HADIZA GABON: Jiki ne ke nakasa, amma banda zuciya. Rayuwar Amina abar misali ce

  Рет қаралды 153,471

Hadiza Aliyu Gabon

Hadiza Aliyu Gabon

Күн бұрын

Пікірлер
@s.m.musaesq.7074
@s.m.musaesq.7074 Жыл бұрын
This interview was deeply moving, filled with emotion and heartbreak. I hope for the best for Amina, praying that God enhances her life, boosts her health, and strengthens her to overcome the challenges He has presented to her.
@mohammedabubakar6151
@mohammedabubakar6151 Жыл бұрын
Amen bro
@FatimaSanisulaiman-kq9ir
@FatimaSanisulaiman-kq9ir Жыл бұрын
Ameen ya rabbi bro
@zainababdulkadir2626
@zainababdulkadir2626 Жыл бұрын
Ya Allah ya ubangiji Dan girman zatin ka,Dan sunayen ka 99 tsarkaka,ya ubangijin sammai da kassai ya Wadudu,Ya Zuljalal wal Iqram….Allah baka zalunci kuma ka hane nu da muyi, Ya Allahu ka duba Aminan ka😭 wallahi ba shakka kana kaunan ta Ya Ubangiji ka bawa Amina haihuwa🙏🏽🙏🏽😭💔Dan wlhy tabbas ‘ya’ya rahama ne✨ Allahu ka Azurta ta da yara masu Albarka 🙏🏽 Ameen!
@kassoumattahir3751
@kassoumattahir3751 Жыл бұрын
Ameen Ya Hayyu ya Qayyamu
@shamsushehu9090
@shamsushehu9090 Жыл бұрын
Amen Amen ya allah 🙏
@elyaseenkumbytv
@elyaseenkumbytv Жыл бұрын
Ameen Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum
@maryammerry9603
@maryammerry9603 Жыл бұрын
Ameen ya Allah
@surayyaabdullahi5
@surayyaabdullahi5 Жыл бұрын
Ameen ya rabbil Alamina
@NiimaScentEmpire
@NiimaScentEmpire Жыл бұрын
This is really touching...Allah ya saka miki....anty Hadiza pls we need u to invite us parents having children living with disability...we need to create awareness, mutane su san cewa not all disability is ciwon jinnu...bcos early intervention helps alot. We will be more than willing to come forward and let other parents going through same understand that their child is just special in his or her own way... I am a mother of a 11 years old living with cerebral palsy... Allah vallu, Allah wadu barka. Miyetti Masin.
@isahAhmad-kz2qr
@isahAhmad-kz2qr Жыл бұрын
Allahabad
@ummeeusaman
@ummeeusaman Жыл бұрын
Allah sarki Amina ubangiji ya dubeki da idon rahama Allah ya sakamiki cutarwar da sukayimiki Allah ya baki haihuwa saboda hasken fuskar manzon Allah (saw)anty Hadiza masha Allah ❤❤❤❤
@kaltumummuabdallah6942
@kaltumummuabdallah6942 Жыл бұрын
Amin y allah
@Fndkyrn
@Fndkyrn Жыл бұрын
Ameen
@الل-ت3ل4ك
@الل-ت3ل4ك Жыл бұрын
Allah sarki wallahy nasha kuka kawai tunanina inda akaina abun ya faru yazanji wannan wanda sukayi mata haka sun cuceta tabbas kam babu abinda yafi saide tabarsu da allah kuma allah zai saka mata😢😢hasbunallahu
@salma250umar3
@salma250umar3 Жыл бұрын
We lost our dad 2005 and that same year he was planning to take her to India for a plastic surgery, but it is what it is, Allah ya sa muyi kiykiwan karsh.
@rabiahabubakar2473
@rabiahabubakar2473 Жыл бұрын
Amin
@Mrsannoor
@Mrsannoor Жыл бұрын
Abin dama ya dade?
@kursumaisha3022
@kursumaisha3022 Жыл бұрын
@@Mrsannoormay be 2015 take nufi Allah yaji kansa
@Mrsannoor
@Mrsannoor Жыл бұрын
@@kursumaisha3022 okay
@SafiyaAbubakarMamman-kp2ce
@SafiyaAbubakarMamman-kp2ce Жыл бұрын
Allahu Akbar 😭😭😭
@SadiyaMSani
@SadiyaMSani Жыл бұрын
Allah ya saka maki ya cika maki burinki na Alkairi Amina ur story is so touching 😭 Allah ya kara maki kwarin zuciya I love ur strong heart 😍
@ZakariaHamidou-qb2tl
@ZakariaHamidou-qb2tl Жыл бұрын
😭😭wlh ji nake kamar in gudu in rungumeta indinga kuka ko zataji abunda naji lokacin da naji labarinta Allah ya karamata hakuri Allah ya biya da gidan aljanna
@majiMuhammad-um1sk
@majiMuhammad-um1sk Жыл бұрын
Her story really touches me...😭 Allah yakarawa rayuwa amina albarka
@bajaali7751
@bajaali7751 Жыл бұрын
Ameen ya hayyu ya qayyum
@safiadagomber3905
@safiadagomber3905 Жыл бұрын
ALLAHU AKBAR babban magana
@juwairiyahmustapha1550
@juwairiyahmustapha1550 Жыл бұрын
Am so speechless😭😭😭😭😭 allah yasaka miki allah ya aki yara nagari masujin kanki anty hadiza kema allah yasaka miki ayyukan alheri da kikeyi
@aminatuabubakar1017
@aminatuabubakar1017 Жыл бұрын
Ma Sha Allah, am highly moved by Amina's courage, Allah ya Kara mata lafiya
@jamilaadamuy9975
@jamilaadamuy9975 Жыл бұрын
Allah yayi gaskiya, bayan mutuwa(duniya), akwai lahira(hisabi) lallai za a tsaya a gaban Allah...Allah kuma ba zai bar masu zalunci ba, tun daga nan zasu fara ganin mai suka aikata na zalunci😭Allah ya saka miki Amina
@bahajatuaminu4770
@bahajatuaminu4770 Жыл бұрын
Allah sarki rayuwa,Allah ya Saka Miki Amina,Allah ya qara miki qarfin Imani da tawakkali😭😢, Hadiza Allah ya qara basira da daukaka 🥰🤗
@rakiyaannur8421
@rakiyaannur8421 Жыл бұрын
Allahu Akbar. Malama Amina I love your spiritedness and steadfastness. Allah Ya Kara maki lafiya kuma Ya kare mu daga shairin mutum da jinnu. Thank you Tamegari for the interview. It was so emotional and heart stirring.
@SinzuTBHudaifabeed-up2xn
@SinzuTBHudaifabeed-up2xn Жыл бұрын
Banida abinda ma zance amma nasan nayi kuka sosai. Allah ya kara miki tawakkali Aunty Aminah in sha Allah kinada ga cikin hurul’in na Aljanna my Aunty Amina 🤲🤲 Aunty hadiza Allah ya kara miki budi mungode sosai 🤲🙏 .Sannan Aunty Hadiza inada lamari kamar na Aunty Amina ah rayuwata. Idan zan sameki nashirya nafada.🙏
@maimoussahdz1100
@maimoussahdz1100 Жыл бұрын
Rayuwa kenan kowa da kaddararshi ya Allah ka bamu ikon cinye jarabawa 🤲🤲🤲 ya Allah kasa mu cika da kyau da imani 🤲🤲🤲🇳🇪🇳🇪🇳🇪
@hamisusulaiman8884
@hamisusulaiman8884 Жыл бұрын
Allah ya shiga lamuranki na rayuwa amina Allah yasa maki Allah kuma yajikan iyayen ki da rahama na tausaya maki matuka amma haka rayuwa take Allah ya baki ladan jarabawar da yayi maki Ameen 🙏🏽😩💔💔
@faisalumar2114
@faisalumar2114 Жыл бұрын
A very heart touching story indeed. I cry alots. Allah yayi maki albarka yasaka Miki. Hadiza Kema Allah yasaka Miki da Alkhairi.
@hassanaabba2407
@hassanaabba2407 Жыл бұрын
Allah sarki
@muhammadsalihu
@muhammadsalihu Жыл бұрын
Allah bimiki hakkinki Allah qara daukaka hajiya hadiza sannu da qokari gaskiya kin kyauta da kika gayyato ta saboda yinmaganan zairage mata radadi Allah qara miki lafiya hajiya amina
@sajeedarhtbuharii8491
@sajeedarhtbuharii8491 Жыл бұрын
Hasbinallahu wa ni'imal wakiil. Ths is so Heart touching. Allah ya shiga lamarinkii.
@Fndkyrn
@Fndkyrn Жыл бұрын
Ameen
@fannezarabukar6556
@fannezarabukar6556 Жыл бұрын
Alhamdulillah, ni ta birgeni ma, yadda tayi tawakkali, cewa kaddara ce daga Allah, Kuma jajircewar ta akan sana'ar ta, Allah Ya dada Kara mata hakuri, ya Kuma albarkaci kasuwanci ta. Babu Wanda yafi karfin kaddara. Hadiza, gaskiya kina koqari wajen zakulo mana abubuwa masu ilmantarwa ta rayuwa, a cikin tattaunawar ki da al'umma. Ya'maama ne daga Maiduguri 🤚🤚.
@hafsaisah28
@hafsaisah28 Жыл бұрын
Allah ya saka miki da alkairi hadizatou Amina Allah ya saka mk
@AMBTALENTED
@AMBTALENTED Жыл бұрын
Allah yafisu Allah yakarawa rayuwa Albarka, Allah yasa kiyi kyakykyawan karshe Aunty hadiza nima Akirani duk da dai ni bakowa bane
@Nazry-gd1ce2sk1i
@Nazry-gd1ce2sk1i Жыл бұрын
J'applaudis beaucoup cette Amina malgré tout ce qui se passait elle continue toujours a être forte et ambitieuse ❤❤
@ousmanedjidafarida8006
@ousmanedjidafarida8006 Жыл бұрын
Ya Allah 😭😭😭 rayuwa ba tabbas allah kasa muyi kaykawar karche
@abdulkadirhassan5304
@abdulkadirhassan5304 Жыл бұрын
Allah ya tabbatar da Alheri a rayuwarmu Gaba Daya
@muhammaddaudadkc1869
@muhammaddaudadkc1869 Жыл бұрын
Hajiya Hadiza Gabon Ina inason naziyarceku insha Allah 👈
@halimaadamu7715
@halimaadamu7715 8 ай бұрын
Ayya anty Hadiza kinada Imani Allah ubangiji bata juriya da dagana
@MrBsBsbrk
@MrBsBsbrk Жыл бұрын
This remind me Nura M Inuwa😢 the Hausa Singer who encountered the same problem, may Allah keep protecting us Ameen. Allah ya biyamiki dukkan bukatunki na Alkhairi
@subayaandul388
@subayaandul388 Жыл бұрын
hadiza gabon ina kaunarki wlh saboda imaninki da tausayinki 💚💚💚💚💚💚💚
@AlkasimBashir-v4f
@AlkasimBashir-v4f Жыл бұрын
Zan iya raema kunta ta banqarin haehuwa in sha allah 😢😢😢
@aminatushehu4735
@aminatushehu4735 Жыл бұрын
Allah ya kara miki imani da juriya , Allah ya rabamu da zalunci , its so sympathetic 😭
@abubakarabdullahisabo7645
@abubakarabdullahisabo7645 Жыл бұрын
Thank you adizatou for the inviting,ita Kuma Allah yabata lafiya
@aminatouhanan1743
@aminatouhanan1743 Жыл бұрын
Slm Alain ya sakama ta
@salma250umar3
@salma250umar3 Жыл бұрын
Allah sarki,my sister is also a victim of acid on her face since from childhood and now she's in her 30s, Allah dai yaye mana sakaya kawai.
@abdoulayesaley4237
@abdoulayesaley4237 Жыл бұрын
Innalillahi wa'innaileyhi rajioun allah ya saka .💔
@amadoutaoueyezalika840
@amadoutaoueyezalika840 Жыл бұрын
Ya rabb !!ka bamu kyaukawan karshe,i never comments but fan of this show.Allah ya saka miki yar uwa,karfin guiwarki ya birgeni sosai Allah na tare da ke
@ibrahimhauwa359
@ibrahimhauwa359 Жыл бұрын
Subhanallah😢, Amina Allah ya karawa rayuwarki Albarka. Allah ya baki haihuwa yaya masu albarka Amiin 🤲. Allah ya gafartawa iyayen mu baki daya Amiin ya Hayyu ya Qayyum. It's heart broken 💔 Narratives. 😭😭😭😭 Allah ya saka miki.
@maryamabubakar4028
@maryamabubakar4028 Жыл бұрын
Amin ya Allah
@habibamustapha8274
@habibamustapha8274 Жыл бұрын
Allah ya sakamike sister amina wlh kunsane kuka sosai allah yabimike hakkinki allah baya bacci watching from Saudia Arabia 🇸🇦
@yahayajibrin2589
@yahayajibrin2589 Жыл бұрын
Allah yasaka miki amman ina baki shawara da kiyafe musu Allah in sha Allah zaki samu mafita arayuwarki Naji tausayinki kwaraida gaske amman dan Allah kijanye kalman rashin yafiyan nan agaresu
@abdulrasheedmuhammad1405
@abdulrasheedmuhammad1405 Жыл бұрын
I'm really touched. I don't even realized when I started shedding tears. This is too much may Almighty ALLAH judge they culprit's. Lastly I pray that may almighty ALLAH hea, comfort en gave her more strength. Allah yabeeyaky Hadeeza. Allah yakaremu daga sharryn Makeeya. ALLAH yasa dukkan musulmai a Aljannah. Amyn Thumma Amyn....😢
@Nafissa-g1u
@Nafissa-g1u Жыл бұрын
Allah yasa hakan sanadiyar Shiga aljana ce gareki🙏💫
@SaudathIsahmuhammad-ds4jm
@SaudathIsahmuhammad-ds4jm Жыл бұрын
Allah sarki 😭😭😭 Allah zaisaka Miki in Sha Allah 😭
@AminaSulaiman-ew4bs
@AminaSulaiman-ew4bs Жыл бұрын
😭😭😭Allah sarki takwara Allah yabaki zuri,a dayyiba
@Momsabeercollection
@Momsabeercollection Жыл бұрын
Very hrt touching story amina Allah yasaka miki Allah taimakeki arayuwarki Allah yasa kikai masayinda makiyinki beyi sammani ba😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@IsmaelBabanSafwanDaHaydar
@IsmaelBabanSafwanDaHaydar Жыл бұрын
Gaskiya amina ina matukar tausa yamike wallahi Allah shi tsini wa duk wanda yake da hannu cikin wannan abu da aka yi miki
@jamilaadamuy9975
@jamilaadamuy9975 Жыл бұрын
Yi haquri hadiza...😭😭😭😭abubuwan da suke faruwa a wan nan nahiya tamu is just like ba za a mutu ba, koma kamar ba a mutwa
@RahamaAbdullahi382
@RahamaAbdullahi382 Жыл бұрын
Amina ubangiji yabaki mafita Allah yabaki zuria masu Albarka Anty hadiza Allah yasaka Miki da mafificin Alkhairi😊😊
@mdkmdato6558
@mdkmdato6558 Жыл бұрын
Aunty Hadiza dan Allah kikawo sadiya kabala daga Fatima saudi Allah yataki aunty Hadiza ❤❤
@adamouamadou9049
@adamouamadou9049 Жыл бұрын
Très émouvant Amina Allah ya kara juriya da Imani sakayya ta ubangiji na zuwa in sha Allah kuma Allah ya kara maki hankuri jarabta ce ta ubangiji
@IbrahimMusa-k2x
@IbrahimMusa-k2x Жыл бұрын
Allah sarki hajiya hadiza wallahi ina sonki saboda imani da tausayi da kike dashi Allah kara daukakaki Allah sa kigama da duniya lafiya
@abdulmustaphaa
@abdulmustaphaa Жыл бұрын
Amina Allah ya cika mi ki dukƙan burikan ki da ki ka sa a gaba. Amin😭😭😭
@abdulazeezibrahim7252
@abdulazeezibrahim7252 Жыл бұрын
Let me use dis medium to sympathize and show my concern to Amina. Her story really touches me . May God give her strong mind and continue encouraging her self to overlook everything happens to her in the fast
@sadiyafarouk5026
@sadiyafarouk5026 Жыл бұрын
😢Malama Amina Allah y Kara Miki juriya, daukaka a cikin zamanki na rayuwa y Kuma biki hankin duk wanda y miki wanna zalunci a rayuwanki wanda duk sukayi Allah y walakantar dasu y musu yadda sukayi miki My sis hadiza Allah i biyaki d mafificin alkhairi, Allah mu kuma ya karemu, zuriyan d yanuwa musulmai Ameen, Allah y kara bamu karfin imani a duk yadda muka tsinci kanmu Ameen
@musashuaibu110
@musashuaibu110 Жыл бұрын
Allah Sarki Malama Amina Thank you My love HDZ G
@FatimaIbrahim-mr5nk
@FatimaIbrahim-mr5nk Жыл бұрын
Innalilahi wa inna ilaihi raje'un Allah ya saka mike Amina Allah ubangiji ya baki ya' ko da mai tausayinki mai jinkai mai Albarka gsk ne wadan da sukai mike haka ki barsu da Allah, naji dadin wannan kalaminki sosai Amina Allah ya daukaka ki ya baki daraja da daukaka fiye da na Da 😭😭😭 gsk kukan da naye ba kadan ba fatan Alhire ga Hadiza Allah ya tsari ki ya baki mijin aure mai tausayinki mai daraja
@imranaabdullahi7943
@imranaabdullahi7943 Жыл бұрын
HADIZA muna gdy sosai da koqari Allah ubangiji yaimiki albarka hjy HADIZA 🙏
@maryamsfulani-sk9ct
@maryamsfulani-sk9ct Жыл бұрын
Wayyooo rayuwa Allah yasa kisamu babban rabo agidan aljanna😭🙏
@Nafisa77-Abk
@Nafisa77-Abk Жыл бұрын
Amin yah Allah
@agfulatanfulatan779
@agfulatanfulatan779 Жыл бұрын
Aunty Hadiza dan Allah akawo mana Kumurchi he is my best kannywood actor....Muna kallon shirinki daga nan garin Calabar sosai da sosai.
@husaenerh_h
@husaenerh_h Жыл бұрын
Eh wlh donAllah please
@MMm-ew9jm
@MMm-ew9jm Жыл бұрын
Allah yasa kamiki kekuma Gabon Allah yabarmu tare
@aishaabdullahisani
@aishaabdullahisani Жыл бұрын
Allah sarki 😢 Allah ya faranta mata ya biya mt bukatunta na alkairi 😢 Allah yasa sanadin daukakarta kenan Allah yasa kaffara Allah ya Kare mu ya kare mn imaninmu kuma Allah yasa wanda sukayi mt su fara ganin sakayya tun a duniyw
@aishasaulawa9544
@aishasaulawa9544 Жыл бұрын
Gaskia this is really heart touching show
@AliyuMouhamadou
@AliyuMouhamadou Жыл бұрын
Wllh Wllh Hadiza wannan Labari. Nima kadan tasa nayi kuka Taban Tausayi sosai Allah de yasakamata
@khadijahkamal465
@khadijahkamal465 Жыл бұрын
This is really touching wlhi 😢😢 Allah ya saka miki 🥺 Allah mungode mk
@abdussamadabdurrazaq
@abdussamadabdurrazaq Жыл бұрын
Allah ya karemu daga sherin dan Adam. Hadiza Allah ya miki Albarka !
@mujahidaJibrilAngyu
@mujahidaJibrilAngyu Жыл бұрын
😢 Allah yayi wa hajiya Amina sakayya Allah ka dauka Mata fansa 😢
@AminuAyara
@AminuAyara Жыл бұрын
so touching heart story indeed, may allah (s.w.a) bless u with the everlasting peace to ur mind, keep living great full may he grant u janna
@abdullbmusa
@abdullbmusa Жыл бұрын
Allah sarki Da kwai lbr makaman'cin wan nan Amma ban san ta'ina zanfara bah hmm rayuwa ke'nam!!
@ZeenatsAbdulfatahZeesphatah
@ZeenatsAbdulfatahZeesphatah Жыл бұрын
😭😭😭 wlh mun hadu a open dearies tana cin abinci taga na kalleta xanfara kuka senaga duk ta tsargu ta dena cin abincin senai sauri nabar gurin 😭😭😭😭
@albodawiy
@albodawiy Жыл бұрын
Amina kar kidamu wannan wata jarabta ce da Allah yayi miki kuma naji dadi da ki ka dauki qadara a yanda tazo miki sannan amina kisani Allah ba yaduba kyan halitta ko sura wanda yafi wani a gurin Allah shi ne wanda yafi jin tsoron sa ina miki fatan gamawa da duniya lafiya Allah yashiga lamarin ki da namu baki daya❤
@maryamsani104
@maryamsani104 Жыл бұрын
Amin😭😭😭🙏🙏
@daudaabubakar3387
@daudaabubakar3387 Жыл бұрын
Ameen
@musbahumusa2188
@musbahumusa2188 Жыл бұрын
Allah sarki... Allah ya qara miki lafiya... Aameen
@nasibaadamindabawa
@nasibaadamindabawa Жыл бұрын
Nikuma WALLAHI dake nake son tattaunawa dan kema nasan akwai labarurrukan akanki akwai darasuka dayawa awajenki you are strong woman wlhi Ina son ganinki sbda ina dason nazama jaruma kamarki💪🏻
@peninahphilemon
@peninahphilemon Жыл бұрын
HadizA may god almighty enhance your show we reword you show and my God continue to guards mama amina amina
@alibachir2783
@alibachir2783 Жыл бұрын
Salam, muna godiya ga Hadiza Aliyu akan wannan shiri musamman wannan baiwar Allah da kika gayyato. Allah ya bata buɗi cikin sana'arta kuma ya saka mata dangane da waɗanda suka zalunceta.
@bilkisuabdulhameedibrahiim9659
@bilkisuabdulhameedibrahiim9659 Жыл бұрын
Watching all the way from UK, pls I need Amina's number, taki mai kaunarki duniya da lahira. Much ❤❤❤ Amina
@fatimaabba8701
@fatimaabba8701 Жыл бұрын
So heartbreaking 💔 story😢 Allah ya saka miki Su kuma Allah ya tona asirin su
@awalalfa-kaza7934
@awalalfa-kaza7934 Жыл бұрын
Ameen shumma ameen Allah ya tona asirin
@aissatouuba5576
@aissatouuba5576 Жыл бұрын
Allahuma ameen
@zilyanatulawal8091
@zilyanatulawal8091 Жыл бұрын
Aaaameeen Aunty Hadiza I really appreciate the way you are helping people may Almighty Allah reward you aboundantly
@ummusahal-hx8di
@ummusahal-hx8di Жыл бұрын
Ina lillahi wa ina ilahi raju un😭😭😭😭😭😭ni kaina saida nayi kuka Allah ya bata lafiya ya kara mata hakuri da wanan jarabawan
@عبيدالعبيد-ح7ذ
@عبيدالعبيد-ح7ذ Жыл бұрын
You are the best my sister😢😢😢😢
@MukarramaTuhami
@MukarramaTuhami Жыл бұрын
Allah yayi miki sakayya da gidan Aljannah … wallahi u’re an inspiration to everyone… may almighty Allah continue to strengthen you Amin
@RahmaUmarSanda
@RahmaUmarSanda Жыл бұрын
May Allah bless u My mentor Hadiza Gabon
@aissahamanimayaki480
@aissahamanimayaki480 Жыл бұрын
Macha Allah courage a Mme Amina Dieu est au contrôle vraiment je larme
@nigerian6630
@nigerian6630 Жыл бұрын
Wlh Amina natausa yamaki Allah ya nasanki ne incha allahu komi yayi farko xanyi qarchi😭😭😭😭😭😭😭😭
@SaadatuAbdullahiismail-mk1ph
@SaadatuAbdullahiismail-mk1ph Жыл бұрын
Allah yayi miki jagora a dukkan lamarin ki Allah ya baki lada Kema Aunty hadiza
@FatimaIbrahim-jo9un
@FatimaIbrahim-jo9un Жыл бұрын
Allah ya baki lafia Amina Allah ya saka miki ya Tallafi kasuwan cinki❤kema Deejah Allah ya baki lada ya karemu daga dukkan sharrin makiya
@abbasskudu2032
@abbasskudu2032 Жыл бұрын
Amina muna mata fatan alkhairi. Kuma ta qara godewa Allah wan nn jarrabawar da Allah ya mata in sha Allah taci wan nn jarabawar. Sakayya kuma kmar ynda ta fada shakka babu ubangiji zai mata sakayya a gobe kiyama. Kuma mujin ta ya godewa Allah dajin wan nn lbari kasan shi aka nema. Allah ya saka maki ya miki tsaye
@NafissaLawan-i9x
@NafissaLawan-i9x Жыл бұрын
Allah ya saka miki Gaskiya ba dadi 😭😭😭😭😭😭
@MoussaZaraou-w2q
@MoussaZaraou-w2q Жыл бұрын
I Love you Hadiza ❤️❤️
@hayatuddeenTV
@hayatuddeenTV Жыл бұрын
Why 😂
@zzxzzx1622
@zzxzzx1622 Жыл бұрын
Allahu akbar aduk lkcin dana ganta senaji rayuwa ba'a bakin komai take ba Allah yasaka miki Aunty Amina
@AbdulkadirJiyali-rf8cz
@AbdulkadirJiyali-rf8cz Жыл бұрын
Ya allah... Ga baiwarka ..allah ka bata da nagari🤲
@maryamakabo8313
@maryamakabo8313 Жыл бұрын
Allah sarki 😢Allah ydubi lamuran ki 🙏🙏🙏🙏ysaka miki
@rukayyaumarabubakar-5036
@rukayyaumarabubakar-5036 Жыл бұрын
Wllh Allah sai yasakami insha Allahu ku bazasu gama daduniya lfy ba
@shamsuiyatawa4567
@shamsuiyatawa4567 Жыл бұрын
❤❤❤❤❤❤Ilove you in allah ya yarda sai munhaku da yar dar annabi s a w ✌✌✌✌
@abdullahizakaria421
@abdullahizakaria421 Жыл бұрын
Masha allah ❤❤❤❤❤
@HafsatSuleiman-f1k
@HafsatSuleiman-f1k Жыл бұрын
Allah yasa lahirar ki tafi duniyarki kyau Amina shine fatana agareki damu gabadaya
@سارهسلفي-خ6ك
@سارهسلفي-خ6ك Жыл бұрын
Allah sarki Hadiza. Wnn baiwar Allah ya duba lamarin ta
@fadilahmuhd680
@fadilahmuhd680 Жыл бұрын
Inlhi 😭😭😭🙆🏼‍♀️Allah yakara maki juri’a mydear amina
@KhadijaMuhdzaura-gz4in
@KhadijaMuhdzaura-gz4in 6 ай бұрын
Sai yau naga wannan hirar taban tausayi wallahi Allah yasa kamata
@HajaraSuleiman-dg4jm
@HajaraSuleiman-dg4jm Жыл бұрын
Ya Allah 😭🙏
@ثنيانالثبيتي-و9ح
@ثنيانالثبيتي-و9ح Жыл бұрын
Aslm ya Allah ya duba lamarinke Allah ya jikan iyayanke Allah ya azurtake da zuria daiyaba Aunty hadiza kema kence wanni Abu Allah ya saka Miki da alkhairi amin sako daga ummu Amina Saudia taif
@maltasanmagaji4690
@maltasanmagaji4690 Жыл бұрын
munagodiya sosai Allah yasaka da alheri barkada dadare
@FauziyaMahammd
@FauziyaMahammd Жыл бұрын
آمين يا الله 🤲🏻🙏🏻😢😢😢
YAN FIM DIN DADINKOWA SUN TONA KANSU ASIRI
15:07
SIRRINSU MEDIA
Рет қаралды 398 М.
Quilt Challenge, No Skills, Just Luck#Funnyfamily #Partygames #Funny
00:32
Family Games Media
Рет қаралды 55 МЛН
Сестра обхитрила!
00:17
Victoria Portfolio
Рет қаралды 958 М.
人是不能做到吗?#火影忍者 #家人  #佐助
00:20
火影忍者一家
Рет қаралды 20 МЛН
MANYAN MATA SEASON 4 EPISODE 3
1:01:45
ABNUR ENTERTAINMENT
Рет қаралды 454 М.
MARTANIN ADAM A. ZANGO ZUWA GA TIJJANI ASASE
14:46
Adam A. Zango Official
Рет қаралды 109 М.
JAMILUN JIDDA SEASON 1 EPISODE 4
1:07:22
Maishadda Global Resources
Рет қаралды 667 М.
Quilt Challenge, No Skills, Just Luck#Funnyfamily #Partygames #Funny
00:32
Family Games Media
Рет қаралды 55 МЛН