Ma sha allah Aïicha tsamiya gaskiya tsarin Rayuwar ki yana birge ni kuma allah ya kawo miki miji nagari kuma allah ya kara taukaka amiin
@aliyusisa70943 жыл бұрын
Allah sarki yana daya daga cikin abunda yake burgeni dake A'isha shine akoda yaushe kina cikin shiga ta mutunci baki shigar tsaraici akoda yaushe kina tafe da charbinki Masha Allah ! shiyasa ako yaushe ina nuna ma abokaina cewa mutanen da suke maku wani gani gani wlh ko awurin Allah kun fisu, sai dai Shawara ta agare ku dan Allah ku daure kuyi Aure, yafi maku komai aduniyar Nan, ko ba komai aure ibada ne amma ku daure Allah zai taimake Ku Allah yasa mudace kuma ya baku mazaje nagari AMen Amen !
@aishaaisha42223 жыл бұрын
Masha Allah jakarmu sirrinmu kina burgeni aysha tsamiya😍 rukayya dawayya Allah yakara daukaka ameen💓
@faridasani74853 жыл бұрын
Masha Allah Allah yataimaka mumazamuzo
@fatimanuhumuhamn84443 жыл бұрын
Mutyniyata aisha aliyu tsamiya hajidy rukaiya dawaiya inayinki wlh allah ya kara lfy da nisa kwana my albarka❤️❤️👏
@sadybeauty18863 жыл бұрын
Masha Allah gaskiya muna jin dadin wannan shiri na jakar mata Allah ya saka da alheri ubangiji ya ƙara basira ameen.... amma ina da tambaya biyu dan Allah........tambayata tafarko Dan Allah ina zan sami wannan waƙar ta jakar mata sannan dan Allah dole sae yan knywood kadae xa'a dinga ɗauko mana ana fira dasu bbu yan gari kamar irin mu Nima inaso a gayyaceni dan Allah ngd sae na jiki ❤️❤️
@rukayyadawayya17403 жыл бұрын
Ameen yah rabbi nagode sosai. Zamusaka Wakar Jakar Mata ita kadai a wanan channel din Insha ALLAH. Kuma shirin Jakar Mata yashafi kowacce mace, sanan bama saka rana kawai zuwa mukeyi dan banamaso acire wani Abu a jakar 😁
@zulaihathussaini20912 жыл бұрын
Good aunty ruky😂😂
@cherifaagali80973 жыл бұрын
Dan Allah rukuya ki ba wa Aisha gasuwa ki tai ni fans
@yacoubabachir73593 жыл бұрын
Allah ya rufa miki asiri duniya da lahira alfarmar anabi Mohamed S A W Aisha tsamiya baiwar Allah 💚💘💝😭🙏🇳🇪
@Mae_cy_moon3 жыл бұрын
S A W
@zeenatu81isah58 Жыл бұрын
Masha Allah Allah ya taimaka
@رقاديلولي Жыл бұрын
Macha allah chiri nayin kyau
@fateemamustapha20203 жыл бұрын
masha Allah wannan shirin naku yana matukar burgeni yaushe zaku gayatomana sauran manyan Matan it's so amazing ❤️
@aishaisahisah37923 жыл бұрын
Masha Allah takwara Allah yakara tsaremanaku
@abdoulazizadebayor532 жыл бұрын
Wly a duk Yan matan kannywood babu masu birgeni kamar Aisha aliyu da Rukayya maman Arfat.
@aishamusagmb27923 жыл бұрын
Masha Allah mamana Allah yabada miji nagari
@daiyaboutita2335 Жыл бұрын
Msaha Allah 💘💝🇳🇪
@aishatusulaiman28653 жыл бұрын
Wlh kina burgeni sosai babban abinda yasa nake sonki shiga ta kamala
@kanefatimakanefatima5613 жыл бұрын
Hummmm da saura dai
@kanefatimakanefatima5613 жыл бұрын
Sabida shi tabzin hummm
@ramatouhenri95062 жыл бұрын
Ba banza ba nike fan din ki aché🥰kina son blu color idan na lura
@habibaardochindo53283 жыл бұрын
Masha Allah! Shirin nan yana mugun qayatarwa yadda ya kamata,Allah dai ya qara basira😘
@ainaumusty46513 жыл бұрын
Anty Ruky ina jindadin wanan shirin Allah yakara basira
@shemauabdullahi91083 жыл бұрын
Gsky shirin ya kayatar dani Donni ban taba sanin d wnn shriba sai yau gashi shigowata na farko na haduda wayanda nafiso aduk jaruman finanai..wato mansura isa.d Aisha tsaminya....Allah yataimaki wnn shiri
@rukayyadawayya17403 жыл бұрын
Alhmdulillahi wanan shine burina nagode sosai
@shemauabdullahi91083 жыл бұрын
@@rukayyadawayya1740 Aslm Allah ya kara daukaka d girma nima ina fata watarana inzo in zazzage nawa jakar tun dg zaria har kano
@fatimaabdullahi39373 жыл бұрын
Jarumata Tsamiya
@khadijaliyuyunus77883 жыл бұрын
Nima xanxo anty dawayya nabada sirrina yaushe xaki gaiya tuni
@rukayamohammed5809 Жыл бұрын
Thank you 🇬🇭
@malihakader32843 жыл бұрын
Macha allah allah yakara daukaka saura ni😀😀😀
@surayyaabdulmumini94853 жыл бұрын
I love you so much my aisha da zan samu lambarki da naso Dan muke gaisawa😘
@rukayyadawayya17403 жыл бұрын
Tana godiya sosai
@rabi71713 жыл бұрын
Yayi kyua mugode 👍👌🥰🥰👏🏻👏🏻
@Daiyabu913 жыл бұрын
Interesting much love @rukayyya dawayya we love you Allah ya barmana ke
@rukayyadawayya17403 жыл бұрын
Muna godiya sosai
@shamsiyamayaki33263 жыл бұрын
Gaskiya Aisha bata iya ba ,she kill the problem rukkaiya dawaya she is d best
@shamsiyyahibrahim40843 жыл бұрын
Nice
@kanefatimakanefatima5613 жыл бұрын
Akoi son kiyawo deyawa hummm
@kanefatimakanefatima5613 жыл бұрын
Fansse kitace????
@faridasani74853 жыл бұрын
Saimunzo zazzage sarrin jakanmu
@infinitelearningwithdove75652 жыл бұрын
Aisha yar Albarka
@rukayamohammed58092 жыл бұрын
Good 💃💃💃❤❤💋🇧🇴
@maryamalhassan80223 жыл бұрын
Aisha tsamiya kina burgeni wlh Allah yatsareki dga sharrin mutum dana aljan yakuma baku mazaje ngr
@hafsatabubakar48353 жыл бұрын
Ameen
@nanakanwaraishatsamiyafarr52963 жыл бұрын
Masha Allah
@yakcouboumossa3863 жыл бұрын
Allah ☝️🙏💖
@abl17523 жыл бұрын
Mashe allah rukaya umar inamiki fata alikari daga maman umar makkah
@kanefatimakanefatima5613 жыл бұрын
Duk abinda kake ka dinga nasuwa ba sai flime ba ko kouma biznesse kouma shafa fida da mekop. Humm
@abubakardailamee27873 жыл бұрын
Aunt Ruky please who's our next guest? Dan allah agayyato mana RAHAMA SADAU please 🙏🙏🙏
@fatema33953 жыл бұрын
Ina yinki 💯💋 yar gidan babana
@sabiouabdoulrachid44803 жыл бұрын
Bakida ayki
@faizatsanni Жыл бұрын
🧡💋💋
@barakasalisumalammamman80623 жыл бұрын
Masha allah godiyamuke sosai ✔️ 🙏 🇸🇦 🇳🇪
@umalkeirumalkeir23483 жыл бұрын
Masha allah muna gdy
@aishaadamaliyu13043 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya taimaka hajiya rukaiyya
@risba34092 жыл бұрын
Da kyau
@aishamustapha89413 жыл бұрын
Allah yasa watarana a gayyace ni wannan shirin mai albarka
@sulmankuwait22782 жыл бұрын
😂 👌👌👌👌👌👌👍👍👍👍👍💕💕💕💕💕💕💕💕
@hajjasafahnajiji3633 жыл бұрын
Masha allah kina birgiwa DA shigar musulunci
@khadijamusa12003 жыл бұрын
Gaskiya kam
@saadououmarmati85753 жыл бұрын
Wai wannan shiri ya kamata maza sushigo kokoi allah yaba sa'a
@hauwa_abdullahi34683 жыл бұрын
Masha allah muna farincikin da samar da wannan shiri gsky shirin yy
@mansurmansur74803 жыл бұрын
Masha Allah tabarakallah godiyya muke
@abidabebi48323 жыл бұрын
Masha Allah Allah yakara bassira
@hajaraismail38283 жыл бұрын
Masha Allah... Aunty ruky 😊
@malihakader32843 жыл бұрын
Macha
@rukayahabdullahi58413 жыл бұрын
Masha Allah alsha inasonki sosai my antti
@falmataluxurystore86313 жыл бұрын
Yau bakuwaramu ta yau kenan masha Allah Saura ni🙂ni da gaba masgo zanzo yaseen🤷♀️
@aishasaniyau.22873 жыл бұрын
I love this program wlh
@anashassana6103 жыл бұрын
Masha Allah 🙏 Allah ya taimaka🤲
@fatimamohamedmohamed77203 жыл бұрын
Masha allah
@mohamedmaryama30163 жыл бұрын
Mashallah
@dearnerhsoupraxe25193 жыл бұрын
Am very interesting100%🙏
@kanefatimakanefatima5613 жыл бұрын
Babu nasuwa sosai
@sanoussiabdou62633 жыл бұрын
Masha Allah 🇩🇿
@aishataliyu46463 жыл бұрын
Allah yakara lfy
@CittuMon-np4qe Жыл бұрын
😂😂😂😂😂😂😂🌹🌹
@xainabummeexeezeesarki57863 жыл бұрын
Very interesting rukky 👌 fatan alkhairi mu dukka
@عليعلي-ظ5ن3ه3 жыл бұрын
مشاء الله 💞💞💞💞💞
@rabiacute37963 жыл бұрын
Masha Allah 👏👏👏
@maiduguabdurrahman29893 жыл бұрын
Very good initiatives Hajiya Ruqaiyya, Allah ya sanya alheri. Keep it up.
@rukayyadawayya17403 жыл бұрын
Ameen yah rabbi nagode sosai
@sadiynnn10873 жыл бұрын
@@rukayyadawayya1740 ina muku fatan alhere Amma kusako yargida hadiza gabon
@SuwaibaGarki Жыл бұрын
Mashaallah👍❤️👍💓👍
@SuwaibaGarki Жыл бұрын
Ameern🤲🤲🤲
@falmataalhajimodu75063 жыл бұрын
Ina alfari dake ruqayya dawayya
@nawafhawsawi69103 жыл бұрын
Masha allah saimunzo nijeriya zamukawo jakarmu 🤣🤣🇸🇦🇸🇦🇸🇦
@okochakanu19583 жыл бұрын
Sai ki ciko jakarki da riyal kice daga saudiya kike
@nawafhawsawi69103 жыл бұрын
@@okochakanu1958 insha allah 🥰🥰🇸🇦🇸🇦
@ramatuabu84163 жыл бұрын
MashaAllahmugodeAisha😚😚💑👭👭👭😙😙😙😙😘😘😚
@kanefatimakanefatima5613 жыл бұрын
A yanzou dai da kijayi mota
@nafisatsaminu23813 жыл бұрын
I love you Aisha😂😂
@kanefatimakanefatima5613 жыл бұрын
Aisha kenan
@EeEe-xv5wt3 жыл бұрын
Masha alla
@رحمهرحمه-س5و3 жыл бұрын
Masha Allah os 🏃♀️😂😂ok👍
@housaynansari45323 жыл бұрын
Masha allah shirin yayi dadi
@fhfdf78013 жыл бұрын
🤣🤣🤣🤣👍👍
@ZaneeratIh-wm7fy Жыл бұрын
Gaskiya bata burgeni wajan abu dayaba shine turare Because Turare is the best
@asmauabubakarabubakar57433 жыл бұрын
Aisha fatan Alkairi 💖💖💖
@ubaidamuhammad18343 жыл бұрын
ina matuqar sonki aisha sona fisabilllah kawai kina burgeni ne sosai da inada dama da nakaimiki ziyara Allah yasa kigama lfy yabiyiki buqatunki na alkhairi yakuma hada fuskar mu wataran
@خالدالسفياني-ك7ش3 жыл бұрын
sim🤍👍💋🇨🇮🇨🇮🇸🇦🇸🇦
@madamehaladji22473 жыл бұрын
Mu gode daga🇸🇦🇸🇦
@aishasulaiman97613 жыл бұрын
Masha Allah Wow 🥰🥰🥰🥰
@sadiyaabubakar46986 ай бұрын
Salamu alaikum warahmatullah aunty ruqayya dan Allah na dade kina matukar burgeni inason number dinki idan bazaki damu ba ngd