Masha Allah naji dadin wannan hira da likita Allah yatemaka❤
@sundayipaye1363 жыл бұрын
Allah ya saka maka da alkairi da irin wannan kokari da kakeyi Dr
@aliyuaminubababa71106 ай бұрын
DR tabarakalla, kabara Don allah DR ya bude shafi na shawara akan lafiya please sir
@SaniammahSaniammah Жыл бұрын
Masha Allah Muna godiya da kulawa Allah ya taimakeku kuma Allah yasa masu halin taimakawa Allah ya basu I kun taimakawa kasam mu najiriya Amin ya Allah
@zeezeebo3 жыл бұрын
Ma sha Allah. This is an excellent program. Allah taimaka
@lawaladam6993 жыл бұрын
Masha Allah… Kabara Ina sauraron dukkan tattaunawarka . Muna anfana sosai Tabbas Ina koyon Abubuwa da yawa Kuma Ina kara samun kwarin gwiwa Sannan Ina daukar darasin rayuwa Allah ya saka da alkhairi
@abdullazizsaidu4107 Жыл бұрын
Likita Allah yakara basira
@muhammadmunzali18683 жыл бұрын
Allah ya saka muku da alkhairi malam Kabara. Gaskiya wannan hirar ta kara min karfin gwiwa sosai wallahi
@isabello9799 Жыл бұрын
Masha Allah
@sagiromusa77104 жыл бұрын
Masha Allah Allah yataimaka
@hassanubali55883 жыл бұрын
Masha Allah, Allah ya saka masa da alkhairi, dama duk sauran mutanen mu haka suke.
@AbubakarUmarMusa3 жыл бұрын
Masha Allah Jazakallah Khair
@abdullahinuhujamo8038 Жыл бұрын
Jazakallahu bi khaira
@hananzacks48583 жыл бұрын
Masha Allah 🙏
@yusufmani24172 жыл бұрын
Tanimu Muna Rokon Allah Ya Kara mana irinku
@aminausmanbappah6162 Жыл бұрын
Masha Allah,don Allah yah za'ayi in tura direct question dina wa likita ,don I went through an operation kwanakin baya akan ciwon Achalasia,so Ina son qarfin bayani akan ciwon please.
@Jamilusmayeene3 ай бұрын
masha allahu allah ya kara sutura doctor
@theundeniablemedico41962 жыл бұрын
You got a new subscriptions
@sayyadananamaryamnigeria77944 жыл бұрын
Ina shirin tabbaya sainaji Anzo waje daman inason ince meyasa bazasuyi mana A qasarmuba to Alhmdllh ngd sosai Allah yasa mudace yatemaki Nigeria damu baki daya Dr muna godiya dan Allah yaza .ai dan talaka yasamu kuma ina da inane kuke da reshe Mlm usman kabara muna godiya sosai da irin qwo karinka ✊✊✊
@umarfaroukhusain52915 жыл бұрын
Allah ya saka ma Dr da alheri da Kuma Kai ma Mal kabara da wanan kokari, a gaskiya kokarin Dr ya Kara mani zumma sosai
@moaazhassan12272 жыл бұрын
Gaskia ma shaa Allah dle nayi comment dn ban taba ganin interview da taminba kamar wannan. Humble mutum mai ilimi ga taimakon al'umma. Lalle Annabi Muhammadu (s.a.w) yana alfahari da irinsu Sabo ikon Allah. Allah ya kara taimakonka Sabo ikon Allah ya kuma taimaki duk masu niyya irin taka. Malam Usman Kabara (Hausa) mun gode da wannan interview mai kayatarwa kuma nayi liking wannan video, nakuma yi subscribe kana na kunna kararrwa domin samun sauran interviews da zaka kawo mana. Zan kumayi sharing wannan video in shaa Allahu. Muna gaida babban malami masani kuma dan baiwa Dakta Sabo Tanimu ikon Allah. Naji dadi matuka nikam. Rayuwa tayi kyau ma shaa Allahu la quwwata illah billah.
@halimakabir92494 жыл бұрын
MashaAllah,gaskiya wannan interview tasa nayi subscribing. Great lessons from this humble Nigerian.