Kashim Shettima ya bai wa Musulman Najeriya hakuri kan kalamansa

  Рет қаралды 16,184

BBC News Hausa

BBC News Hausa

Күн бұрын

Пікірлер: 28
@abbasmaikaras6023
@abbasmaikaras6023 Жыл бұрын
Masha Allah Na ji dadi matuka da wnn hakuri da Kashim ya bayar. Allah Ubangiji ya yafe mana baki daya
@sadiyafarouk5026
@sadiyafarouk5026 Жыл бұрын
Masha Allah, mataimakin shugaban kasan kashim shattima in alfahari d Kai na rashin girman Kai d rokon yan Nigeria afuwa akan bayananka dasuke ganin kamar cikin mutunci ne garemi baji abunda kace ba Amma yadda kayin yy kyau Allah y kara bamu shugabanai nagari wayanda suka san darajan talakawanau Alhamdullah y Allah
@Freedom-l1g
@Freedom-l1g Жыл бұрын
Allah gafarta Mana gaba dayanmu. .... Allah baku nasara Excellency
@idirissoI
@idirissoI 11 ай бұрын
Masha allah 🤲
@salisuabdullahi6998
@salisuabdullahi6998 Жыл бұрын
Wlh kashim ya burgeni allah kuma ya yafe mana baki daya ba ku ikon sauke nauyin da ya daura muku
@ishaqibrahimyerima3591
@ishaqibrahimyerima3591 Жыл бұрын
Mun yafe maka Kashim Shatima, amma dan Allah kada ka kara kwabsawa, saboda Kwata-kwata baka iya magana ba.
@wujudunique
@wujudunique Жыл бұрын
Allahu Akbar, Allah Ya yafe maka da mu baki daya. Naji dadin wannan gajeren tattaunawar
@salimbashir1374
@salimbashir1374 Жыл бұрын
Allah ya yafe mana gaba daya
@NAKOWAPLUSTV
@NAKOWAPLUSTV Жыл бұрын
Masha Allah done ❤ ❤ ❤
@zailanihaladutv3962
@zailanihaladutv3962 Жыл бұрын
Masha allah alhamdulahi
@abdulqudusmustapha4519
@abdulqudusmustapha4519 Жыл бұрын
Masha Allah wannan yanuna mana cewa kai kanuri ne Muna alfahari da kasan cewa kanuri
@muhammadgonia.2946
@muhammadgonia.2946 Жыл бұрын
Munji Dadi ya nemi yafiyar Allah da Al'ummah. Haka a ke so idan mutum Yayi kuskure ya nemi gafarta. Madallah muma masu laifin ne Allah ya gafarta mana Gabadaya. Allah Yayi maka Jagora zuwa daidai.
@sulaimanabubakar4515
@sulaimanabubakar4515 Жыл бұрын
Magana ta qare , allah ya qara imani
@fifalord4811
@fifalord4811 Жыл бұрын
Allah ya karbi tubanka ya baka ikon gyara wa a gaba
@sulaimanabubakar4515
@sulaimanabubakar4515 Жыл бұрын
Masha allah
@Umarmukhtar010
@Umarmukhtar010 Жыл бұрын
First comment 🎉
@musahalilu9510
@musahalilu9510 Жыл бұрын
Allah yaganar damu
@talibunajat8178
@talibunajat8178 Жыл бұрын
nuna cewa bakada kabilanci da addinanci na musulunci ba shine zai sa ka zama shugaban kasa ba. abun takaici harda ayyana inyamurai security dinka. bai kamata ba 'yan siyasa musulmi su rinka wasa da addini ba. amma ka kyauta da ka baada huri akan kalaman da kayi
@ahmadzakariya7477
@ahmadzakariya7477 Жыл бұрын
Zakayi bayanine gamaida furicin dakayimana
@anpaltreasure
@anpaltreasure Жыл бұрын
Maslaha ne ka qi bari su ZAMA mataimakan Tinumbu ka dage sai da aka zabe ka alhali KASAN maslahar itace a bar ma su? Matsalarka daya itace surutu kuma muddin ba ka gyara ba haka za'a dosa samun tuntuben harshe daga gare ka
@isaisah9817
@isaisah9817 Жыл бұрын
Hm. Wai Saro. Hahahah
@adambailand7949
@adambailand7949 Жыл бұрын
Bamu bukata,anyi walqiya,yanzu mungane
@queenzee7553
@queenzee7553 Жыл бұрын
A kiyaye gaba, musulmi kake wakilta ba wasu ba, pls know what to say at any pointing time pls
@abuhafsajibril
@abuhafsajibril Жыл бұрын
نعوذ بالله منك إن كنت تقيا...
@idrissouzenabou1090
@idrissouzenabou1090 Жыл бұрын
Kashim shettima muna goyon bayan ka dari bisa dari. gara arne me imani ga musulmi dan taadda. annabi ya nemi alfarman kristan kasar habacha sarki najashi wannan sarki ya rike amana fiyar da wasu daga cikin larabawa musulmai.
@SirajWahaj92
@SirajWahaj92 Жыл бұрын
Daga baya kenan 😂😂😂
@salisunasiru7436
@salisunasiru7436 Жыл бұрын
Haba kamar ba musulmi ba
@Fateema33
@Fateema33 Жыл бұрын
Ai yariga yabayardamu dan wahala kawai
Quando eu quero Sushi (sem desperdiçar) 🍣
00:26
Los Wagners
Рет қаралды 15 МЛН
Enceinte et en Bazard: Les Chroniques du Nettoyage ! 🚽✨
00:21
Two More French
Рет қаралды 42 МЛН
MANYAN MATA SEASON 3 EPISODE 12
1:00:16
ABNUR ENTERTAINMENT
Рет қаралды 209 М.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Maryam Usman
4:58
BBC News Hausa
Рет қаралды 14 М.
Mahangar Zamani tare da Momoh da Ciroki
30:36
BBC News Hausa
Рет қаралды 40 М.
NTA Hausa: Karramawa Ga Marigayi Dan Masanin Kano  Maitama Sule
13:50
Ku San Malamanku tare da Sheikh Ali Isa Fezzan
9:42
BBC News Hausa
Рет қаралды 1,5 М.
Ku San Malamanku tare da Sheikh Tijjani Gwani Muhammad
9:54
BBC News Hausa
Рет қаралды 3,9 М.
Quando eu quero Sushi (sem desperdiçar) 🍣
00:26
Los Wagners
Рет қаралды 15 МЛН