'Halin da na shiga tun bayan rasuwar Ahmad S Nuhu'

  Рет қаралды 388,502

BBC News Hausa

BBC News Hausa

2 жыл бұрын

Tsohuwar matar fitaccen tauraron Kannywood, Ahmad S. Nuhu, ta bayyana mawuyacin halin da ta fada a ciki bayan rasuwarsa.
Hafsat Shehu ta bayyana haka ne a wata hira da BBC Hausa a yayin da tauraron yake cika shekara 15 da rasuwa.
Tauraron ya rasu ne ranar 1 ga watan Janairun shekarar 2007 sakamakon hatsarin mota a garin Azare na jihar Bauchi da ke arewa maso gabashin Najeriya.
Ta ce ta fada cikin matukar bakin ciki yadda "idan na ga wasu mutane suna dariya nakan tambayi mahaifiyata cewa yaushe zan yi dariya'?
A cewarta Ahmad Nuhu mutum ne da yake ganin mutunci da darajar mata.

Пікірлер: 301
@zainabmuhammed9513
@zainabmuhammed9513 2 жыл бұрын
Allahu’Akkhubar Allah sarki Hafsat wlh wlh wlh bake matar Ahmed ba koni danake a Tv nasan Ahmed ko yau aka saka wakarsa ko Film dinsa bana iya kalla ko daurara sbd hawaye ne kawai suke zubowa daga ida nuwana haka zalika wlh ok kena kalli Film dinki kuka yake sakani sbd tausayin rashin masoyinki nagaskiya dakuma yanda nake hango irin zafi da radadin rashinsa dakikayi wlh ko yanzu haka hawayene ke zuba daga ida nuna Allah yajikan Ahmed S Nuhu Allah yasaka masa daAljannah Fiddausi bani da uwa da uba amma har gobe mutuwar Ahmed tana girgizani wlh saudaya nataba ganin sa shida Ali Nuhu da kuma Adam A Zango a rijiyar saki
@xainabummeexeezeesarki5786
@xainabummeexeezeesarki5786 2 жыл бұрын
Aame33eee33n 🤲 thumma amiin Takwaras 🤲
@zakariyauabdulrasheed3139
@zakariyauabdulrasheed3139 2 жыл бұрын
Allahu Akbar. Allah ya jikan sa da rahma ameen. Ke kuma Allah ya saka miki da alkhairi ameen. Allah ya baki miji na gari ameen Allahu Akbar
@saeedchindo5365
@saeedchindo5365 2 жыл бұрын
That Hafsat Shehu interview with BBC is so emotional, her story is touching and it reflects a relationship created out of love. He died about 16-years ago and his memory lingers in her heart. I have forgotten the last time I watch a video that ended with a watery eye.
@rahimamidala2346
@rahimamidala2346 2 жыл бұрын
I even cry when seeing her crying, very emotional 😭
@creeptosolutions
@creeptosolutions 2 жыл бұрын
Truth.. I kinda feel her Story 😭😭😭😭
@hamzamuhammad9788
@hamzamuhammad9788 2 жыл бұрын
😭😭😭😭
@shuaibuhassan.
@shuaibuhassan. 2 жыл бұрын
I really like this comment saeed
@shuaibuhassan.
@shuaibuhassan. 2 жыл бұрын
@@rahimamidala2346 same here
@abdullahiladanabubakar8026
@abdullahiladanabubakar8026 2 жыл бұрын
I had tears 😭, so much I had never shade for love in my life. This video educated me on love, and how valuable keeping a respectful relationship is. It reminds us of how much love we need to share with our parents. So much for love ❤️. Allah ya masa Rahama.
@zainabmuhammed9513
@zainabmuhammed9513 2 жыл бұрын
Allah yadauwamar dashi agidan Aljannah fiddausi ameen yarabbil Alameen ke kuma Allah yadubeki da idon rahama yabaki miji nagari me tausayinki ameen
@xainabummeexeezeesarki5786
@xainabummeexeezeesarki5786 2 жыл бұрын
Ameeeee3ee3n 🤲 Ya Hayyu 🤲 Ya Qayyum
@mokhtarmokhtar6263
@mokhtarmokhtar6263 Жыл бұрын
Allah ya baki hakuri koma wannan gaskiya ne Allah ya samudace Ameen ya Allah
@ibrahimfarukyahuza6144
@ibrahimfarukyahuza6144 2 жыл бұрын
Allah ubangiji ya jiqan Ahmad, ya Gafarta mashi! Ameen🤲🏽
@zainabmuhammed9513
@zainabmuhammed9513 2 жыл бұрын
Kuma idan tamu tazo Allah yasa mucika da imani ameen yarabbil Alameen
@xainabummeexeezeesarki5786
@xainabummeexeezeesarki5786 2 жыл бұрын
Aameen 🤲 Zuljalalu wal'ikiram
@marthajeinotchere3331
@marthajeinotchere3331 2 жыл бұрын
This is true love, because of Ahmed I loved hausa movies, may his gentle soul continue to rest well,may Allah Grant him jannah, he is miss forever
@tahirsuleiman7368
@tahirsuleiman7368 2 жыл бұрын
Allah sarki ..so touching and emotional... watching her talking about Ahmed left me with a deep sympathy and empathy couple with watery eyes!! Ubangiji Allah ya jiqan Shi
@hassanibrahimmuhd2146
@hassanibrahimmuhd2146 2 жыл бұрын
This is so Emotional 😭 Allah Yagafarta Masa Ita Kuma Allah Yakara Mata Hakurin Rashinsa Allah Ya Hadamu Da Masu Sonmu Son Gaskiya 🤲
@zainabmusa7808
@zainabmusa7808 2 жыл бұрын
Ameen ameen
@iddardjiborahila6552
@iddardjiborahila6552 2 жыл бұрын
Allah ya jikanchi da rahama Ahmed na birgeni kwaray😭
@akacheakache6419
@akacheakache6419 2 жыл бұрын
Allah ya jikan chi darahama 🤲
@hanifa3966
@hanifa3966 2 жыл бұрын
Innalillahi wainnailaihi rojiun 😭😭😭 amma gaskiya na dade banjin abunda naji yau ba😭ya allah ya masa rahama damu baki daya 🤲
@rahimamidala2346
@rahimamidala2346 2 жыл бұрын
Hard to forget Ahmad S Nuhu, he's my best actor in hausa movie... Hafsat please take heart and keep praying for him 🙏 kullu nafseen za'ikatuol Maut😭 May Almighty Allah make him your husband in Jannatul firdaus 🤲Aameen
@maryamabdullahi3940
@maryamabdullahi3940 Ай бұрын
Allah ya jikitsh da Rahman
@madysalt
@madysalt 2 жыл бұрын
Losing a dear one is unbearable, the most important thing is to trust in Allah almighty and depends totally on Allah the almighty and all knowing, Allah have a best plan for us but goes according to plan and time,when it coecide then,things get going, may Allah almighty bless his soul and reward him jannatul firdaus, amen.
@firdausiishaqsuleiman7583
@firdausiishaqsuleiman7583 10 ай бұрын
Ameen ya hayyu ya qayyum
@aishasanibabayaro3941
@aishasanibabayaro3941 2 жыл бұрын
Allah yaji kansa da Rahma 😭😭😭
@AminaMusa-vv8ht
@AminaMusa-vv8ht 2 ай бұрын
Allah Sarki sister wlh i feel ur pain deep down bcus I pass through the same and i don't think I can ever have someone like my late husband ALLAH ya saka masu da Aljannah madaukakiya 😢😢😢😢
@abdullahiyusuf7457
@abdullahiyusuf7457 2 жыл бұрын
Akwai wani yaro Mai laqabin Dan zaman banza yaso kuyi hira da shi ,jiya Allah yayi mashi rasuwa
@abdoulayesouleymane229
@abdoulayesouleymane229 2 жыл бұрын
Lol 🤣
@SheikhAdamDaiyyb
@SheikhAdamDaiyyb 2 жыл бұрын
Duk hassadar Mutum sai ya yarda da wannan magana Sheikh AMINU daurawa 👇👇👇👇👇👇👇👇 kzbin.info/www/bejne/mJibdq2Gf9Z8iJo
@abdullahiumar7529
@abdullahiumar7529 2 жыл бұрын
Innalillahi Wa'inna ilaihirraji'u wallahi Hafsat kinsani Zubar da Hawaye Ubangiji Allah yayi Masa Rahama 👏
@SheikhAdamDaiyyb
@SheikhAdamDaiyyb 2 жыл бұрын
Duk hassadar Mutum sai ya yarda da wannan magana Sheikh AMINU daurawa 👇👇👇👇👇👇👇👇 kzbin.info/www/bejne/mJibdq2Gf9Z8iJo
@anasmukhtarhayinalhaji8464
@anasmukhtarhayinalhaji8464 2 жыл бұрын
Hafsat Shehu may your heart be cool.....It feels so sad to miss someone you truly loves. May Allah grant him jannatul firdausi and, to the entire muslim ummah all over the world.
@rahmamuhammadkhabeer3637
@rahmamuhammadkhabeer3637 2 жыл бұрын
Allah sarki may Allah Grant him jannatul firdaus dats wats people called true love they love each other dats why up to now d pain is in her heart Allah yaji kanshi
@umaribrahim4249
@umaribrahim4249 2 жыл бұрын
So much for love, I find myself crying anytime I watch this interview, the love is devine, such that is called a match by Allah, Ya ilahir Rahma You are the creator of love and you bring about the existence of it's fountain, See through the heart of this your servant Hafsat Shehu, for she loved and is loving because of you Ya Rabbal aalameen, provide for her a lover that will love her as much as she does Ahmed S Nuhu, Ya Hayyu Ya Qayyum guide her in this life and hereafter see to her happiness bijahi Muhammad ur RasuulullAh🤲😭
@hafsatbalami8880
@hafsatbalami8880 3 ай бұрын
Ameen ya Allah
@bilkeysunuhu9591
@bilkeysunuhu9591 2 жыл бұрын
Allah Akbar, hafsat I Empathize with u I know is not easy to handle neither to forget may Almighty forgive them all & make jannatul firdaus be our final abode.Ameen
@zzxzzx1622
@zzxzzx1622 2 жыл бұрын
Allahu akbar Allah yajaddada rahma agareshi😢😢
@fatimaboubacar4068
@fatimaboubacar4068 2 жыл бұрын
Allah yajika chi allah yabaki hakouri richi masoyi ki allah ya baki wada yafichi
@yusufumar4879
@yusufumar4879 2 жыл бұрын
Allah yajikashi da rahama😭😭😭
@bellorabeka7457
@bellorabeka7457 2 жыл бұрын
Allah sarki,Allah ya jiqanshi.
@abdouibrahim9205
@abdouibrahim9205 2 жыл бұрын
Allah ya Baki Mijin Auré shi Kuma Ahmed Allah ya jikansa da rahama albarkacin annabi Muhammadou(s a w)
@user-vw3gd2ux1k
@user-vw3gd2ux1k 2 ай бұрын
Allahu akbar allah yajikanshi da rahamah
@zayyanuibrahim2704
@zayyanuibrahim2704 2 жыл бұрын
𝐑𝐚𝐲𝐮𝐰𝐚 𝐤𝐞𝐧𝐚𝐧 𝐀𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐲𝐚 𝐣𝐢𝐤𝐚𝐬𝐚𝐧 𝐝𝐚 𝐫𝐚𝐡𝐚𝐦𝐚
@jamilahmahmud1627
@jamilahmahmud1627 2 жыл бұрын
Still as fresh in her memory. They truly loved each other from her emotions. Allah ya jikan shi da rahama. Amin.
@babanyayabilkissou1755
@babanyayabilkissou1755 2 жыл бұрын
Allah ye dikan chi da rahma
@abubakarniger5000
@abubakarniger5000 2 жыл бұрын
Allah ya jikansa da rahama..ameen. Allah sarki . rayuwar kenan.. Allah ya sa muci ka da. Imani. Ameen 🤲
@zainabmuhammed9513
@zainabmuhammed9513 2 жыл бұрын
Tabbas bazaki taba mantawa da mijinki Ahmed me sonki abin kaunarki ba
@ibrahimlawal9138
@ibrahimlawal9138 Жыл бұрын
Allah sarki wlh hafsat ta ban tausayi sosai wlh har hawaye nayi Allah ya jikan Ahmed Ameen 🙏
@aishaadamaliyu1304
@aishaadamaliyu1304 2 жыл бұрын
Allah Sarki Allah ya jikanshi da rahma ke kuma Allah ya qaramiki hakuri da juriya🤲🏻🤲🏻😭😭
@realaishatufulani9251
@realaishatufulani9251 Жыл бұрын
Allah ya jikan shi da rahama alfarmar annabi muhammadou s.a.w mukuma idan tamu tazu Allah yasa mucika da imani 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@yusufsaraki1200
@yusufsaraki1200 2 жыл бұрын
It's really hard but we all have to go 1 day, i still see it very fresh each time I watch his old movies on KZbin.
@SheikhAdamDaiyyb
@SheikhAdamDaiyyb 2 жыл бұрын
Duk hassadar Mutum sai ya yarda da wannan magana Sheikh AMINU daurawa 👇👇👇👇👇👇👇👇 kzbin.info/www/bejne/mJibdq2Gf9Z8iJo
@adamouabubacar1533
@adamouabubacar1533 2 жыл бұрын
Allah y jikan ahmd da rahama allah yasa ya huta allah yakara miki hakurin rashin ahmd
@musagarbakyarama9243
@musagarbakyarama9243 Жыл бұрын
Allah yaji Kansa ya gafarta masa Amin 🙏
@princeAkazama
@princeAkazama 2 жыл бұрын
Allah sarki rayuwa,ubangiji Allah yajikan marigaya
@user-ok8wd9qt8l
@user-ok8wd9qt8l 2 жыл бұрын
Allah ya jakan ramu sami
@maijiddamuhammad4680
@maijiddamuhammad4680 2 жыл бұрын
Allah yajikanshi da rahama
@abubakarnuhu8515
@abubakarnuhu8515 2 жыл бұрын
The only video in the world that can make me cry apart from pantami videos 😭😭😭
@fatimaalhajiidikofamataidi1608
@fatimaalhajiidikofamataidi1608 2 жыл бұрын
ALLAH SARKI ALLAH YA JIKANSA DARAHAMA😢😢
@ibrahimsouley7457
@ibrahimsouley7457 Жыл бұрын
Mash'Allah hafsat tu es une bon femme qu'Allah te donne une bon foyer Amine ya'a Allah 🤲🏽
@kanuri16
@kanuri16 Жыл бұрын
Allah Sarki ! Allah ye jikan tchi da rahama😭
@khaleedabdulhameed9854
@khaleedabdulhameed9854 10 ай бұрын
Allah ya jikanshi da rahama 😭😭😭
@royalwazeeryjr2816
@royalwazeeryjr2816 2 жыл бұрын
this is very touching, this life is full of lesson, may allah make us all among the successful ones in this earth amen
@hassanauwal
@hassanauwal Жыл бұрын
Allahu Akbar I never heard that store before,but as I hear it all my body shock,may Almighty Allah forgive his sin
@abdulhab5375
@abdulhab5375 2 жыл бұрын
Allah Sarki rayuwa Allah ya jikanshi😭😭
@atalamommy2861
@atalamommy2861 2 жыл бұрын
Allah ya jikan Ahmed 😭😭😭
@hafsatmusa114
@hafsatmusa114 2 жыл бұрын
Innalillahi wainailahirrajiun namesake Allahyabamu hakurin rashi😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@BAGANAGANAAMODU
@BAGANAGANAAMODU Жыл бұрын
Allah yajikan Ahmed Allah yasah Aljannah ne mako marsa
@user-gy9sz7dz7o
@user-gy9sz7dz7o 7 ай бұрын
Allah yajikansa da rahama
@dausiyakarkarna1811
@dausiyakarkarna1811 2 ай бұрын
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔allah gafartamasa inta mutazo allah kasamu cikada imani
@tanimounemahamadou7785
@tanimounemahamadou7785 2 жыл бұрын
Allah Sarki hafsat Allah ya jikansa Amen s amen
@ahmwd1116
@ahmwd1116 2 жыл бұрын
Allah sarki allah ubangiji yajikansa😭😭😭😭😭
@usmanabubakar898
@usmanabubakar898 2 жыл бұрын
Allah gafarta masa yasa Aljannah ce makomarsa amin.
@faizamuazu4174
@faizamuazu4174 2 жыл бұрын
😭😭😭😭😭😭😭😭😭 Allah ya jikansa hapsat
@zzzubi6426
@zzzubi6426 2 жыл бұрын
That's how life is hafsat Allah yayi wa rayuwar ki albarka s nuhu kuma Allah yah jikansa da rahma
@mokhtarmokhtar6263
@mokhtarmokhtar6263 Жыл бұрын
Assalama Alaikum warahama tollaho wa barkatohu Allah ya jikan Ahamda Allah ya jikanka da Rahama Allah yasa kunciya hutune
@fatimaalhajiidikofamataidi1608
@fatimaalhajiidikofamataidi1608 2 жыл бұрын
الله يرحمه ويغفر له ويسكنه فسيح جناته 😭😭
@hawuasulaiman8486
@hawuasulaiman8486 2 жыл бұрын
Allah ya jikansa da rahama ya rabi
@khadijahmuhammad7149
@khadijahmuhammad7149 2 жыл бұрын
Allahu Akbar rayuwa. Allah yajikanshi da Rahma.
@cryptogains8026
@cryptogains8026 2 жыл бұрын
Allahu akbar wannan shinee so Allah yajikansa da rahama intamu tazo Allah yasa mucikada imani
@ayshergyaro7631
@ayshergyaro7631 2 жыл бұрын
ALLAH sarki hafsat ALLAH yajikan Ahmad ya Haskaka kabarin sa ALLAH ya hadaku a Aljannatul firdaus d dukkan musulmi baki daya
@aishamusagmb2792
@aishamusagmb2792 2 жыл бұрын
Allah sarki Allah yajikan shi darahma ahmad s nuhu
@fatimamuhammad2955
@fatimamuhammad2955 2 жыл бұрын
Allah sarki 😭😭😭
@mahmudahmad231
@mahmudahmad231 2 жыл бұрын
Allah ya jikan sa dashi da musulmi baki daya
@nuraabdullahi3746
@nuraabdullahi3746 Жыл бұрын
Allah yayi masa Rahmah yasa Aljanna ce makoma
@user-lq9zu5yp4o
@user-lq9zu5yp4o 7 ай бұрын
Allahu Akbar 🙏
@rahimatouibrahim1078
@rahimatouibrahim1078 Жыл бұрын
ALLAHOU AKBAR
@kaltumesuleimangulani7742
@kaltumesuleimangulani7742 2 жыл бұрын
Allah jikan musulmai baki daya
@aakainuwa86gotomo3
@aakainuwa86gotomo3 2 жыл бұрын
Ayya Allah ya jikanshi da rahma ke kuma ya baki hakurin rashi🙏🙏🙏
@aishamusa2209
@aishamusa2209 2 жыл бұрын
Allah sarki ubangiji ya jandada rahamar shi a gareshi ameen
@fatmashaba1697
@fatmashaba1697 2 жыл бұрын
Innalillah WA INNA ILAIHIRAJIUN WLH NIMA KINSANE KUKA SOSAI ALLAH YAYEMASA RAHAMA 😭😭😭🙏🙏
@SheikhAdamDaiyyb
@SheikhAdamDaiyyb 2 жыл бұрын
Duk hassadar Mutum sai ya yarda da wannan magana Sheikh AMINU daurawa 👇👇👇👇👇👇👇👇 kzbin.info/www/bejne/mJibdq2Gf9Z8iJo
@aniger227tv7
@aniger227tv7 2 жыл бұрын
Allah sarki rabuwa da masoyi akwai radadi Allah ya jikansa da rahama.
@younousinuwa6029
@younousinuwa6029 2 жыл бұрын
Allahu akbar kinban tausayi Allah jikan mousilmi intamou tazo Allah sa moucika da imani
@safiadagomber3905
@safiadagomber3905 2 жыл бұрын
Allah ya jikan shi da Raham da iyayina da muslimai
@umarsulayman1661
@umarsulayman1661 2 жыл бұрын
Allah sarki hafsa na tausaya miki haka duniya take wata rana ba muba ne saida ta shin zanceh fulani suka ce duniya ru na dum goddum
@officiallegent3792
@officiallegent3792 2 жыл бұрын
Allah ya jiqansa
@rahamabashir3377
@rahamabashir3377 2 жыл бұрын
ALLAH sarki Rayuwa ALLAH ya jikansa da rahma
@hajiyahauwasaudiyya3585
@hajiyahauwasaudiyya3585 2 жыл бұрын
allau akbar mutuwa gwau zafi agwau ciwo allah ya jikaisa ahmd 😭😭👏👏
@zinatouabdoul5051
@zinatouabdoul5051 Жыл бұрын
Allahu akbar
@superziyada
@superziyada 2 жыл бұрын
May Allah forgive our shortcoming.Amin
@alhajikk1358
@alhajikk1358 2 жыл бұрын
ALLAH sarki ALLAH yajikanshi da rahama
@samiraabdoumaman7887
@samiraabdoumaman7887 2 жыл бұрын
Allahu Akbar, Allah sa mu cika a imani
@shamsiahamisuusman9201
@shamsiahamisuusman9201 2 жыл бұрын
Allahu Akbar Allah ya jikansa Allah ya mishi ra hama Amee yarabee
@imranamusaimranamusa1767
@imranamusaimranamusa1767 2 жыл бұрын
Allah jikanshi da Rahama 😭😭
@hallumfallath4371
@hallumfallath4371 2 жыл бұрын
اخ يربي وربي بكيت معاها الله يرحمه ويغفر له 😭💔💔
@husseinaahmed898
@husseinaahmed898 2 жыл бұрын
Allahu akbar
@tukurbabaiyali3466
@tukurbabaiyali3466 2 жыл бұрын
allahu akbar allah yagafarta masa
@ubandoma9766
@ubandoma9766 2 жыл бұрын
Allah sarki rayuwa. Allah ya jikan sa.
@abdoulkaderussmn4057
@abdoulkaderussmn4057 2 жыл бұрын
Allahou akbar allah yajikanshi da rahma
@sabiuharuna3194
@sabiuharuna3194 2 жыл бұрын
Karya ne azare ba KYAUYE bane. Allah ya jikanshi
@idrisikilima9103
@idrisikilima9103 2 жыл бұрын
Allah yajikanshi
@usmantahirahmad5267
@usmantahirahmad5267 2 жыл бұрын
Allah ya yi ma sa rahama ya qara jaddada rahama gare shi🙏🏻
@xainabummeexeezeesarki5786
@xainabummeexeezeesarki5786 2 жыл бұрын
Allahu Akbar kabiran 😭 continue to RIJF 🤲
...Daga Bakin Mai Ita tare da Hafsat Shehu
9:41
BBC News Hausa
Рет қаралды 167 М.
Cat story: from hate to love! 😻 #cat #cute #kitten
00:40
Stocat
Рет қаралды 14 МЛН
Eccentric clown jack #short #angel #clown
00:33
Super Beauty team
Рет қаралды 22 МЛН
...Daga Bakin Mai Ita tare da Shu'aibu Kumurci - BBC News Hausa
12:10
BBC News Hausa
Рет қаралды 146 М.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Dan Auta
5:59
BBC News Hausa
Рет қаралды 111 М.
HADIZA GABON: Mai Sana'a ya fadi dalilan da ya sa ya fi son fitowa Tantiri
34:24
HADIZA GABON OFFICIAL
Рет қаралды 338 М.
Daga Bakin Mai Ita tare da Kabiru Na Kwango
8:39
BBC News Hausa
Рет қаралды 239 М.
GIDAN SARAUTA SEASON 2 EPISODE 8
1:11:06
Maishadda Global Resources
Рет қаралды 157 М.
Abin da ya sa muka auri tagwaye - Tagwayen Asali
7:03
BBC News Hausa
Рет қаралды 257 М.
Labarina Official Song HD video By Naziru Sarkin Waka 1
4:38
Sarkin Waka
Рет қаралды 11 МЛН
Cat story: from hate to love! 😻 #cat #cute #kitten
00:40
Stocat
Рет қаралды 14 МЛН