You are very important person please start to teach children
@justmagaji2 жыл бұрын
Masha Allah BBC Mungode Da Kuka Kawo Mana Wann Video Muna Fatan Allah yasa Duk Wanda Baba Ya Koyawa Aiki Yayi Anfani Dashi Ta Hanya Mai Kyau Domin Da Baba A turai Yake Da ya Dade da Dawo Mai Arziki Kuma Wanda Ake Jidashi Duniya Ta Fagen Technology Allah Ya Kara Lfy da Nisan Kwana Baba 🔥🔥💥❤️❤️🥰🥰 Ni kadaii Nasan iya Farin Cikin Da Nikeji akan Abunda Na Gani
@baffaalhassangundutse27352 жыл бұрын
Masha Allah, Tsoho Mai ran karfe, Allah Ya kara maka Lafiya da Nisan kwana. Dafatan yaranmu zasu amfana da wannan ilimi naka
@ummikhalifa52982 жыл бұрын
Masha Allah Allah yakara basira mllm 🇳🇬🇸🇦
@hussainisamaila795 ай бұрын
God is great. May Allah keep improving your talents & pave way to teach the younger ones for the betterment of our country.
@anasrabiluabubakar89022 жыл бұрын
Nature from GOD.GOD bless man from our country Nigeria gombe state jekadafari . we suport him.THANKS SO MUCH B B C
@muhammadmahmud48412 жыл бұрын
Masha Allah very unique and talented 👍👏 Allah ya sanya albarka ya kuma ƙaro mana Ire-iren sa🤲
@مامنتوكورعيبرحيم2279 ай бұрын
الله أكبر ماشاء الله 227🙏🙏👍
@aishaadamaliyu13042 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya qara basira
@yayasko2 жыл бұрын
Mallam Hadi mun san shi akan wannar sa'a tun tashin mu. Makwanci yake a gare mu kuma uba. Allah Ya ƙara basira, lafiya da nisan kwana.
@annurjaafar51612 жыл бұрын
Allah ya Kara basira Yakuma Kara daukaka mana Kai tareda tabbatar maka da abinda kasa agaba.
@adamuyusuf57232 жыл бұрын
Ni dalibinshi ne anguwarmu daya,,ya kowa min abubuwa daban-daban amma kwakwalwarta Bata iya yin irin abunda yayi...lallle malam hadi baiwa ce kawai ALLAH ya bashi... ALLAH kr basira...amin
@zubainaibrahim88662 жыл бұрын
Inason insamu number sa, zandau hutu mussammam domin inje ingansa.inada abuntambaya dayawa dakuma gudummawa da zan iya bayarwa.
@rabiyahaya65422 жыл бұрын
Wallahi kayi kayi kasiyar musu baba kakarbi kudinka
@Ammoonhashim2 жыл бұрын
Haha ai kuwa dayafi masa
@abuahmad45312 жыл бұрын
Kai! Masha Allah. Allah ya qara basira Allah yasa mu amfana da wannan Ilimi.
@idrissamohamed0132 жыл бұрын
Allahu akbar Allah ida nufi injiniya fatan alheri
@abdulhamidharuna26192 жыл бұрын
Wannan shine matsalan shugabannin Nigeria basason talata haziki ya Allah kataimaki talakawan Nigeria
@maimunahassanmuhd52862 жыл бұрын
Dan Allah taya xan hadu da baban nan . indai kasata nigeria kk.karewa wlh baba bazasu baka dama ba.
@adamabdullahi91172 жыл бұрын
Masha Allah senior in our professions 👍👍👍 well job sir ENG from Canada
@anasrabiluabubakar89022 жыл бұрын
He's not from Canada this baba he's my friend father from Nigeria gombe state go and check it..
@eljayahaya26212 жыл бұрын
Masha allah baba allah kara basira
@abubakarmuhdjalo45232 жыл бұрын
Baba Hadi our hero in gombe an in our quarters jeka da fari, proud of you
@mnnnm23652 жыл бұрын
Alhamdull mash Allah Allah qara ilimi da basira mlm
@zayyanutukur54862 жыл бұрын
Ma sha allah allah ya kara basira
@ahmadualghazali56212 жыл бұрын
Allah ya kara basira Ndottijo
@aminumusa62952 жыл бұрын
Wow! Ubangiji Allah yaka ra sawon Rai da basira. Allah yaba da sa a.
@AshrafFarms2 жыл бұрын
This is good Allah ya taimakA
@albashtvseries13122 жыл бұрын
Nigeria kenan ana ganin wannan albarkar amma anbanzatar da ita saboda bakin halin shuwagabanninmu masu mugun hali da hassadar samun saukin al'umar kasarsu da ace dan gidan wani mai rike da wani mukamine yayi wannan abun da tuni anfara nazarin yadda za a fadada fasahar sa a Duniya Allah yakawo mana dauki dan Isar ma aiki (S.A.W)
@hassanuy78962 жыл бұрын
Alhamdulillah amma yaka mata kasayar da fasa harka dan akaru Allah shike da gobe dan in kache a bari sai kagama in yau ta Allah ta kasanche to Illimin yatafi yazama duk abunda kayi yatafi
@mohammedjamil73522 жыл бұрын
What a useful and valuable person in such a country where leaders are heartless against those that are giverning. Hmm anyway i wish success in every means.
@ahmadualghazali56212 жыл бұрын
I'm telling you, anyway Allah ya rufa mana asiri
@khalifatubetv2 жыл бұрын
SLM Dan Allah ina da bukatar lambar injiniya
@salisumuazurijiyarzaki1042 жыл бұрын
Allah ya Kara fusaha Dan inasan wayarka
@jamilaabdullahi77842 жыл бұрын
If only my country leaders can value such talent😪💔see how foreign countries are dying to have him..anyway Allah yasa albarka a wan nan sana'a nashi aameen💞
@actionmovies14822 жыл бұрын
Jamila you've spoken well dear
@jamilaabdullahi77842 жыл бұрын
@@actionmovies1482 🙏
@aliyuibrahim1693 Жыл бұрын
Slm Dan Allah wane gari kenan a gombe
@faizalsulaiman3424 Жыл бұрын
you are not only talented but a genius. you may be a professor or a scientist
@ahmadtijjani47142 жыл бұрын
He alone is an important asset to the whole Nigeria,he only need a financial support
@jamilumohammeed48792 жыл бұрын
Allah sarki maa shaa Allah
@hafsattafida61052 жыл бұрын
Allah yaja kwana baba
@abbaahamadking8749 Жыл бұрын
Marsha allah ❤🤲🤲🤲❤☝
@arewamufarkatv24212 жыл бұрын
Such is valuable man you most handle this
@aminaalkali10802 жыл бұрын
Allah yakara basira
@FromAssertUser2 жыл бұрын
Masha’allah
@mammangarka30102 жыл бұрын
Haba Shuwagabannimmu na Nigeria don Allah kada ku bari wannan Dama da Allah ya bamu ta subuce Muna. Lokac fa tafiya yake, Kuma Baya Jira. Allah ya Kara yawancin Rai da Fasaha.
@abassyusufadarawa20722 жыл бұрын
Masha allah Allah ya daukaka baba Allah ya karama lafiya da nisan kwana
@rajikourajikou9852 жыл бұрын
ماشاء الله تبارك الرحمن الله ياتيمكاامين
@fatimaadam49782 жыл бұрын
Masha Allah tabarakallah. Allah ubangiji yakara lfy danisan kwana babana🥰🥰🥰
@Danfaculty2 жыл бұрын
Masha Allaah
@isaado48702 жыл бұрын
Allah ya kara mika lafiya da Basira, ya kawo wadanda zasu tallafi Fasaharka.
@abdullahialigwayo61862 жыл бұрын
Allah ya Kara maka nasara
@mayakimamanebachir88982 жыл бұрын
Macha Allah Allah ya tsare ku
@zunnurainitech1522 жыл бұрын
Allah ya karabasira
@wlkmf35132 жыл бұрын
مشاء الله تبارك الرحمن
@Al_IRFAN22 жыл бұрын
Mashaa Allah 🥰
@abassyusufadarawa20722 жыл бұрын
Gaskiya baba ya bani tausayi ya kamata gwamnati ta kamamai saboda wannan amfanin kasa ce baki daya
@maryamnazifimuhammad36582 жыл бұрын
Allah ya cikamaka burinka m Hadi
@bababalabello60122 жыл бұрын
Allah Bada sa a Ameen muma Ashe muna da mutane masu fashaha irin haka
@ishaqbena30612 жыл бұрын
Baba Hadi you tried alot , Allah guide and protect , where is our leaders, this papa need assistant he will train young ones.
@tijjaniaminu84722 жыл бұрын
Oh Allah kaduba yadda wasu kasashe ke rububinshi Amma Nigeria koh oho ba'a daukeshi kohmai ba
@ibrahimsalisumahmud58962 жыл бұрын
Másha Allah, Allah ya qara daukaka
@عثمانالافي-ذ6ض2 жыл бұрын
ماشاء الله
@sabuwarchanneltech91012 жыл бұрын
Wow Masha Allah
@KhaleelismAudiovisual2 жыл бұрын
What a magnificent person.
@jamilaibrahim49012 жыл бұрын
Masha Allah Allah yacida yayanmu
@aliyuelmukaddas2 жыл бұрын
Please @bbchausa make English subtitle for this video or make an English audio voiceover , so that this interview can reach other people who don’t understand Hausa, thank you.
@AlhDon2 жыл бұрын
I js imagined myself cruising in my water powered car manufactured by Baba Hadi We getting dere in shaa Allah
@ashmultimediatv2 жыл бұрын
Mashaa Allah 😀
@Budeaikitv2 жыл бұрын
Allah, yataimakeka mal Hadi nima nan danake irinkane amma ba lalle bane wannan kasar damuke ciki tayi mana amfani shiyasa nakashe tawa baiwar Allah ya taimaka.
@Dboy_24tv2 жыл бұрын
Masha Allah. Allah yaqara hazaqa
@murtalajibril44412 жыл бұрын
Allah ya kara fasaha
@aishatuahmad69902 жыл бұрын
Labarin. Goma ga watan takwas
@حواءسعد-ظ2ه2 жыл бұрын
ماشاءالله😍
@halimaabubakar22522 жыл бұрын
Masha Allah tabarakallah
@arewa44tv139 ай бұрын
😢Allah sarki mu Nigeria da yke shuwagabanninmu bq kasarce a gabansu ba bazasu nemeka b
@ouzairoulaouzouzairoulaouz73782 жыл бұрын
Ma Sha allah
@KhaleelismAudiovisual2 жыл бұрын
Our blessed Country
@SüléimanbeenAbubakar2 жыл бұрын
Allah ya Kara basira
@msanisulaiman97972 жыл бұрын
Fatan alheri mafi kyau a gareku baba Allah yakara Basira
@sadahsadah95262 жыл бұрын
Nigeria fa takika baba😭😭😭
@babayeibrahim62732 жыл бұрын
Macha allah
@mossadrecitations62262 жыл бұрын
how i wish i could be part of investors in this company! such a talented person!
@anasmukhtarhayinalhaji84642 жыл бұрын
How talented you are baba
@barrsanimusa2862 жыл бұрын
Allah ya kara daukaka
@abutalatu78772 жыл бұрын
One of our lecturer told us about this gentleman. Indeed he is very talented and creative. I would love to meet him one day.
@habilaumar38062 жыл бұрын
Me too I really want meet him
@issoufouraffia82132 жыл бұрын
me too
@fatimahamisu3512 жыл бұрын
MashaAllah Muna d irin wannan amma Nigeria b ci gaba Allah ykyauta
My advice is that either Government, Nigerian NGO like Arewa Consultative Forum or even a community should raise enough fund to finance his research and call him to establish an institution for the knowledge to be beneficial to all as you can see this store of knowledge is getting older of which if the knowledge is not disseminated we will be at lost at the end.
@zubainaibrahim88662 жыл бұрын
Absolutely right, I buy the idea
@nasirusalisu2012 жыл бұрын
IZASO
@actionmovies14822 жыл бұрын
We the Arewas, we should stop underrating ourselves. We can achieve the impossible walhy, we have talented Young's and olds in Arewa, let show those uncscrupulous that surely we can do even better without them.
@aboubacarmoussa60382 жыл бұрын
Agayamichi yakoyama matasa Kafin yagochd
@musakizito27662 жыл бұрын
Wannan ba ruwa bane kadai. Wanda yake son bayani to
@rabiulecturer40512 жыл бұрын
Uhmm
@imraniqbal7410 ай бұрын
Fuel is in the air filter chamber
@musaabduanchau26532 жыл бұрын
I'm calling the attention of his local govt ,state government and federal govt to intervened and give him necessery support needed