kashe yan arewa, yanzunnan an dauki mataki, zazzafan sakon kungiyar Arewa da malamai.

  Рет қаралды 40,736

Alfurqan  Ta'alim Tv

Alfurqan Ta'alim Tv

2 жыл бұрын

Пікірлер: 88
@ibrahimabubakar2176
@ibrahimabubakar2176 2 жыл бұрын
MASHA'ALLAH GWARZON MUSULINCI ABU AISHA.... ALLAH YA KIYAYE YA KUMA KAWO KARSHEN WANNAN TAADDANCI.... ALLAH YA KAREKA DAGA SHARRIN MASU SHARRI 🙏
@hamedrabiou4678
@hamedrabiou4678 2 жыл бұрын
Amin summa Amin
@waziriarsenal1443
@waziriarsenal1443 2 жыл бұрын
Wlh rasihn raba Nigeria shiya kawowa arewa fitina ,talauci da shan wahala kuma whl albarkacin mu suke ci nakaratun kur,ani da salatin annabi .Allah ya Isar mana ameen yarrab
@fatimaabdulmalik225
@fatimaabdulmalik225 2 жыл бұрын
Ni rayina wallahi dama su hakura dazuwa kudu Nan wallahi dayafi mana Alhairi, Yan kudu gasunan a Arewa suna cinkaransu ba babbaka amma Dan Arewa baida daman haka a kudu Allah ya mana maganin wanna musifar sukuma yan bindiga Arewa basu da tunani basuda hankali basuma san inda hankalinsu yakeba Allah swt ya mana maganin su yakuma kawona karshan su Abin gwanin ban ta kaici wallahi Innalillahi wainna ilaihi raji'un 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭 Allah muntuba Allah ya yafemana laifukanmu dan wanna musifar tayi yawa
@hamedrabiou4678
@hamedrabiou4678 2 жыл бұрын
Allah ya karbi adduar ki insha Allah
@lubabamurtada5646
@lubabamurtada5646 2 жыл бұрын
Innalillahi wainnah ilaihi rajuun Allah yakawo mana dauki Malam Allah yasaka da alkairi ina jindadin shirinka daga Sudan Khartoum
@shehisheshi3050
@shehisheshi3050 2 жыл бұрын
Innalillahi wa inna ilaihi rajuun, Allah ya kawo mana dauki.
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 2 жыл бұрын
amin
@fatiissaka1737
@fatiissaka1737 2 жыл бұрын
Allah ya kawo Muna dauki yasa mudace
@saidokbakounta6462
@saidokbakounta6462 Жыл бұрын
الله‍م صلي وسلم عل نبينا محمد
@umarbashir3601
@umarbashir3601 2 жыл бұрын
Allah ya saka da gidan ALJANNAH
@user-tf8io7ey7s
@user-tf8io7ey7s 9 ай бұрын
Allah yakaremu ya tsaremu da tsrewa
@aminaabdullahi4190
@aminaabdullahi4190 2 жыл бұрын
Hasbunallahu wa ni'imal wakil, Yan arewarmu mudage da addu'a munemi yafiyan Allah akan lefinmu wlh ku bar musu garuruwarsu duk inda muke Allah yana tare damu wlh hankalina ya Tashi danaji wannan labarin Allah ka tausaya mana badan halinmu ba ka kawo mana dauki albarkan kaunan da kakema annabinka SAW
@hamedrabiou4678
@hamedrabiou4678 2 жыл бұрын
Amin ya hayyu ya qayyum
@hajiyamama2895
@hajiyamama2895 4 ай бұрын
اللهم صل على محمد كما صليت على ابراهيم في العالمين انك حميد مجيد اللهم بارك على محمد وال محمد كما باركت على ابراهيم في العالمين انك حميد مجيد
@aboubacaramirou8370
@aboubacaramirou8370 2 жыл бұрын
Wallahi yan arewa ba mu san ciyon kansu ba
@muslihuhabib8579
@muslihuhabib8579 2 жыл бұрын
Malan yaka mata ku fara fitowa takara domin bai sabawa sharia a kushiga siyasa ayi daku domin ceto al umma daga hannun azzalim shuga banni Dan Allah ku fara fitowa tokara.
@nanamuhammad3065
@nanamuhammad3065 2 жыл бұрын
To Allah ya misu rahama Allah y bimusu kadun jininsu dan darajar manzan mu S.A.W kuma y kamata muma duk wani dan kudu y tattara tsiyasa ykoma can kowa yazauna inda Allah y ajiyeshi dan arzikin nasane kuma rabonka baya wuceka wlh a duk inda kaki basai kakai kanka maka sarkaba idan kunne👂 yaji to raida rayuwa sun tsira Allah ysa mudace🤲
@maryamahmad4678
@maryamahmad4678 2 жыл бұрын
Gaskiya yakamata kudauki matakin dawowa gidamahaka abun yaisahaka habadai don Allah
@farouqqp2750
@farouqqp2750 2 жыл бұрын
'Yan kudu su kashe' Yan arewa Kuma 'Yan arewa su kashe' Yan arewa, ya rage ya namu ko Allah ma saidai ya zuba mana ido kawai.
@mambyatmaryammustapha5701
@mambyatmaryammustapha5701 2 жыл бұрын
Innanilahi wainnailaihi rajiun wallahi mutanen mu kuma har daku Mai kuke nema garin iyamarai sinannu marasa mutunchi Wanda basusan Allah ba ya Allah ka saka muna da gaggawa ameen ya hayyu ya qayyum
@tsahiroudanmalan7185
@tsahiroudanmalan7185 2 жыл бұрын
Ameen summa ameen
@abdullahimohammad9513
@abdullahimohammad9513 2 жыл бұрын
Sheikh Abu-Aisha Allah Ya saka da alkhairi. Ina bibiyan ka daga birinin London.
@maryammukhtar3607
@maryammukhtar3607 2 жыл бұрын
Ameen ya rabb
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 2 жыл бұрын
masha Alah dan uwa abdullahi ina jinjina maka abisa bibiyarmu da kai hakika ina ganinka kullum na gode Allah ya bar zumunci ya saka ma da dubun alkhairi
@fatimaibrahim8881
@fatimaibrahim8881 2 жыл бұрын
Wannan gsky ne Allah ya saka mana ya kuma tona masu asiri
@umaryusuflaha2764
@umaryusuflaha2764 2 жыл бұрын
Masha Allah mala
@user-ix1jk7jk6f
@user-ix1jk7jk6f 2 жыл бұрын
WSlm MaIam 😭😭😭🇳🇬🇸🇦
@gismayusuf632
@gismayusuf632 2 жыл бұрын
Allah ya kyauta
@ousmanerabiou7699
@ousmanerabiou7699 Жыл бұрын
Aslm malan abu aïsha yakakamatakufadakar ga shuwagabani khudba arabe qasar ko allah yakowomana zamanlafya ameen
@fatimafa1465
@fatimafa1465 2 жыл бұрын
lnnalillahi wa innah ilai raji un Allah yasa mana yabima ni.jinin yan uwan mu
@aminamusa4660
@aminamusa4660 2 жыл бұрын
Dagan gan sukatasheku akasuwanku nafarko suna sane suka aikata haka sabuda idan sukatashi muguntan nasu sun San zaishafe Yan uwan su nacekin gare shiyasa suka maidaku jeji Allah kashiga sakanin nagare da mugu Allah yamana maganin su
@fatimaabdulmalikabubakarma6251
@fatimaabdulmalikabubakarma6251 Жыл бұрын
Innalillahi wainna ilaihi rajiun... اَللّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ، وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ، اَللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ، وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارِكْتَ عَلَى إبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ... اَللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى أَزْوَاجِهِ وَذُرِّيَّتِهِ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى آلِ إبْرَاهِيمَ. وَبَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى أَزْوَاجِهِ وَذُرِّيَّتِهِ، كَمَا بَارِكْتَ عَلَى آلِ إبْرَاهِيمَ. إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ.
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Жыл бұрын
Allahumma salli wala muhammad wa alihi wahasbih, Allah ya saka da alkhairi
@fatimaabdulmalikabubakarma6251
@fatimaabdulmalikabubakarma6251 Жыл бұрын
@@abuaishaalfurqan Amin ya Rabbil Alamin Jazakumullahu khairan.
@user-pt1um1pg6i
@user-pt1um1pg6i 2 жыл бұрын
حسبي الله ونعم الوكيل على كل ظالم و حول ولا قوة الا بالله العلي العظيم
@mohammedaminuibrahim8249
@mohammedaminuibrahim8249 2 жыл бұрын
Alhamdulillah Allah ya sa araba kasan
@hamedrabiou4678
@hamedrabiou4678 2 жыл бұрын
Idan hakan ne mafi alkhairi da kuma mafita a garemu to Allah subuhanahu wata ala ya tabbatar kuma ya nuna mana insha Allah
@ustazabba4026
@ustazabba4026 Жыл бұрын
Allah help Honorable Alhaji Muhammad Gudaji Kazauri of this sharia with CBN Governor Gudwin Emefiele
@balarabacikaji9259
@balarabacikaji9259 2 жыл бұрын
Assalamu alaikum warahmatullah, Allah yasaka da alkhairi Malam amma Arewa fa ta tafi sai dai sunan kawai sabida shugabaninmu zuciyarsu ta mutu Allah ka bamu mafita 🤲
@hamedrabiou4678
@hamedrabiou4678 2 жыл бұрын
Amin
@sunnahsakinshaallah2554
@sunnahsakinshaallah2554 2 жыл бұрын
Ya Allah ya jiqan mallam ja afar da mallam Albany
@nafisaabdulmalik355
@nafisaabdulmalik355 2 жыл бұрын
Ameen ya hayyu ya qayyuum
@nafisaabdulmalik355
@nafisaabdulmalik355 2 жыл бұрын
Ameen ya hayyu ya qayyuum
@almustaphaalhassan9
@almustaphaalhassan9 2 жыл бұрын
Ameeen
@user-tq9of5ob2i
@user-tq9of5ob2i 2 жыл бұрын
Yaduwar kashe kashe abinda yakawo su rashin iya mulki
@nafisaabdulmalik355
@nafisaabdulmalik355 2 жыл бұрын
Matsalan 'yan arewa rashin kishin jama'an su. Sai bango ya tsage qadangare ke samun wuri .
@hamedrabiou4678
@hamedrabiou4678 2 жыл бұрын
Tabbas haka ne
@user-wk9pm6dt2l
@user-wk9pm6dt2l 2 жыл бұрын
اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين يارب العالمين
@almustaphaalhassan9
@almustaphaalhassan9 2 жыл бұрын
Ameen
@mahammadsani6987
@mahammadsani6987 2 жыл бұрын
لاحول ولاقوة الابالله
@rabiabdurrahman9768
@rabiabdurrahman9768 2 жыл бұрын
Wadannan fulanin kan wallahi jahilai ne. Allah ya ba mu mafita. Kasa ta lalace Allah kyauta amin.
@user-hq7rm6cv9o
@user-hq7rm6cv9o 2 жыл бұрын
Ameeeeen ya rabbi jazakumllahu khairan allah yasa mudace
@fatimaabdulmalik225
@fatimaabdulmalik225 2 жыл бұрын
اللهم صلي وسلم على نبينا محمد
@h.n1977
@h.n1977 2 жыл бұрын
Su yan Kudun da suke anan sai suci gaba da zama a Arewan. Ya Kamata a data duban kasuwa a makwabtan kasashe
@maremmarem6823
@maremmarem6823 2 жыл бұрын
Aimasu kisamma lauyoyi akebasu dankar aimusu hukumcan da Allah yace ayi muna roqon Allah kaimusu hukumcidaidai dasu Allahumma amin yahayyu yaqayyum🤲😭💔 dangirman Alqur'ani maigirma munga ishara akan makashin hanifa
@kabirmohammed-xk5dx
@kabirmohammed-xk5dx Жыл бұрын
Mutane basa sanku amma kundage dole sekunzauna agarin iyamurai kada kwadayi da neman duniya yasa kukai kanku gahalaka, kukoma garin yarbawa da garin south south su ba iyamurai bane kuma sunason 'yan arewa. Amma kunnace
@shaawaabdullahi3042
@shaawaabdullahi3042 2 жыл бұрын
😭😭😭😭Ya Allah ya Allah lahaulawalakuwatu illabillahil waiyizubillah Allah ya kawo mana dawki
@hamedrabiou4678
@hamedrabiou4678 2 жыл бұрын
Amin ya Allah
@abubakarsaidu4145
@abubakarsaidu4145 Жыл бұрын
Jamaa kuzabi menjo almustafa bayanshi bawani dukansu sai ahankali Amma kayi nazari ko kiyi nazari kugani
@storyoflifetv4311
@storyoflifetv4311 2 жыл бұрын
Kar ka damu wato malan abu Aisha lokaci nazuwa Wannan matsalar pa tana arewa gaskiyar lamari shine su mutanen kudu sunga cewa ne bamusan mutunci kan mubane shiyasa
@elhjabdoulkarimaboubacar7614
@elhjabdoulkarimaboubacar7614 Жыл бұрын
Kudawo arewa mana suzo dakansu susai shanu da kansu
@mammanoumar6006
@mammanoumar6006 2 жыл бұрын
🤲🤲🤲
@ibrahimkadidja5177
@ibrahimkadidja5177 Жыл бұрын
S a w
@salisusuleiman8248
@salisusuleiman8248 2 жыл бұрын
Thanks
@dalibansunnahtv
@dalibansunnahtv 2 жыл бұрын
Subhanalillah, shin wai baku baro wajen tunda ba dole bane, ita Kasar ba'a rabata tunda sunce basa son zama damu, wannan musiba dame yayi kama, shugabannin arewa meke damunku, baku jin abinda mukeji akan kisan da akeyi wa yan arewa a kudancin Kasar nan, wallahi shugabannin arewa kun dora mana hawan jini, ku kuma yan arewa ma zauna kudu, baku da hankaline, gardama suyita kisheku tunda ku mayu ne mtswww, yan kudu sun raina mu saboda sakacin shugabanni, narasa kwakwar da yan arewa sukeyi wa yan kudu, idan saboda man fetur ne, ai muna da shi arewa, koma babu wallahi da asara gara kauyanci
@ibrahimsabitu1319
@ibrahimsabitu1319 2 жыл бұрын
S, a, w Ameen
@fatimaadam4629
@fatimaadam4629 2 жыл бұрын
To su ma Yan kudu su bar arewa Dan uwar su
@fatimaibrahim8881
@fatimaibrahim8881 2 жыл бұрын
Haqqun wannan gsky ne mallam
@shehisheshi3050
@shehisheshi3050 2 жыл бұрын
Innalillahi wa inna lilahi rajuun
@maremmarem6823
@maremmarem6823 2 жыл бұрын
انا لله وانا اليه راجعون حسبي الله ونعم الوكيل على الظالمين حسبي الله ونعم الوكيل على الظالمين حسبي الله ونعم الوكيل على الظالمين حسبي الله ونعم الوكيل على الظالمين لا حول ولاقوة الا بالله العلي العظيم
@gadjimala9399
@gadjimala9399 2 жыл бұрын
Allah ye hadamu a gidan aljanna malam!! Allah ya gara basira
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 2 жыл бұрын
amin amin
@ishakkaibirahimmusa4642
@ishakkaibirahimmusa4642 Жыл бұрын
حسبيل الله هوناملوكل
@user-tq9of5ob2i
@user-tq9of5ob2i 2 жыл бұрын
Kune kukajama kanku tunda kunqi dena zuwa
@fatimaabdulmalik225
@fatimaabdulmalik225 2 жыл бұрын
Innalillahi wainna ilaihi raji'un
@gulbibi6854
@gulbibi6854 2 жыл бұрын
Uhmmmmm ae kuri sukeyi na cewar baxasu sake cin naman shanu ba tunda kamar mayu suke wajan cin nama wallah da mutanen Mu zasuyi xuciya su baro musu garinsu wallah sae sun raena kansu Allah ya kyauta
@faridaalimadinah1689
@faridaalimadinah1689 2 жыл бұрын
Allah yakawo mana mafita😭
@sunnahsakinshaallah2554
@sunnahsakinshaallah2554 2 жыл бұрын
Allah ya kawo mafita
@aminahabibadam8127
@aminahabibadam8127 2 жыл бұрын
🙆‍♂️🙆‍♂️🙆‍♂️🙆‍♂️🙆‍♂️ innalillahi wa inna ilaihi raji un Allah yakawo mana mafita
@hamedrabiou4678
@hamedrabiou4678 2 жыл бұрын
Amin
@aminamusa4660
@aminamusa4660 2 жыл бұрын
Sukuma suzu arewa suzo suyi kanai kanai hankali kwance ai da ana ramawa da zasurage abin haushi 😡😡
@danbalaadamu7701
@danbalaadamu7701 2 жыл бұрын
Allah yajikan abokin mu danbaba
@almustaphaalhassan9
@almustaphaalhassan9 2 жыл бұрын
Ameen
@abdoulrahamaneharouna9470
@abdoulrahamaneharouna9470 2 жыл бұрын
Saboda ba kousseni tchio kakoba
@fatimausman811
@fatimausman811 2 жыл бұрын
Innalillahi.wa.inna.ilaihirrajiun
@Abdoulayejibo
@Abdoulayejibo 2 жыл бұрын
لاحول ولاقوة إلا بالله
Кәріс өшін алды...| Synyptas 3 | 10 серия
24:51
kak budto
Рет қаралды 1,2 МЛН
Как быстро замутить ЭлектроСамокат
00:59
ЖЕЛЕЗНЫЙ КОРОЛЬ
Рет қаралды 12 МЛН
Cute Barbie Gadget 🥰 #gadgets
01:00
FLIP FLOP Hacks
Рет қаралды 39 МЛН
Nazari kan kashe matar aure da yarinya a kano, kalubale ga nigeria.
17:43
Alfurqan Ta'alim Tv
Рет қаралды 9 М.
cikin fushi Malam ya kalubalanci buhari amsa daya yake nema
14:49
Alfurqan Ta'alim Tv
Рет қаралды 18 М.
Karshen ukreine😭Abubauwa 8 da suka faru yau yakin rasha da ukreine.
11:10
Alfurqan Ta'alim Tv
Рет қаралды 38 М.
Shekara 35 da Sanin Malam Amma Kullum a Cikin Farin Ciki Yake da Walwala. Ko Menene Sirrin
19:20
Кәріс өшін алды...| Synyptas 3 | 10 серия
24:51
kak budto
Рет қаралды 1,2 МЛН