Yanzu_yanzu: Martanin Sheikh Murtala Asada ga Bello Turji bayan kashè uban Gidansa Halilu Sububu

  Рет қаралды 200,313

Karatuttukan Malaman Musulunci

Karatuttukan Malaman Musulunci

Күн бұрын

Пікірлер: 180
@MamaneDounia-u3c
@MamaneDounia-u3c 3 ай бұрын
Allah Akbar Allah mai Grima ❤❤❤ Allah Allah kabadasa'a aminé suma amine ya Allah ❤❤❤ya Allah kaba malami lafiya Amine suma amine ya Allah
@salisuiygabari
@salisuiygabari 3 ай бұрын
Allahu Akbar ❤❤❤❤. Allah ya kare mana mallam a duk inda yake
@Kabeerbadmasi-tr9ry
@Kabeerbadmasi-tr9ry 3 ай бұрын
Masha Allah Ubangiji Allah Shiqarawa Rayuwa Albarka Mai Amfani Duniya Da lahira Malam
@nuhumusaambarura
@nuhumusaambarura 3 ай бұрын
YA ALLAH YAKAWOMANA KARSHEN BELLO TORJI NANDA KWANA BIYU
@Fatima-z7z8m
@Fatima-z7z8m 3 ай бұрын
Allah yatsareka mln yabaka kariya alfarmar annabi da alqur,ani
@hashimusani3755
@hashimusani3755 3 ай бұрын
Dan'uwa ba'acewa alfarmar Annabi wannan kuskurene
@Tahirou-k3j
@Tahirou-k3j 3 ай бұрын
Gareka ba
@Tahirou-k3j
@Tahirou-k3j 3 ай бұрын
Gareka ba
@hashimusani3755
@hashimusani3755 3 ай бұрын
Manzon Allah bawan Allah ne, kuma shine ya hanamu yin hakan a hadisi,don haka idan kayi hakan kayi masa rashin da'a.
@sulemanbasiru6603
@sulemanbasiru6603 3 ай бұрын
Kaji wani dan jaka ko​@@hashimusani3755
@kenankaigama7369
@kenankaigama7369 3 ай бұрын
Wow am speechless...Malam ur too much! Allah ya bamu zaman lafiya.
@NasiruDayyabu-o2u
@NasiruDayyabu-o2u 3 ай бұрын
Allahu Akbar Allah jikan mlm badan yamutuba
@abdoukadri3785
@abdoukadri3785 3 ай бұрын
Ma sha Allah malam Allah ya kiyayeka
@HabilaMuhammad-p8x
@HabilaMuhammad-p8x Ай бұрын
Allahu Akbar malam Allah ka kar ya mana azzalumai alfar mar annabi muhammad sallallahu alaihi wasallam
@saiduisa6056
@saiduisa6056 3 ай бұрын
Mlm murtala allah yana tare da kai in sha allahu kuma والله يعصمك من الناس
@YaqubaMuhammad-xp2jo
@YaqubaMuhammad-xp2jo 3 ай бұрын
Allah ya kara baka ƙwarin gwiwa mlm domin fadin gaskiya
@PetiPeti-d6b
@PetiPeti-d6b 3 ай бұрын
Allah ya karamana irinku allah tsare ku ina sanku dan allah❤❤❤❤❤
@FatimaBelloGaya
@FatimaBelloGaya 3 ай бұрын
Allah ya taimmakekka Malm y tsare Mana mutuncinka y kareka dga dukkan masu sharri
@hadizaibrahim6132
@hadizaibrahim6132 3 ай бұрын
Allah Ya tsare Malam da tsarinSa.Allah Ya Tona asirin su.Ya kawo muna karshensu don alfarmar Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wasallam)
@MrSalisutahir
@MrSalisutahir 3 ай бұрын
Allah Ya kareka Mallam Ya kare dukkan al'ummar musulmi daga shairin su Turji. Allah Ya tona masa asiri Ya ruguza shirin sa Ya baiwa Jami'an tsaro nasara.
@AyubaSulemanLawan
@AyubaSulemanLawan 3 ай бұрын
In sha Allahu Shima Bello Turjin ƙarshensa Yanzu da izinin Allah 🤲
@saratushehu353
@saratushehu353 3 ай бұрын
Amin malam Allah yasaka da alheri kuma ya kareka daga dukkan sharri
@المهجدغامبول
@المهجدغامبول 3 ай бұрын
اللهم امين حفظك الله
@MUKHTARABDULJALIL
@MUKHTARABDULJALIL 3 ай бұрын
AMEEN SUMMA AMEEN MLM KARSHEN TURJI YAZU ALLAH YASA YAYI MUMMUNAR MUTUWA 🤲🤲🤲🤲👈
@FatimaSani-q4w
@FatimaSani-q4w 3 ай бұрын
Bantabajin inasonkaba Malan kamar irin wannan zamani. Allah dai yabiyaka
@SalissuSamaila-x9r
@SalissuSamaila-x9r 3 ай бұрын
Allah ya tsare ka malan Murtala asada
@SmmAndarai
@SmmAndarai 3 ай бұрын
Allah ya Kara wa mlm lapiya da nisan kwana
@DjamilouAboubacar-yx5sk
@DjamilouAboubacar-yx5sk 3 ай бұрын
Ameen ya hayyu ya Qayyum allah ya qara karemuna malan ❤❤❤
@l.dtechnology2062
@l.dtechnology2062 3 ай бұрын
Masha Allah Allah yaqarawa mln dafiya da nisan kwana Allah yanatareda da masu gaskiya ان الله مع الصادقين Ina matuƙar qaunar mln في سبيل الله
@MUSTAPHAIBRAHIM-k7u
@MUSTAPHAIBRAHIM-k7u 3 ай бұрын
Allah ya taimake ka Maln. Allah ya ƙara baka ikon faɗin gaskiya Ameeeen 🙏
@AlhashimAhmad
@AlhashimAhmad 3 ай бұрын
Allah ya kara tona masu asiri
@WebBsgshs-yh6lf
@WebBsgshs-yh6lf 3 ай бұрын
Ameeen ameeen Alla ya sa harda makarra Ben su ya gama manada su Alla ya jakwa Nan ka ya shir ya maka zuri'a
@MaryamKd-s4l
@MaryamKd-s4l 3 ай бұрын
Allah yaqara tunamusu asiri
@hashimusani3755
@hashimusani3755 3 ай бұрын
Allah ya kara yima tsaye mai gida
@DanladiAliyu-qe1qr
@DanladiAliyu-qe1qr 3 ай бұрын
masha ALLAH ALLAH yakara lfy da basira
@SouleyHarouna-f9w
@SouleyHarouna-f9w 3 ай бұрын
Yayi Allah ya ba jami'an tsaro sa'a koda yaushe
@AbdullahiMustapher
@AbdullahiMustapher 3 ай бұрын
Allah ya Kara lafiya da Nisan kwana
@AbubakarJamilu-nk5wv
@AbubakarJamilu-nk5wv 3 ай бұрын
Ameen sheikhana allah ya kara lpy
@MahamanHarun
@MahamanHarun 3 ай бұрын
Masha Allah Allah saka da alkairi mlm
@ZayyanuAminu-g1b
@ZayyanuAminu-g1b 3 ай бұрын
Mashaa Allah ❤
@HassankabirHassankabir
@HassankabirHassankabir Ай бұрын
Allah ka taimaki mai temako
@MamiAbba
@MamiAbba 3 ай бұрын
Allah y taymaki malan ya stirimamu Kai yakarika da kariyarsa Albarkar Annabi da Alkur Ani
@HAMZAABUBAKAR-eo6wv
@HAMZAABUBAKAR-eo6wv 3 ай бұрын
Chaji iya Chaji, ❤
@LovelyDuck-wf2ek
@LovelyDuck-wf2ek 3 ай бұрын
Allah yakarama malam lfy danisan kwana
@kjkj2252
@kjkj2252 3 ай бұрын
Allah Alhamdillah 🤲🤲🤲🕋🕋
@slimkid0225
@slimkid0225 3 ай бұрын
Malam murtala Allah ya tsare ka kana dauke da baya nai masu nauyi gaskiya.
@AnasSabo-z7r
@AnasSabo-z7r 3 ай бұрын
Mallam Allah yatsare manakai
@FatimaBelloGaya
@FatimaBelloGaya 3 ай бұрын
Amin ya hayyu ya qayyum
@ZayyanuAbdullahiAbunanaaisha
@ZayyanuAbdullahiAbunanaaisha 3 ай бұрын
Masha Allah gaskiyani wannan hakani
@abduramaneabduramane2761
@abduramaneabduramane2761 3 ай бұрын
Aslm masha Allah yayi godiya mouke Allah ya kareku amin ya rabbi
@AbdulrahmanSaleh-vn7lz
@AbdulrahmanSaleh-vn7lz 3 ай бұрын
Ameen ya haiyu yaqaiyumu
@muhammadabubakarlamba4964
@muhammadabubakarlamba4964 3 ай бұрын
Allah ya saka malam Allah ya kareka amin amin
@ShamsuSani-t4x
@ShamsuSani-t4x 3 ай бұрын
Allah yasakawa malan da Alkairi
@yahayamuhammed8151
@yahayamuhammed8151 3 ай бұрын
Ameen thumma Ameen
@Abbaashiru-f5c
@Abbaashiru-f5c 3 ай бұрын
Allah yakara maka lafiya mallam
@FatimaSahabi-jb3zt
@FatimaSahabi-jb3zt 3 ай бұрын
Allah ya karemana mlm mu
@CommonderJiga
@CommonderJiga 3 ай бұрын
Malam Allah Ya karemuna Kai
@Sarkin-Yaki
@Sarkin-Yaki 3 ай бұрын
Dodon turuzzan birni dana daji
@chalmouta6861
@chalmouta6861 3 ай бұрын
Allahu Akbar allah yaka lafiya malam
@mamanismael
@mamanismael 3 ай бұрын
Amen yahayyu yaQayyum dan arziqin wanda yafi kowa yafi komai duniya da lahirarmu yahayyu yaQayyum ya Zuljalalu wal ikiram y arrahamar rahimin ya malukul Mulki kacigaba da tallafawa Nigeria 🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬💪💪💪💪🤲🤲🤲🤲🤲🤲
@NaziruBadamasi-n6e
@NaziruBadamasi-n6e Ай бұрын
Muna goddiya🎉
@MuhammadMuhsinAbdulkareem
@MuhammadMuhsinAbdulkareem 3 ай бұрын
Allah ya kare ka mallam
@MusaAwal-k1r
@MusaAwal-k1r 3 ай бұрын
Allah hamdu lilah
@KwaifaSardaunan-wq6ek
@KwaifaSardaunan-wq6ek 3 ай бұрын
AMIN YA RABBI 🙏
@zubaidahsalihu6211
@zubaidahsalihu6211 3 ай бұрын
Amin ya Hayyu ya Qayyumu
@HalliruMuawuya
@HalliruMuawuya 3 ай бұрын
Allahu akabar😂😂😂❤❤❤
@musamty5386
@musamty5386 3 ай бұрын
Ameen ya hayyu ya qayyum.
@AbdulhameedJamilu-o8y
@AbdulhameedJamilu-o8y 3 ай бұрын
Allah Yasaka Mullam
@AbbaSUNUSI-e7n
@AbbaSUNUSI-e7n 3 ай бұрын
❤❤
@mzakinoussé
@mzakinoussé Ай бұрын
madala ❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@UmarIdris-t6i
@UmarIdris-t6i 3 ай бұрын
Amin yah malam
@suleimanisahsalmanu2149
@suleimanisahsalmanu2149 3 ай бұрын
Amin ya hayyu ya qayyum malam
@abubakarsadiqtijjani1902
@abubakarsadiqtijjani1902 3 ай бұрын
Ameen❤
@BabangidaAbubakar-do3nx
@BabangidaAbubakar-do3nx 3 ай бұрын
Allah ubangiji yakara daukaka malaminmu
@Mrdansudan
@Mrdansudan 3 ай бұрын
Mallam murtala muna jin jina muku, a faɗar gaskiya , aci gaba da faɗar gaskiya komin ɗacita
@SamailaYusuf-z5m
@SamailaYusuf-z5m 3 ай бұрын
Sabuwr wakr Ramadan
@lawanisah-u9q
@lawanisah-u9q 3 ай бұрын
amen yahayyu yakayumu
@AhmadAdam-s3v
@AhmadAdam-s3v 3 ай бұрын
Amen malam
@AdoHaruna-gs3ny
@AdoHaruna-gs3ny 3 ай бұрын
Ameen ya allah❤❤❤❤
@NajibuAliyu-x6y
@NajibuAliyu-x6y 3 ай бұрын
Alh la yakara lafiya da nisan kawn
@YakubuHaruna-c7y
@YakubuHaruna-c7y 3 ай бұрын
Amin ya haiyu ya qaiyum
@mardiyaUmar-up5uy
@mardiyaUmar-up5uy 3 ай бұрын
Allah yabiya albarkar annabi slw
@sadiqumarkhalipa6669
@sadiqumarkhalipa6669 3 ай бұрын
Malam Allah yabaka kariya irin wacce duk Dan Adam Bai iya kawoma ita
@ConfusedBaseballEquipmen-uf5vr
@ConfusedBaseballEquipmen-uf5vr 3 ай бұрын
Masha Allah
@AbdullrahmanMuhammad-r6v
@AbdullrahmanMuhammad-r6v 3 ай бұрын
Doctor mansur sokoto
@AbdullrahmanMuhammad-r6v
@AbdullrahmanMuhammad-r6v 3 ай бұрын
Doctor Mansur sokoto
@AliyuShehu-t4l
@AliyuShehu-t4l 3 ай бұрын
Amin ya Allah
@abdulmalikbashir-p9y
@abdulmalikbashir-p9y 3 ай бұрын
ameen ya allah 👍
@musolarabcitv4528
@musolarabcitv4528 3 ай бұрын
Allah ya tsaremana kai gida da dawa
@NajibuAliyu-x6y
@NajibuAliyu-x6y 3 ай бұрын
Mashi allah
@Khadija4sani
@Khadija4sani 3 ай бұрын
Allah ya saka
@spider8760
@spider8760 3 ай бұрын
😂😂😂😂wannan mallam Kam Allah ya tsareka😂😂😂
@abdullahihamza5925
@abdullahihamza5925 3 ай бұрын
Amen ya haiyu ya kaiyum
@UkashaHamed
@UkashaHamed 3 ай бұрын
Ameeeeeenn Ya rabbi 🙏
@MaimeleAbubakar
@MaimeleAbubakar 3 ай бұрын
Yakamata ne ka nemi meye yasa su Bello Turji yin Ta'addanci a gyara saboda kada wasu sukoma Ta'addanci yanzu kana zugan yaki aje da nufin neman su Turji a kashe mutanen da basuji ba Basu sha ba. Allah Kuma yakawo sakayya abubuwa su sake lalacewa.
@sanisalisu2340
@sanisalisu2340 3 ай бұрын
kaima kana qare ireren su turji ko. Har akwai dalilin yin irin wannan ta'addancin su bello turji? sukama mutanen da basuji ba basu ganiba su kashesu? wadannan azzaluman kake neman ka qare? kaji kunya wallahi
@RalamalanFaruk
@RalamalanFaruk 3 ай бұрын
Amen ya allah
@IPhone-on5td
@IPhone-on5td 3 ай бұрын
آمين يارب
@Ibrahimlikitasalifou
@Ibrahimlikitasalifou 3 ай бұрын
Amine amine Amine y Rabbi Allah
@lawanisah-u9q
@lawanisah-u9q 3 ай бұрын
ameeen
@MamaneOumarou-t9q
@MamaneOumarou-t9q 3 ай бұрын
Amine sumam Amine
@IbrahimRabiu-x9j
@IbrahimRabiu-x9j 3 ай бұрын
Amenn
@ConfusedBaseballEquipmen-uf5vr
@ConfusedBaseballEquipmen-uf5vr 3 ай бұрын
Amin amin 🙏 ☺️
@BINTAMUHD
@BINTAMUHD 3 ай бұрын
Alhamdulillah
@TasiuMuhammed-p6e
@TasiuMuhammed-p6e 3 ай бұрын
Amen Suma amen 👏🙏
@UsmanAdamGrema
@UsmanAdamGrema 3 ай бұрын
jarumin malami
@AhmadOumaira
@AhmadOumaira 3 ай бұрын
🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🙏🙏🙏
Ful Video ☝🏻☝🏻☝🏻
1:01
Arkeolog
Рет қаралды 14 МЛН
Хаги Ваги говорит разными голосами
0:22
Фани Хани
Рет қаралды 2,2 МЛН
ВЛОГ ДИАНА В ТУРЦИИ
1:31:22
Lady Diana VLOG
Рет қаралды 1,2 МЛН
Babban Asiri Ya Tonu Akan Ya Bidi'a Malam Yayi Sabuwar Ragargaza
14:33
Abin da ya faru a Syria, Darasi daya kamata mu dauka  | Sheikh Muhammad Bin Uthman
24:32
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 14 М.
Sace Mutane a Zamfara, rufe Boda sakon Sheikh Murtala Asada
18:32
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 18 М.