Ya Allah ubangiji ya Gafartawa El,muaz da Rahama in tamu tazo Allah ya sa mucika da kyau da Imani ya hayyu ya kayyum 🤲
@AbubakarSagiruАй бұрын
Wallahi yayi magana yadda yakamata ya nuna shi babbane Allah yabashi lafiya yasa yayi kyakkyawar ƙarshe kema yabaki lada
@mubarakdanturai3320Ай бұрын
Wanda ya yarda hadiza taji haushin tambayar nan yamin like🙄😅😅 to maiyi ne akai masa
@MamanAmir-p3xАй бұрын
Allah sarki Allah yabaka lafiya yayemaka
@mayakiousseina1089Ай бұрын
masha Allah dady Tahir FAGGE mérite une grande place dans KANYWOOD MY RESPECT DADY🥰😍
@AbubakarSadiYusuf-rs7wwАй бұрын
Allah sarki waye ya kula yaji Yana haki Allah ya bashi lfy
@ibrahimdauda-q3bАй бұрын
Good to see you Baba Tahir. Your conversation with Hadiza very clear and I wish you quickly recover with your illness.
@isahmuhammadali177Ай бұрын
The most respectful man in kannywood long live dad❤
@ramatouabdou7610Ай бұрын
Dan Allah ataimaka baba tahir fage naga kafafuwansa sun kunbura wallay dan ALLah dan annabi ataimaka masa. Inason bawan Allah nan
@yerimamaina5195Ай бұрын
Assalamu alaikum gidan kennywood, don Allah sarki ali nuhu katemaka kasaka abawa tahiru fagge tallafi daga gomnatin taraiya yefita waje, neman lafiyarsa, Allah yesa sakon yeje kunnenka amin. daga Yerima Maina
@sumayyahassanmanga2695Ай бұрын
@ali nuhu
@OummuhibbaАй бұрын
@AliNuhu
@hadizadahiru795Ай бұрын
You can say that he is very nice and gentle ❤❤😊😊
@AyshaDayyabu11 күн бұрын
Kafar sa. a kumburi 😢baida lafiya Allah sarki Allah bashi lfy Gaskiya Anty hadiza help him financially pls🙏🥹
@HajiyaMaryam-qe4rmАй бұрын
Wallahi wallahi wallahi Ina matukar kaunarka Bawan Allah nan yana burge ni sosai jinsa nakeyi tamkar ubana mahaifi
@muktargarba5368Ай бұрын
To ki taima mishi da duk irin abinda Allah ya hore miki,idan kuma babu to kiyi mishi addua
@Nr.AminaUmarАй бұрын
This man is sick😢 Allah dai ya bashi lafiya🙏
@HadizaAbubakar-g9sАй бұрын
Allahummah ameen
@MansurAwalАй бұрын
Dan Allah Anty hadiza Akira Nafissa adulahi ko Maryan yahaya
@mustymaman6285Ай бұрын
Anty deeja yamuka jida hakuri Allah Ubangijin yajikan el muaz Allah yasa kwanciya hutace😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲
@yahassabdullahАй бұрын
Wanda ya fahimci Babu kwarjini a jikin bawon Allah nan ya Danna min like
@jameelashanono6005Ай бұрын
Dan Allah adda hadiza waddu jameela nagudu useni 👏🏻
@ABUMARYAMABDULBARIAKАй бұрын
ALLAH sa muchika da imani Alfarmar sayyadit sadati annabi Muhammad S.A.W in kaji dadi kamin like
@falmataadamouАй бұрын
Dan Allah ki kawo muna Nafissa Abdallahi
@aminaabdou3232Ай бұрын
Nafissa is the best one so if she Come bayan ita wazamu kala kuma 😂❤
@naohbawadanjuma442Ай бұрын
Ai Nafisa bazataxoba Rahama ma bazataxoba
@nazirahmadmubareak4846Ай бұрын
Allah yaqaramaka lafiya da nisankwana mai amfani
@anasbello8993Ай бұрын
Gaskiya tahir fagge akwai confidence, kuma ya iya interview
@abdullahibabsy9691Ай бұрын
Duniya labari. Allah yasa lahirar mu tafi duniyar mu kyau
@UsmanAbdoullahАй бұрын
Masha Allah baba ❤❤
@JabirAbubakarZageАй бұрын
Masha Allah hajiya Dan Allah ki kawo mana sadi sidi sharifai
@husseinMohammed-u4hАй бұрын
ماشاء الله تبارك الله ❤❤
@hadizadahiru795Ай бұрын
And he is also a compleate nice man ❤❤
@hadizadahiru795Ай бұрын
Am going to put all my comments here
@harunasabo9386Ай бұрын
Dije Kin Kokari Sosai Wallahi, Kinyi Postponed Na Program Naki Sabida Rasuwan El'muaz Allah Ya Jikan Shi
@a.anjari865Ай бұрын
Fabulous my sister, please invite Hadiza maikano or sadi sidi sharifai
@usmanadamu9341Ай бұрын
Very smart respond
@imambinchannel8071Ай бұрын
Gabon I always enjoyed your show be blessed
@ZakaraMamameАй бұрын
Very very amazing Hadiza
@Cadeejarhtou_SАй бұрын
Dan Allah a gayyato mn isah feroskhan presidoo
@hadizadahiru795Ай бұрын
I really like Hadiza's makeup ❤
@gghh5594Ай бұрын
Masha Allah bless 🇸🇦🤍😊✅🙏
@yusufamina5961Ай бұрын
May Allah give you good health because you are one of good actor
@aliyuibrahim9652Ай бұрын
Allah yabashi lafiya naga kafafunsa duk sun kumbura😢
@FaisalIbrahim-z5cАй бұрын
Masha Allah 🎉❤
@AsiyaKhalidHussainАй бұрын
Masha Allah Abba Taheer Allah qara lpa Aunty Hadiza munji dadin wannan show din na yau Allah qara daukaka y kawo babban rabo
@MutarialiMutariАй бұрын
Masha allah
@hadizadahiru795Ай бұрын
😊😊🎉❤❤😁🥰🤗😛😘🤭😀😉🤩🤑😎😜🥉i cant stop putting emojies😂😂
@Cffu-z7nАй бұрын
Barka da dare masha allah very good to nice ❤❤❤❤
@GffTrdАй бұрын
ماشاء الله ❤
@OsmanJami-i4nАй бұрын
Ma sha Allah
@MunaisatDiyarАй бұрын
Allah yabaka lpy Daddyna😊😊
@LABARINATV01Ай бұрын
i want to say something one of the biggest problem kannywood ke facing shine dazaran actor yaga yadda ake aiking film amatsayinshi na jarumi wai sai aganshi shima yakoma directer, Alhalin director work abune daban. Asalin directors wanda aikinsune tun fil azal zakiga insukai film sai yafi kyau da karbuwa saboda aikinsune.
@AndilliilimamАй бұрын
Hadiza kikamuna nafisa Abdullahi ko bazaiyu ba ne ta amsa gyatar ke ??
@MusaAhisaАй бұрын
Bawan Allah na bayada lfy kafansa y kunbura 😢Allah y baka lfy
@HadizaKabir-q2e13 күн бұрын
Nima na gani. Ya ban tausayi. Allah ya bashi lafiya. Amen
@ArabOman-hd6emАй бұрын
Wallahi inaqaunar bawan Allah nan Allah yaqara masa lpa danisan kwana
@NazeerahAbbaHabibАй бұрын
When are you inviting dj Ab 😊
@sunusiaminualkasimАй бұрын
masha Allah
@moussaabakarmahamat23Ай бұрын
Dan allah hadiza inabukatar lambar baba tahir fage sunana Mohammed musa daga Turquie
@MarieSahabiyagiАй бұрын
qu'Allah vous béni d'un époux pieux Nigérien si possible par la grâce d'Allah in shaa Allah ❤😂
@HabibuAbdulkadir-b6mАй бұрын
HADIZA GABON ALLAH YAJIQAN MAHAIFINKI DA RAHAMA
@AbbagodinMahammadАй бұрын
Kwna biyu banji anbawa mutum yaxa6i mutum biyu ba hakan Yana Bada citta sosai pah❤
@abdullahiishaq8881Ай бұрын
Gaskiya tsakani da Allah kannywood akwai matsalar hadinkai sosai, wannan bawan Allah yafi shekara 20 yana acting amma baida naira 160 kudin magani sai yaje gidan gala, Allah ya sawake 😮
@HassaneSoumana-v3hАй бұрын
Nafissa Abdoulaye ànd Djamila Omar dans alha ❤
@OumarouFatchima5-yh5dhАй бұрын
Allah yasaka Miki da alhéri anuty dije kina kokari Mach allah
@BilalMuhammad-z8wАй бұрын
I will disagree with him as regards to saying a younger person is not supposed to write dialogue for older person. I really don't know how kannywoood make film but before a script is made a film, it really must have passed through lots of process, a d it doesn't matter who writes it.
@HousseiniAli-j4vАй бұрын
Allah ya bashi lafiya 🤲🤲🤲
@IbrahimaAliyu-o2qАй бұрын
Alh.tahir fage Allah yasa Agama lafiya inayimaka fatan Alheri🙏
@MuhammadmudanssirАй бұрын
me yasa bakibawa tahir fagge mutum biyu ya za6aba kamar yadda abinyake ba please Dan Allah kibani amsa🙏🙏🙏
@autabreakerabtv9437Ай бұрын
Good
@Aminusuraj-zw2rkАй бұрын
nafisa abdullahi pls
@MoussaDjamila-f2qАй бұрын
Hadiza vous plaît beaucoup
@IssaYoussouf-hp5ixАй бұрын
Allah y'a bachi lafiya🤲
@samiramohammed6488Ай бұрын
My love and daddy nice interview 🥹❤️👏💪I Love Kannyhood
@ibrahimlawaltambari8389 Ai rayuwana baya hannun mutanen gidanku haukan banza👎
@ibrahimlawaltambari8389Ай бұрын
@@IbrahimaAliyu-o2q kana ruwa kusa da kada don bata da lokacin ka
@IbrahimaAliyu-o2qАй бұрын
@ibrahimlawaltambari8389 jakine Wanda bayason masoyin shi
@didaamina4740Ай бұрын
Gaskiya hiran na tayi haja hadiza gabon Nice naki daga Algérie
@ibrahimtahirsulaiman1976Ай бұрын
Hajjaju shirinki yana wayarwa da mutane kae sako yana xuwa inda akeso ina ftn Allah yakara daukaka. Miki wannan shiri naki kuma ina so kikawo Ibrahim Mae shinku please
@SunusiIbrahimMusaАй бұрын
Ina matukar Yinki Adizatou
@fannezarabukar6556Ай бұрын
Allah Sarki, tajiya kenan tafi tayau Amana❤ alawo mana Jamila Nagudu ko Maryam labarina.
@moussagarba4541Ай бұрын
Nomiss gee
@AdamuMuhammad-dd7onАй бұрын
Boc Madaki plz aunty hadiza plz
@IBRAHIMISAHDUTSIАй бұрын
Alhamdulillah
@AishaBello-ld8tuАй бұрын
❤❤❤❤
@HabudejongАй бұрын
INA SON AKAWO MANA FIDDAUSI YAHAYA ZAINAB ACIKIN SHIRIN LABARINA PLEASE 🙏 IDAN AN SAMU DAMAR KAWO TA INASON SANI DOMIN MUNA DA TAMBAYOYI AKAN TA SOSAI
@AbdullahsalamuOumarouАй бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤
@AlhBubaGiadeАй бұрын
Yace ayi tah addu'a kawai. 😆 Allah Ya mana Jagoranci.
@abatchabura-p9h21 күн бұрын
❤❤❤dole baba
@AlmantouAboubaАй бұрын
Dan Allah ina Hamisu breaker
@khaleelsahmad3080Ай бұрын
❤❤🎉🎉
@muktargarba5368Ай бұрын
Saura a gayyato mana other pillars of Kennywood like: Mai girma Ibrahim mandawari Kabiru maikaba Kabiru na kwango Shehu hassan kano
@abubakarmsani7705Ай бұрын
Alh tahir fagge bashi da lafiya wlh kafafun sa a kunbure pls Kennywood su bashi tallafi
@UmarMoucttar-d5bАй бұрын
Gaskiya ne
@adamibrahim810Ай бұрын
Amma gaskiya time din yayi kadan saboda akwai abubuwan da ya kamata a tattauna
@imambinchannel8071Ай бұрын
Tahiru Fegge Ya salam gone were those days
@HajiyaMaryam-qe4rmАй бұрын
Wallahi daddy insha Allah zan nemi number ka Kuma zan zama maka tamkar yar da ka Haifa
@danummaruofficial7570Ай бұрын
Ni ma ina neman 'ya ta riƙo😊
@abdullahiishaq8881Ай бұрын
Allah yasa dagaske kike
@HajiyaMaryam-qe4rmАй бұрын
@abdullahiishaq8881 ameen summa ameen babban addua kayimin
@abdullahiishaq8881Ай бұрын
@@HajiyaMaryam-qe4rm gaskiya da kin taimakeshi Allah ya bada nasara
@ibrahimlawaltambari8389Ай бұрын
🎉🎉🎉
@AMINAADAMU-k8hАй бұрын
Allah yabaka lfy
@HamzaHantchiAssoumaneАй бұрын
Vraiment le vieux est tres sur de lui .bon courage hadiza
@youbest3892Ай бұрын
Hi there hadiza You have very nice job I really like your business
@AminuMHajjiАй бұрын
Hira nafisa Abdullahi
@farouksadiqАй бұрын
Kina kokari daki wannan show din.you deserve ajinjina miki
@farouksadiqАй бұрын
My hausa is not very fluent especially when writing
@mustymaman6285Ай бұрын
Anty deeja bawai a tunanin kiba a tunanin kowa ma sata ba dede bane Allah Ubangijin yasa mugane 😭
@IssakaDjamila-tp2wsАй бұрын
As salamu aleykum,ya akaji da karin hankuri richi ? Allah yasa ya huta.mes condelence a toutes les auteurs de films