Assalamu Alaikum, Gaskiya wannan aikin na hukumar ta ce fina finai, aiki ne Mai hatsari da ƙalubale babba, Sai dai kawai Allah ya taimaka, amma akwai nauyi da hakkokin Al'umma sosai wajen gyaran hali da tarbiyya, Allah ya kawo mana sauƙin fahimta da fatan alheri
@maryambello_78 ай бұрын
Abba El mustapha yana da farin jini mashaaAllah 💕
@iiii82868 ай бұрын
Masha Allah 'Allah ya taimaka abba Allah ya ta ya karuko
@D.KMAISUBURBUDATV8 ай бұрын
Masha allah
@xainabummeexeezeesarki57868 ай бұрын
Mãa Shaa Allah 😍
@D.KMAISUBURBUDATV8 ай бұрын
❤❤❤❤
@twinsempire8 ай бұрын
Gaskiya BBC ya kamata ku gyara bangaren sound din ku. Bad Audio kuke samu, Wasu lokutan sai ya yi Low sosai. Masha Allah.
@danmalamontoptv8 ай бұрын
Okay insha allah zasu fyara amma anajin komai
@MuhammadmshanWaka8 ай бұрын
Ma Sha Allah
@YayaCisse-zb1ld8 ай бұрын
Machal yayi ok❤❤❤
@AbubakarAbbasLawal-eu8mz8 ай бұрын
Insightful
@BachiGada-mc9cz8 ай бұрын
Sai godiya
@abban_zee8 ай бұрын
Gaskiya be iya interview ba wallahi😟 his blood too dey hot abeg. He should be calm and explain things the way it should
@AbbatyGuy-uk5oi8 ай бұрын
❤
@AliDjidou8 ай бұрын
Segudiy
@MM-wr6kv8 ай бұрын
🎉🎉🎉🎉
@halifaaiki50938 ай бұрын
Sofa so good
@aminubarbaji57858 ай бұрын
Daga Barbaji Kanon Najeriya Munayi masa Fatan Alkhairy
@nasirharunazarewa5438 ай бұрын
Sai Godiya
@ameeruharuna7228 ай бұрын
l can see intelegency
@suleimangane81758 ай бұрын
Gaskiya kayi qarya! Babu viewing center dazasu fasa streaming football match instead of hausa film, let's be real!
@Mahmud-ky1zg8 ай бұрын
Muna alfahari sosai da ayyukan hukumar tace fina finai musamman a hannun wanda yasan makamar aikinta. Amma aganina shugaban hukumar bai kabata yayai amfani da kalmomin turanci dayawa cikin hirarsa ba, musamman duba da mukaminsa na mutanen da yake wakilta da kuma inda yake hirar wato BBC Hausa.
@IbrahimShaaibuisah8 ай бұрын
Haka mansura isah tayi magana akace acting tayi
@BA_SO_BA_NE8 ай бұрын
Meye yasa baku kawo mahangar zamani da Marubuta fitattu dana Kannywood na Hausa, a tattauna da su a fannin wasan kwaikwayo da littattafai da sauran su?
@AdamAdam-7108 ай бұрын
👍👍🫶👍👍
@auwal_nature45 ай бұрын
Idan Yan Kaduna suka zage ku, kuce kaza-kaza! Haba How on earth will a Man wear Pink! Pink! Pink! Pink! Pink dai, Namiji. Yellow! Pink! na Miji! wane kauyanci ne wannan