Al amenn gaskiya kana burugemu Allah yakara basira munayima balan bakoshi fatan alkairi
@alameensokototv4962 жыл бұрын
Dan garinmu
@isiyakuabubakar76912 жыл бұрын
Gaskiya kana fadan gaskiya
@alameensokototv4962 жыл бұрын
Hakane gaskiya
@abubakargarba27442 жыл бұрын
Ya Allah kajikan yan mazan jiya sunce kasuwa sun kaura
@alameensokototv4962 жыл бұрын
Ameeen jazakallahu khairan
@YahayaMusa-qw7bz4 ай бұрын
Al Ameen inama fatan alkair
@usmanabdullahi88322 жыл бұрын
Allah sarki rayuwa Balan Bakoshi mazanjiya, Kalla Shushena na gaida ka Balan Bakoshi
@alameensokototv4962 жыл бұрын
Kuma
@mammangarka30102 жыл бұрын
A Gaskiya Balan Bakoshi ya burgeni, Saboda har yanzu yana cikin Hayyachinsa ga Nutsuwa gashi cikin Suturarsa. Kuma ga dukkan Alamu firarsa Babu karya ba cika baki.
@alameensokototv4962 жыл бұрын
Mungode
@abuakramhausawi61912 жыл бұрын
Fatan alkairi mujn dadin shirye shiryanku
@alameensokototv4962 жыл бұрын
Abu Akram hasawi mun gode
@musababa98732 жыл бұрын
Allah sarki ya damben balan bakoshi da sani daga
@alameensokototv4962 жыл бұрын
Musa gaisuwa mai yawa
@yahuzasalihu64202 жыл бұрын
Dan hauziya na gulma kenan
@alameensokototv4962 жыл бұрын
Hakane
@imranamuktar30162 жыл бұрын
Damben Bala da mai rakke tamkar damben autan sikido da dan dakon tumatir