Hakika Al'ameen....Shige-Shigenka yana matukar amfanimmu....Domin kana kashe muna Kwarkwatar Ido, kana kara muna Ilmi....Allah ya tsareka ya fissheka lafiya duk inda ka shiga.
@alameensokototv4968 ай бұрын
Ameeen nagode sosai
@YusufUmar-zb3uv4 ай бұрын
Allah sarki Dan kinchimi a anguwarmu yake
@alameensokototv4964 ай бұрын
Madallah
@UmarMuhammad-vu9mj8 ай бұрын
Alhaji Al, Amin Muna godiya sosai Allah ubangiji ya Saka Maka da alheri
@alameensokototv4968 ай бұрын
Ameen nagode
@sulemanidris55258 ай бұрын
Sannu da kokari al ameeeen
@alameensokototv4968 ай бұрын
Yauwa
@imranamuktar30168 ай бұрын
Barka da kokari. A gaida ƙarhe
@alameensokototv4968 ай бұрын
Yauwa
@MansourousmaneMansourous-ty9ci8 ай бұрын
Al ameen GSK baba ya iya hira bakwana kwana Allah ya bashi lafiya
@alameensokototv4968 ай бұрын
Kwarai kuwa
@YusufAdo-tc4su8 ай бұрын
Allah ya mai da komai sauki
@alameensokototv4968 ай бұрын
Ameen ameen
@aminuabdullahi19788 ай бұрын
Al'amin wlh aikin ka yana kyau muna jin dadi Allah ya kara dafa ma