Jiya Ba yauba Ummaru Gundumi Yayi Jarimta Inji Magobiri Mai kayan fada Sabuwar Hira Mai ban Mamaki
Пікірлер: 14
@usmanabdullahi8832 Жыл бұрын
Allah yakara daukaka malan Musbahu Kano munajin dadin shirinka, Dan Allah idan zakayi Hira da Ummaru Gundumi ka tambaya manashi labarin Dambensu da Kallah Shushaina
@user-kg7gj2jc9r4 ай бұрын
Wakar aminu ala
@mamoudoukahi1175 Жыл бұрын
Musbahu Kano Allah ya qara basira
@kasimusokoto3515 Жыл бұрын
Musbahu Allah yataimaka munajiran baban gwaninmu gudumi
@mammangarka3010 Жыл бұрын
Allah Sarki Bagobiri Dantsimau....Allah sa agama lafiya.
@ridwanrabiukano6973 Жыл бұрын
Gaskiya ne wan nan musbahu baka tambayeshi ko sun taba yin dambe da dogon miko ba sha Aibu shaho da sile sakwaya
@mohammedhusain76417 ай бұрын
Commendable interview. But please remove the background music, if possible.
@kabiruahmad2210 Жыл бұрын
Slm musubahu Kano ya Aiki kana magana da masoyi ku masu Kalo dambe ba,awasa Kano ne daga K B Show Nasarawa kano
@lawalicisse4558 Жыл бұрын
A de
@fatihusani3015 Жыл бұрын
Daman wamnan wakar dan bale shine akayiwa?
@scentanity22806 ай бұрын
Allah Sarki!...
@UmarMuhammad-vu9mjАй бұрын
Yakamata gomnatin Sokoto ta taimakawa tsofin Yan dambe da suka bayar da gudumawa a lokacin baya