Salam yan nijar Dan Allah ku fifita addinin musulunci sama da komai a rayuwarku.kusan cewa la,ilaha illallahu tafi nijar Kuma tafi nigeria.so muke mutashi qarqashin tutar manzon Allah (saw)gaba dayanmu.
@adamumusa781313 сағат бұрын
Malam kaji tsoron Allah.Ai Tinibu shine mugun azzalumi ku kuma malamai kune kuka tallata Tinibu kuka yaudari yan Nigeria da muslim-muslim.Duk dan Nigeriyar da ya zagi Chani to tabbas azzalumine dan goyon bayan azzalumai.Duk abinda ya faru to malamai sai Allah SWT ya tambayeku.Allah Ya kyauta amin.
@SHAAYAUAHMED-i1b16 сағат бұрын
Wllh Bala Dan siyasa ne
@hafsatmarwane9011Күн бұрын
Duniya kenan yanzu malamai sun daina fadar gaskiya 😢😢😢😢😢😢😢
@babangayougayou109413 сағат бұрын
Masha Allah sanun ku amma idan har kuka ga shugaban da kwadayin abin duniya zai iya aikata komi akan al'umma domin alaqar tinibu da Faransa abin dubawa ce
@AbdurrahmanDawud11 сағат бұрын
Nawa akaba balalau newai
@BintuBulamaGaltema6 сағат бұрын
Mallamai sun kwanta dama Allah ya jikan sheik jafar da sheikh Albani zaria
Malamin nera mai kwadayi - kullin yana tare da yan siyasa. Yaci kudin mkamai gurin sambo dasuki - naira miliyan 2000.
@moussarabe-xd9eu15 сағат бұрын
Abunda kuke fadi daban ,abunda Yan siyassa Nigeria keyi daban. Lalacewar Nigeria takai intaha , HAL tshoho dan kwaya , thoho dan daba Tunubu ya zama shugaba Kassa. KALUBALAN KU Yan arewacin Nigeria.
@هيموكنك-ظ3خ21 сағат бұрын
Maganar tchiani gaskiyace Allah yatunama tununbo asiri akan cutar da talakawan nigeria shi tununbo baici mutuncin talakawaba wallahi muma in anci mutuncin tununbo wanne tsinannen talakane zaishigarma tununbo yanda yunwa talauci garkuwa da mutane rashin ilimi mutane sunata mutuwa da yunwa
انا لله وانا اليه راجعون بالشيخ اتق الله من بدا بشتم بولي تنوبو نيجر أو نجير يا
@UsmanImam-h9qКүн бұрын
Is Tinubu a good man? There is essence of supporting Tinubu. Nigerians are going to abuse Nigerien president in defense of Tinubu. We are Nigerians but supporting Nigerens
@fataiadegbenro98419 сағат бұрын
Tinubu is an excellent and an amazing president, he’s going to fix Nigeria
@MamanGoubeSanoussi14 сағат бұрын
Mai Girma Malan Allah ya biya Ku, kunyi Magana mai kyawo, Allah saka da alheri.
@salahrabiouinoussa5091Күн бұрын
Ba zarbi bane yana da hujja shi yasa har yayi magana baka iya jan kunnan sa ya maida kudin da ya ansa sai dai kace yana zarbi malaman gomnati kenan to ka jira amsar da malaman su za su mayar
@usmandagaye916112 сағат бұрын
Malam,talakawa Nigeria Sun gano masala a kansu zey kare ku gaya kanku gaskiya
@ALIYUNUHUKSANIКүн бұрын
Mu kan ba zamu kare mutuncin Tunibu domin Bai San mutuncin Dan Adam ba, domin da mu Yan Nigeria Yan fara da su.
@Aboubacaridi-v9e20 сағат бұрын
Salam Salam Kaji malam balaw toh Allah na jiran ku wallahi duk say kun yi ma Allah bayani ko kay ya kamata kayi ma tunubu mumunar adu'a toh a day shoron Allah
@gbalance885321 сағат бұрын
Kai jama'@ wai masu ansa sunan malanta Basafadin gaskiya 😴😴
@AdamouAbdoulaye-t3sКүн бұрын
Malam baka bada massa ba
@AliJidda-v8x15 сағат бұрын
Kujicoran allah
@arzikatourbazabeirou398618 сағат бұрын
Ita dai Gaskiya gaskiya ce komai ɗacinta. Allah ya sa mu dace
@freeda4life215 сағат бұрын
Wanan gaskiya ne malam yakamata a tsaya ayi binchike sosai awarware inda matsala take don Allah kada muyiwa kanmu ila fa yarn uwa asalinmu Daya ne fa
@muslihuhabib8579Күн бұрын
Malan ka karbi kudi shiyasa kake kare tinubi yakamata kaji tsoron Allah siyasa ake ta democracy
@salihuabdulrahmane431312 сағат бұрын
اسلام عليكم
@SulaimanTukur-l5b14 сағат бұрын
Allah yakawomana zaman lfy da hadinkai mai dorewa amma dai lallai ta baiyana Talimbu kimuna ne😂
@aprahemaprahem-u7r11 сағат бұрын
Ngd
@auwaluahmad18216 сағат бұрын
Wallahi bana alfahari DA shugaba irinsu tunubu kuma bana goyon bayan zagin shugaba nidai babban burina dukkan kasashen duniya a zauna lafiya a Dena kashemu kisan zalunchi kuma tinubu ya Dena alaqa DA France domin wallahi makiyanmune dukkan kasashen Africa sun koresu saboda me tinubu yake kokarin jawo France Nigeria?
@bachirzoueriya654817 сағат бұрын
Wa Inna su suke wawatar da tunani Yan nageria Yan nageria karku yarda da wanna surutun na balalau a karku yarda chtini yafito fili ya fadi gaskiya dahaka tinibu yato fili shima yayi Magana
Kai malam zagezagekowanayi kowanayiwakowa wannan babangare dayneba ayi adalci yauwa
@MamanKabirouELHADJIibrahim19 сағат бұрын
Malan wannan ba adaltchi bane.
@abubakartasiu931623 сағат бұрын
Matsiyachi Allah yatsinaimaka kaima, matsiyata narasa son gsky yan maula yanchi da addini, shegu mayu yanjaraba
@BachariBachari-h6fКүн бұрын
❤❤❤
@jamilousani409820 сағат бұрын
To malan Tinubo miyayiwa yan Nigeria da zasu kishen she zancen banza!!
@ibrahimboubacar841722 сағат бұрын
Vive le AES ❤❤
@Saniabdullahi-fs8ek20 сағат бұрын
Mu yan arewacin najeriya bamu dawata matsala tsaka ninmu da nijar
@lamirouozzi1028Күн бұрын
Gaskiya ne
@SouleyMoussa-x1l13 сағат бұрын
Ai malan kun san masu so hanfani da wanan damar.mu shekara 100tchikin azabar france.allah ya taimake mu mu samu mu kubuta.kuma bayan mu kore su shugabanin Ku ya gaiyato su ya kawo su iyaka da mu.ku dawo Ku tche mu Yan uwarku ne .bamu da gaskia.
@BoubéMahamadou-f9z11 сағат бұрын
Duk abinda ke faruwa shuagabannin najeriya suke jawochi kuyima tinibu magana yayi ahankali kukuma yan arewa sanzuciya Chiyake cutarku akullum kun kasa ganewa
@SaniAbubakar-h8wКүн бұрын
Yarda da zalinci shi zaisa aguyi bayan masu mugutar
@عبدالقادرعبدالكريم-ل3ف23 сағат бұрын
Hum toh kai juma'a
@AdamAAudiusoumnКүн бұрын
Shuwagabanin Nageria mayaudara ne wllh
@AhmedimamSahelien5 сағат бұрын
Balalau dan tsiyasa ne wlh
@aliyutasiu2797Күн бұрын
Malam ka sauka daga kan tambayar da akayi maka, baka bada amsar tambayar da akayi maka ba
@Lallaharouna23 сағат бұрын
Shi da kan shi Tinubu da dangui sa na ecowas sun zagui su Tiani mi a ka tché? Zaguin zama zaï yi ga goshin sa? Wa an su malamman na Nigeria sun zagui tiani a kan futowar da ya yi. Mi néné dan balki baï gayi ba bisan tiani ba? Kun yi mishi Magana? Ku san da tunda tinubou ya shiga kafa Macron ku san da Nigeria da shiga matsala. Babu shaïdani saï Macron.
@ibrahimiswaibeibeКүн бұрын
💪💪💪😍😍😍🤲🤲🤲☝️☝️👉🇳🇬🇳🇪
@AbumahfuzAbubakar11 минут бұрын
Assalamualaikum warahamatullah wallahi malam muji tsoron Allah mene wannan bayanin ke nifi inda akayi daban inda bayaninka yayi daban meyasa bazaka binciki gwanatnka ba da farko?ai duk abinda yafada zahiri ne babu badili ba abinda yake boye malam ka binciki kasarka kafin yunkurin zuwa sulhu mene sulhu anan ???
@ShafiuAbdul-j1c10 сағат бұрын
Amma alokacin da yan Nigeria ke zagin abdurahaman Shani bamutabajin Wani baba yafito yashe ba daidaibane a Nigeria Kai munafikine babba yanzu kowa yasan gaskiya Babu jahili a yanzu abaya harda masucewa sojojinmu yan taaddane Amma bamutaji Wani naku yace ba daidaibane soja koba shugabane ba sojane ba Dan taaddaba yanzu Kuma Babu dadi ana taba shugabanku kuji tsoron Allah kuyi magana ta gaskiya ba ta sonraiba
@salihuabdulrahmane431310 сағат бұрын
malam balalau w'Allahi a yi hattara ka da ladama ta kama ka, yanzu gwamnatin tunubu da ce alaƙa da Faransa don faranta buƙatar su har za ka cewa gwamnatin mu da ta kori turawa ita ce da kuskure???
@AbdoulalimDaouda15 сағат бұрын
dami baku yir dan balki coumadan magana
@IlliaAbdoumoumouni16 сағат бұрын
Katai bila ka amso kason ka
@OumarouIssahassan-kq2ssКүн бұрын
Masu ci da addini malaman izala
@souradjiidiabdoulaziz925122 сағат бұрын
Bamasan yawdara kawai kukori faransa chiné Magana
@muslihuhabib8579Күн бұрын
Abar kowa yafadi raayinsa
@abuhanandmg23 сағат бұрын
To yan nijar ga zabi, mukam yan Nigeria tutar la,ilaha illallahu muka zaba ba nigeria ba.saura muji naku zabin.ku yan nijar
@Aboubacaridi-v9e20 сағат бұрын
Wanan kalma a cikin zuciya a ke son ta ba a baki ba
@usmaneadoum16 сағат бұрын
Gsk dai @@Aboubacaridi-v9e
@SaniAbubakar-h8wКүн бұрын
Wanan rishin dai daito makircine daga kudancin najeria
@MAMANEIbrahim-l1zКүн бұрын
Wadan Nan jakuna dai anma ba malamai ba , masucida adini dai yan banza
@bachamahamedali4524Күн бұрын
Tinubu bayasan all umarsa walahi
@AbdoulayeAboubacar-b3y14 сағат бұрын
Way chi tinubu kourma ne ko bebe?
@AssamaYaoh15 сағат бұрын
Dukaniku munafukai ne miyasa kuka fifita tunubu akan talakkawa Nigéria
@SalehadamAbubakar3 сағат бұрын
Mu munyarda da maganar tiani cewa allah yatsine wa tinubu da duk wanda yaza munafiki akan wan nan al amarin da yake faruwa wasu malamai subi a hankali akwai matsala za su iya shiga halinda basuyi tsammani ba
@NazirsaniNLN13 сағат бұрын
Kusa da kunne tununbu dai malan zaifi
@ampagetech262420 сағат бұрын
Bala lau malamin nera mai kwadayi - kullin yana tare da yan siyasa. Yaci kudin mkamai gurin sambo dasuki - naira miliyan 2000.