(MAGAN ZAFI) DANLITI NE YAKE ZUGA AUTAN MAMMAN YAYIMA MANYAN JAMUS RASHIN KUNYA INJI HALI CUSTOM

  Рет қаралды 11,297

Al'AMEEN SOKOTO TV

Al'AMEEN SOKOTO TV

Күн бұрын

Пікірлер: 75
@MuhammadGaladima-fm7vm
@MuhammadGaladima-fm7vm 3 ай бұрын
Al amin Inamuku fatan alkairi Dan allah a wane shafi autan maman yai hiran inaso ingani Fatan alkairi allah ya Kara basira da daukaka
@alameensokototv496
@alameensokototv496 3 ай бұрын
Musbahu Kano KZbin
@MuhammadGaladima-fm7vm
@MuhammadGaladima-fm7vm 3 ай бұрын
@alameensokototv496 Ina godiya fatan alkairi
@basharumarnakeji1481
@basharumarnakeji1481 3 ай бұрын
Dan Allah Al'amin kacewa Alhaji Hali costume ina gaishedashi sosai
@UzairuUmar-c9l
@UzairuUmar-c9l 2 ай бұрын
Gaskiya maganar alhaji hali gaskiye
@BashDanMama-z2q
@BashDanMama-z2q 3 ай бұрын
Al-amine aikin ka na kyau, Amma wannan mutuman yana ma Allah shishiggi wlh
@Abbatakai10
@Abbatakai10 3 ай бұрын
Al'ameen Gsky kasan Aiki Wajan Shirin Tambaya Shiyasa nake Bibiyar Firarku gaskiya Duk da Hausar ku Tana ban Wahala Sosai Allah ya tsare Hali Custom Mungani Shima zaigani
@alameensokototv496
@alameensokototv496 3 ай бұрын
Ameeen
@hashimusani3755
@hashimusani3755 3 ай бұрын
Gaskiya ina mai bawa auta shawara da ya dauki shawarar Alhaji Hali.shine masoyin gaskiya.
@alameensokototv496
@alameensokototv496 3 ай бұрын
Ko
@SurajoAkudi-wi7rz
@SurajoAkudi-wi7rz 3 ай бұрын
Wlh Alh Hali kidaina Magana Akan auta inba sokoki yabar arewa ba
@ashafaumar469
@ashafaumar469 3 ай бұрын
hmmm gaskiya maganar akwai abin dubawa
@sojasani6485
@sojasani6485 3 ай бұрын
Al ameen yasan aikin jarida
@mshehumuhammad653
@mshehumuhammad653 2 ай бұрын
Assalamu alaikum Al ameen inamaka fatan alkairi Al ameen Al ameen don Allah kacire hoton jafaro a tambarinka kasa hoton mamman shi a shugaban gasa nadambe.
@NazifAuwal
@NazifAuwal 3 ай бұрын
Allah yasa mudace amma nima gaskiya autn mamman naso yabar dambe
@alameensokototv496
@alameensokototv496 3 ай бұрын
To
@EzoSd
@EzoSd 3 ай бұрын
Alhaji Hali Allah Yama albarka
@sabiuabdurrahman2719
@sabiuabdurrahman2719 3 ай бұрын
Har ga Allah maganganun Hali custom babu adalci ko kadan a cikinsu ya nuna tsantsar kiyayyarsa ne ga dan liti,wallahi tallahi babu gaskiya a cikin maganar sa sai son rai,gaskiya 1 ce.kuma Wallahi Allah zai tuhumeka akan wannan karairayin.
@alameensokototv496
@alameensokototv496 3 ай бұрын
Allah sauwaka
@ibrahimibbabubakar469
@ibrahimibbabubakar469 3 ай бұрын
bakaganin autan maman zai iyakomawa jamus akan wannan maganar hali
@alameensokototv496
@alameensokototv496 3 ай бұрын
Ko
@ibrahimtoudounbarewa780
@ibrahimtoudounbarewa780 3 ай бұрын
Al Ameen wallahi maraba an taimakeshi
@ShuaibDanhajeeyah
@ShuaibDanhajeeyah 3 ай бұрын
Masha Allah Al ameen
@alameensokototv496
@alameensokototv496 3 ай бұрын
Godiya
@MahammaduAbubakar-t2x
@MahammaduAbubakar-t2x 2 ай бұрын
Gsky Al,Ameen duk sati kadinka kawomana hali
@SulaimanTukur-je3cb
@SulaimanTukur-je3cb 3 ай бұрын
Wannan Halin wlh Kai bamasuyin autan mamman bane
@AbuKhalidu
@AbuKhalidu 3 ай бұрын
Maganar Autan Mamman kamata yayi arifeta ahaka. Custom ka nunawa duniya cewa kana ƙaunar auta, amma tun da ganin ya keyi, baya buƙatar taimakon masoyansa, don Allah ku bar shi, duniya hori mutum. Ayi ƙoƙarin yin hakan ga shagon bahagon ƴansanda da Autan Ɗan bunza
@alameensokototv496
@alameensokototv496 3 ай бұрын
Madallah
@haliluisiaka9481
@haliluisiaka9481 3 ай бұрын
Slm al'ameen sokoto abun mamaki da yasa nayarda da maganar hali shine dan'liti har yabuda baki yace wai yaushe autan mamman yayi damben da zaace yayi wani abun Wai wayataba bugewa a dambe wlh jin haka yasa nayi matukar mamaki kuma hakan tasa na'gaskata alh. hali cewa makiyin Jamus ne!!!! Tunda Dan dambe kamar autan/m ace'wai waya taba bugewa Kai 😳 jama'a🤔
@alameensokototv496
@alameensokototv496 3 ай бұрын
Hhhhhh
@Zarman-MD
@Zarman-MD 3 ай бұрын
Alhaji Hali gaskiya tamkar baki kayima autan mamman,kuma gaskiya bazai fahimce ka ta wannan hanyar ba... Da'dai kachanza lafazin maganarka Malam Hali.
@DannainnaMuhammad
@DannainnaMuhammad 3 ай бұрын
gaskiya konima danaji kalaman da autan mamman yayi dagaranar naji duk wani dan dambe yafita raina saboda babu ladabi acikin maganar kokadan kuma duk wanda yace yanasonka dagaske irin hali costom to wlh yakamata kayi ladabi acikin magan ganunka
@alameensokototv496
@alameensokototv496 3 ай бұрын
Sai hakuri
@AbdullahiIbrahim-t2g
@AbdullahiIbrahim-t2g 3 ай бұрын
Shifa Autan manman wlh wlh betaba ganin damben manmaba Amma yanakirankasa cewa yafi kusanci dashi akan Alh hali costom kusa raba gardama
@alameensokototv496
@alameensokototv496 3 ай бұрын
Ko
@UsmanIliyasudtm
@UsmanIliyasudtm 3 ай бұрын
Slm alamin barka dakokari nima kodanike Lana a kallo nafahinci danliti bayasan jamis mugunta yakemasu kowa yadaga saikaga Yana kokarin dakushe shi
@alameensokototv496
@alameensokototv496 3 ай бұрын
To
@AminuIbrahimyusufAminuIbrahimy
@AminuIbrahimyusufAminuIbrahimy 3 ай бұрын
Fadi Al kairi kukayi shiru hali custom dogomai takwara garkuwa bahago Yan sanda sun girmeshi A'harkar dambe kawai kamar fatan Al kairi dayafi
@alameensokototv496
@alameensokototv496 3 ай бұрын
To
@NuraAbdullahi-c2c
@NuraAbdullahi-c2c 3 ай бұрын
Dan litini ya zuga auta
@alameensokototv496
@alameensokototv496 3 ай бұрын
Ko
@MahammaduAbubakar-t2x
@MahammaduAbubakar-t2x 2 ай бұрын
😅Hali uban surutu
@salisusalisudaura8861
@salisusalisudaura8861 3 ай бұрын
Wlh maganar Alhaji Hali custom gaskiyane Danliti bayason jamus ko kadan Kuma wlh jamus sune karfin damben Kano amma daya bayan daya yakeyimasu yankan baya Kuma sunkasa ganewa Kuma munanan zakuce nafada maku wlh sai yakara duk wani record na jamus musamman Autan Mamman, Ramadan and Alasan,
@salisusalisudaura8861
@salisusalisudaura8861 3 ай бұрын
Kuma babban burin Danliti akan Autan mamman shine garkuwan cindo yarama kisansa kafin yayi retire Kuma gashinan anfara.
@alameensokototv496
@alameensokototv496 3 ай бұрын
Allah sauwaka
@ibrahimtoudounbarewa780
@ibrahimtoudounbarewa780 3 ай бұрын
Gaskiya autan maman bayi da a ba
@UsmanNuhu-h8b
@UsmanNuhu-h8b 3 ай бұрын
Slm
@AkwaiAmana
@AkwaiAmana 3 ай бұрын
Masha allah
@alameensokototv496
@alameensokototv496 3 ай бұрын
Mungode
@Majibahmed-z7e
@Majibahmed-z7e 3 ай бұрын
Aslm Magana ta gaskiya yaranna haryanzu yanada sha'awan dambe,mai dambe yasa cinikin fadune saboda garkuwa ya kasheshi bazai Hana gobe aut maman yakaramar
@alameensokototv496
@alameensokototv496 3 ай бұрын
Hakane
@AuwalumuhammedAuwal
@AuwalumuhammedAuwal 3 ай бұрын
👍👍
@alameensokototv496
@alameensokototv496 3 ай бұрын
Aha
@KasimuYaroSokoto-i3m
@KasimuYaroSokoto-i3m 3 ай бұрын
😂😂😂😂
@UsmanadamuadamuUsmanadamuadamu
@UsmanadamuadamuUsmanadamuadamu 3 ай бұрын
Hassadace take damunka hali
@alameensokototv496
@alameensokototv496 3 ай бұрын
Ko
@DanKasuwa-y4k
@DanKasuwa-y4k 3 ай бұрын
Allah kansu akeji mugurumadane
@MusaHussaini-w5r
@MusaHussaini-w5r 3 ай бұрын
Wannan gaskiyane megida kansu akeji wallahi
@alameensokototv496
@alameensokototv496 3 ай бұрын
To
@HakilouabdouNomoo
@HakilouabdouNomoo 3 ай бұрын
Gaskiya ne hali ko ni bimdadi ba
@AdamuFatihu
@AdamuFatihu 3 ай бұрын
Gasakiya ne oga
@sabiuabdurrahman2719
@sabiuabdurrahman2719 3 ай бұрын
Kowa yasan dan liti shi ya daurewa Autan mamman gindi bayan barowarsa daga lagos da katsina dan liti har ya canza masa suna zuwa Autan mamman idan baya son mamman wlh bazai sa masa sunanba,sannan kowa yasan Ramadan babu inda akayi promoting dinsa sama da Kano koma wlh koda wani guri dan zaije yakanas yana daukan Ramadan ya rakashi ,shi yake tsuga da kambama da hautsina Ranadan idan zai buga dambe,kuma wlh duk yan damben da suke kano babu wanda ya mutunci da irinsu Autan dan bunza,idan kacemusu dan liti baya kaunar su wallahi baza su yadda da kaiba,saboda ya taimake su a bayyane,a yayin shi hali custom da yawan yan damben jamus dinma basu sanshi ba ballantana taimakon sa,idan ka dauko Autan dan bunza Alasan bahagon yan sanda Ali kanin bello sanin kurna bahagon sanin kurna da sauran su wlh babu inda suka taka rawar gani kuma aka rike su hannu 2 2 irin kano,kuma shi hali custom wlh bai bada rabin gudummawar da Dan liti ya bayar ga harkar dambe ko jamawa.Ni dan guramada ne amma wlh tlh wasu lokutan gani muke a kano babu wadanda aka fi fifitawa kamar jamawa muma a namu ganin,amma wallahi hali Custom bakar kiyayya ce tsakanin sa da dan liti tunda babu hujjoji a maganganunsa kawa zato ne ko a gaban Allah bai isa ya tabbatarba wlh.Allah ameeen Allah ya taimaki aikin ka.
@alameensokototv496
@alameensokototv496 3 ай бұрын
Wannan kaima kasani ra ayinka ne kafada mungode
@IsyakaIsah-u6e
@IsyakaIsah-u6e 3 ай бұрын
dai dai customer fadamusu gaskiya
@alameensokototv496
@alameensokototv496 3 ай бұрын
Hhh
@AbdulyassarHassan
@AbdulyassarHassan 3 ай бұрын
Danliti ne duka abin dakafad'a
@Invisible___thug
@Invisible___thug 3 ай бұрын
Mallam Alamin ka bar wannan batum kawai gaskiya ya daya neh dole maganan dan liti ze bi
@UsmanNuhu-h8b
@UsmanNuhu-h8b 3 ай бұрын
Wlh Hali costoms kafadi gaskiya wlh Dan liti Baya San arewan dambe wlh kuwa
@HhhJjj-mc4tj
@HhhJjj-mc4tj 3 ай бұрын
🤌🤌🤌
@alameensokototv496
@alameensokototv496 3 ай бұрын
H
@BintouMaiga-p5h
@BintouMaiga-p5h 3 ай бұрын
Autan mamma ba zai kai labari ba
@alameensokototv496
@alameensokototv496 3 ай бұрын
Ashe?
@UsmanIliyasudtm
@UsmanIliyasudtm 3 ай бұрын
Slm alamin barka dakokari nima kodanike Lana a kallo nafahinci danliti bayasan jamis mugunta yakemasu kowa yadaga saikaga Yana kokarin dakushe shi
@alameensokototv496
@alameensokototv496 3 ай бұрын
Toooo
Каха и дочка
00:28
К-Media
Рет қаралды 3,4 МЛН
The Best Band 😅 #toshleh #viralshort
00:11
Toshleh
Рет қаралды 22 МЛН
The evil clown plays a prank on the angel
00:39
超人夫妇
Рет қаралды 53 МЛН
REAL or FAKE? #beatbox #tiktok
01:03
BeatboxJCOP
Рет қаралды 18 МЛН
ForX : "ANAATU HIDHAA JIRA" Qophii Addaa
31:23
ForX Entertainment Media
Рет қаралды 24 М.
Каха и дочка
00:28
К-Media
Рет қаралды 3,4 МЛН