Yaron Da Aka Haifa Ta Hanyar Zina Shima Yanada Gado - Sheikh Aminu Daurawa

  Рет қаралды 130,774

HausaTop Tv

HausaTop Tv

Күн бұрын

Пікірлер: 30
@abbasnavas7543
@abbasnavas7543 3 жыл бұрын
Allah ya karawa malam lfy da Nisan kwana
@seniormukhtar2715
@seniormukhtar2715 3 жыл бұрын
Allah Ya gafarta Mallam mungode🤝, kuma Allah Ya kara ilimi🙏
@ukashaidris6310
@ukashaidris6310 3 жыл бұрын
Allah yasaka da alkhairi
@abdullahibrahim4969
@abdullahibrahim4969 3 жыл бұрын
As salama alekum yan uwana hausawan najeriya nidai Yaron maradin dake Niger Amma zan iya baku shawara akan mutanen ku hausawa dake zaune a kudancin najeriya shawara ta itace kamar haka hausawa su kumo a jahohinsu suma kabilun dake Akwai a jahohin hausawa su'koma jahohinsu suma kowa ya zauna jahar'shi domin abunda kabilun nan su kema hausawa ni'kam a matsayi'na na bahaushe bana jin dadi wlh don Allah ku baro masu jahohinsu kuma ku kora kabilun dake jahohinku su'koma zuwa jahohinsu kunganin shi kenan kowa ya zauna lafiya kuma ku kan'ku yafi dadi agareku domin zaku'yi addininku bilma'aruf ba wani kafirin da zai bata maku tsari ku hadai kanku ku gyara jahohinku na Arewa kudunga kere - keren zamani kamar yadda sauran kasashe suka'ci gaba ku duba kamar kasar iran yadda suka ' ci gaba a duniya ma kamar Ana tsoransu don haka kuma yan arewa wallahi ku kele gwarawan'nan ku'zo ku hadai kanku da hausawan Niger ku'kama amfani da yaren ku na hausa kuna rubuta shi ta hanyar kowane nau'i na zamani abu n da ya shafi kayan abinci da ma kayan jiki da abun hawa dama sauransu kunga shi kenan har'ma ya'yanmu idan suka taso haka suma zasu'ci gaba dayi to na bar ku lafiya ina tare daku domin samun karin bayyani game dani ga lamba 'ta ta waya kamar haka +393512038542 na gode Eh domin haka ne zaku samu zaman lafiya a cikin jahohinku na Arewa kuma zaku iya shumfuda dokokinku na Al'adunku na Addininku Eh yan uwana na bar'ku lfy
@alaminabubakar7509
@alaminabubakar7509 3 жыл бұрын
Thank you Dan uwa!
@nasirulawan4668
@nasirulawan4668 3 жыл бұрын
Allah yasakamaka da Alkhairi
@yahayaaahmed8458
@yahayaaahmed8458 3 жыл бұрын
Masha Allah Allah Yakarawa Rayuwa albarka Malam
@modusunnahtv3492
@modusunnahtv3492 3 жыл бұрын
Allah sarki dan uwa Allah yabaka ikon cin jarrabawa
@shafaatulawal4922
@shafaatulawal4922 3 жыл бұрын
Malam mun gd Allah yasakamaka
@ramatuuosunan7133
@ramatuuosunan7133 3 жыл бұрын
Allah kasamu dace
@daudaali7680
@daudaali7680 3 жыл бұрын
Masha Allah munagodiya
@lifeofcelebrity4809
@lifeofcelebrity4809 3 жыл бұрын
Mungode malam jaxakallahu bee Hannah💪💪👌👌👍👍👄💋💘❤💓💔
@muhammedabdullmuminu6204
@muhammedabdullmuminu6204 3 жыл бұрын
Jazakanlah khairan
@hafeezharouna8606
@hafeezharouna8606 3 жыл бұрын
Allah ya kareka
@fadimatubello6794
@fadimatubello6794 3 жыл бұрын
Very interesting 👌 👍
@fadimatubello6794
@fadimatubello6794 3 жыл бұрын
Mashallah
@yausako2034
@yausako2034 3 жыл бұрын
tnx
@aminousani4157
@aminousani4157 3 жыл бұрын
Masha allah
@baffancymaskawa4480
@baffancymaskawa4480 3 жыл бұрын
Dama malamankune sukace basuda gado ai ba Allah ba shi Allah da kawai yace
@lawanditoungo4754
@lawanditoungo4754 3 жыл бұрын
Sakallahu kairan
@adamuhassan2310
@adamuhassan2310 3 жыл бұрын
Thanks
@napseenibrahim6769
@napseenibrahim6769 3 жыл бұрын
Wannan vedion ai bashi da ma'ana cikakkiyar, Tittle ɗin da kuka saka babu bayani mai gamsarwa akansa
@mariekoini5065
@mariekoini5065 3 жыл бұрын
Dan Allah ina Karsten wannan vidéo? A saka mana
@danmairomuhammad3740
@danmairomuhammad3740 3 жыл бұрын
Maa shaa Allah
@soundarewa7241
@soundarewa7241 3 жыл бұрын
ina cigaban?
@manalalhothli2944
@manalalhothli2944 3 жыл бұрын
💖💖
@illgarde513
@illgarde513 3 жыл бұрын
Ksks
@mmnbvcxzmmnbvcxz3495
@mmnbvcxzmmnbvcxz3495 3 жыл бұрын
Malan
Labarina Official Song HD video By Naziru Sarkin Waka 1
4:38
Sarkin Waka
Рет қаралды 12 МЛН
coco在求救? #小丑 #天使 #shorts
00:29
好人小丑
Рет қаралды 120 МЛН
Da Gaske Ne Malam Yayi Akidar Shi'a.?. | Waye Malam Daurawa 06
17:11
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 122 М.
Shirin Yamma na DW 22.12.2024
DW Hausa
Рет қаралды 65
Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe (Wa'azin Utako, Abuja)
56:25
SUNNAH TV Official
Рет қаралды 818 М.
Tambayoyi Masu Ratsa Zuciya Sheikh Aminu Daurawa
20:31
Hali Dubu Hausa Movies Tv
Рет қаралды 154 М.
Ni Gwaurone Ina Fama da Yawan Mafarki A Yanayin Sanyin nan. | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
14:57
Tambayoyi da Amsa: 344 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
21:41
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 68 М.
Allah Sarki Rayuwa Kalli Dr Pantami Lokacin Dayake Yaro Matashi
7:46
Innanillahi Wainna Ilaihi Rajiun Kaji Maganar Gaskiya Daga Malan
7:34
coco在求救? #小丑 #天使 #shorts
00:29
好人小丑
Рет қаралды 120 МЛН