(HIRA MAKADE 1) NAFI DAN KURJAN DA BALA KONANNE ZAMA HATSABIBI IDAN ANA ZANCHEN TAURI

  Рет қаралды 6,277

Al'AMEEN SOKOTO TV

Al'AMEEN SOKOTO TV

Күн бұрын

Пікірлер: 20
@bellomuhammad6316
@bellomuhammad6316 2 ай бұрын
Aslm al.ameen kajiji Kafadamai yade fadi son rai amma yasan suwaye dan kurjan da bala konanne ko Yade sake lafazi wlh
@alameensokototv496
@alameensokototv496 2 ай бұрын
To
@imranamuktar3016
@imranamuktar3016 2 ай бұрын
Ya kamata masu binciken ilimin al'adun gargajiya su maida hankali ga binciken ƙalubalen da wannan ɗantauri ya fito dashi. Mu dai ƙasar hausa da ance Bala ƙonanne da Ɗankurjan da Sabo waƙilin Tauri to ankai ƙarshe ga tauri, sai yanzu da wannan Makaɗe ya bayyana ta sanadiyar Al-amin. Ho da hwama
@alameensokototv496
@alameensokototv496 2 ай бұрын
Madallah
@muwafaqumar1143
@muwafaqumar1143 2 ай бұрын
Muna godiya Amin.
@alameensokototv496
@alameensokototv496 2 ай бұрын
Doctor nagode
@umarameen2386
@umarameen2386 2 ай бұрын
Makade Bala da Dan kurjan sune tauri
@alameensokototv496
@alameensokototv496 2 ай бұрын
To
@harunaharuna5940
@harunaharuna5940 2 ай бұрын
Tabbas yau ka hadu da mahaukacin dan tauri kuma na kwarai. Makade ba sarkin jakkai. Dana daga shi sai Usmanu ne kadai yan taurin gaskiya dana yarda dasu
@alameensokototv496
@alameensokototv496 2 ай бұрын
To
@jaafarcommando9758
@jaafarcommando9758 2 ай бұрын
yahi Bala Ƙonanne zama mahaukaci dai. Makaɗe cikin Birnin kebbi kawai yayyi Tauri.
@alameensokototv496
@alameensokototv496 2 ай бұрын
Ashsha
@umarameen2386
@umarameen2386 2 ай бұрын
😂😂
@khalidumar6743
@khalidumar6743 2 ай бұрын
Al, Amin Tambayana shine a wancen wasan da akayi akwai Babangida Agalgala acin?
@alameensokototv496
@alameensokototv496 2 ай бұрын
Babushi
@khalidumar6743
@khalidumar6743 2 ай бұрын
OK thanks Al, Amin for your concern
@sanitakori8413
@sanitakori8413 2 ай бұрын
mallan Aminu akwai sauran wakokin yantaurin Gummi wadanda Baka Samuba. sarkin yakin.isa nabube, Danbaki Kisko, Namailsmba,Musa karma,
@alameensokototv496
@alameensokototv496 2 ай бұрын
Eh
@DannainnaMuhammad
@DannainnaMuhammad 2 ай бұрын
wananfa yanada hujja sosai
@alameensokototv496
@alameensokototv496 2 ай бұрын
Ko
Ashiru Horo: The King of Dambe Who Redefined Traditional Combat
14:28