gskya muna godiya sosai da sosa Allah yasaka da alheri ameen muna jiraran cigaban
@pptwuaya90846 жыл бұрын
Zainab M allah yakiye yarabamu da zamani lfy .خغخغ
@adamaabdulkarimkiyawa64626 жыл бұрын
Gaskiya nagode sosai da karbar uzuri na da kukai allah ya kara basira ya bar zuminci ubangiji ya karawa annabin rahama daraja da daukaka da karama allah ya jikan mahaifa marubuta da makaranta da masu dora wannan littafi allah yayi muku albarka yasa kufi haka thank you so much muna jiran cigaba dafatan bazaku gajidamu muna tare daku akoda yaushe