Allah ya la ancesa gwomnan sokoto Allah ya wulaqantaka Amin
@rakiyamusa84525 күн бұрын
Baiwar Allah ta Fadi gaskiya, kamata yayi gwamna Ya gyara.
@AliIbrahimAbdullahi-zz8cf3 күн бұрын
Hjy ai ba gyara ne a gabansa ba
@MasudYunusarabiu2 күн бұрын
Duk wannan Kalaman girmamawar da tayi to Allah Ya Chechi Al'ummar Nigeria
@ibrahimabdullahi949125 күн бұрын
Ahmad aliyu E na tausayin ka wallahi Dan in Allah zai Maka hukunci wallahi sai ka gommaci dama ba a hayfekabama yafimaka wannan kujeran da kake Kai kujeran askine in baka saniba anyi wasu azzalumai da suka wuce a bayan ka
@ABUBAKARYKS0118 күн бұрын
Allah ya shiga tsakanin na gari da Mugu kuma dai abunda mutum yayi shi zai girba In khairan khairan In sharran sharran kuma baza mu daina addu’a a kan allah ya daukar mana fansa a kunku
@AdamOumr14 күн бұрын
Allah ya tsinema wanan gomna n'a sokoto hakake kafurine jahiline jakine dan akuya ne Allah ya tsinema in allah ya yarda saï kayi mumunan karshe insha allah
@ابوابو-ط3ح11 күн бұрын
Allah ya kyauta . Gaskiya babu tarbiyya
@muhammadsabo85325 күн бұрын
Wadannan yaran sun Fadi gaskiya. Kuci gaba da gaya masa gaskiya.
@adamuhassan8182 күн бұрын
Hammdiya Tayi Gaskiya Allah Ya Kawo Karshen Azzalumai 😂😂😂😂😂😂😂😂
@msonmoze199625 күн бұрын
Baxa muyi mamaki ba idan an kamata, tunda anyi gyaran Borehole 25 akan kudi naira billion daya da million dubu dari biyu a govnatin sa Allah ya isa ga duk wani azzalumin shugaban da ya zalincin al'umma
@ShuaibuMuhammad-f2r12 күн бұрын
Kalamanta lfy qalau suke Allah ya isarmata
@SaifullahiSani-x8f23 күн бұрын
ALLAH YA Kawomana karshen Zalinchi A Nigeria
@bilkisushiramaabdulqadir898725 күн бұрын
Kalaman Hamdiyya babu rashin kunya ko kadan sai zallan gaskiya kuyi mata adalci
@usmanAbubakar-r6j2 күн бұрын
Masha Allah hamdiyyah
@MUSASALIHU-hk7nk25 күн бұрын
Wannan gaskiyace tafada kuma wa'zi ne
@AmiruAbdullahi-p6j2 күн бұрын
Allah ya bamU mafita
@SaniammahSaniammah17 күн бұрын
Allah ya saka mata Allah yana jiranka a madakara
@AdamAAudiusoumn25 күн бұрын
Gaskiya nageria Akwai shuwagabani 🤔🤔🤔🤔🤔🤔
@ZubairuGarba-vy9mf12 күн бұрын
Is good Kuma tafadi gaskiya
@mubarakmuhammad862325 күн бұрын
Kun iya kama mutanen dake fadan gaskiya akanku amma baku iya kamo bello turji bah... Mutanen banza kawai.
@ibrahimhauwa659725 күн бұрын
Maganan ta gaskiyane. Allah yasa ka mata da alkhairi
@AshiruIdris-j3g3 күн бұрын
Abinda yake faruwa ga wadannan bayin Allah idan har adalcine toh Allah Allah yayi shi Alan ahalinka da iyalinka
@YahuzaHassan-b3r17 күн бұрын
Allah yayimaki albarka
@MuhammadIbrahim-t6u6e20 күн бұрын
Allah y saka maku duniya da lahira
@BalaAbdu-e4t19 күн бұрын
Allah yasakamakada alheri
@auwaluibrahimhusaini279625 күн бұрын
Tunda gaba kukabawa duniyyar in Allah yakiraku kar ku amsa
@aliabubakar660621 күн бұрын
Hamdiya Allah ya kareki kincika yr halal me kicin talakawa
@ibsnomaa18 күн бұрын
Maganar gaskiya matsalar tana garemu arewa. Don Allah ka dubi wannan ace shine mutane suka zaba a matsayin gwamna. Dole asha wahala
@BelloLukuman25 күн бұрын
Alu wamakko. Allah ya I tsakaninmu dakai. Azzalumi
@talhaabubakar329024 күн бұрын
Wlh na ji dadin maganan su especially second person din that's what I've been telling my friends
@KokOkl-u6u16 күн бұрын
Allah ya isa 😭😭😭😭😭😭
@IbrahimSulaiman-d1k22 күн бұрын
Allah yakaryahi akusa
@AmeenatuAbdulqader19 күн бұрын
Ay shuwagabannin Nigeria kamar ba musulmai ba
@ابراهيمالانصاري-ص6ن15 күн бұрын
gaskiya najeria chugabani ta basu keutaba kai mutachi saye mutuwa dayace ba abiyu
@YusufHussainiBello25 күн бұрын
Ahmad Aliyu kachika chikakken mai girman kai, Dan afadama gaskiya sai kasa akama mutum ran dan malaikan mutuwa yazoma shima kasa akamashi
@AladariTV25 күн бұрын
😂😂😂 Anya zai kamu
@auwaluibrahimhusaini279625 күн бұрын
Hhh😂😂😂
@ZainabKabir-w5d4 күн бұрын
Allahyashiryeka
@RufaiAbdullahi-y7f21 күн бұрын
Wannan ta Fadi gaskiya so sai hane abubuwan da ta fada babu karya.
Gaskiya guy din nan Asalin Dan tsiya ne! 1.2 bil Akan gyaran 23 Bohol 😮 Yanzu Kuma GA Wani Asalin zubar Da Kima again Daga fadin gaskiya Se kame... Ina arewa nan gaba Duk kashemu Zasuyi Kawai.... Ko sukoramu nijar Ko kamaru.... Yan wahalan banza Kawai... Hakkin mu akwai Ranan amsa... Kuma Idan Allah yakiraku, Idan kun isa karkuzo.
@BadaruAbdullahi-iw3le25 күн бұрын
Ai wannan gwamnan namu wlh saidai ahankali wawane jahili wlh baida wayewa sam shiyasa akekiransa baqauye bagidaje Allah dai yakyauta kawai
@MansoorhabibudanNiger25 күн бұрын
Zalumcine allah ya dura nagari aka mugu
@AnnoyedCabin-jn1nv24 күн бұрын
Allah ya tozar ta duk Wanda yake wulakanta talakawa harda wanda yasan yance zaiyi ya hana yakiyale
@firdausiabubakarbagudo231925 күн бұрын
This is rudeness in its totality. I urge the Executive Governor to ignor this distractions and be steadfast in discharging his Allah imposed duties on him!
@MUSAADAMU-r6v22 күн бұрын
Amma Kay gamna sokoto Kay waw whl shege
@ZubairuGarba-vy9mf12 күн бұрын
A gaskiya governor sakoto jakine kuma Wawa ne iliminsa bai'afanamasa da komaiba ni anawa tunani yarinyarnan kamar tanayimasa tunine
@OmarAbouzeid-zu6ij22 күн бұрын
Kinbiyani kanwata Good.
@SafiyaMuktar-w8u25 күн бұрын
Wlhi batayi rashin kunya ba gaskiya tagafada
@hamayehamsou441211 сағат бұрын
Gaskia ne wannan
@MekuMj24 күн бұрын
Walahi kuwa daqiqi ne wawan banza
@aminuyusufmaiturare502416 күн бұрын
In dai ba gwamnan jahar sokoto ne keda hannun a wannan lamari ba , to akwai alhakinai a akan ku
@Khadija-y3p25 күн бұрын
Shi Kuma haka nashi salon yake to kwana nawa ne kayi ka Gama duk cikin kalamanta mene Laifin democaradiyya fa ake zagin shi tayi kome? to in bakusan inda ke muku ciwo ba kusa ke zaban shi 2027
@muhammedadamu601313 күн бұрын
hausawa afarka daga Bacci
@AbdullahiZayyanu-r7g18 күн бұрын
Beyar allh
@mallamhassan272518 күн бұрын
ASSALAMU. ALAIKUM HAMDIY
@rakiyamusa84525 күн бұрын
Ai gwagwarmaya haka Ya gada, baya bukatan rusunawa. Shi dai Ya ji tsoron Allah Ya gyara, ai idan Shi Uba ne to kamata yayi Ya kyautata wa yaransa kafin su Kai Bango su fandare.
Wannan fa gaskiya ta fada.amma tsinanne ya sa aka kama ta.
@UMARSharu-x1w23 күн бұрын
To Agaskiya ko wayan nann yan matan yakamata aladam tardako saboda bakoda ladabi wanann abida koke magana akaishe ayimuko ni Umaru sharu wamakko an yimiha an taki matata agaba garan gaban idona koma wada yayi mi wanann walakacin yana nann agarimu wamakko koma ba ayikomiba saboha wanann bawani abobane
@حمزهحمزه-و2خ19 күн бұрын
Wlh fah mutane nabani haushi
@aliabubakar660616 күн бұрын
Inde bukudena zaban Fulani gmnoniba ko suwagabanin kasaba kulum kuna cikin wahala saboda susukeba fulani kariya basado ah yakesu
@muddassiramin75925 күн бұрын
Ai jaki ne
@FatimaSani-p7i24 күн бұрын
Wannan governor ba hankali gaskiya😂
@AtikujajajajaAtikujaja25 күн бұрын
Dama yasaba kama mutane shi mai gya ranfanfunan ruwa b 2....
@maryamahmad-cc4ve23 күн бұрын
Zagin nagaba dai bashidq kyau
@ibrahimhauwa659725 күн бұрын
Bakauyen Gomna
@habibayakubu128318 күн бұрын
Shegeba dan shegiya
@AdamAAudiusoumn25 күн бұрын
Wllh wannan Ba rashin kunya Bane
@ابوصالح-س7د25 күн бұрын
حسبنا الله ونعم والوكيل عليك يظليلم
@AminaAbdulkadir-m8l25 күн бұрын
Hassada kiri kiri,Ai kece marar kunya Ba tarbiya agida,halinku zaku gyara Gvnm Ahmadu bai da laifi,ku tsare sallah,azumi,kuroki Allah,amma baku San abinda kunkazoyi a duniya ba, Kudinga adalci, Insha Allah Ahmad Aliyu sae yayi 4+4 da yar dar Allah🙏
@fatimazahra421424 күн бұрын
Duk Wanda yake ganin laifinsu ne Allah ya dora mai masifa kwatanwacin ta