A gaskiya mu mutanan borno we are proud of our governor sabida Yana damuwa da damuwar damukeciki
@KamalIdrislausuАй бұрын
Allah ya kawowa yan uwanmu al'ummar borno mafita kuma Allah yaji kan wanda aka rasa
@aminaabbaalli8084Ай бұрын
Amen
@AuwaluUmar-y1iАй бұрын
Don Allah duke shikara abude dam Alou ruwa yaragi kafin sabon ruwa Yazoo daga zabarmari Allah yataimaka ameeee
@Aliu1Ай бұрын
We have faith in u Zulum, you're not perfect enough but u have been doing ur best, that's makes you ahead of other Leaders we experienced.
@MOULANAMALLAMBASHIRBASHIRАй бұрын
Allah yakiyaye HASBUNA llahu wANI IMAL wakel
@FATIMAMUHAMMADADAMU-pp8ycАй бұрын
Allah ya mayar muku da abunda kuka rasa yajikan wa'inda suka rasu.
@KuyeatAbubakarАй бұрын
We are proud of you our Excellency
@aishatuyabubakar2416Ай бұрын
Allah ya qara maka daukaka, ya Kuma baka ikon ci gaba da ayyukanka na alkhairi.
@IbrahimHashim-z2qАй бұрын
Allah ya kawo Afuwa
@AmeenatuAbdulqaderАй бұрын
wallah iyayen mu sun rasa komai Amma suna raye alhamdulillah ala kulli hal ALLAH yakawo sauqi 😢Gaskiya bawan ALLAH n nan talakawa agaban sa yake ALLAH yatemakeshi yaci gaba da temakawa talakawa Ameen
@Suliman05681Ай бұрын
كثر من أمثال هذا الرجل ، نسأل الله أن يحفظه ، ويبارك فيه❤..
@hussainialhassan1481Ай бұрын
To Allah ya kawo mapita, Allah yasa hakan yazamto Alkhairi ga yan'uwa da ibtila'in ya afkudasu..
@rabigorko5756Ай бұрын
Our able governor. We are proud of you. May Allah continue to protect and bless you.
@musashuaibu110Ай бұрын
Allah Ya Mayarmakuda Alkhari Ameen professor Babagana Ummara Zulu
@IbrahimsaniMuhammad-l5gАй бұрын
ubangiji Allah yakara kiyayewa
@AliAbubakar-s9fАй бұрын
Allah ya kawo mana dauki cikin Wanga Lamari Aameen Ya rabb 😭🙏😭😭
@faridaalimadinah1689Ай бұрын
Allah ya kawo sauki
@ibrahimabdulsalm5539Ай бұрын
Assalamu Alaikum Warahmatullah Ina fatan me girma Governor Ze kara sa ido da bincike akan irin rabon da akeyi wallahi mu da muke yankin bayan lack Chad da bayan asbitin alkomi ba abinda ya iso garemu har yanzu. Amma Alhamdulillah fatan mu Allah yakawo mana saukin lamarin mukoma Gida Jen mu.
@shamsiyyabasiru1192Ай бұрын
Allah ya kuwo sauki😢😢😢
@AdamaHassan-ry4ubАй бұрын
Allah ya kiyaye gaba ya maida alkhairi ya kawo mafita amiin
@mahmudabdullahi4465Ай бұрын
Allah ya fiddaku lafiya
@Brainer_channelАй бұрын
Wlh mutuminnan bawan Allah ne Allah ya saka masa da alheri
@mubarakaliyutilde4855Ай бұрын
Allah ya gafartawa wanda suka rasa rayukan su ya karɓi shahadar su, Sauran wanda suka rage Allah ya tashi kafaɗun su. Allah ya kare na gaba, Allah ya bada ikon taimakawa.
@balaaliedo243Ай бұрын
I like this govt well well 💯♥️ His doing well good govt ever. Allah ya gyara
@kabirusaidu692Ай бұрын
Allah ya kawo ɗauki
@DjamilouAboubacar-yx5skАй бұрын
Ameen ya hayyu ya Qayyum
@zubaidahsalihu6211Ай бұрын
Best Governor in the northern state
@maryameffiongyusuf-j9eАй бұрын
Allah ka kafarta mana,ka jikan wanda suka riga mu,da rahama,ya Allah ka have musu😭😭😭,
@ZainabAbdullahi-v6cАй бұрын
Proud of you my governor
@muhammadauwalilyas8422Ай бұрын
Allah ya kawo mana ɗauki ya jiqan waɗanda suka rasa rayukansu!.😢
@bukarali9199Ай бұрын
Allah yasa kafara ce agaremu
@FrdoesАй бұрын
Assalamu alaikum innalilahi wa inna ilehi rajiun inaja,jantama Yan uwanmu nabarno bakidaya daga madinatul munauwara anan saudiya ubangiji Allah yabaku iKya 9n cinwan nan,jarabawa ubangiji Allah yakarama gwanna Mai adalci datausayin talakawansa
@MuhammadUmar-go5ieАй бұрын
Allah ya saka moko da alkairi
@ramlathassan193Ай бұрын
Allah ya mayar Muku da mafificin alkhairi sa
@zainabmuhammadaisami5442Ай бұрын
Ameen mun gode
@NasiruYusuf-s9oАй бұрын
🎉🎉
@AbubakarMusa-p7lАй бұрын
Allah ya kawo ma yan uwanmu dauki😢
@HajiaAzumiАй бұрын
🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲👍
@SalisuIbrahim-f2wАй бұрын
Lailahaillalhu
@aishahamza9792Ай бұрын
Imam Saleh i see you!!🎉
@BabaganaLawan-f7iАй бұрын
Zulum Allah yakara lfy kana bakin
@algoniaboubakar293Ай бұрын
صلوا على النبي الكريم
@admz5513Ай бұрын
السلام عليكم Allah ya kamusu dauki
@NAKOWAPLUSTVАй бұрын
Allahu Akbar 😭
@AboubacarMachiАй бұрын
Diyan Nigeria Ku zabi wanga ya zamo maku chugaba wallahi
@lwnmalamkori383Ай бұрын
Slm.imam salé banjika a filin tabakidi tabakaratuba❤❤❤❤❤🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾
@sailubaalhasan1911Ай бұрын
😢
@TchariMmmmАй бұрын
Mungode
@محمدحمزه-غ4دАй бұрын
,😭😭😭🙏🇳🇪🇱🇾
@SirajYousuf-m8zАй бұрын
☝️🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲😭😭😭😭
@muhammadshaibu9041Ай бұрын
First to comment
@TheMotivhubАй бұрын
nawa aka biya ka?
@shehuarc2964Ай бұрын
Tayaya za’ace Dam da ma’aikata amma ba’asan za’ayi ambaliya ba. Allah Ya kawowa Talakawan Nigeria dauki.
@zubaidahsalihu6211Ай бұрын
Amin
@musayunusa3093Ай бұрын
😢😢😢😢😢😢😢😢
@bintualiabadam7251Ай бұрын
Anasa doka ga wadan da suke gini akan hanyan ruwa, especially wadanda suke gini cikin kogi