Bayanin Jahilci Ɗan TikTok kan Maganar Sheikh Kabiru Gombe akan Talauci

  Рет қаралды 4,027

Karatuttukan Malaman Musulunci

Karatuttukan Malaman Musulunci

Күн бұрын

Пікірлер: 23
@MusaAliyu-hz1tx
@MusaAliyu-hz1tx Жыл бұрын
Kuɗi baya hana mutum ibada sai de in baya yi
@nafiumusa6334
@nafiumusa6334 Жыл бұрын
Wallahi maganar sharfadden gaskiya ne muna tare dashi ba a yiwa shuwagabanni shari akan Hakkin da Allah ya dora musu kuma shi Sharfadden bawai yana kira ayiwa Gwabnati bore ba ne
@jibrilsmagaji6816
@jibrilsmagaji6816 Жыл бұрын
Malam mai sharhi nepa yakara Maggie yabi yadage seyayi suna da rigan malamai, nikuma zanyi marking inshi edge to edge wallahi
@abudaanish9208
@abudaanish9208 Жыл бұрын
Allah ya tsaremu daga irin wannan jahilcin na fito na fito da makamancinsu, Ameen.
@jibrilsmagaji6816
@jibrilsmagaji6816 Жыл бұрын
Ameen Allah ya jarrabe ka da haduwa da yan bindingan arasa masu zuwa gaba da gaba sukarbo ka kaman yadda bazakayi dan wasu ba
@captainibrahimhiyz2752
@captainibrahimhiyz2752 Жыл бұрын
Tunda yafara maganar sa ba wanda ya xaga but Kai sai xaginsa kakeyi kana cemai jahila ba kyau Sam hk ba daidai bane ilimi na Allah
@MusaAliyu-hz1tx
@MusaAliyu-hz1tx Жыл бұрын
Wawaci kawai
@captainibrahimhiyz2752
@captainibrahimhiyz2752 Жыл бұрын
Malan Dan Gaba gaskiya a nan bama tare dakai don mgn waccen gaskiya ne yafika hujja Mai kyau Kabir Gombe maganar sa Akwai gyara ba wata kwas kwarima da xakai mata
@HassanAbubakar-jh8yd
@HassanAbubakar-jh8yd Жыл бұрын
Basu san gaskiya maha imta kai ne wawa sune masalar kasa Ayanzu
@jibrilsmagaji6816
@jibrilsmagaji6816 Жыл бұрын
Wallahi
@LawanAdamu-qt2mu
@LawanAdamu-qt2mu Жыл бұрын
Wannan mgn Babu jahilci acikinsa mlm
@jibrilsmagaji6816
@jibrilsmagaji6816 Жыл бұрын
Gayamishi dai nihar na pusata wallahi
@bappatijjani9017
@bappatijjani9017 Жыл бұрын
Malam mai Jan hula, kai da Kabirun naka kuna yaudarar jamaa.
@bashruahmad6080
@bashruahmad6080 Жыл бұрын
Wawa takkwali, kuma jahili. Kai harkaga wajen zagin malaimai. Kuma kasani kowa da irin kaddarashi a rayuwa
@LawanAdamu-qt2mu
@LawanAdamu-qt2mu Жыл бұрын
Gsky yagaya mlm
@sulaimanlawal3097
@sulaimanlawal3097 Жыл бұрын
wani lokacin mutane basuda fahimta suwaye suke ta'ddancin ? Talakawa suke ta'ddanci ka taba ganin manyan kasa suna ta'ddanci saidai suyi anfani da talaka suyi ta'ddanci idan talakawan basu da hankali saisuje suyi tayi😏
@jibrilsmagaji6816
@jibrilsmagaji6816 Жыл бұрын
Kaikam ai kana da hankali wawa jaki balidi wallahi tallahi kaiba malami bane you're just reacting on people business malamanku dakake karewa sune suka saida mu da sunan Muslim Muslim ticket munzo abu baya favouring dinmu kuma kuce bazamuyi magana ba Dan ubanka kaine jahili dawani jan dara kaman kuturu yan iska maciya Amana kawai
@sulaimanlawal3097
@sulaimanlawal3097 Жыл бұрын
kaima baka yarda allah ke bada arziki ba kenan
@jibrilsmagaji6816
@jibrilsmagaji6816 Жыл бұрын
@@sulaimanlawal3097 ka fahimce ni babu yadda za'ayi susamu muzabi abu Dan ganin sune jagorori, kuma saimu ga sabanin abunda muka zaba kuma muyi magana akiramu jahilai, marasa tauhidi ko yan tada zaune tsaye bai kamata ba uztazu mai sharhi ne ya batamun rai da bayanan sa
@sulaimanlawal3097
@sulaimanlawal3097 Жыл бұрын
@@jibrilsmagaji6816 nagane Allah yakara rufa asiri
@HassanAbubakar-jh8yd
@HassanAbubakar-jh8yd Жыл бұрын
Kai wawa
@HassanAbubakar-jh8yd
@HassanAbubakar-jh8yd Жыл бұрын
Kune masalar kasa Ayanzu malam mu
Из какого города смотришь? 😃
00:34
МЯТНАЯ ФАНТА
Рет қаралды 2,5 МЛН
When u fight over the armrest
00:41
Adam W
Рет қаралды 31 МЛН
AMSAR TAMBAYAR MAL. IDRIS ABDUL'AZEEZ - Shaikh Baffa Hotoro (Hafidhahullah)
1:47:31
Salafiyyah a Nigeria - السلفية في نيجيريا
Рет қаралды 2,4 М.
Matsayin Sheikh Alkanawi kan Yabo Sheikh Kabiru Gombe ga Munir Koza
31:42
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 4,5 М.
(SHEKH KABIRU GOMBE) WAAZIN MATA
1:29:45
ALKANAWI TV
Рет қаралды 70 М.
Duk wanda yayi Sallar Juma'a a Masallacin Dr. Idris bashi da Sallah | Dr. Usman Ibrahim Giade
16:55
Munbari-Sheikh Kabiru Gombe 001
41:29
SunnaTV Maiduguri
Рет қаралды 147 М.