Allah yakara lafiya sarki kayi daidai sarki katsaya duk rintsi akan gaskiya
@MaawuyaMuhammad-z7q2 ай бұрын
Allah yqr lapia sarki wllh kaburgeni
@AhmedAbubakar-m3i2 ай бұрын
Allah ya jima da ranstarki
@AdamuamuhammadMuhammad2 ай бұрын
Rana bata karya sai dai uwar daya tayi kunya to dai gaskiyar sarki tayi hallinta.
@AminuIbrahimyusufAminuIbrahimy2 ай бұрын
Ai ku ina gaskiya gaskiya ce mai rabune zai gane wannan shine
@rabiulecturer40512 ай бұрын
Wato dai karyace taurin Kenan, kuma nufin akwai banbanci da wasan da akeyi na biki Kona wani taro dabam da wasan gasa, uhmm irin babangida agalgala karfe baiyimar gardama kuna nufin karyace.
@IbrahimHaliru-r2d2 ай бұрын
Wllh maganarka sarki gaskiyace ansa rashin gaskiya achiki Allah ya kyauta
@danalidanali2752 ай бұрын
Gasar wasan tauri
@ISHAKASHEHU-j1o2 ай бұрын
Allah ya qarama sarki Lfy
@AdamuamuhammadMuhammad2 ай бұрын
Ya Allah ykr sarki lafiya
@SadiqHassan-qp4rn2 ай бұрын
ykk sarki
@bishirdauda62642 ай бұрын
Ai Najeriya, kowane abu za ai sai wasu sun kawo son zuciya
@SalifouGuéroDadi2 ай бұрын
Kai d'und Nigeria kénnan.ai a fillin wassa ya kamata kiyi jawabi a lassavik'a mana kowas yajiya ba nan a youtube ba d'un Nigeria sai a hankalli wlh