GWAMNAN JIHAR KANO YAKAI ZIYARAR BAZATA MATATAR RUWA DAKE TAMBURAWA.

  Рет қаралды 1,156

NNPP Kwankwasiyya

NNPP Kwankwasiyya

Ай бұрын

GWAMNAN JIHAR KANO YAKAI ZIYARAR BAZATA MATATAR RUWA DAKE TAMBURAWA.
A Kokarin Gwamnatin jihar Kano Karkashin Jagorancin Hazikin Gwamna Alhaji Abba Kabir Yusuf Dan ganin tasamawa Al, umar jihar Kano Tsaftataccen ruwan famfo kuma ishashshe, Ayammacin wannan rana ta juma'a Mai Girma Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf yakai Ziyarar bazata Babbar matatar ruwansha dake tamburawa Dan ganewa idansa halin da wannan tasha ta ruwa take cikin duba da wani Dan yanayin karancin rashin ruwa da ake fuskanta awasu yankuna dake cikin birnin kano.
Yayin Wannan ziyara Gwamnan ya bayyana rashin jindadinsa dan ganeda halin karancin ruwan sha da ake fuskanta awasu yankuna dake cikin wannan jiha, inda Gwamnan yakara da cewa cikin ikon Allah Gwamnatinsa zata dukufa da aiki babu dare babu rana Dan ganin Al,umar jihar nan sun cigabada samun ishashshen ruwan sha kuma Mai tsafta a dukka fadin jihar Kano.

Пікірлер: 2
@adoyahaya5511
@adoyahaya5511 Ай бұрын
Allah ya kara lafiya Sir
@hadizamuhammad3705
@hadizamuhammad3705 Ай бұрын
Wlh Muna Shan wahalar rashin ruwan nan
Mahangar Zamani tare da jarumi a Kannywood Abba El-Mustapha
28:12
BBC News Hausa
Рет қаралды 34 М.
Abubuwan da ake so Musulmi su yi a ranar Arafa - Sheikh Ibrahim Maqari
5:09
TRY NOT TO LAUGH 😂
00:56
Feinxy
Рет қаралды 12 МЛН
FOOTBALL WITH PLAY BUTTONS ▶️❤️ #roadto100million
00:20
Celine Dept
Рет қаралды 21 МЛН
Please be kind🙏
00:34
ISSEI / いっせい
Рет қаралды 40 МЛН
100❤️
00:20
Nonomen ノノメン
Рет қаралды 68 МЛН
TVC News Nigeria-Livestream
TVC News Nigeria
Рет қаралды 49
Juma’ar farko ta dawo war sarki sanusi ii
1:44
NNPP Kwankwasiyya
Рет қаралды 1,1 М.
TRY NOT TO LAUGH 😂
00:56
Feinxy
Рет қаралды 12 МЛН