Mu daina yaudarar kanmu, wajibi mutane su fito su kare kansu - Gwamnan Katsina

  Рет қаралды 130,946

DW Hausa

DW Hausa

Күн бұрын

Пікірлер: 258
@SaniAminuAsad
@SaniAminuAsad 3 ай бұрын
Wallahi wannan haka yake mai girma Governor. Da ka mutu a wulankance gwara ka mutu a jarumi.
@ZakariyyaAbdullahi-nf4ge
@ZakariyyaAbdullahi-nf4ge 3 ай бұрын
Allah ya kara taimakamaka da sauran shuwaganni adilai, ya karemu baki Daya daga dukkan sharrin masharranta amiin
@lawalahmad-xy8iv
@lawalahmad-xy8iv 3 ай бұрын
Allah ubangiji ya kawo mana saukin wannan matsalar Alfarmal Annabi(saw)
@akilousalifououmarou3449
@akilousalifououmarou3449 3 ай бұрын
صلى الله عليه وسلم
@AdamsMuhammad-t6l
@AdamsMuhammad-t6l 3 ай бұрын
Wlh diko radda namijin duniya fatan alkhairi allah Yarabaka da kujerar ka lafiya yasa tazamar maka silar shiga alajana
@mahamanelawali2107
@mahamanelawali2107 Ай бұрын
Gaskiyane gwamna daka mutu sakare gara ka mutu kana hero. Kacika gwamna. " Ba'a sasanci da dan ta'ada! "
@toietmoi7077
@toietmoi7077 3 ай бұрын
Masha Allah wanna shine gaskiyya magana da uwa
@mukhtarumar1228
@mukhtarumar1228 3 ай бұрын
wannan gaskiyane malam dikko allah yasaka da alheri
@Frdoes
@Frdoes 3 ай бұрын
Allah yakara tsare mana gwamnanmu na Katsina ubangiji Allah yakawo mana zaman lfy dan halayanmuba ya Allah
@Sharifdauda
@Sharifdauda 3 ай бұрын
A@aa@a@@
@IshaqaAbdullahiHamza
@IshaqaAbdullahiHamza Ай бұрын
Wannan Gaskiya ne Wallahi,Allah Ya Karemu
@ishaqharoon3806
@ishaqharoon3806 3 ай бұрын
Allah ya taimaki gwamnan Al'umma yakuma tsare shi Amiin 🤲
@zubaidahsalihu6211
@zubaidahsalihu6211 3 ай бұрын
Allah ya Kara kare ku da mu Baki daya gaskiya you are a good leader with a good leadership style
@sulaimangaladima933
@sulaimangaladima933 3 ай бұрын
May God bless you, His Excellency. You Said the Truth and Nothing but the Truth ❤❤
@abdul-hadisaidu3895
@abdul-hadisaidu3895 3 ай бұрын
Allah ya kara kare mana governor Dikko Radda, ya taimaka masa ya kuma tallafa masa
@MustaphaMohammed-pl5lt
@MustaphaMohammed-pl5lt 3 ай бұрын
Gaskiya ne mai girma govorner ubangiji Allah ya saka maka da alkhairi Amin
@AmmarYusuf-m2b
@AmmarYusuf-m2b Ай бұрын
Gaskiyane ogah Allah yashige mana gaba
@hamzagarbamoctar1977
@hamzagarbamoctar1977 Ай бұрын
Gaskiya gwamna kaima jarumi ne na fita hankali
@SHEHUYAHAYA-ik2jy
@SHEHUYAHAYA-ik2jy 3 ай бұрын
Allah yatsaremana imaninmu yakaremu daga sharrin zamani dikko Rada Allah yakara maka Imani mungode
@MurtalaAhmadDanga
@MurtalaAhmadDanga 3 ай бұрын
Mai girma Gwamna, Allah Ya taya riko,amin.
@bellosalisu2727
@bellosalisu2727 3 ай бұрын
Ina gwanin wani ga nawa bujimi namijin fama, mai girma gwamna Allah ya tayama
@muhammadibrahimabdulsamad5341
@muhammadibrahimabdulsamad5341 3 ай бұрын
Allah ya Kara Maka daukaka, Saboda this my first policing am giving credit gsky. His patriotism is clear ,no doubt 🎉🎉🎉.
@zayyanuabubakarsaddiq3198
@zayyanuabubakarsaddiq3198 Ай бұрын
Allah ya tsare mana kai His Excellency
@alkasimumar9379
@alkasimumar9379 3 ай бұрын
Dikko nidan jahar Kano ne Amma wlh A Arewa babujarimin gwamna kamarka wlh Allah yadafama
@ishaqibrahimabba6560
@ishaqibrahimabba6560 3 ай бұрын
Wannan gaskiya ne mai Girma Gwamna. Allah ya kara maka karfin gwiwa wajen yakan azzalumai.
@mammasanimammasani4409
@mammasanimammasani4409 3 ай бұрын
Gaskiyar magana Gomman jahar katsina Allah yasakama da Alkhairi Saboda kana tausayin talakawan katsina
@MustaphaAbdurrahman-rn3ru
@MustaphaAbdurrahman-rn3ru 3 ай бұрын
@@mammasanimammasani4409 Allah sarki na nesa bai san dawan gari ba...haka yake bayani duniya nayi masa kallon mutumin kirki..mu dake talakawansa mu muka san waye shi...wani hisabin sai anje gaban mai duka...Allah ya saka mana
@nasirubabiye5663
@nasirubabiye5663 3 ай бұрын
​@@MustaphaAbdurrahman-rn3rumunjinaka Ammah Kai amatsayinka nadangarin gudumawan Mai kayi shimunga nasa amatsayinsa na shugaba
@IsmailSaad-wo3yq
@IsmailSaad-wo3yq 3 ай бұрын
Wanna gaskiya ne mlm dikko rada wlh kacika mekishi jaharka Allah yaidanufi
@sanisaulawa3964
@sanisaulawa3964 3 ай бұрын
Tsayayyen gwamna ke nan. Allah ya kare mana kai. Allah ya kara mana irin ka.
@Yarghanahausatv
@Yarghanahausatv 3 ай бұрын
Masha Allahu 👍👍👍👍👍
@SHAMUNUGAMBO
@SHAMUNUGAMBO 3 ай бұрын
Allah ya saka da alkhairi gwamna ❤
@halilutankogilima2391
@halilutankogilima2391 2 ай бұрын
Mutanen Jihar Katsina na tare dakai GWAMNANMU.
@murtalashemeabubakar2039
@murtalashemeabubakar2039 3 ай бұрын
Wannan Gaskiya ne, amma kamata yayi gwamnati ta taimaki al'umma ta yadda zasu mallaki makamai ta hanyar ta dace.
@ridwanattajiri359
@ridwanattajiri359 3 ай бұрын
Wannan bawan Allah inai masa kyakkyawan tsammani.
@idrisabubakarmuhammad3417
@idrisabubakarmuhammad3417 3 ай бұрын
Wlh mutumin banza ne ka saurari baya nan sa sosai ya sheikh 😢 Dan ba iyyalan sa bane
@NazifiTasiu-of7hh
@NazifiTasiu-of7hh 3 ай бұрын
Wannan sky ne malam dikko kafadi gsky Allah kawumana zaman fly
@UmarSulaiman-ry7dj
@UmarSulaiman-ry7dj 3 ай бұрын
Masha allah excellency kafadi abunda shi ne yakamata mutashi muhada kai koni ina tayaka bakin cikin abunda ke faruwa kana Burgeni wlh
@AuwalAhmad007
@AuwalAhmad007 2 ай бұрын
gaskiyane ranka yadade haka magafatanmu sukayi badaransu harmuka taso aka zauna lfy suyi jahadi inshallah.
@caliepher
@caliepher 3 ай бұрын
Allah ya kawo mana karshen matsalolin mu a Nigeria. Allah ya wadatamu da shuwagabanni na gari
@fatimazaraabdulkadir7683
@fatimazaraabdulkadir7683 3 ай бұрын
Your excellency ai a nan funtuwa kwanan. Sabon layi kawai,danbe suke da masu napep
@SamailaHashimu
@SamailaHashimu 3 ай бұрын
Kana kokari Allah ya saka da Alkhairy...
@IsmaIlUmarAbdullahi
@IsmaIlUmarAbdullahi 2 ай бұрын
ALLAH ya taimaki ka akan wannan jihadi naka ALLAH ya kawo mana sauki
@aminuabdullahi4998
@aminuabdullahi4998 3 ай бұрын
Allah ya temakeka Dikko
@AbdullahiMamuda-g3f
@AbdullahiMamuda-g3f 3 ай бұрын
Allah yadaukaka Dan albarka daga Umar danzuru radda sai kazama shugaban kasarnan insha. Allah
@belloumarmilgoma3224
@belloumarmilgoma3224 3 ай бұрын
Wannan Gaskiya brave governor wlh batajin governor dakeson mutanen sa kamar wannan governor ba
@IbrahimSani-qf4rt
@IbrahimSani-qf4rt 3 ай бұрын
Wallahini dakwamnazai nemeni wallahini danayiwani Abu narantse da Allah zantaimakamasa wallahi wallahi inayandazanyi wallahi
@NazifiAliyu-cs2wy
@NazifiAliyu-cs2wy 3 ай бұрын
Allah ya Kara tsareka kuma yabamu zaman lpy a kasa baki daya
@psuleshehuzz7218
@psuleshehuzz7218 3 ай бұрын
Allah Yataimaki Governor Dikko Allah Yakawo Mana Mafita
@IbrahimMuhammad-qu6bp
@IbrahimMuhammad-qu6bp 3 ай бұрын
Allah ya saka da alkhairi gaskiya Nima Ina yiwa bawan Allah Nan kyakkyawan zato Allah yadafa ma yakawo sauki a Nigeria
@abubakarmurtala5095
@abubakarmurtala5095 3 ай бұрын
ALLAH ya kara tayawa gwamna,,,muna cikin rudani sai kowa ya dage ya gyara tsakaninshi ALLAH sannan ya daidaita,,,,”AAMANTU BILLAHI WA RASULIHI THUMMAS TAQIM”-fadin manzanmu sallalahu alaihi wa sallam
@abbaabubakar4876
@abbaabubakar4876 2 ай бұрын
Wayayyan governor kenan dikko radda
@ZainabAminu-z6k
@ZainabAminu-z6k 3 ай бұрын
Allah ya karya kashun bayan azzalumai ya hayyu yaa kayyum kakawo mana agaji
@RuqayyaAbdulhadi
@RuqayyaAbdulhadi 3 ай бұрын
Allah ya Kara shiga cikin lamarinka,Amatsayinka na Dan Adam yayi iya kokarin shi Allah ya Kara taimakon ka yasaka da Alkhairi ya kawo ma mutane mafuta
@RabiuIsiaku
@RabiuIsiaku 3 ай бұрын
Gaskiya oga Ga shawara Dan Allah Duk mata shin da Zaka ba makami a katsina, ka bashi kudin bindigar da duk wani tallafin da yake bukata.. Wlh cikin karamin lokaci zasu ma dauke iyayen su da yan uwanasu daga inda mandict zasu cutar da shi
@a.h.u.g
@a.h.u.g 3 ай бұрын
To in su bar garin Kuma bandits ɗin ai suna nan ko? Kuma bindiga ai ba kowa za'a bawa ba ko? Sannan kuma tashin al'umma daga gari lokaci dayà akwai wahala, a ƙarshe muna fata Allah ya kawo karshen lamarin
@IssiakouBoube
@IssiakouBoube 3 ай бұрын
Gaisuwa idan zasu iyar tashi tsaye da kansu dole abubuwa su canza. Allah ya tsare mu
@Rabiubalaabdullahi
@Rabiubalaabdullahi 2 ай бұрын
Allah ya qarama nisan kwana gwamna
@abubakarumarzanna4035
@abubakarumarzanna4035 3 ай бұрын
Allah ya taimaki gomnan talakawa Umarun katsinawa
@ibrahimrabiu7697
@ibrahimrabiu7697 3 ай бұрын
We do respect sir gaskia babu wadda akeba tai mako idan an kamashi......sai abunda ake cewa rijiya ta bada ruwa goga ta hana ni karan kankin kaina an kama kanina....malam dikko duk yarda baka tunani bandit sun wuce nan kawai AK-47 xaka basu shine magana Abunda baka iyawa Allah ya iya maka ya bamu xaman lpia
@MustaphaIbrahim-w2p
@MustaphaIbrahim-w2p 3 ай бұрын
Gaskiya ne governor allah ya saka da alkhairi ya bada nasara
@Hajistylist
@Hajistylist 3 ай бұрын
Hmmm Allah yasa mudace yafadi gaskiya
@AliyuMohammed-c2c
@AliyuMohammed-c2c 3 ай бұрын
Baaba maaikata kayan aiyyuka wadacecce.
@AbdaAbdiua-c3g
@AbdaAbdiua-c3g 3 ай бұрын
Gaskiyane akwai matsala
@UmarAhmad-zr8ob
@UmarAhmad-zr8ob 3 ай бұрын
Allah yasaka jarumin gwamna wannan gaskiya ne
@smartsmile3935
@smartsmile3935 3 ай бұрын
Masha Allah, yanzu naji magana, kawai ku bamu bindiga muma kuma ku kira jihadi, mun da kanmu Alhamdulillah.
@isahmusa4850
@isahmusa4850 3 ай бұрын
Allahu shimana maganin matsalolunmu
@VithinhaAdam
@VithinhaAdam 3 ай бұрын
Allah yaja da Nisan kwawa gwamna
@AbdullahiTukur-j1w
@AbdullahiTukur-j1w 3 ай бұрын
Gaskiya ne Excellence
@fatimasani6638
@fatimasani6638 3 ай бұрын
shawarata anan dan ALLAH uwar gidan mai girma mlm dokko radda kici gaba da kwantar mai da hankali wllh yanajin zafin abinda akewa al umar jahar shi dama kasa baki daya ALLAH yasa yagama lfy ALLAH yakara shiga lamarin Ameen ya rabbi
@k0ns0l
@k0ns0l 3 ай бұрын
Wannan gaskiya ne 😢 Allah yafe mana baki đaya
@HussainAbubakar-yh3gc
@HussainAbubakar-yh3gc 3 ай бұрын
Babu laifi abada makamai dan kare kai amma aji tsoron Allah kada acutarda wanda baijiba baiganiba 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
@muhammadashir4104
@muhammadashir4104 3 ай бұрын
In sha Allah ‘yan ta’adda kadai za’a riqa yaqa da makaman❤
@AbdullahiUmaralkasim
@AbdullahiUmaralkasim 3 ай бұрын
Wllhy Ina son gwamna Mai kishin al umma Allah ya tsare ka ya baka nasara a mulkin ka
@KhadijaHamza-cm1kh
@KhadijaHamza-cm1kh 3 ай бұрын
Masha Allah Allah ya biyaka da mafificin alkairi
@Iliyasu-u9f
@Iliyasu-u9f 3 ай бұрын
Allah ya Saka da Alkairi
@Muhammadmudanssir
@Muhammadmudanssir 3 ай бұрын
Allah ya karemana Kai da muta Nan ka jamiri. gwabna
@AlyasauKabir
@AlyasauKabir 3 ай бұрын
Wallahi gaskiya yafada
@aminumohammed5182
@aminumohammed5182 3 ай бұрын
Afada acika wanna haka yake wllh ❤
@abubakaribrahimsani9651
@abubakaribrahimsani9651 3 ай бұрын
Duk governor Dake Nigeria baby irinka Allah yakawa iyayenka da aljanna.
@Yusufamakama
@Yusufamakama 3 ай бұрын
Allah yayi maka jagora gwamna mai gaskiya
@lukemanmbilly245
@lukemanmbilly245 3 ай бұрын
Gaskiya ❤
@SouleyMoussa-x1l
@SouleyMoussa-x1l 3 ай бұрын
Kaji maganan gaskia.allah ya taimaka
@UsmanNasiru-f7f
@UsmanNasiru-f7f 2 ай бұрын
That's my governor,❤
@KabiruTijjani-c6u
@KabiruTijjani-c6u 2 ай бұрын
Allah ya dafama excellency ya kama hannu
@YahuzaIbrahim-jh3md
@YahuzaIbrahim-jh3md 2 ай бұрын
Kai gwobna kaji storan Allah kamanta da alkawarin da kayi nacewa tare dakai za arinka fita farautarsu don Allah saunawa akafita dakai
@safiyamusa5670
@safiyamusa5670 3 ай бұрын
Allah sarki rayuwa 😭😭😭😭😭
@aliabubakar6606
@aliabubakar6606 3 ай бұрын
Allah ya saka maka da alheri ya aeksalansi
@AbubakarSanimuazu
@AbubakarSanimuazu 3 ай бұрын
Allah shi karama lafiya da dau kaka,kuma yakawo Muna zaman lafiya acikin kasarmu baki daya
@Sadiyamk
@Sadiyamk 3 ай бұрын
Tunda gwamnati bata iya kare talakawa, uban me kuke a kan kujerun mulkin?
@MuhammadSani-j9l
@MuhammadSani-j9l 3 ай бұрын
😂😂😂😂 shegiya karya ai mungane duk raina Mamu wayu kuke
@abubakarahmad5661
@abubakarahmad5661 3 ай бұрын
Wlh gwamnan nan yana matuqar kokari sosai allah baa sa a
@MuhammadAbubakar-mw4kn
@MuhammadAbubakar-mw4kn 3 ай бұрын
Wallahi maganarka hakatake dolemutashi mukare kawunanmu
@KhadijaAbdulrahman-n6r
@KhadijaAbdulrahman-n6r 3 ай бұрын
Mutane sunfi buqatar bayanin yanda za a magance matsalar abinci Amma wannan ai aikin jami an tsarone
@khalidisahumar8278
@khalidisahumar8278 3 ай бұрын
Wannan Gaskiya ne Gwamnan Katsinawa
@alfadankanotv2871
@alfadankanotv2871 3 ай бұрын
Dan yasan ya'yansa bazasu kamuba shiyasa baya kai kudin fansa
@abbabodanwaka1055
@abbabodanwaka1055 3 ай бұрын
Wallahi zamu sadaukar da rayuwarmu domin akawo karshen wannan muta nan
@aliabubakar6606
@aliabubakar6606 3 ай бұрын
Allah ya kareka gona kana kisin talakawa
@abubakarlawanayagi9427
@abubakarlawanayagi9427 3 ай бұрын
Wllh maganar gaskiya ne fan allah yatsare Mana Kai
@mamanerabiou-zc3wi
@mamanerabiou-zc3wi 3 ай бұрын
Allah ya ja zamani baba
@adamuyusuf5723
@adamuyusuf5723 3 ай бұрын
Gwamnoni kune Yan barandar tinubu...ku hada Kai kuje ku sameshi mana kuci ubansa
@AminuUsmanBello
@AminuUsmanBello 3 ай бұрын
Masha Allah wannan maganar gskyn
@ubamuhammad4656
@ubamuhammad4656 3 ай бұрын
Wannan maganan gaskiya ne gwamna.
@makharajausman2196
@makharajausman2196 3 ай бұрын
Allah yakara karemuna mutuncin ka
@yakubuamadu4599
@yakubuamadu4599 3 ай бұрын
Namijin governor na Nigeria Allah yabiyaka end bandits
@mubarakzabainawa5187
@mubarakzabainawa5187 3 ай бұрын
ALLAH Yaƙara Lafiya Dikko
@DanielDanAsabebako
@DanielDanAsabebako 3 ай бұрын
Allah ya biya gwamna
@ishaqmuhammad1294
@ishaqmuhammad1294 3 ай бұрын
Allah ya kara maka jagora maigirma governor
A Fada A Cika tare da Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda
56:48
BBC News Hausa
Рет қаралды 290 М.
JUYIN KWADO.....27
20:50
Zamrush TV
Рет қаралды 1,4 М.
Mahangar Zamani tare da Alhan Islam
30:19
BBC News Hausa
Рет қаралды 51 М.
Shirin Safe na DW na 25.12.2024
30:01
DW Hausa
Рет қаралды 1,7 М.
Ku San Malamanku tare da Farfesa Isa Ali Pantami
9:37
BBC News Hausa
Рет қаралды 106 М.
RIKICIN HAMDIYYA DA GWAMNATIN SOKOTO PART 3
11:38
Plan B Record
Рет қаралды 156 М.