kalaman Abba Gida-Gida da suka Shiekh Aminu Daurawa aje mukamin Kwamandan Hisba

  Рет қаралды 28,876

Karatuttukan Malaman Musulunci

Karatuttukan Malaman Musulunci

Күн бұрын

Пікірлер: 83
@nurasharifbalamashaallah1735
@nurasharifbalamashaallah1735 10 ай бұрын
Gaskiya Abba yafada in za acire san ziciya dan sai Antanbayi Abba atanar lahira dik wand yaba aiki yasuka gudanar da aikin akarkashin gwamnatinsa
@abbaibrahimshariff9419
@abbaibrahimshariff9419 10 ай бұрын
Hisbah ba gwamnati Suke yiwa aiki ba. Aikin Allah sukeyi Dan haka duk abinda da ko ma waye zai fada ba zai hana Su yin aikin Su ba. Kuma in sha Allah sai ansamu wani Wanda zai bawa Hisbah cikakkiyar power da zsuyi duk abinda ya dace. Muna yiwa malaman mu addu'a a koda yaushe Allah yayi riko da hannayen Su.
@muhkanyurab7213
@muhkanyurab7213 10 ай бұрын
Wannan gaskiyane ☝️
@auwalsabiu2231
@auwalsabiu2231 10 ай бұрын
👍
@Mr.emeudo
@Mr.emeudo 10 ай бұрын
Duk Wanda Ya Zagi Abba Gida Gida Akan Wannan Maganganun Wallahi Ba Adali Baneba, Kuma Ba Gaskiya Yake Nema Ba,
@MaryamKabeer-fg1hu
@MaryamKabeer-fg1hu 10 ай бұрын
Gaskiya Abba gida gida bei kyauta ba sbd murja kazo kan furta wadannan kalamai ya sub hannallah
@yahayaaliyu8975
@yahayaaliyu8975 10 ай бұрын
Allah Ya sakawa Sheik Aminu Daurawa da alhairi. Kayi abinda ya kamata da kayi murabus, Gwamnatin Kano tabbas ba gyara su keso ba, amma ku jira Allah Ya na madakata 😢
@AyshaSulaiman-y3k
@AyshaSulaiman-y3k 10 ай бұрын
Wlh gara akeso Dan bana mantawa watarana muje hisba wlh mukaitajin ihun yan mata anaduka
@BIGWEF34
@BIGWEF34 10 ай бұрын
Maigirma Governor Abba gida gida Allah yasa a samu daidaito...
@auwalsabiu2231
@auwalsabiu2231 10 ай бұрын
Gaskia banyi tsammanin wadannan kalamai na gwamna ba, Duk tunanina Yana dawowa daga Umrar sa Zai goyi bayan daurawa Ashe An zugashi.
@bilkisumusa2015
@bilkisumusa2015 10 ай бұрын
Mlm Daurawa Allah Ubangiji y saka maka d Alkhairi akan aikin Alkhairin d kake yi.🙏🏽
@axakareey
@axakareey 10 ай бұрын
Watan maganar gaskiya Abba gida gida yayi maganar da bai dace ba bai dubi wanda akeyi wa laifi ba yadda ake saba wa Allah sai dai yadda ake ma wa inda ke aikata 6arna ya gani Allah yama Hizba Albarka
@AminaUsman-x2h
@AminaUsman-x2h 10 ай бұрын
Kayimin daidai ABBA bangA laifinka ba wlh
@aishabello6895
@aishabello6895 10 ай бұрын
Gaskiya abba kabani mamaki tinfarko bakayi maganaba saiyanzu saboda wannan jakar Allah yakyau ta
@yuusssuuf7979
@yuusssuuf7979 10 ай бұрын
Allah ya taimaki gwamnan jihar kano hisbah wulakanta mutane sukeyi
@ismailchikaire5727
@ismailchikaire5727 10 ай бұрын
Abba gida gida Allah yayi wadaranka
@IbrahimAbubakarGurin
@IbrahimAbubakarGurin 10 ай бұрын
Dama mukam musan wannan gwamna ba mitumin kirki bane,tun lokacin akarantsar dashi karon farko irin abinda yayiwa bayin Allah a Kano na rusa musu muhallai, amma dayake dan arewa kullum shi wawane asiyasa saida Muta nen Kano kuka yadda yakoma,wayannan shugabannin namu yawancin bana Allah bane wallahi,
@UsmanAbdullahi-u5n
@UsmanAbdullahi-u5n 10 ай бұрын
Allah nunamaka karshenka Abba dukashemutanenda Ake bedamekaba maciyaci sewannan
@HassaneMalam
@HassaneMalam 10 ай бұрын
Amma wlh Abba bakajin tsoron allAh, ayi ko en sandan nakama suna dukan mutane fiyeda hizba kawy turawa sunjamaka kunne akan su murja Amma inaga mlm Yana rage Maka hisabinka na tashin qiyamane idan kagane
@RukayyatuBalaDauda
@RukayyatuBalaDauda 10 ай бұрын
Ameen Allah ya yi mana maganinshi. Ya tozarta shi kamar yanda ya tozarta malam. Allah ya wulakantaka kamar yanda ka wulakanta addini. Munafikin governor.
@harunahassan9693
@harunahassan9693 10 ай бұрын
Allah ya sauwaqe Daman gyara sai anyi hakuri I gonna ABBA Allah ya taimakemu
@dr.fayyuzavlog6632
@dr.fayyuzavlog6632 10 ай бұрын
Allah ka rabamu da gomnati meson zuciya
@codelery414
@codelery414 10 ай бұрын
Allah yasa mudace.
@mubasshirabubakar
@mubasshirabubakar 10 ай бұрын
Hisbah sojojin Allah, Gaskiya yan siyarmu basuda kunya
@ibrahimkhalildanfulani2673
@ibrahimkhalildanfulani2673 10 ай бұрын
Mun jima da ganewa, Murja tafi Daurawa a wajen Ku. Allah dai zai tashi kowa da masoyinsa a kiyama!😢
@Umraihana
@Umraihana 10 ай бұрын
Amin ya Allah
@mmnalameen232
@mmnalameen232 10 ай бұрын
Gaskiya abba kajawa kanka. Bakin jini
@haq2010
@haq2010 10 ай бұрын
Wannan Abba din dan iska ne.kafito fili kace kai saurayin murja Ibrahim kunya ne.wallahi matar Abba ta sa ayi assersinating murja
@kalyboi5750
@kalyboi5750 10 ай бұрын
Wlh banga laifi a wannan magana ta abba bah
@sumayyajunaidu1085
@sumayyajunaidu1085 10 ай бұрын
Nima haka
@NuhuAlhajishuaibu
@NuhuAlhajishuaibu 10 ай бұрын
To jama'a komade abba dan ita .. yayi wannan magana ko ba dan itaba maganache de me kyu, amma kamala yayi ya samu mln sayi mgnar
@sanusisani8751
@sanusisani8751 10 ай бұрын
Allah wadai
@MustaphaIbrahim-w3u
@MustaphaIbrahim-w3u 10 ай бұрын
Idan ba'adaki dan iska anturashi amotaba to sokake ayimasa magiya yashiga motar. Ayya kamata kasan cewar duk abinda hizabah takeyi daidaine.
@shehuarc2964
@shehuarc2964 10 ай бұрын
Wallahi nasan za'a zo wannan wajen tunda Gwamna Ya karma murja kunya, kasan akwai matsala.
@abbassalisu9245
@abbassalisu9245 10 ай бұрын
Abba gaskiya ka bani kunya, wlh, ynz har karuwai kake karewa, koda hisba kuskure sukeyi ai zaka iya kiran shugabansu kuyi mgn amma da yake kanaso ka farantawa wani raine shin kake mgn publically
@MaryamKabeer-fg1hu
@MaryamKabeer-fg1hu 10 ай бұрын
Gaskiya Abba kabamu mamaki tab
@h.n1977
@h.n1977 10 ай бұрын
Su saurari sakamakon, idan bada son a Hana barna
@mustaphaaliyujibia8198
@mustaphaaliyujibia8198 10 ай бұрын
Abba gida gida ashe Dan yarinya ne😅😅😅
@Sulaimankhalil34
@Sulaimankhalil34 10 ай бұрын
Bamayi wlh😢
@KARIBULLAHIADAMUBASHIR-wo6pf
@KARIBULLAHIADAMUBASHIR-wo6pf 10 ай бұрын
TO YAN HIZBA IDAN KUNJE WAJEN MASU AIKATA BARNA ,KUYI MUSU SALLAMA ,(ASSALAMU ALAIKUM, MASU LAIFI MUNZO MUTAFI DA KU,DAN ALLAH KU HAU MOTA, ZAMU KAI KU OFFICE MUYI MUKU ,WA'AZI DA NASIHA AKAN FASADIN DA KUKE AIKATAWA) Mai girma gwamna,ya kamata ka bawa HIZBA matakan da ka yanke bisa dai dai da kundin doka,amma ya zamto doka dai dai da title na kungiyar da manufarta ,domin malamai Allah ya basu shaida a Babban kundi ""innama yakshallaha min ibadihi ulama'a""
@muhkanyurab7213
@muhkanyurab7213 10 ай бұрын
Jazakallah khairan
@MoussaOuthmane
@MoussaOuthmane 10 ай бұрын
Allh ya chieryaka Abba
@SALISUFKD
@SALISUFKD 10 ай бұрын
Lokacin da ka rushewa mutane kasuwa Kai shawara wa kanema Dan an Kama murja Wawa kawa
@jibrilalfa244
@jibrilalfa244 10 ай бұрын
Kai da kaje ka rusa shaguna da gidajen mutane ba notice baka cutar da su ba kenan ka kare mutunci su ai. Kuma ai Ina ga kai ka nada shi a matsayin shugaba Kuma kana da damar da zaka kirashi ka masa gyara ba sai ka hau media ba. Allah sa mudace
@SALISUFKD
@SALISUFKD 10 ай бұрын
Wlh kuwa
@iliyasumalamsale7365
@iliyasumalamsale7365 10 ай бұрын
Amma abba yabamu kunya to musaboda hissba mukatayin adu a idan kacanja Allah ya canjaka
@muhkanyurab7213
@muhkanyurab7213 10 ай бұрын
Ameen ya Rabbal àlameen
@Abbamustapha-qh3fp
@Abbamustapha-qh3fp 10 ай бұрын
Shi kenan kaje kajara karawai kai da yen sandan
@SahabNB-iv2qo
@SahabNB-iv2qo 10 ай бұрын
Ashe abba gida gida jahili ne bai ' iya magan ba
@ibrahimumar2660
@ibrahimumar2660 10 ай бұрын
Yan siyasar addini da wawayen addini da munafukai ne ke zagin Gwamna domin ya fadi gaskiya koko kun dauka Daurawa na samada gwamna ne koko shizai iya fadin gaskiya ga wani Amman babu ikon fadin gaskiya akanshi
@shamwilugambo6541
@shamwilugambo6541 10 ай бұрын
Ina allah wadai da kalimantan gwamnati kuma muna fatan duk gwamnatin da bazata taimaki addiniba allah ya karyata
@aminahassan3686
@aminahassan3686 10 ай бұрын
allah ya shirye ka amma baka da good adviices better to change your advicer, malam allah yasa maka da alkhairi
@umaribrahim6102
@umaribrahim6102 10 ай бұрын
Allah wadai wannan zancen naka gwamna
@habeebrabiu344
@habeebrabiu344 10 ай бұрын
Tom ai ga yansanda nan da civil defense sai suyi yanzu
@hannastv
@hannastv 10 ай бұрын
Ka ga matsala yan siyasa ko , karya kake gwamna kawai k fito fili ka fadi abinda ke ran ka ,kai malamin addini za ka fadawa hakkin dan Adam, kawai da kace wata manufa gare ku ta son ku tozarta malaman addini
@SakinaYahuza
@SakinaYahuza 10 ай бұрын
A gaskiya abba gida gidan nan kimar shi ta zube min wlh
@lsksk1111
@lsksk1111 10 ай бұрын
Kai ma Abba Gida-gida, abin da ka yi ba daidai ba ne. Ya kamata ka kira Daurawa kai da shi, ku biyu, ka yi masa duk gyaran da zaka yi, ba tare da ka fito media ka tozarta shi ba. To, yanzu saqon da masu aikata baɗala za su fahimta shi ne, ka ɗaure musu gindi su ci gaba da yin iskancin su kenan
@hassanal-mustapha1321
@hassanal-mustapha1321 10 ай бұрын
Yauwwa! Ka fahimci lamarin sosai, gaskiya ya kamata ace shi da malam ya kawo wannan shawarar, wannan tozarci ne ga hukumar yafito karara yana sukar ta ba tare da tattaunawa da ita ba wajen kawo gyra ga abinda yake gani ba daidai ba. Yanzu 'yan iska za suji karfin gwiwar sheka ayarsu
@adamuyusuf5723
@adamuyusuf5723 10 ай бұрын
Wannan gomnan naku wawane bameson gyara bane..Ina yakeda ilmin dazai yiwa malamai gyara??
@MuhammadSani-q2y
@MuhammadSani-q2y 10 ай бұрын
Government din 'yan balaja.u kenan 'yan iska sunfi malami daraja allah ya kyauta
@omarionary
@omarionary 10 ай бұрын
me yasa baka yi magana akan abinda yan sanda suke yiwa yan wiwi ba
@abdulkarimmohammed2458
@abdulkarimmohammed2458 10 ай бұрын
Kano people should wait for him during the next election.
@ibrahimumar2660
@ibrahimumar2660 10 ай бұрын
Ka Hana Allah ya bashi kana Ina lokacin da Ali baba yake wulakanta Daurawa?
@AyshaSulaiman-y3k
@AyshaSulaiman-y3k 10 ай бұрын
Sai wata AGUNTA tanuna mana jikinta wlh Sai da nayi kuka bakuga dukan da akaiwa yarinyarba tace ita dukan baidametaba irin yanda namiji jinkarfinshi zai dame hijabinta yadaketa wannan yafimata ciyo
@bilyaminuabubakar9907
@bilyaminuabubakar9907 10 ай бұрын
Wannan gwamna baida mashawarta nakwarai
@basher6654
@basher6654 10 ай бұрын
Dama angayamana karuwai da ƴan iskan gari sunada matukar muhimmanci ga gwamnatin kano tayanzu
@saudatabdullahi2034
@saudatabdullahi2034 10 ай бұрын
Harga Allah banga aibu a maganansaba,gaskiyya ya fada kuma cikin girmamawa
@lsksk1111
@lsksk1111 10 ай бұрын
Bai kamata ya fito media ya tozarta Hisbah ba. Sai ya kira Daurawa, su biyu, ya yi masa duk gyaran da zai yi masa, ba tare da kowa ya sani ba.
@shamwilugambo6541
@shamwilugambo6541 10 ай бұрын
Aikwa dai da albu, saboda fahimtar dasu masu aikta barnan zasuyiwa zancen. Kuma yanada wata hanyar gyaran datafile wannnan
@cavoalfonso
@cavoalfonso 10 ай бұрын
gaskiya yafada musu
@salihubashir8034
@salihubashir8034 10 ай бұрын
Munafikin gwamna,Allah zaimana maganinka ba aikin allah ne agabanka ba aikin yaniska su kasaka agaba,mlm yayi nasa kuma munshaida,muna fata Allah ma yashaida,kukuma muhadu a 2027
@AyshaSulaiman-y3k
@AyshaSulaiman-y3k 10 ай бұрын
Gaskiya mutane gaskiya ce bakwaso ku kara sauraran maganar da gwamnarmu yake fadi bakusaurara kunjibane sosai duk sanin mutum akwai wanda yafishi koda kaine ko nice Allah yajarebcemu da yaro maraji koda yaushe kana dukansa wlh akwai ranar dazaecema idan kadakeni saine Toh Amman idan addua kakemaifa
@abuabdallahabuabdallah3077
@abuabdallahabuabdallah3077 10 ай бұрын
Toh Allah yakauta
@AyshaSulaiman-y3k
@AyshaSulaiman-y3k 10 ай бұрын
Wlh koni akwai wani lokacin naje hisba wlh Naji ihunwata budurwa anata dukanta bayan tafito tagama kukanta batai maganaba watace agun itama narentsi da allah idan kukaga dukanda sukaewa yarinyar saikace jaka tace ita dukanbaimata ciyoba akan namiji jinkarfinsa zai dami hijabin yarinya yayita dukanta 😊
@DanyayaSalifou
@DanyayaSalifou 10 ай бұрын
Hum wai miyasa bamakalon alkhari mutun segazawatai hizba sunkawo gera ama munafiki baiganin gera sekasawa irin ta dan adam
@AyshaSulaiman-y3k
@AyshaSulaiman-y3k 10 ай бұрын
Wlh koni akwai wani lokacin naje hisba wlh Naji ihunwata budurwa anata dukanta bayan tafito tagama kukanta batai maganaba watace agun itama narentsi da allah idan kukaga dukanda sukaewa yarinyar saikace jaka tace ita dukanbaimata ciyoba akan namiji jinkarfinsa zai dami hijabin yarinya yayita dukanta
@OumarIbrahim-p4q
@OumarIbrahim-p4q 10 ай бұрын
😂😂😂😂😂😂
@OumarIbrahim-p4q
@OumarIbrahim-p4q 10 ай бұрын
😅😂
@RukayyatuBalaDauda
@RukayyatuBalaDauda 10 ай бұрын
Jahilin governor. Ashe Kai dolone haka bamu saniba
@baruwankuinaruwanku3187
@baruwankuinaruwanku3187 10 ай бұрын
Hisba na iya kuskure, amma da yafi kuyi magana a tsakanin ku ba sai Gwamna ya fito (tsammani na) media.
@abdulgsm126
@abdulgsm126 10 ай бұрын
Duk lokaci da akace jahilai sune shuwagabanni ku to sai a hankali
@mahadiabdussalam-yg7bc
@mahadiabdussalam-yg7bc 10 ай бұрын
Yan wahala na karshe
@MaryamKabeer-fg1hu
@MaryamKabeer-fg1hu 10 ай бұрын
Gaskiya Abba gida gida bei kyauta ba sbd murja kazo kan furta wadannan kalamai ya sub hannallah
Yanzu_Yanzu: Saurari Tsokacin Prof. Mansur Sokoto Cikin Khudubar Juma'a.
17:53
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 50 М.
Enceinte et en Bazard: Les Chroniques du Nettoyage ! 🚽✨
00:21
Two More French
Рет қаралды 42 МЛН
Мен атып көрмегенмін ! | Qalam | 5 серия
25:41
Maga wanda zaizo yayi mana tallan Tunubu 2027 / Tsokaci kan Maganar Janar Abdurhamane Tiani
15:15
Hira da Sheikh Balalau kan Nigeria da Nijar 🇳🇪 bayan kalaman Abdurhamane Tiani
14:28
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 25 М.
Hukuncin Wanda Yayi Aure Da Kudin Caca
3:19
Sawaba Jega
Рет қаралды 344
Tsokacin Audu Bulama Bukarti kan kalaman Janar Abdurhamane Tiani
6:29
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 15 М.
Yanzu_yanzu: Matsayin France da ƴan Afrika tare da Shiekh Mukhtar Abubakar Zinder 🇳🇪
28:01
SHEIKH DR ABDUL JABBAR yayi BAYANI Mai kyau
10:06
DUNIYAR HISABI TV5
Рет қаралды 19 М.
Hukuncin Taimama Da Duk Abinda Yakeda Alaqa Da Taimama
5:42
Sawaba Jega
Рет қаралды 171
ZIYARAN MANYAN WALIYAI DA SHEHU TIJJANI R T A YA ZIYARCESU
5:27
SAUTIN KUSFA
Рет қаралды 6 М.
Enceinte et en Bazard: Les Chroniques du Nettoyage ! 🚽✨
00:21
Two More French
Рет қаралды 42 МЛН