Mahangar Zamani Kan Aikin Ofis Ga Matar Aure Tare Da Madina Maishanu

  Рет қаралды 52,385

BBC News Hausa

BBC News Hausa

Күн бұрын

Пікірлер: 299
@Slay_belless
@Slay_belless 2 жыл бұрын
Zita is such an educated human being. Mutumin nan yayi a rayuwa wlhy. May Allah bless him abundantly.
@abdullahisani4766
@abdullahisani4766 2 жыл бұрын
Saboda Yana Baku dama kuyi abunda kukeso ko
@yasmintahir9822
@yasmintahir9822 2 жыл бұрын
@@abdullahisani4766 kai waya ce maka burin kowace mace a duniya ta sabawa ubangijin tane? Sai ku dinga making ‘mata suyi abun da suka ga dama’ kamar wani mummunan Abu
@MrBsBsbrk
@MrBsBsbrk 2 жыл бұрын
I’m trying to do everything according to my religion teaching, May Allah help us Ameen.
@umaraliyubodinga7176
@umaraliyubodinga7176 2 жыл бұрын
Amen my brother
@hadizaismail8626
@hadizaismail8626 2 жыл бұрын
Gaskiya naji dadin wanna episode din sosai madiina allah ya Miki albarka Masha Allah na wanna program in
@malamaminukano1498
@malamaminukano1498 2 жыл бұрын
Assalamualaikum Abi Allah A Zauna Lafiya, Domin Allah shike da Zamani. From Egypt 🇪🇬
@مروةمحمد-ن6ض
@مروةمحمد-ن6ض 2 жыл бұрын
Gaskiya malan abbakar Aikin maceseda izinn mijanta👏
@masaudulawal
@masaudulawal 2 жыл бұрын
lol ... the guy in blue would be my very good friend... I love people like him
@habibaadamhabibaadam3990
@habibaadamhabibaadam3990 2 жыл бұрын
The man in blue is right..magana yake akan addini..shikuma dayan magana yake akan zamani..duk dai abinda zamuyi muji tsoron Allah..Allah yasa mugane..nice program
@yasmintahir9822
@yasmintahir9822 2 жыл бұрын
The middle man is not talking just about zamani, he also made point that is religious. Blue shadda, like a lot of Hausa men, have a mindset that doesn’t evolve or succumb to change. I’m sorry to say but it’s true.
@hamzahahmad2031
@hamzahahmad2031 2 жыл бұрын
I have no problem with my wife going to office, bcos i trust her 100% and she's educated but she don't like to go office on her own.
@sadiqasirga7378
@sadiqasirga7378 2 жыл бұрын
This episode is very interesting, hilarious and educative. They both make their points, which should be considered and be addressed. The man in blue just need some lectures about how to treat his wives/wife. I am a very big fan of my wife to be independent 100%. I like his confidence, courage but he's very rude in his decision making.
@Amrahisa_
@Amrahisa_ 2 жыл бұрын
Asss innn very rudeeeeeeeee! He doesn’t even what he is saying!!!!!!! LIKE!!!! What the hell!!!!! Mallam Abubakar Bello needs to be educated I swear cause he don’t even know what he is saying!!!! This one is illiteracy!!! Abeg him too should not work please, let all of them be staying at home and be staring at each other. Because him too women be looking at him!!!
@samailatankomahuta2491
@samailatankomahuta2491 2 жыл бұрын
@@Amrahisa_ If woman will be looking at him, what's the probability of women seducing him forcefully or anyhow compared to how men will do in other to get a women seduced.
@Amrahisa_
@Amrahisa_ 2 жыл бұрын
@@samailatankomahuta2491 mallam samaila you know men have the chance/rate of seducing woman or they must get her at any point so far as the like her or sometimes you men just want to you with her emotions.
@samailatankomahuta2491
@samailatankomahuta2491 2 жыл бұрын
@@Amrahisa_ sure, that's why it's safer for women to be at home and be only answerable to her husband other that any boss in office that can threat her in my ways in other to get her on bed. But women bosses doesn't have such threat compared to their counterpart. And you and i all know that it's easy for woman to ignore there desire when they crush on a man than for men to do so. Wani dan Duniya bawai matar aure ba, ko ma wacece idan yaji shawarta he can go any length to get her.
@baharisaad7517
@baharisaad7517 2 жыл бұрын
@@samailatankomahuta2491 I like your point, wallahi yanzu yadda nake ganin matan mutane suna maamala da maza a asibiti abin zai baka haushi, I am a siwees student and have a plan to marry soon, but lokachin danaje naji banason macem dake aiki ko kadan , and know in this life bad people are everywhere, how can I have a wife and still have another boss
@TechSphere-12
@TechSphere-12 2 жыл бұрын
My mentor oga Ziter001, May Allah reward you for your selfless service to humanity 🥰🙏
@aminuusman9468
@aminuusman9468 2 жыл бұрын
Zanchan banza abi Allah kawai said azauna lafiya, wane zamanine zaibar mache tai tabarriji,
@Sadiku_m_salisu
@Sadiku_m_salisu 2 жыл бұрын
Gaskiyane
@حواصالح-و6ق
@حواصالح-و6ق 2 жыл бұрын
Kaji zancen gaskiya ina gaisuwa dan uwa 🙏👍💘
@fatimamauh3026
@fatimamauh3026 2 жыл бұрын
Gaskiya Abubakar fa dagaskiyarshi wlh yafadi gaskiya
@fatimmusty6076
@fatimmusty6076 2 жыл бұрын
Gaskiya nidai bansan aiki nafiso mijina ya kula dani
@samailatankomahuta2491
@samailatankomahuta2491 2 жыл бұрын
Allah yayi maki Albarka. I like you 😍
@umarmuofkibrahim4309
@umarmuofkibrahim4309 2 жыл бұрын
Allah Mike Albarka mamana, yabaki miji nagari
@fatimazaraabdulkadir7683
@fatimazaraabdulkadir7683 2 жыл бұрын
Am against malam zeeta dayace yaran yan boko sunfi tarbiya masu zuwa office,am sighting this example from myself,mamana tayi makaranta full house wife CE,amma matan uncles dina suna zuwa office, amma gaskiya a halin da ake ciki yanzu ba yabonkai ba munfi cousin'sdina tarbiya kuma tun muna yra cewa suke su full house wife zasu zama
@ramadanjunaid6372
@ramadanjunaid6372 2 жыл бұрын
Hw Fatima
@ramadanjunaid6372
@ramadanjunaid6372 2 жыл бұрын
JUNAID speaking from Ghana,can we be friends
@yasmintahir9822
@yasmintahir9822 2 жыл бұрын
Tarbiyya have nothing to with working women. Ke dai kawai ki gode ma Allah cewa kina da ita. Kuma bai ce yaran masu zuwa aiki sunfi tarbiyya ba, cewa yayi akwai full housewives din da yaran su basu da tarbiyya, which is true. I grew up with a working Mom and she travelled a lot and I am proud to say that to a decent extent tarbiyya na is not in anyway questionable, and neither is that of any of my siblings. And Alhamdulillah for that.
@HBRa3_Man
@HBRa3_Man 2 жыл бұрын
Allah yay maki Albarka 💯
@maryambadamasi3512
@maryambadamasi3512 2 жыл бұрын
Gaskiya ne ina bayan abdukar 100 bisa 100
@MadameExquisite
@MadameExquisite 2 жыл бұрын
The man in blue is very small minded, I like how the other man took his time to calmly explain to him that he needs to evolve.
@hauwaibrahim1648
@hauwaibrahim1648 2 жыл бұрын
Madina maishanu I like your program, keep it up
@ubandoma9766
@ubandoma9766 2 жыл бұрын
Madina Allah ya saka.. Haƙiƙa wannan shiri yana matuƙar nishaɗantarwa da ilimantarwa. Allah ya ƙara mana fahimtar zamani da ikon guje ma musifun dake ciki.
@yushaumuhammad4542
@yushaumuhammad4542 2 жыл бұрын
Masha Allahu madina Allah yakara basira Amma dai a gaskiya ni bazan yarda matata tayi aikin office ba wllh saboda yadda naga malaman mata na gudanar da rayuwar su a cikin compose
@abdullahimaryam8024
@abdullahimaryam8024 2 жыл бұрын
Ameen
@hafsatabubakaral-barnawi4965
@hafsatabubakaral-barnawi4965 2 жыл бұрын
Gaskiya wannan shirin yanabani ne shaɗi sosai kamar yadda maza kowa da ra ayinsa hakama mata kowa da ra ayinsa Allah kabamu dacewa
@m.sodangi9977
@m.sodangi9977 2 жыл бұрын
At least Mallam Abubakar was honest enough to admit cewa ra'ayinshi ne instead of using Islam as a cover for his insecurities. This is simple if you dont want your wife to work or further her career then don't marry one, look for the ones that wants to be housewife instead. Gasu nan cikin gari da kauye suna dayawa.
@samailatankomahuta2491
@samailatankomahuta2491 2 жыл бұрын
In islam is it said that woman should be working?
@NaphysahMori
@NaphysahMori 2 жыл бұрын
Madina at her best😍❤️❤️
@ibrahimmuhammed5266
@ibrahimmuhammed5266 2 жыл бұрын
Allah sarki yar amana
@umarmuhammad6497
@umarmuhammad6497 2 жыл бұрын
Allah yasa musan addinin mu akan komai, amma a nan rayuwar zamani ta rinjayi ta addini a wannan tattaunawar
@Sh.Alhyat2
@Sh.Alhyat2 2 жыл бұрын
هي احدى القضايا المثيرة للاهتمام في العالم الاسلامي بصفة خاصة في الحقيقة حوار مهم وهادف ولكل منهم نقاط التبرير كل القضايا تحل بالحوار والنقاش مع الادلة والبراهين
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa 2 жыл бұрын
to summed it up, aiki nada mahimmanci ga mata , fa'idar tapi yawa .
@MAG-DS
@MAG-DS 2 жыл бұрын
Masha Allah We are Very appreciative thank you Madina.
@johndeo2394
@johndeo2394 2 жыл бұрын
He is even talking without him looking at madina it’s like he’s talking about her indirectly lmao 😂
@sumayyahassan8042
@sumayyahassan8042 2 жыл бұрын
😂😂😂🤔
@nuhulawan3196
@nuhulawan3196 2 жыл бұрын
Abinda na fahimta anan shine komi da ka sani Yana da advantages and disadvantages but Kawai it depends da yanayin da aikin mace zatayi ni Ina gani a nawa ra’ayin.
@hassanagwalabe892
@hassanagwalabe892 2 жыл бұрын
The guy in blue is confused 😂😂😂 very interesting topic 👏
@rukayamohammed5809
@rukayamohammed5809 2 жыл бұрын
Thanks Good 🇧🇴
@fggh9502
@fggh9502 2 жыл бұрын
MashaAllah 💓💓🕊🕊
@abdulrahmanmuhammad2157
@abdulrahmanmuhammad2157 2 жыл бұрын
The man in blue is really 💯 right, he's good servants of God he knows his boundaries and Allah's owns , I like his life style and confidence , and Mr zamani is not serious he has zero points to prove his evil idea ,Allah ya shiryashi
@GreatestLuv
@GreatestLuv 2 жыл бұрын
Patriachy, objectivity, opression of women is what defines our society today. Muji tsoho Allah mu so ma mata abinda muke so ga kanmu.
@GreatestLuv
@GreatestLuv 2 жыл бұрын
Balancing is important in everything. Both Men and Women need to build trust in their marriages and have a selfless love.
@saifullahiabdullahi8435
@saifullahiabdullahi8435 2 жыл бұрын
Assalamu alaikum Dan allah masu magana akan abar mata suyi aikin Office kutanbayesu iyayensu nayin aikin. kuma iyayensu basu chika burinsuba tanbaya
@umarmuofkibrahim4309
@umarmuofkibrahim4309 2 жыл бұрын
Tambaya mai mahimmanci
@Myko27
@Myko27 2 жыл бұрын
This man had gone knot Kanaso mace ta dubaka amma bakaso mata suyi aiki
@muhammadabdullahiismailabd7363
@muhammadabdullahiismailabd7363 Жыл бұрын
So interesting
@shuaibuabubakar1839
@shuaibuabubakar1839 2 жыл бұрын
Madina, I have been your big fan. I like all your programs and presentations. My observations regarding this particular program is that the topic is a good one and timely just that the discussion is not balanced. You and the other guest gang up against the second guest, while you are suppose to maintain a neural ground and moderate the program. Equally, you seem not to have control over your guests especially in this particular episode. I hope you will find my observations useful. Thank you
@habibaadamhabibaadam3990
@habibaadamhabibaadam3990 2 жыл бұрын
Atoh ganemin hanya
@samailatankomahuta2491
@samailatankomahuta2491 2 жыл бұрын
Thank man, for this your observation. I equally observe that. And even when inviting the guest the Man in blue shadda can not match the other Man ideas. He has less points to prove his ideology.
@yasmintahir9822
@yasmintahir9822 2 жыл бұрын
@@samailatankomahuta2491maybe he less points because his opinion is somewhat narrow, and I do agree that she made it obvious that her opinion is more closer to that of the middle man. But if if you’re a woman that constantly hear things like how your human right expires once you get married and you know it’s not how things are suppose to be, then you’ll know that it’s hard to keep a neutral opinion. And she tried keeping it neutral, probably more than I could have in her shoes.
@samailatankomahuta2491
@samailatankomahuta2491 2 жыл бұрын
@@yasmintahir9822 but she's a journalist for that matter, she should have more neutral than this, coz being it obvious that she's taking side is not good for her as a professional. And again I don't believe women are deprived there human right when they get married, it only depends on what context you view what human right is. From the religious point of view i feel woman are supposed to rest and make homes not go out to quest for food to keep on the table.
@fathimamusaabdullahi6666
@fathimamusaabdullahi6666 2 жыл бұрын
Gaskiya ko ni mace ina bayan malam abubakar gaskiya inason namiji mai kishi wlh yayi daidai
@husaynmusamsm5655
@husaynmusamsm5655 2 жыл бұрын
Araayina kowannensu nada gaskiya Mutane mun kasu kashi biyu suma matan haka su ukkuma Abinda ya kamata duk acikin wannan lamaryn shine fahimtar juna da kuma fahimtar miye aekin ance aekin office baae specifying ba wanne iry akwae aekn da har addini ya kawadaetar mata su nemi ilmn kuma sue qoqaryn yn aekn kmn radiography, irynsu gani,likitancn dakansa, teaching bussiness jaka da kowannensu nada asali a addini amma mace taje taeta zuwa aeki kmn nmj aje office to addini ya bada dama in ankiyaye dokokinsa. Sanan kuma yeah nayarda mutuwa nanan saanan kuma ya kmt mata suriqa qoqaryn ckn gurynsu hakane gaskiya to mufahimci cewa Allah yana nan inda muke ztnsa. Magana n tarbiyya na yara da kuma shiriya daban Kana iya ganin yaro da tarbiyya amma kuma yasamu matsaln tarniyya amma akwae ranan da zata masa amfani.Gaskiya duka abnn akomawa ga rayan mtm ni dukansu koww ya fafi abnd yake tunanin shine daedae Amma ya kakata amemata shirynnan da maz fa maTa
@nastourbanas5629
@nastourbanas5629 2 жыл бұрын
Gaskiya mata suyi aikin gwamnati akwai hadari wlh sai anyi taka tsantsan
@HBRa3_Man
@HBRa3_Man 2 жыл бұрын
Kai mai glass dinnan, Allah ya hadaka da wadda zata bi future goals dinta ba dan ta kula da yaranka ba..
@Al-Dhahabi04
@Al-Dhahabi04 2 жыл бұрын
Gaskiya ni Ina sha’awar matata tayi aiki kuma Ina da gurin nayi supporting din matata harzuwa babban mataki
@AISHATUAHMEDALI-tt3qq
@AISHATUAHMEDALI-tt3qq Жыл бұрын
Weldon mallam ziter.. This Abubakar don't know his own problem
@maiannabi6554
@maiannabi6554 2 жыл бұрын
Gaskiya matan dabasa aiki yayañsu sunfi tarbiya
@aminemsaafarouk4896
@aminemsaafarouk4896 2 жыл бұрын
Ni inna goyaon bayan malan ibrahim
@abubakaryahaya2778
@abubakaryahaya2778 2 жыл бұрын
nice one madina
@habbebaharunawase4992
@habbebaharunawase4992 2 жыл бұрын
🤣🤣🤣🤣 Wayyo Allah cikina this is very funny wallahi
@abdullahisani4766
@abdullahisani4766 2 жыл бұрын
Wlh kuwa
@safiadagomber3905
@safiadagomber3905 2 жыл бұрын
Relly
@aliyuari42
@aliyuari42 2 жыл бұрын
Firstly Hajiya Madina, Ina son in shawarta cewar wannan program dinki, kiyi allowing phone in so that there could be contribution from listeners. having said that, shi wannan malamin da ke tsakiya, ban san sunan shi ba; should know that individual differences exist so he should not enforce his opinion on somebody. The fact remains that there are one thousand alternatives to contributing to societal progress and development other than office work.
@abdullahisani4766
@abdullahisani4766 2 жыл бұрын
Naji dadin maganarka
@yasmintahir9822
@yasmintahir9822 2 жыл бұрын
They are both entitled to their opinions. Kuma sai da ya fada cewa shi baice in mace bata aiki abu me mara kyau ba. I feel like it’s all about keeping an open mind to everyone’s opinion and he had a more opened mind about blue shadda’s opinion than the blue shadda have about the middle man’s opinion.
@bashkmata5418
@bashkmata5418 2 жыл бұрын
Hmm amma da malam Abubakar Abu daya ya rasa amma da zai wa mai bawa aikin mata kari wanwar da hujjoji kuma bayyanan nu wanda da suke cikin society a zahiri ina ma ni na hadu shi I will give reasons behind this topic of not allowed Women to work
@ridwanrabiukano6973
@ridwanrabiukano6973 2 жыл бұрын
Gaskiya madina kin hadu
@husnaashir3179
@husnaashir3179 2 жыл бұрын
Gaskiya inasan miji Mai tinani Mai kyau Wanda zai zama sanadin cikar burina wanda yabawa mace matsayin ta namace ba a Mata dole mutumci r
@mamunamuhd5207
@mamunamuhd5207 2 жыл бұрын
Malam abakar yafeku gaskiya kawaide hausachi bata ishishiba
@sirajoinuwa8837
@sirajoinuwa8837 2 жыл бұрын
gaskiyane malam abubakar ina tare da kai wallahi
@احمدمحمد-ع5ح4ك
@احمدمحمد-ع5ح4ك 2 жыл бұрын
Mashallah Tubark Rahman mashallah
@HanatouTanko
@HanatouTanko 3 ай бұрын
Malam Abubakar yana da kyaw à kai hangue nesa. Mun gode Madina domin wannan chirin
@Abu-abdulhalim
@Abu-abdulhalim 2 жыл бұрын
Malam Abubakar Allah ya saka maka da Alkhairi.
@Abu-abdulhalim
@Abu-abdulhalim 2 жыл бұрын
Agsy Zeta ya ɓata Shirin nan don sbd shima wlh shirin ko daɗi bai yi ba.masu aƙidar Boko. Ina sauraron shirin ma ina jin haushi.
@maryamsanisosangi9
@maryamsanisosangi9 2 жыл бұрын
This is interesting wlh
@hawie2009
@hawie2009 2 жыл бұрын
Shirme kenan!
@khalifa5827
@khalifa5827 2 жыл бұрын
To iKon allah wannan mutumin akwai taurin Kai wannan ba kishi yake ba hauka ne bayanin sa yayi tsauri da yawa gaskiya ni Ina bayan me goyan bayan Abar mace tai aiki gaskiya Dan yayi bayani na hankali
@ahmadkaigama8463
@ahmadkaigama8463 2 жыл бұрын
Masha Allah Allah yasaka da alkhairi! Wai madina a Ina kika samo mallam.Abubakar ne?
@Amrahisa_
@Amrahisa_ 2 жыл бұрын
Ina so na sani Nima gaskiyaaaa 😂
@habibamujittaba7788
@habibamujittaba7788 2 жыл бұрын
Masha Allaha tabarakallah
@abdulkarimmuazu6809
@abdulkarimmuazu6809 2 жыл бұрын
The choice of the discussants was deliberate to swing the debate in favour career women. The man in blue is right but he is not savvy enough to articulate and put his point across succinctly. Apart from the fundamental of Islam as a complete way of life, there are so many societal ills exacerbated by depriving children of motherly care at tender age. I agree that there are specific areas that requires women direct services but certainly not as wholly embraced in our society nowadays
@YauMuhammadSani
@YauMuhammadSani 2 жыл бұрын
Certainly
@yasmintahir9822
@yasmintahir9822 2 жыл бұрын
There are women that cannot balance working, being wives to their husbands and mothers to their children, if that’s the case then they shouldn’t have to work, but there are also women that a capable of doing all three, sure the responsibility is much, amma in har taga zata iya then why not? I grew up with a working Mom and I think she did all three things successfully and Alhamdulillah for that, even though my father was significantly older than blue shadda, I’m glad he didn’t view marriage the same way most Hausa men do.
@harisumuhammad6623
@harisumuhammad6623 2 жыл бұрын
Please yaushe zaki gayyatomana young ustaz
@zakariyasoba699
@zakariyasoba699 2 жыл бұрын
Wallahi chirin nan na birguéni allah ya baku nassara akay da lafia
@aishamuhdaishamuhd9082
@aishamuhdaishamuhd9082 2 жыл бұрын
Masha Allah madina tayi kiba kodai munkusa samun beby ne
@salamatumuttakaimam874
@salamatumuttakaimam874 2 жыл бұрын
Ok yanada aure?
@hamzaaliyu9230
@hamzaaliyu9230 2 жыл бұрын
slm agaskiya wannan bawan allah na stakiya yananuna shime ilimine ammafa yanada kiau yasani cewa yadda yake magana da wannan bawan allah be kamataba kuma ai ance kowa yafadi ra ayinshine game da aikin mace ba wai ance dole se wani ya yarda da waniba kuma ai inhar zaka wadata mace da komai to menene bukatar aikin dama ai shi aikin mace taimakon kai da kaine ku bakuji yace zamata komai bane har dubai dinma zai kaita kuma kuma mata mafi jin dadi duniya ai sune wanda mazan su ke jidasu kuma suke musu komai to allah yasa mudace
@mustizero1176
@mustizero1176 2 жыл бұрын
Zita ina daja da kaifa
@japaridrith812
@japaridrith812 2 жыл бұрын
If you believe in Allah and the holy qur'an
@bashkmata5418
@bashkmata5418 2 жыл бұрын
Hafsat,khadija babu wani abun tausayi game da mata irin na Abubakar domin su ne mazan da ya kamata mace ta samu yana nuna cewa responsible husband ne wanda zai kula da matarsa ba wanda zai dinga tura matarsa tana nema masa kudi ba shi bazai iya rikeki ba
@__emsu
@__emsu 2 жыл бұрын
Ziter get too much sense abeg🔥🔥
@samailatankomahuta2491
@samailatankomahuta2491 2 жыл бұрын
Sense of protecting his ideology ba😂
@abdullahisani4766
@abdullahisani4766 2 жыл бұрын
Akan akidarsa Mai hankaline awajanku. Ai idan wannan fahimtar tasa tazama itace agidar mazan hausa saimuce innalillahi wa inna'ilaihirraji'un,
@Maizankotv
@Maizankotv 2 жыл бұрын
Ko mace tayi aikin ofis, ko kar tayi wannan sai dai muce taji tsoron Allah, ko kuma kowa yaji tsoron Allah. Fasadi yana yaɗuwa ako ina. Tsoron Allah shine kawai a gaba kuma lallai daga kin gaskiya sai bata.
@baharisaad7517
@baharisaad7517 2 жыл бұрын
How can I have a wife and still have another boss outside, to me akayi kenan
@AISHATUAHMEDALI-tt3qq
@AISHATUAHMEDALI-tt3qq Жыл бұрын
Wayyo cikina😂😂😂
@مروةمحمد-ن6ض
@مروةمحمد-ن6ض 2 жыл бұрын
وقرنا في بيوتكم
@hassanmahamadou75
@hassanmahamadou75 2 жыл бұрын
Assalamu alaikum, BBC.ina duba wannan shirin naku tun da farko amma Ni tsokacin da nake yi anan shine wato rashin daidaito ta ɓangaren masu tattaunawa,kuma wannan karo na biyu kenan ina lura da hakan.abaya ma ku gayyato wata mace wadda tafi namijin wayewa da ilimin rayuwa,wanda hakan zai saɓa da manufar ku na waye kan al'uma.nagode
@aheedibrahim800
@aheedibrahim800 2 жыл бұрын
Nahhh this is too funny to watch😭😂😂
@shamwilulawan1197
@shamwilulawan1197 2 жыл бұрын
Mata suje aiki Amma su kare hakkin addinin su da mutuncinsu.
@saratouillia3539
@saratouillia3539 2 жыл бұрын
Ikon Allah😂😂😁😆
@kabiruabdullahianka5068
@kabiruabdullahianka5068 2 жыл бұрын
Nidai a ra'ayina matana idan tana sontayi ay bako abidaya ne kawai duk inda zataje tatuna zatamutu kuma zata hadu da Allah shine kawai nagode
@khadeejatusman9853
@khadeejatusman9853 2 жыл бұрын
🤣 madina wannan shirin nakune yau m Abubakar abinda kafada gaskia Ina bayanka Dari bisa dari
@danbozowahausatv9155
@danbozowahausatv9155 2 жыл бұрын
Masha Allah
@samailatankomahuta2491
@samailatankomahuta2491 2 жыл бұрын
Madina, ina biye da wannan program naki tinda aka fara shi and its very interesting. Amma for the first time, gaskiya kinyi taking side, Shi Malam Abubakar, maganar shi gaskiya ce amma baida ideas to prove his points. I'm not of the opinion, that mata ba zasuyi aikin office ba, amma that depends on how wealthy I'm, coz Gaskiya indai Allah ya bani rufin Asiri mai yawa, matata ba zatayi aiki ba. She's made to rest.
@Amrahisa_
@Amrahisa_ 2 жыл бұрын
In ka mutu kuma who will take care of wife? Koh kuma Inda kudin ya kare? We should be reasonable Abeg
@samailatankomahuta2491
@samailatankomahuta2491 2 жыл бұрын
@@Amrahisa_ of course it's simple when you have a lot of money she can take care of her self when i died. And when kudin sun fara batun qarewa (dukda baa fatan hakan), then we'll start struggling to get things work out for the family. Nifa, I'm not saying I'll let my wife be going to office, but if i get what she'll be earning a living at home, I'll be happy and contented with that.
@jibrinhassan2768
@jibrinhassan2768 2 жыл бұрын
Nidai nasan bayyana adon mace a musulunci haramunne ko awanna zamanine
@lanzinamohammad6088
@lanzinamohammad6088 2 жыл бұрын
This is very funny man
@mahamadouhamidan3163
@mahamadouhamidan3163 2 жыл бұрын
Ikon Allah 🤔😁😁
@fatimafa1465
@fatimafa1465 2 жыл бұрын
gaskiya zinter kaye gaskiya haka ne aiki ya na da amfani sosai
@junaidumusa5636
@junaidumusa5636 2 жыл бұрын
aslm shi mlm abubakar mgn gky yake ta addine shikuma daya mlm yana mgn zamani ne
@abdullahialiyuibrahim3963
@abdullahialiyuibrahim3963 2 жыл бұрын
Kai Dan Borno, anya labarin kan nan gaskiya ne kuwa😂😂😂
@muawiyyamuhammadharuna-qw7oj
@muawiyyamuhammadharuna-qw7oj Жыл бұрын
Tsakanin mudasu kawai muji tsoran Allah aduk indamuke.
@rabiukambahamza9435
@rabiukambahamza9435 2 жыл бұрын
Malam ABUBAKA ina yinka
@halimaumar2043
@halimaumar2043 Жыл бұрын
Gaskiya mai blue duk macen data aure shi tayi saa cos from his words he is a responsible man kuma yana bayani ne bisa ga koyarwar shariar musulunci amma wancan gaskiya boko ta riga tayi mishi rikon kazar kuku.Ya riga yayi nisa bai jin kira
@حليمهيعقوب-ص7د
@حليمهيعقوب-ص7د 4 ай бұрын
😂😂😂😂kai takwara ni kwa bazan iya auran irinsa ba
@shamsumahmud1503
@shamsumahmud1503 2 жыл бұрын
Nima bana ra ayin matata tayi aiki
@usmanmuhammad4618
@usmanmuhammad4618 2 жыл бұрын
Haka nima bana ra,ayin mace tayi aikin office Dan nasan ita kanta madina mai shanu tanada aure haka naga wani yana kallon wannan Shirin naji yayaba kyanta kunga haramci yashiga
@hafsatiliyas4074
@hafsatiliyas4074 2 жыл бұрын
This man is funny walle😂😂😂
@idrismufat
@idrismufat 2 жыл бұрын
But Malama Hafsah wats ur view
@hassaneabdallah1596
@hassaneabdallah1596 2 жыл бұрын
😆😆😆😆😆😆😆😄😁😁☝️🤣sai mai blue
@rukayyaaliyu1178
@rukayyaaliyu1178 2 жыл бұрын
O.M.G😂😂😂😂
@faridasaid375
@faridasaid375 2 жыл бұрын
😂😂😂😂 man in blue is a vibe
@mdtv9164
@mdtv9164 2 жыл бұрын
Macce ta Yi aiki Amma ta kasance Mai tsoron Allah ta kula da kanta
@ahmad.u
@ahmad.u 2 жыл бұрын
Bamaganar yarda ko rashin yarda awanan bangaren tsakanin nida matata maganace takishi ra'ayinane gaskiya koni bazan iya barin matata tayi akikin ofis ba wajibinane kulawa daduk wani abunda yashafi rayuwarta ama aikin ofis ko itace tsinin biro wlh sai dai ta haqura irin wann tunkafin tazo gida dama ake adanja
@aishamuhdaishamuhd9082
@aishamuhdaishamuhd9082 2 жыл бұрын
Wllh me blow dinkayafa yafi gaskiya
Mahangar Zamani Kan Matsawa Mace Ta Yi Aure Tare Da Madina Maishanu
30:23
HADIZA GABON: Sabon labarin Kannywood daga bakin mama hajjo
18:50
HADIZA GABON OFFICIAL
Рет қаралды 71 М.
Do you love Blackpink?🖤🩷
00:23
Karina
Рет қаралды 23 МЛН
Sigma Kid Mistake #funny #sigma
00:17
CRAZY GREAPA
Рет қаралды 16 МЛН
Mahangar Zamani tare da Young Ustaz da Hauwa Liman
33:52
BBC News Hausa
Рет қаралды 9 М.
Mahangar Zamani Kan Bodyshaming Tare Da Madina Maishanu
28:30
BBC News Hausa
Рет қаралды 61 М.
Mahangar Zamani da 442 kan wahalar da ya sha a gidan yari
29:13
BBC News Hausa
Рет қаралды 181 М.
Mahangar Zamani tare da Matasan 'Yan Majalisar Tarayya
28:03
BBC News Hausa
Рет қаралды 10 М.
Mahangar Zamani Kan Yawan Mace-macen Aure Tare Da Madina Maishanu
28:07
Mahangar Zamani kan sirrin zaman aure
34:49
BBC News Hausa
Рет қаралды 47 М.
Mahangar Zamani Kan Abubuwan Da Ke Janyo Ce-ce Ku-ce Kan Lefe
26:47
BBC News Hausa
Рет қаралды 26 М.