bayani ba sammmm...
@maamanoumer69865 жыл бұрын
Allah ya shirya wannan sarki shi kuma mlm Allah ya jikan sa ya gafarta masa
@ibrahimkhalilibrahim70614 жыл бұрын
Allah yajikan babban Waliyin Allah kuma jagoran addinin musulunci abisa tafarkin salafiyya Abu abdurrahman albanin Zaria
@samailaumar98435 жыл бұрын
Allah sarki saida nayi hawaye Danaga wannan abin Allah yajikan Mallma yakai haske kabarinsa sun muna furci mallam sunki barinsa ya fadi hujjarsa na tabbata da Mallam saiya kure wadannan malaman munafukai kawai Allah yashiryeku
@sadiqata96245 жыл бұрын
Samaila Umar ltnk
@abdulabdul34035 жыл бұрын
Masha Allah
@mohammadnazir22554 жыл бұрын
jazakallah
@bashirlawalsuleiman23493 жыл бұрын
Ameen summa Ameen 🤲
@auwalusale-d5dКүн бұрын
Ameen
@mf-ds9pd6 жыл бұрын
allah ya jikan mlm yakai rahma kabarinsa. mu kuma allah ya kara tabbatar damu akan hanyar gsky.amen amen
@ourotchabukotokolibloggerw99334 жыл бұрын
Wallahi Shk Albani ya ci muqabala yazo da litatafai sa Ama babu cikin su wanda yazo da irin abin da Shk Albani yazo da shi Allah ya jikan malam Muhammad Albani zaria
@YusufAbdullahi-g7m3 ай бұрын
Allah yakai hasken Rahma zuwa qabarinka Malan
@yusufsulaimangabarin81767 жыл бұрын
Allah yajikan malam yakai saske kabarinsa tareda sauran yan uwanmu da iyayenmu
@hussainimohammedabdullahi61904 жыл бұрын
Allah ya jiqan malam.. ance "annabi yace" amma kaji wani danqauye yana wai sarki yace..hauka kawai
@saniaminu012 жыл бұрын
Kasan jahilai sun Yi yawa,shi Kansas sarkin jahili be,shine yasa suka kasa gane gaskiya,Allah ga jikan Mallam Albani
@muhammadsaniabakura10322 жыл бұрын
Malam Albaniy, Kainuwa dashen Allah kenan! Allah ya jikan Maza
@ABDULHADINASIRU7 ай бұрын
My legend the fearless preacher of our time.
@adammohammad59415 жыл бұрын
Munyi asarar malamai allah ka jikan malam Auwal albani da shek ja.afar mahmud adam.kayi rahma ga wannan bayi naka
@studentdiary53304 жыл бұрын
Allah Akabar, Duniya ai dayace, shi dai Ya tafi, masu danne Gaskiya da raba mutane da duniya don buri da sha'awar jin dadinta maras morarwa, gaku ga duniyar nan, Wallahi komai daren dadewa za'a tafi
@alaminmohammad70054 жыл бұрын
Gashi zn tafin kuma
@assalafyibnabdullah91736 жыл бұрын
Allaah Yajikan Mallam Da Rahma , Ameen.
@rahasud60782 жыл бұрын
May almighty Allah grant mallam jannatul firdawss Ameen
@shamsuddeenlawal6214 жыл бұрын
Allahu Akbar Allah yji qan mlm Albany
@mohamedyoussuf90474 жыл бұрын
Allahu akbar allah jikan cheik Albani zaria
@Realfayu6 ай бұрын
Allah ya jikan yan gwagwarmayar sunnah na haƙiƙa
@maryamyahyagaya6112 жыл бұрын
Subhanallah may Allah grant him jannatul firdaus
@kasimumar24802 жыл бұрын
Allahuma gafirli warhamhu
@usmanabdulrashid0017 жыл бұрын
Allah yagafarta Malam, daman sebaka ake Kara gane muhimmancinka
@abubakarsgambo35566 жыл бұрын
Allah yaimaka rahama jarumi malami Albani
@auwalshittu82566 жыл бұрын
Allah yasa Aljannah taxama makoma agareka malam.......da sauran musulmai
@abdulabdul34035 жыл бұрын
Ameeen Allah
@umarabubakargoje546 жыл бұрын
Allah ya jikan Sheikh Albany. Allah ya karya azzaluman shugabanni.
@abdousalam12525 жыл бұрын
Allah yajikan malan albani zariya
@muhammadibnabubakrinmuhamm73482 жыл бұрын
رحمه الله ووسع مدخله واكرم نزله اللهم اغفر له وارحمه وعافه واعف عنه
@ismailabubakarabubakarumar33845 жыл бұрын
😭😭wallah malam munsani dole bazasubarka arayeba Allah ya isa Allah ya isa Allah ya isa mana wallahi duk maihannu acikin kisn mlm shida jindadi rayuwa har abada duniya dalahira
@usmanmuhammad13584 жыл бұрын
Ameen summa ameen
@aliyuzarex12344 жыл бұрын
Allah ya jikan mallam
@alimallamali19835 жыл бұрын
Allah yajikan mallam albani ...shi kuma sarki yajira nashi ..sarkin gargajiya Dan bidiya Mara soron Allah.. Allah yayimana maganinka
@ummul-c7d Жыл бұрын
Allah yajikan malam no one can replace u allahumma ghafirhu warhamhu
@herneypherahmad69235 жыл бұрын
Allah ya gafartawa malaman mu na sunnah dasukayi shahada Allah ya axurtamu muma da mutuwar shahada
@muhammadsanialhasanulmadan82074 жыл бұрын
Ameeen
@hamziyyamuhammadmashaallah52145 жыл бұрын
Allah ya jikan malam Allah ya ganarda da bayinsa kabamu ilimi mai amfani
@mtsadunanafatima16583 жыл бұрын
Allah ya jikan malam da rahama Amin
@HimmaBataGaRaggo2 жыл бұрын
Allah jikan Malan Albaniy Zaria. A gaskiya na jinjina mi shi, yayi kokari sosai. Madalla.
@saidumuhammad94215 жыл бұрын
Malam dole su kau da kai, ba sa son gaskiya, ALLAH ya rahamshe ka.
@hamzashehu77706 жыл бұрын
Allah ya jikan Malam da rahamar sa
@arangamatvhausa58845 жыл бұрын
Allah ya kai haske akabarin malan
@هيموكنك-ظ3خ26 күн бұрын
Allah yajikanka da rahama yasa aljannace makomarka ameen
@Kakaglobal12 жыл бұрын
Ana Sarki Yace, Malam Yace Hadisin Annabine Yace... Allah jiqan malam da rahma
@dahiruahmed012 жыл бұрын
Allah yaji kansa da rahama, yayafemasa kusakuransa, yasa aljannar firdausi itace makoma agareshi.mukuma intamu tazo yasa mucika da kyau da imani.
@musaabubakar29536 жыл бұрын
Allahumma gfir li shaikh Auwal Adam Albani
@hudumusa54252 жыл бұрын
Allahuakbar Allah kajikan sarkin zazau, Asheyaga barakar da yankungiya zasuhaifar shiyasa yaso yataka masu birki. to gashi yau halin raberaben kawunan dasuka samucikinta.
@abdoulkadersabiou12644 жыл бұрын
Allah ta'ala ya jikan duk mamata malaman sunnah da rahama amin
@abubakarsgambo35564 жыл бұрын
Wlh saidai a nuna maka Mulkin gargajiy badai karatu ba Sunki su barka kayi magana Allah yasaka mana kai kuma Allah yakai rahama kabarin ka
@hashimusani37556 ай бұрын
Akasarnan munafukan malamai yan'nera tafi Allah Dason girma sune matsalar kasannan wallahi,Sheikh Albani Allah yayi maka rahama.
@elpanafricaniste78327 жыл бұрын
paix a ton âme sheik Albani mouhamad awal...amine
@KabiruDaheer3 сағат бұрын
Allah sarki mlm Albany yaci dubu dubu sai ceto
@AbdulmajeedIsmail-l5t5 ай бұрын
Wallahi albani Zaria waliyin Allah ne , May Allah SWT guide him and Grant him jannatul firdaus ya hayyu ya kayyu 👏🙏🙏
@عبدالرشيدسابيو Жыл бұрын
Allhhu akbar allh jikan Albani da Rahma ameen ya rabbi allh
@UsmanAdamu-np1up9 ай бұрын
Alahamdulullah sheik albani yace manzan Allah s a w yace sukuma sukace memartaba yace dagananma answer tazo
@ummiafsaful7 жыл бұрын
Malam Albani is a radicle and a revolutionary which is not acceptable in Africa more especially Nigeria. Rest In Perfect Peace Ameen
@sanusiabdullahi2791 Жыл бұрын
Eh lallei mlm Albany yayi gaskiya acikin qudirinsa na kare rayukan al umma Batun hujjar da yayi dogaro da wajen yin sallar juma'a wasu mlmai sunce raunanannace Allahu Aalamu
@sadanuibrahim48312 жыл бұрын
Allah yah jiikan shaik albanii xaria ameen
@salimdeen29876 жыл бұрын
May almighty Allah grant shek aljana
@jamiluibrahim77494 жыл бұрын
Ameeeen Suma Ameeeen
@sheikhtijjaniyusufguruntum67853 жыл бұрын
Ameen Thumma Ammen
@ridwanrabiukano69732 жыл бұрын
Allah yajikan mlm albani da shek jafar dasauran al ummar musulmi
@SaifullahiMukhtar-qb8tk6 ай бұрын
Allah yajikan sa da rahman dan darajar annabi Muhammad saw
@ismailabubakar28175 жыл бұрын
Allahu akuba Allah ya jikan malan da rahama amin ya rabbi mukuma Allah ya mucika da imani 🤲
@yahayaabubakar58202 жыл бұрын
Allah yagafarta Maka mlm tareda mahaifan mu baki daya
@Ad-lv1ll8 ай бұрын
Allahu Akbar
@nurudinabdullahi71455 жыл бұрын
Allah ya jikan malam ya gafarta mai zunubansa amin
@othmanshehu40247 жыл бұрын
ALLah yajikan mlm da rahmar sa
@surajimuntala83646 жыл бұрын
Allah yahaskaka kabarin Mallam
@abdullahiali43665 жыл бұрын
Allah kaji qan malaman mu da rahma
@mohamadousounoussiassalafi10554 жыл бұрын
Allah yajikan maza Albani Allah ya yarda kai ka gagari kowa da gaskiya allah ya haskaka maka cikin kabari...
@Amiru_Ibrahim2 жыл бұрын
May Allah SWA grant him Jannah
@yamanuzaifa90625 жыл бұрын
Allahu Akbar my Allah reward you with Janna
@rukayyayusuf40772 жыл бұрын
Alhamdulillah malam yabar mana tarihi maikyau Duk masu hanashi magana kuwa basubar komaiba sai munafurci da annamimanci kuma shidai yatafi duk wani munafikima yatafi kozai tafi saboda haka yanzu kowa yasan gaskiya Ai Allah yajiqan Malam Auwal Albany yakai haske qabarinsa tareda malam jaafar da iyayenmu baki daya
@mahmudmudeey63422 жыл бұрын
Allah yajikan albani zaria minyi rashi wlh Allah kashiryardamu kabamu zaman lfy muntuba Allah kataimakemu
@issahoussaini5063 жыл бұрын
allah yaji qan malam da rahama amin👍
@rabiatuabba8103 жыл бұрын
Allah yajikanshi gaskiya munyi rashi babba
@Muhammad-tv7uy4 жыл бұрын
Allah yaji kan Malam Allah yasa albarka abunda aka barwa yan baya na aikin alkhairi
@al-adammultisynergycompany63434 жыл бұрын
Allah yasa mal ya huta.... kunyi jahadi wllh ... Allah sarki
@Abba.1234 Жыл бұрын
Allah sarki yace zamu cigaba da salllah mu a cikin makaranta😂😂 Allah maka rahama😢
@Djo_Badangone2 жыл бұрын
Allah ya gikan malam Albani zaria
@WalidaMohammedAli19 күн бұрын
Allah ya jadda da rahama a gareka ya kai haske kabarin ka ya kyauta ta makwancin ka
@idrisbilya2303 Жыл бұрын
May Allah bless him with jannah
@NajibaMadaki Жыл бұрын
Allah ya jikan Mallam ya kai haske kabarin sa
@kabontv Жыл бұрын
Allah kajaddada rahamarka ga sheikh albani Zaria da sauran duk musulmai Baki Daya.
@abubakarsgambo35565 жыл бұрын
Allahu akbar Allah yakai rahama kabarin malam wlh bazasu iya dakai ba indai a bangaren ilimine saidai subi ta fada to Allah yafiku 😭😭
@autojando72236 жыл бұрын
Allah Yasa kaga Manzon Allah a gobe k'iyama!
@abdurahmandanshuwa7352Ай бұрын
Allah yajikan ka da rahama mallam
@zarukuahmaddshehu66884 жыл бұрын
Masha Allah ya Sakawa mallam da mafifichin alkhairi
@imranaisahyunusa24552 жыл бұрын
Allah ya jikan mlm da rahama
@ishaqyauabdullahi2015 жыл бұрын
Allah ya jikan malam da rahama
@suleimanabdullahi13 ай бұрын
A fearless legend! Allah Ya hadda mu a aljannah 🤲
@bintsaeibou9524zakariyya4 жыл бұрын
Allahu. Akbar. Allah ya jikin su. Da rahama. 😢
@Freedom-l1g Жыл бұрын
Allah gafarta wa Sheikh Albani Zaria
@muhammadjamil57756 жыл бұрын
Allah yajiqan MALAM
@khalidbashir4017 Жыл бұрын
Allah yajiqan malam
@bappahaysha19958 жыл бұрын
Allah ya jikan malam...
@danakalachannel77578 жыл бұрын
Ameen Aysha
@razpick-all46447 жыл бұрын
Bappah Aysha Amin
@biloayoub61317 жыл бұрын
bonjour
@abubakarsuleman60167 жыл бұрын
ita dai fitina babu anfani me da'awar malanta ya kirkiro ta a cikin al'umma. saboda matsalar jahilcin mabiya.
@naziruharuna39234 жыл бұрын
Hi
@digitalameer14 жыл бұрын
May Allah grant him jannah
@surajoumarahmad12852 жыл бұрын
Amin ya hayyu ya kayyum
@abdul-basidsaadanbantaje5392 Жыл бұрын
You see our problem ko... They did not even allow him to voice out his opinion... They kept on saying that the King did not welcome the ideology... Allah jikan Shaikh Albani da rahama tare da Sarkin Zazzau din.