Ya kamata ki kai wannan labari. A BBC Hausa hikayata
@Beautyboss28011 күн бұрын
@@harunamalamharuna4323 Tayani turawa
@AbdulMohd-j3k18 күн бұрын
Kikaishi Kara kawai duk abinda zaifaru yafaru Amma Zama dashi akwai hadari sosai.
@lawalAhmed-q8o7 күн бұрын
Kema kinaso ai inda bakyaso ko fuska bazaki bashi ba balle yazo kusa dake, inba iskanci ba zakice kina fira dashi da gajeran wando, tinda kika gane ko kusa da inda yake karki je ki nisanta kanki dashi
@ahmadshehu769411 күн бұрын
Kidinga istigifari Allah zai kawo dauki
@djibrilyusuf177117 күн бұрын
Hakakuke matan hausawa
@abdullahimuhammad621Күн бұрын
Your playing with the devil 😂 and the devil will play you
@HarunaAbdullahi-v6j13 күн бұрын
Keche shedaniyar ai
@WAZEERZARAFAGUJI21 күн бұрын
Zanbata shawarar da yakamata tayi anfani dashi domi. Tana cikin tashin hankali ba kadan ba abinda ya kamata ace tayi shine 1-kisamu kanin mijin naki kirufe ido ki masa kashedi tinda kince yanajin maganar ki akan ya daina indai ba so yake ku aikata alfasha ba 2-kikai kararsa mijinki wajen malaman unguwar ku domin su kira shi da kuma kanin nasa a musu tini akan abunda allah ya ce 3-itace shawara mai zafi da ciwo gaskiya da ki aikata zina ga kawai ki tattara kayanki ki tafi gida domin a raba auren Wassalam
@Beautyboss28021 күн бұрын
@@WAZEERZARAFAGUJI Allah yasa tayi amfani da wanan shawaran dan yayi
@ibrahimumar580217 күн бұрын
Ki samo karatuttukan Malamai da suke nuna hadari da haramcin abin da Mijin ki da kanen nasa suke aikatawa ku dunga ji akowane lokaci
@AbdoulayeSabiou12 күн бұрын
Ta fito fili ta gaya ma yawa kanin kajeran wandan shi ya na tayar mata da hankali ya daina