Assalam Alaikum. Nayita bibiyar lamarin nan da ya faru tsakanin Alasan da yan gurumada, yaron nan ya bada hakuri ancishi tara anbiya. Ance sai anbiya wasu 200,000 anbiya, centre na gurumada Yana Kebbi, idan dai har Danliti da Ali zuma zasuzo Kebbi don gyara zumunta toh lallai kamata yayi ayafe avi gaba da sana'a. Idan dai baso ake akashewa yaron nan hanyar xin abinci ba kamata yayi ayafe masa aci gaba da neman abinci. Wa'yanda ke da ra'ayi da dambe wa'yanda basu shiga Arena sunada yawa. Karkusa mi daina kallon ku.
@musasale8442 ай бұрын
Gaskiya ne dan liti kada kabawa kowa hakuri sonawa za abasu hakurin
@sulemanidris55252 ай бұрын
Sannu da kokari al ameeen
@ShariffShariff-j3l2 ай бұрын
Gaba dai gaba dai danliti da alasan Allah yana tare daku
@honsarkinazirunagzy20092 ай бұрын
Ina goyon banyan Dan Liti gada ya ba kowa hakuri wannan ya zama hassada
@ShuaibDanhajeeyah2 ай бұрын
Gsky ba ayiwa dan liti adalci bah lokacin dayake wahala da yandambe kuna ina lallai nafahimta da hassada kuma wlh dan liti katayin gaba kenan😂😂
@iliyasuhussain652 ай бұрын
Wlh kuwa 😂😂
@ubasanisule-cx3tf2 ай бұрын
Kada kabawa kowa hakuri na fahimci abin hassada da kyashi ya shigo
@alimusabachirawakano27082 ай бұрын
Dan liti karkabawa kowa hakuri kana da hujjah dan basu da wani amfani kuma su kwashe duk wani dan gurumada
@aliyuadamu75492 ай бұрын
Up up danliti
@DanciaBachir2 ай бұрын
Ya ro baya kai gay ya ha ka ne dan liti ka na bir geni a kan ra a yin ka wal lashi
@ALIYUISAHMAIDANIYA2 ай бұрын
Fatan alkairi
@ALIYUISAHMAIDANIYA2 ай бұрын
Haka yake Dan liti
@muwafaqumar11432 ай бұрын