Mahangar Zamani kan haƙƙoƙin masu jinya a asibiti

  Рет қаралды 13,921

BBC News Hausa

BBC News Hausa

Күн бұрын

Пікірлер: 34
@muhammadyusuf3979
@muhammadyusuf3979 Жыл бұрын
Allah sarki maman isma'il, Allah yabashi lafiya
@mairobalangaramu7205
@mairobalangaramu7205 Жыл бұрын
Allah ya basa lfy Haqiqa wannan jarabawa ce ga iyayen sa ....Allah yasa kaffara ne ya Kuma Basu ikon cin wannan jarabawan
@mohammedghali624
@mohammedghali624 Жыл бұрын
Allah sarki….Allah ya bashi lfya Allah ya Baku ladan jinya Aunty Zarah, Allah ya qara muku arziqi
@Jiddah366
@Jiddah366 Жыл бұрын
To be sincere gaskiya shiyasa in mutum zai haihu ba cinyewa bace kaje private hospital our government hospitals are well equipped and hv experience drs and nurses Allah yakara lpia ismail
@hauwaibrahim-ck5ir
@hauwaibrahim-ck5ir Жыл бұрын
Allah yabama ismail lafia yabama mahaifiyar shi ladan jinya
@AmeerAliMaleek
@AmeerAliMaleek Жыл бұрын
The victim seems more intelligent than the doctor. We’ve failed as a country wallahi
@FatimaBalaUmar
@FatimaBalaUmar 8 ай бұрын
Allah ya baka lpy ,amma ya kamata akama likitanan wlh mugo azzalimi Allah ya saka maka ismail Allah ya baka lpy
@maryamsani3160
@maryamsani3160 Жыл бұрын
Allah Ya bashi lafiya,Ya Baku Ladan jinya,Ya qara budi,that doctor should be brought to book.
@asmauusmanaliyu4720
@asmauusmanaliyu4720 Жыл бұрын
She talks better than the doctor😮 imagine the kind of Doctors we hv ALLAH ya Baka Lpy isma’il da duk masu irin lalurarka😢
@Al-Dhahabi04
@Al-Dhahabi04 Жыл бұрын
Wallahi kuwa 😢😢😢
@rukayyaadoabubakar9792
@rukayyaadoabubakar9792 Жыл бұрын
Allah ya bashi lfy ya baki ladan jinya ya baki haquri da juriya😢
@hafsatnasiryakubu5462
@hafsatnasiryakubu5462 Жыл бұрын
Subhanallah 😭😭😭Allah ubangiji yabaki ladan jinya
@maryamabdullahi9230
@maryamabdullahi9230 Жыл бұрын
ALLAHU Akbar lallai wannan jaraftane, ubangiji yaqara mishi lfy me amfani Nisan kwana Me albarka, ALLAH ya kyauta faruwan nagaba, amma Lallai we need to be extra care full akan lfyrmu da ta yaranmu, musamman daga magungunan da muke ta'ammali dasu zuwa ga abichinmu, kuma muna buqatan qwararrun ma'aikatan jinya a qasarmu, Nigeria
@MubarakUmarGidanBuhari
@MubarakUmarGidanBuhari Жыл бұрын
Allah Sarki Isma'il na tausaya ma rayuwar ka da ta mahaifan ka, Allah ya sauwaƙa ya yafe muna kurakuran mu.
@adamualiyu1495
@adamualiyu1495 Жыл бұрын
Allah ubangiji ya shiga lamarin
@gamboananagawuna
@gamboananagawuna Жыл бұрын
Allah ya bashi lfy
@ahmadrufai8298
@ahmadrufai8298 Жыл бұрын
Aslm munji dadin program din and it was very educative. The only problem is; you need to be making sure you invite a professional to discuss on a particular field of study bcos I'm not sure this man is not a quack Dr, how can a patient caregiver be more experienced? How can you not list patients bill of rights when asked? And just be basking. This is a disgrace to medical profession tbh. Maman Ismail and Ismail Allah ya bada ladan jinya. Muna Jin dadin programs dinki auntie Medina Allah ya kara kwarin gwuiwa ya kara lafiya ya jikan mahaifa.
@zahrababaidris708
@zahrababaidris708 Жыл бұрын
Nurses are great..
@deejarhomar8909
@deejarhomar8909 8 ай бұрын
Negligence na Nigerian medics wlh is getting out of hand; I am a nurse and when I was in school I was like why have I not been ever experienced all thing in Nigeria 😢Kaii Allah yasa mu dace
@Mona_Binyamin
@Mona_Binyamin Жыл бұрын
❤❤❤
@MusbahuMusa-p8p
@MusbahuMusa-p8p Жыл бұрын
Allah yakiyaye
@omgali6088
@omgali6088 Жыл бұрын
لا حول ولا قوه الا بالله حسبي الله ونعم الوكيل الله يشفيه ويشفي جميع المسلمين
@deejarhomar8909
@deejarhomar8909 8 ай бұрын
I have never been to hospital in Nigeria and could not experience doctors and nurses explaining my condition to me
@saadahamza6651
@saadahamza6651 Жыл бұрын
Allah Sarki😢😭
@AishaKagu
@AishaKagu Жыл бұрын
Allah sarki😢
@musamuhammad783
@musamuhammad783 Жыл бұрын
The lady seems to be well versed in madical line compared to the Dr in the house. Madina next time you're bringing a Dr in to your program, know the person you're bringing in. May Allāh heal Isma'il.
@umarauwalu9736
@umarauwalu9736 Жыл бұрын
Well done
@hafsatnasiryakubu5462
@hafsatnasiryakubu5462 Жыл бұрын
Gaskiya wannan likitan na bukatar hukunci sosai,azzalumai inba haka ba haka xe ta nakasa yara
@YasirSani-v4d
@YasirSani-v4d Жыл бұрын
𝔸𝕝𝕝𝕒𝕙 𝕪𝕒𝕓𝕒𝕤𝕙𝕚 𝕝𝕗𝕪
@jxjxjddjdjshjssjsj7796
@jxjxjddjdjshjssjsj7796 Жыл бұрын
Sally😭😭😭🤲🤲
@sadiqabubakar7854
@sadiqabubakar7854 Жыл бұрын
Allah ya kawo sauki😂😂😂
@mustaphaibrahim7145
@mustaphaibrahim7145 Жыл бұрын
Menene na dariya wawiya
@aishaabuahmad5458
@aishaabuahmad5458 Жыл бұрын
Wanan likita lallai akwai gyara. Wanda baya so ayi ma sa tambaya mi ya hada shi da zama likita?? Ai tambaya ga likita wajibi ce! Gaskiya wanan likita is a disgrace to the medical profession. Allah ya baka lafiya Isma'il, Allah ya bi muku hakkin ku😢
Fitattun wakokin Hausa biyar da suka ja hankalin mutane a 2024
4:25
BBC News Hausa
Рет қаралды 11 М.
Shirye-shiryen Mahangar Zamani da suka fi tashe a 2024
4:50
BBC News Hausa
Рет қаралды 2,7 М.
Правильный подход к детям
00:18
Beatrise
Рет қаралды 11 МЛН
When you have a very capricious child 😂😘👍
00:16
Like Asiya
Рет қаралды 18 МЛН
Ku San Malamanku tare da Gwani Yahuza Gwani Saleh Danzarga
9:45
BBC News Hausa
Рет қаралды 3,9 М.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Khadija Mai Numfashi
6:27
BBC News Hausa
Рет қаралды 27 М.
Muhimmancin Ranar Kirsimeti ga mabiya addinin Kirista
2:59
BBC News Hausa
Рет қаралды 1,1 М.
'Zargin da Janar Tchiani ya yi kan Najeriya ba gaskiya ba ne'
3:42
BBC News Hausa
Рет қаралды 7 М.
Abin da na fi tunawa da Rabilu Musa Dan Ibro - Rabiu Daushe
2:50
BBC News Hausa
Рет қаралды 11 М.
Ku San Malamanku tare da Sheikh Tijjani Gwani Muhammad
9:54
BBC News Hausa
Рет қаралды 3,6 М.
Denderun Kaza da Chapatti
2:43
Eat With Khabs
Рет қаралды 435
...Daga Bakin Mai Ita Tare da Ibrahim Abdullahi Fagge (Iliyan Laure)
4:55
Addinina Gaskiyata - Binciken BBC Africa Eye
52:15
BBC News Hausa
Рет қаралды 1,8 М.