Gaskiya tabayyana_kwangilar da aka Bawa halilu sububu Kafin mutuwarshi Dr abubakar ribah

  Рет қаралды 57,597

RIGASA TV NEWS

RIGASA TV NEWS

Күн бұрын

Dr abubakar ribah yayi bayani gameda mutuwar halilu sububu Wanda tashar mu mesuna rigasa tv news mukayi sharhi akai domin ilamantarda daku
Kuyimana subscribe a KZbin channel dinmu mesuna rigasa tv news domin samun shirye shiryen mu kamar haka
Labarun duniya, labarun hausa, halilu sububu, Bello turji, Christopher Musa, rigasa tv news

Пікірлер: 92
@malanbachiridrissa1014
@malanbachiridrissa1014 4 ай бұрын
Wallahi ni balamibane amma wallahi wallahi bantaba yarda damasu cewa fulani cutarsu akayi ayanzu inacikln Burkina Faso abinda filan sukeyima alumma saidai Allah ya isa
@bashirsalihu6835
@bashirsalihu6835 4 ай бұрын
Allah Ya Saka d alkhairi Babban Sheikh
@vidio1036
@vidio1036 4 ай бұрын
Wannan haka yake malam Allah ya saka da Alkhairi,kuma ya hada kawunan hausawa da fulani 🙏🏻❤️
@هيموكنك-ظ3خ
@هيموكنك-ظ3خ 4 ай бұрын
Amen
@Ibrahimdanturai
@Ibrahimdanturai 4 ай бұрын
Allah tsine masu albarka
@Mahamadou-f2r
@Mahamadou-f2r 4 ай бұрын
Salame alaikoum malame sulhu baiyi carnukan yahudawa
@anasalidakata6388
@anasalidakata6388 4 ай бұрын
Ka bawa kanka amsa.....sulhu nawa akayi baiyiba!! Malam a daina goyon bayan masu zubar da jini dan Allah ✍️
@AyoubaIssah-b6e
@AyoubaIssah-b6e 3 ай бұрын
I love you Hausa ❤
@janaidumuhammad3167
@janaidumuhammad3167 4 ай бұрын
Bawani sulhu sai Gaskiya waya fara kashe Alumma basuneba malam
@alimoumouni719
@alimoumouni719 4 ай бұрын
Allah ya baka lada
@janaidumuhammad3167
@janaidumuhammad3167 4 ай бұрын
Gaskiyane malam
@MAHAMANEADDI
@MAHAMANEADDI 4 ай бұрын
Karya kakiyi dan Kana bafulani Yan taada
@muhammadbinali.
@muhammadbinali. 4 ай бұрын
سبحان الله العظيم
@lawalinuhu1254
@lawalinuhu1254 4 ай бұрын
😅tho JAMA aduba maganar wannan bawan allah agani akuwai abudubawa kuma yakamata ayihakanan kuma don allah karakache ai sunyi aika aika kabarsu da halinsu kaga abunda zasu zama nangaba wallahi mutum bazai taba aikata abundayasoba kuma yasamu abunda yakeso kowayeshi domin man fa ala Masha a dole ne laQiya ma asa a donhaka bayanin wannan bawanallah abun dubawane allah ya zabamuna abunda yafi zama alhairee yadoramu a kashi ameen ya haiyyu yaQayyum assalamu alaikum warahmatullah wabarakaruhu
@LawaliMohammed-ib5bi
@LawaliMohammed-ib5bi 4 ай бұрын
Allah tsinema fulani Yanta adda albarka
@AdamuamuhammadMuhammad
@AdamuamuhammadMuhammad 4 ай бұрын
Shahu bawan Allah
@muhammadmahmud4841
@muhammadmahmud4841 4 ай бұрын
Rigasa tv meyasa baka ɗaukan mataki akan masu condemning fulani gaba ɗaya? Har like kake musu
@RIGASATVNEWS
@RIGASATVNEWS 3 ай бұрын
Ka,idar aikin kenan kome mutum yafadi mungani acikin videos Mulan Bawa malamai shawara sukara fadada bayani yadda za,a fahimtar dasu
@muhammadmahmud4841
@muhammadmahmud4841 3 ай бұрын
@@RIGASATVNEWS ta yaya za'a fahimtar da wanda ya san gaskiya amma ya take ? Babu wani mai lafiyayyen hankali da bai san cewa ko wace ƙabila tana da mutanen kirki da kuma na banza ba waccan ƙabilan da aka sha kamata tana satan yara ta canza musu addini, gari da kuma suna har yaƙi sun haddasa meyasa ba'a yi mata kuɗin goro ba su ? Malamai suna iya ƙoƙarin su kuma ya kamata ku taya su.
@MuttakaMuhammad-n8w
@MuttakaMuhammad-n8w 4 ай бұрын
Malam kagitsoran Allah turji ya kashe alumma saikuma yazo ayi sulhudashi kawai ya kashe banza?
@surajohashiru7502
@surajohashiru7502 4 ай бұрын
Kai kajiron Allah
@هيموكنك-ظ3خ
@هيموكنك-ظ3خ 4 ай бұрын
Wannan gaskiyane malam wallahi fulani yan uwanmune komadama so ake ahargitsa arewacin nigeria arabamu da yan uwanmu
@hausa-z3c
@hausa-z3c 4 ай бұрын
In dai kana bibiyan amsoshin da ake baka, ka san mun gano ku. Kuma zamuyi maganin ku da yardar Allah. Jikokin dan ta'adda Dan fodiyo. Ka bar bata lokacin ka ka na surutu ka tattara kayan ka bar kasar Hausa tun kafin lokaci ya kure maka. Muna nan muna shirin korar ku Insha Allah. Munafukai
@هيموكنك-ظ3خ
@هيموكنك-ظ3خ 4 ай бұрын
Ubankama dan taaddane yayanmasa tarbiyya
@garbaibrahim1025
@garbaibrahim1025 4 ай бұрын
Incha Allah
@garbaibrahim1025
@garbaibrahim1025 4 ай бұрын
Kaji tsoron Allah malan kabar son zuciya
@iillaismael3427
@iillaismael3427 4 ай бұрын
Psst
@garbafadlu2699
@garbafadlu2699 4 ай бұрын
Jamaa , kuci gaba da addua dare da Rana har Allah yatona musu asiri da masu taimakonsu
@NuraAbubakar-go4tz
@NuraAbubakar-go4tz 4 ай бұрын
daga baya kenan
@aliabubakar6606
@aliabubakar6606 4 ай бұрын
Maganar gaskiya Fulani sune yajuju wa majuju zamani farnarsu tayi yawa jikokin mazinata
@هيموكنك-ظ3خ
@هيموكنك-ظ3خ 4 ай бұрын
Uwarka itace da ubanka kalmarda kafada
@AyoubaIssah-b6e
@AyoubaIssah-b6e 3 ай бұрын
No love fulani 💔 intaada uwark
@ismailchikaire5727
@ismailchikaire5727 4 ай бұрын
Kai kuma mai RIGASA tv zamu daina binka. Tunda wani mai suna YauOil yayi comment na banza amma kana mar likings comment insa. Kaima munafiki wallahy
@RIGASATVNEWS
@RIGASATVNEWS 4 ай бұрын
Kurika yimana uzuri mutane ne kamar ku,,,,Muna dai dai Muna kuskure
@arounamamam130
@arounamamam130 4 ай бұрын
C'est vrai
@YauOil
@YauOil 3 ай бұрын
Dan segaya jikukin dan ta ada danfudiwu karyakakiyi monafuki jinin ta adanch ne kufulani bakuda asuli fulani jinita adanch
@BelloMuhammedbose
@BelloMuhammedbose 4 ай бұрын
Gaskiyar mgn mlm wlh shugabanni susuka san farkon alamarin kuma basason karshensa
@yacoubanaino9078
@yacoubanaino9078 2 ай бұрын
way wanene est ya ha da hwadan?
@Saifullahiabukasim-n8r
@Saifullahiabukasim-n8r 4 ай бұрын
Sa
@drwakili536
@drwakili536 3 ай бұрын
Shin Mal sulhu da akayi masu mi?
@mustaphaabdallah1681
@mustaphaabdallah1681 4 ай бұрын
au Allah 😂😂😂😂😂😂😂😂 dan ta.ada
@UmarHashim-o5i
@UmarHashim-o5i 4 ай бұрын
Malam wanga magana da kake Babu shi achikin zuciyarka ,munafurci ne dalili kuwa Kai dinne Kaci zarafin hausawa da kakecewa wai su hausawa bakomai bane Saida Fulani sukazo kasar hausa alhali kuwa bahabane karya kakeyi wallahi munafuki.
@nurasalihu3545
@nurasalihu3545 4 ай бұрын
Kawai Ana so a hada rikicin qabilanci ne, ku duba irin tallan da ake sakawa a radio etc wadanda NGO'S suke daukan nauyi. Ni ban yadda da Sulhu a ynx ba, kawai fed. Gov. In da gsk take Ta bawa mutane(Hausa-Fulani) kariya, ta kuma yaki bandits da wadanda ke Daure musu gindi.
@JamiluMuhammed-e4p
@JamiluMuhammed-e4p 4 ай бұрын
shege sulhu Nawa akayi wlh kaima kabilarkane kakemayaki
@AbubakarAliyu-op4mv
@AbubakarAliyu-op4mv 4 ай бұрын
Hakanifa malan
@FrancisMoses-m4p
@FrancisMoses-m4p 3 ай бұрын
Dan tahadda Dan tahadda NE,malam ba mu yadda da kai ba.ka na goyon bayan tahaddanci da sunan sulhu, da lauje cikin nadi
@MAHAMANEADDI
@MAHAMANEADDI 4 ай бұрын
Hausawa yaissa kusamda fulani makiya muna mu hausawa
@NasiruBuhari-i8e
@NasiruBuhari-i8e 4 ай бұрын
Danfodio yafikarhin zuriarku Bamagujebanzakawai
@muhammedabdul6919
@muhammedabdul6919 4 ай бұрын
Inaga Kai ,wadanda sunka sanka kadan ne ga wadanda basu sanka ba wallahi,domin inada clip naka ,munafurci !!!
@ibrahimahmadpress9766
@ibrahimahmadpress9766 4 ай бұрын
Mufa mungane cewa Fulanin dake wannan aikin ba Yan Nigerian bane
@YauOil
@YauOil 4 ай бұрын
Karyakakiyi monafuki jinin ta adanch ne kufulani bakuda asuli fulani jikukin dan ta ada danfudiwu
@AyoubaIssah-b6e
@AyoubaIssah-b6e 3 ай бұрын
Uwark malan fulani intaada uwark malan kayda fulani intaada
@saratushehu353
@saratushehu353 4 ай бұрын
Masu zagin dan Fodio munsan bamusulmi bane maguzawane mukuma baka fadan kabilanci
@hausa-z3c
@hausa-z3c 4 ай бұрын
Ai dukan su wadanda ka zana fulani ne. Dole su ce ayi sulhu mana. Yan ta'adda kawai jikokin dan ta'adda dan fodiyo
@رضوانربيع-خ5ض
@رضوانربيع-خ5ض 4 ай бұрын
Daman ai ahakan suke yin ta addanci su Hausawa kaɗai suka Rena suke sutaba inyamurai mana a fili suke kashe su babu ƙabilar dazata zauna tana kallon irin cin kashin da sukewa hausawa sukyale wlh babu se Hausawa saboda malamai suna nunawa cewar mu kula da addinin musulunci wlh sukasake suka taba inyamurai uku to sesun kashe samada ɗari biyu kuma harda gyaran hausawa hamsin
@HarunaGarba-s6n
@HarunaGarba-s6n 4 ай бұрын
Kaima kana cikinsune
@YauOil
@YauOil 4 ай бұрын
Dan segaya karyakakiyi monafuki jinin ta adanch ne kufulani
@E-currency
@E-currency 4 ай бұрын
Durun uwarka. Haihuwar asara
@AbdulHassan-r8b
@AbdulHassan-r8b 4 ай бұрын
Fulani is strong than hausa Fulani take over northern
@mayg7415
@mayg7415 4 ай бұрын
Kaima Dan kwangila ne ko
@NasiruBuhari-i8e
@NasiruBuhari-i8e 4 ай бұрын
Danfodio yafikarfin zuriarku Bamagujenbanza 10:19
@ibrahimbabangida4894
@ibrahimbabangida4894 4 ай бұрын
Yanzu kuma, daga baya kenan?
@alimoumouni719
@alimoumouni719 4 ай бұрын
Hillani hawsawa Daya muké
@murtalaabubakar2215
@murtalaabubakar2215 4 ай бұрын
Wannan maganar su Ahmad Gummi ya kamata A gayawa shida yacce zaluntar su akayi
@AG-lw6id
@AG-lw6id 4 ай бұрын
KOWA YARUBUTA A AGENDA YA AJIYE. ▪︎ME NEMAN TASHIN HANKALI: ▪︎MENEMAN HURA WUTAR FAƊA: ▪︎MAKIYIN SULHU: ▪︎AZZÃLIMI (OPPRESSOR): BABU ME KONCIYAR HANKALI KO NASARA A CIKINSU, A ZÃHIRI KO ASIRRI. SUYARDA KO KADA SUYARDA. Direct or indirect, THEY WILL PAY THE PRICE NO DOUBT.
@LawaljafarJafarlawal
@LawaljafarJafarlawal 4 ай бұрын
Ba kyaw ba Dadi wuta soja?
@Mahamadou-f2r
@Mahamadou-f2r 4 ай бұрын
Baa sulhu da dan taada
@HarunaGarba-s6n
@HarunaGarba-s6n 4 ай бұрын
Kaima kana cikinsu malan
@DahiruYunusa-q3x
@DahiruYunusa-q3x 4 ай бұрын
To Kai miyahanaka kayi irin wanna maganar saida d dakaga bamafita
@Yusufsgyadiyadi
@Yusufsgyadiyadi 3 ай бұрын
gaskiya kabilanci shike bada wahala
@hausa-z3c
@hausa-z3c 4 ай бұрын
Wa ya sasu? Dan fodiyo? Ko yan siyasar, maluman, sarakunan Dan fodiyo? Kai tuntuni mun gano ku.
@AdamismailMuhamad
@AdamismailMuhamad 4 ай бұрын
wodanda sukekin sullhu sunashi ribar abune 😂😂😂
@awalidris7244
@awalidris7244 4 ай бұрын
Sulhu da Fulani baida amfani ko anyi bazasu aje Makami ba
@ibrahimbabangida4894
@ibrahimbabangida4894 4 ай бұрын
Karya kuke babu sulhu, wadanda suka kashe fa?
@AbduljalilSaeed-uf4cu
@AbduljalilSaeed-uf4cu 4 ай бұрын
Kun sansu kusan inda suke dasa hannunku ake wannan iskanci munafukai
@AG-lw6id
@AG-lw6id 4 ай бұрын
RIGASA TV NEWS! MU HAUSAWA DA FULANI BAWÃWAYE BANE, KU KIYAYE KUDENA YABON MATSIYATA DA WÃWÃYE MASU NEMAN TADA XAUNE TSAYE. DA HANKALINMU RAS! HAKA XASU GAMMU HAKA XASU BARMU DA IKON ALLAH. DUK MAI RUBUTUN ASHSHA: " NO BENEFIT TO COMMUNITY " KU SANAR DA "YOU TUBE" WAJEN RUBUTUN SA DA YAYI KODA WANE YARENE? YES! (Report them to KZbin, and Local Authorities). For a safety reason please.
@RIGASATVNEWS
@RIGASATVNEWS 4 ай бұрын
Mungode
@YauOil
@YauOil 4 ай бұрын
Dukasu fulani Dan ta ada ne jikukin dan ta ada danfudiwu
@E-currency
@E-currency 4 ай бұрын
Durun uwarka
@iliyasumalamsale7365
@iliyasumalamsale7365 4 ай бұрын
Allah ya ganar da kai
@ChafayeIbrahim-z9j
@ChafayeIbrahim-z9j 4 ай бұрын
Kai abokina amma ba musulmibane koh gaskiya maganarka tayi muni
@Mohamed-cd6kf
@Mohamed-cd6kf 4 ай бұрын
Karya kake kai iyamiri ne ko ibo kai ba dan arewa ne ba
@nurasalihu3545
@nurasalihu3545 4 ай бұрын
Ku rabu da shi/ita, Shine Dan ta'addan. Wadanda suka Daure giddin ta'addancin su suka saka shi wannan kalaman. Kuma in ya/ta isa ya/ta bayyana I'd dinsa/dinta. Duk munafurci ne a cikin harkar. Idan aka so a daina Fed. Govt. tasan me zatayi.
-5+3은 뭔가요? 📚 #shorts
0:19
5 분 Tricks
Рет қаралды 13 МЛН
Почему Катар богатый? #shorts
0:45
Послезавтра
Рет қаралды 2 МЛН
Yanzu_yanzu: Tofa Sheikh Murtala Bello Asada yayi tonan siriri
15:57
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 226 М.