Gaskiya kun giyar Dr jaki hala kakune Allah yataro su
@ahmedrufai65454 күн бұрын
Alkanawa ka shiga rudu
@YoussoufAbdoulaye-m1s3 күн бұрын
Toh wallahi docter Idriss bah laifi ya faɗa ba
@SaniMuhammad-g9p3 күн бұрын
ANNAMIMI MAI BIBIYAR KUSKUREN DR KA SHIGA UKU
@UsmanMohammedAdamu-ur6rz4 күн бұрын
Alkanawi wallahi baraka tafa albarka bah har sai kadaina zagin bayin Allah kayi karatu tsakani da Allah
@mbquitplaying34194 күн бұрын
❤Saboda yace malaminku yayi kuskure? Shi dr idris din Annabi NE da baya yin kuskure? Wai me kuka maida Dr idris ne? Ko wahayi ake saukar masa da shi baya taba yin kuskure acikin rayuwar sa? Wato kowa wani malami yana kuskure amma dr idris baya kuskure? Toh shi dr idris din waye shi ? Ko Allah ne yace anbashi lasisin cewa shi baya kuskure? Gafara Dan Allah!! Kuyi mana shiru!!
@younoussasamaila65753 күн бұрын
Gaskiya wannan magana ta idi tayi muni wlh.
@rabiouisssaka94144 күн бұрын
Allah subhanahu wata'ala ya sakamuna akan wannan tsohon birin na dutsin tanshin bauchi 🙄