Mahangar Zamani kan halin da matan da mazajensu suka rasu ke shiga

  Рет қаралды 62,680

BBC News Hausa

BBC News Hausa

Күн бұрын

A cikin shirin za ku ji labarin Jamila Ya’u mai cike da ban tausayi kan yadda take azumi da ita da yaranta saboda rashin abin da za su ci.

Пікірлер
@AbubakarGaladima-bv3ls
@AbubakarGaladima-bv3ls 8 ай бұрын
Assalamun alaikum warahmatullah wabarakatuh, Dan Allah ya zaayi taimakon da nakeso nayiwa Jamila ya kai gareta
@ABDUL.SALAMIHUSSAINI-pg4wy
@ABDUL.SALAMIHUSSAINI-pg4wy 9 ай бұрын
Dan.alla.kuturomin.acawat.zan.tura.wasu.kudi.abawanna.da.marayunta😢😢😢.dalabbarku❤
@fatmazmurrud6369
@fatmazmurrud6369 9 ай бұрын
Fauziyya d. Sulaiman zaka nema ta shafin ta na facebook ko Instagram, kada kaba wani idan ba itaba
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 9 ай бұрын
Ka duba KZbin da Instagram Fauziyya D Sulaiman me charity organisation din, akwai account number ta ko phone number Ku tamabyeta account no. ko idan kun sa ku fada mata wanda kuka bawa. Allah ya bada lada
@aishajikamshiibrahim1483
@aishajikamshiibrahim1483 9 ай бұрын
Ka nemi Fauziyya D Sulaiman a Instagram ko Facebook dan Allah 🙏🏻
@aishajikamshiibrahim1483
@aishajikamshiibrahim1483 9 ай бұрын
Ka nemi Fauziyya D Sulaiman a Instagram ko face dan Allah 🙏🏻
@ashbena8646
@ashbena8646 8 ай бұрын
Allah yabiyaka da aljannah yakuma karawa dukiya albarka ,yajikan iyayenka ya Kare maka iyalanka yayi masu albarka duniya da lahira Muna rukon Allah yabaka ikon cigaba da irin wannan tai mako na alkhairi Amin Ya Rabbi
@ismailrabiu_enlightenedminds
@ismailrabiu_enlightenedminds 9 ай бұрын
Allahu Akbar. Muddin Al'ummar mu da gwamnatocinmu da sauran mahukunta ba zasu magance irin wadannan matsalolin ba a cikin al'umma, tabbas muna zaune ne cikin jiran fitinar da bawanda yasan girmanta balle karshenta. Anan Taiwan, idan kaga yacce gwamnati ke kulawa da nakasassu da yara, mata da marasa karfin cikin al'umma tabbas zaka fahimci cewa A Najeriya mun sauka daga Turbar dede. Allah ya kawowa Jamila, da dukkan Al'ummarmu da suke cikin fitina da qangi na rayuwa sauki cikin gaggawa. I continued to weep deep inside me.
@هدىمحمد-غ7د9ط
@هدىمحمد-غ7د9ط 7 ай бұрын
Duk sun samu kuka wlhy kai rayuwa kai alhmdulillah 💔💔💔
@jamilushuaibu8221
@jamilushuaibu8221 8 ай бұрын
Allah Sarki Jamila Allah yabaki miji nagari a turamin num bar waya Jamila Dan Allah
@safarauabbaskyaukyawa2989
@safarauabbaskyaukyawa2989 7 ай бұрын
Allah sarki rayuwa Allah ya kawoma nadaki😢😭😭
@maryamabubakar4028
@maryamabubakar4028 9 ай бұрын
Hasbunallahu wani’imal wakiil Allah ya kawo miki dauki Wlh shi yasa idan naji namiji ya rasu ba abunda nake tunani sai yaran Allah ya taimake marayu ya bamu ikon taimaka musu Allah sarki abun kuka Musamman inda take cewa “ina so na rayu ko don yata Aisha”😭😭😭😭😭
@bSIra121
@bSIra121 9 ай бұрын
حقيقي امين يارب
@rabiarabia2596
@rabiarabia2596 9 ай бұрын
Innalillahi wainna ilihirra jiun Allah ya tsaremu Allah ya kawo mana sauki subahanallah 😭😭😭
@HanatouTanko
@HanatouTanko 3 ай бұрын
Gaskiya akwai tawsayi. Ubangiji ya bamu dama fahimtar yanda ya kamata ayi domin neman yanda za à kawo gyara domin kowa ya samu abinyi.
@ibrahimm.hussain7578
@ibrahimm.hussain7578 9 ай бұрын
Allah ya kawo mu ku dauki. BBC Hausa Allah ya saka mu ku da alkhairi Fauziyya D. Sulaiman Allah ya saka mi ki da alkhairi.
@DauidaAmadou
@DauidaAmadou 9 ай бұрын
😊
@JafarKush-md3hn
@JafarKush-md3hn 9 ай бұрын
Ya Allah ka kawo mana dauki rayuwa cike take da kalubale, Allah ya maki mafita.
@balaaliedo243
@balaaliedo243 9 ай бұрын
Allah Sarki rayuwa jamila 😭😭
@usezeenaira
@usezeenaira 9 ай бұрын
😭😭😭 wallahi mukadai mukasan halinda muke shiga yayin da muka rasa minjin mu Allah yadafa mana
@amsadiq32
@amsadiq32 9 ай бұрын
Ya Salam! Innalillahi wa innalillahi raji’un! This is so emotional May Allah (subhanahu wata alah) help these kind of widows in our society!
@SadickAhmed-yf6sg
@SadickAhmed-yf6sg 9 ай бұрын
We had the same problem my mom have been facing a lot just to look for what we're going to eat har yaki maman mu tafara rashin lafiya so we disaid to go back to our village kayi wlh ansah wahala but alhamduliliah yaa Allah gaskiya mutani na cekin wahalan rayuwa Allah kabu yanda zamuyi wlh maraiyi ce babu dadi abuda yaki rikini nai allah text the one he loves the most i keep praying my bee everything will change but alhamduliliah yaa Allah i have a strong Mom she started for everything mostly my education
@lawalabbas3625
@lawalabbas3625 8 ай бұрын
Innalillahi wa'inna ilaihirajiun Ubangiji Allah yabakumafita yasa gwamnati takula da rayuwanku Amin..😢😢
@saniibrahim107
@saniibrahim107 9 ай бұрын
Allah k kawomana sauki a wannan rayuwa Allah k datar damu kabamu hali d zuciyar taimakawa😭😭👏👏
@Abdubabstvchannel
@Abdubabstvchannel 9 ай бұрын
Ya Allah yakawo Miki sauki Jamila Allah yarayamiki yaranku yasa suji kanki Amin ya Allah
@SerajMogammed
@SerajMogammed 9 ай бұрын
Allahu akubar jamila😢😢 Allah yakawo miki sauki Jamila😱😱😱
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 9 ай бұрын
Allah ya sassautawa al'umar Annabi SAW Mutane ku shiga yin shuka acikin gida idan na tur6aya ki dinga yin shuka ta buhu, cikin tsofaffin robobi ko tsohon bokiti ko tukunya etc, zaku rage wata wahalar In sha Allah Idan zaku yi shuka kawai ya'yan tattasai ko tumatir d/s zaku cire ku shuka ba sai kun sayi iri ba Dankali idan ya fara tsiro ku binne ze fito da yawa shima ko acikin buhu etc Yakama mu dinga barin wajen shuka acinkin gida adena cement ko'ina acikin gida. Allah ya temakemu Amin
@maryammuhammad7696
@maryammuhammad7696 9 ай бұрын
Ni gida na dukka cement ne Amma zan iya sawa a buhu ko a roba ? Inaso
@fiddausiahmed3949
@fiddausiahmed3949 9 ай бұрын
Wlh kakawo shawara ta kwarai
@maryamsani3160
@maryamsani3160 9 ай бұрын
Absolutely Sakina I am working on this by sensitising women on growing their own food a gidajen mu,I.e urban farming wanda za ki iya Shuka a gidajem mu no matter the space ko da gdn duka siminti ne,a robobi ne,buhu ne .Gaskiya zai rage ma na wahalhalu.Allah Ya dafa ma na,Jazakillahu khaira @Sakina.
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 9 ай бұрын
Shukar Tattasai kzbin.info/www/bejne/e4GbhXWBaKuHftEsi=CXPvbvNJPYM8iAbT Plant Pepper kzbin.info-IWBelOaAvA?si=STWFNwk0tc9MJpdH How to plant tomatoes kzbin.infooHjsbh4nfXk?si=k__dZSM1NRWaijYu Tomatoes. kzbin.info/www/bejne/e3O6oat9gJyXjq8si=ZfBFodmjmu7dxh8V Tomatoes kzbin.infofgex8AkYy_g?si=6kG9QMPXlsbv3O9k
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 9 ай бұрын
Plant potatoes kzbin.info/www/bejne/iYXJnqdomr-emcUsi=Sgpwox-562Taasre
@بنتأبيها-ب9ض
@بنتأبيها-ب9ض 9 ай бұрын
Allah ya sassautawa al'umar annabi saw
@zeezeebo
@zeezeebo 9 ай бұрын
Innalillahi wa innailahi rajiun! Ya Allah ka kawo Sauk in wannan alamari
@ShuaibuBasiru-f3w
@ShuaibuBasiru-f3w 9 ай бұрын
Innalillahi wa,inna ilaihin raju,in ubangiji Allah yakawo muna sauqi bijahi annabi Muhammad s a w
@alimainassara3511
@alimainassara3511 8 ай бұрын
ALLAH ya hore masu
@user-ry3tk6op6p
@user-ry3tk6op6p 9 ай бұрын
Innalillahi waa inna ilaihi rajiun Kaii Allah kaji tausayin al'ummar annabi Muhammad s,a,w
@MaryamShaibu-kn3hr
@MaryamShaibu-kn3hr 9 ай бұрын
Ya Allah ka kawo mana dauki a rayuwa
@SalmaAnas-iz8mo
@SalmaAnas-iz8mo 9 ай бұрын
Allahu akbar Jamila Allah ya kawooo miki daukiiii jarrabaawa neaaa Allah yana tareee dakeee bayin Allah pls musakaaa su adduoinn mu na ramadan masuuu haliii kuma su teimakaaaa
@IbrahimSaid-er9jq
@IbrahimSaid-er9jq 9 ай бұрын
Inna lillahi wa inna ilaihirraji un😢😢 hasbunallahu wani imal wakil, Allah kababu yadda zamu iya, gwamnatocinmu kada kumanta zakukoma ga Allah
@SafiyyahAbdullahi
@SafiyyahAbdullahi 9 ай бұрын
Allah yawomana dauki a rayuwa Ameen 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@rashidabelloaliyu
@rashidabelloaliyu 9 ай бұрын
INNALILLAHI wainna ilaihi rrajiuna Allah yakawo mana sauki Ubangiji yakarawa majajenmu tsawon rai mai albarka
@AdamShettima-o5k
@AdamShettima-o5k 9 ай бұрын
Allah yawomana dauki a rayuwa Ameen 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@zahrababaidris708
@zahrababaidris708 9 ай бұрын
Inanillahi allah ka kaawo mana sassauci dan allah dan annabi alumma kudunga taimakawa makotaku da yanuwanku musmmn awanna lokacin wlh anacikin wani hali.. dan allah idan kasan danuwanka yarasu yabar mata da yaya kaje kaziyarcesu kaga halinda suke cike... Sannan wlh muji tsoran allah wlh indai xaka taimakawawa mutum kaci sai kabiya bukatar kanka da waanda zaka taimakawa wlh azeem allah bazai barkaka ba..muji tsoron allah akan abinci kacuce rayuwar musulma yaruwrka amusulunxci inanillahi... 😢😢😢
@khadijaumar9460
@khadijaumar9460 9 ай бұрын
Allah yacigaba da shiga lamarinmu mu masu marayu duk mun shiga kwatankwacin hakan
@MahamadouISSA-kz9eo
@MahamadouISSA-kz9eo 7 ай бұрын
😢😢😢😢 اسلام عليكم و رحمة الله وبركته
@AyubaSuleimanLawan
@AyubaSuleimanLawan 9 ай бұрын
Innalillahi wa inna ilaihirrajiun Allah yasa muyi qarshe mekyau👏👏😭
@ibrahimaliyu7882
@ibrahimaliyu7882 9 ай бұрын
Innalillahiwa inna lillahi raji'un ya Allah kakawu mana sauki 😭😭
@abdulkareemabdulsalamabashe
@abdulkareemabdulsalamabashe 9 ай бұрын
Innanillahi wa inna ilaihi raji'un Allah yakara tsare mana imaninmi wallahi wasu daga cikin yan uwan iyayen yaran dake rasuwa basa taimakama ya'yansa Allah bazai taba kyalesuba is so painful story😢😢😢😢
@salmaimam8629
@salmaimam8629 9 ай бұрын
Subhanallahi 😭 Allah ya jibinci lamarin ki Jamila
@MaryamRabiu-sw6vf
@MaryamRabiu-sw6vf 9 ай бұрын
Ya Allah 😢😢haka akemafa awanan rayuwa wllh haka mutune su basu temako dan allah sedan wata mafita 😢😢😢
@aishamusagmb2792
@aishamusagmb2792 9 ай бұрын
Allah sarki jamila rayuwa kenan Allah yakawo mana sauki
@DalatopNews
@DalatopNews 9 ай бұрын
Allah sarki 😢😢😢
@aishausmangaiya5160
@aishausmangaiya5160 9 ай бұрын
Allah yakawo mana sauki da mafita. Innalillahi wa'inna ilaihiraji'un
@FaroukAbdou-o8u
@FaroukAbdou-o8u 9 ай бұрын
Que Dieu le tout puissance vous aide beaucoup
@hadjaaichalimankaumi6460
@hadjaaichalimankaumi6460 9 ай бұрын
BBC Allah ya Saka muku da Alkhairi, Allah ya Kara himma
@SadickAhmed-yf6sg
@SadickAhmed-yf6sg 9 ай бұрын
Wlh have been praying that Allah ka Kashi ni konayi wani layifi
@AbdousalamAbsiking
@AbdousalamAbsiking 9 ай бұрын
Ubangiji Allah ya muku magani wlh n'a tausaya muku in cha Allah jarabawace kuma zaku cinyeta in cha Allah
@salisumanya4436
@salisumanya4436 9 ай бұрын
La haula wala kuwata illah billahil aliyul azim allah yakawo dauki
@IbrahimLawal-p7g
@IbrahimLawal-p7g 9 ай бұрын
Allah ya bamu ikon temakon marayu 😢
@hadizaismail8626
@hadizaismail8626 9 ай бұрын
Ya Allah kadubi marayu Dunia baki daya
@bellomuhammadyusuf742
@bellomuhammadyusuf742 9 ай бұрын
Y’a Allah muna Tawassili da Girman da Katsayin da Soyayyar da kake wa Masoyinka Bawanka Annabi Muhammad Sallallhu Alaihi wa Sallam, ya Allah dan Girmar Rahmamarka kayi mana Afwa ka kayi mana Sauqi da Sassauci da Rangwame ga dukkan Al’umar SHUGABAH Sallallahu Alaihi wa Sallama, duk wani wanda yake cikin matsi ko takura ko damuwa ko wace iri ce Allah ka kayaye masa Albarkacin Annabi Sallallahu Alaihi wa Sallam 🤲🤲🤲
@TasiuIbrahimDanalo
@TasiuIbrahimDanalo 7 ай бұрын
Allah ya kiyaye Allah yajikan musulmi. Please taya zamuyi mu samu wadannan mutanen
@fatimamuhammad8577
@fatimamuhammad8577 9 ай бұрын
Innnalillayi wa inna ilaiyirraji un allahumma ajirnifimusibati ya Allah ka rufamana asiri ka bamu mafita awannan rayuwar Allah kakawo mana dauki
@yusufsulaiman8965
@yusufsulaiman8965 9 ай бұрын
Yah Allah kabamu kudi mu taimaka ma alumma😢😢😢😢
@abubakarjoda6353
@abubakarjoda6353 9 ай бұрын
Innalillahi halinda en Nigeria ke ciki kenan subhanallah 😢😢😢😢😢😢 Allah kawo mana sauki gaba daya
@Badamasi_Zubairu
@Badamasi_Zubairu 9 ай бұрын
ALLAH yakawo mana sauki rayuwa 😢
@alameenibraheemhameed4346
@alameenibraheemhameed4346 9 ай бұрын
Gaskiya taba tausayi ,yakamata na aureta savida ehnada future nakusan Gama Yan NYSC, in short ni degree holder ne(bachelor degree comfirm)
@africahausatv5120
@africahausatv5120 9 ай бұрын
Allah yabaka ikon hakan
@AbdullahiAhmad-po7qx
@AbdullahiAhmad-po7qx 9 ай бұрын
Allah ya kawowa Jamila Sauki
@Wheelswalls11
@Wheelswalls11 8 ай бұрын
It's very painful ya Allah 😭😭
@MaryamMukhtar-r4k
@MaryamMukhtar-r4k 9 ай бұрын
Innalillahi wa inna ilaihi raji'un 😭😭😭 Hasbunallahu wa ni'imal Wakeel😢
@hadjaaichalimankaumi6460
@hadjaaichalimankaumi6460 9 ай бұрын
😢😢😢 Allah ya Kaiwa marayu dauki, Allah ya kula da lamarinsu tayaya za a iya samun Jamila ???
@HamzaZakari-ge9ek
@HamzaZakari-ge9ek 9 ай бұрын
Allah ya kawo mata dauki
@OmarSuliman-ny8uy
@OmarSuliman-ny8uy 8 ай бұрын
La ilaha illalllah😭😭😭
@bodagumeltv5918
@bodagumeltv5918 9 ай бұрын
wllhy karshen duniya ne yazo innalillahi Ya Allah kadubi rayuwar duk wani maraya ya Allah 😢😢 wllhy I feel your pain jamila😢
@RabiuAhmad-ri4xf
@RabiuAhmad-ri4xf 8 ай бұрын
Don'Allah bayin'Allah kutemakawa Wannan Matar,dasauran Marayu aduk indasuke.
@saniahmadmuhammad-h4d
@saniahmadmuhammad-h4d 9 ай бұрын
Ya Allah Allah ya kawo sauki😢😢😢 jamila😢😢
@HalimatuSanusishuaibu
@HalimatuSanusishuaibu 9 ай бұрын
Allah yasa muku mafita, yasa muku hakurii da dangana ameen.
@DaiyabuSalisu
@DaiyabuSalisu 8 ай бұрын
Ya Salam inalillashi
@hamidamohamedcharhabil6212
@hamidamohamedcharhabil6212 9 ай бұрын
Ina'lilahi wa'ina ilahi raji'oune ina'lilahi wa'ina ilahi raji'oune
@fatimaalhajiidikofamataidi1608
@fatimaalhajiidikofamataidi1608 9 ай бұрын
سبحان الله وبحمده سبحان الله العظيم
@zainabadam6366
@zainabadam6366 9 ай бұрын
Allah ya kawo Miki karshen wannan jarabawa
@latifaabdulai2288
@latifaabdulai2288 8 ай бұрын
Masha Allah ❤❤
@abubakarlawanayagi9427
@abubakarlawanayagi9427 9 ай бұрын
Wllh hankalina yatashi sosai allah yasa mudace
@saadahamza6651
@saadahamza6651 9 ай бұрын
innalillahi wainna ilaihi rajiun😭😭 i cried throughout watching
@MuhmedMusa
@MuhmedMusa 9 ай бұрын
Allah ya wada tardamu
@SlwaHarun
@SlwaHarun 9 ай бұрын
الحمدلله الذي عافانا مما ابتلاهم به و فضلنا على كثير من خلقه
@misbahuauwal9175
@misbahuauwal9175 9 ай бұрын
Ya hayyu ya qayyum ka kawo mana dauki da ikon tai makawa
@MaryamMsani-o9q
@MaryamMsani-o9q 9 ай бұрын
I want become like madina dahiru mai Shaun😞😞❤❤
@maryamidristahir3764
@maryamidristahir3764 9 ай бұрын
Hasbinallahu Wa Ni'imal Wakiil😭😭😭
@abubakarmuhammed9000
@abubakarmuhammed9000 9 ай бұрын
Allah ya kawo sauki😢😢😢
@mmb040
@mmb040 9 ай бұрын
Madina I have been following your program for a while, amma lalai sanda na zubar da hawaye akan wadan labaran matan nan. Shawara: Gani nake nan gaba idan zaku interviewing irinsu, sei ku bude musu account (in there own name) na tabata daga mai 500, 1000 har ma abunda yafi haka, kowa zai taimaka da abunda Allah ya hore masa. Duk wanda ma ya gani on BBC ya san da gaske ne. Instead of just dropping comments, zasu samu contributions sosai inshaa Allah. Allah ya saka muku da alkhairi. Ita kuma Allah ya kawo mata sauki rayuwa. Daman rayuwa kowa da irin tashi jarabawa. Allah yabaki ikon chin jarabawan da ya daura ki akai.
@SoumanaHassane-fn6yu
@SoumanaHassane-fn6yu 9 ай бұрын
Alhou akbar shobhanaala 😢
@SAFWANSAS-i8u
@SAFWANSAS-i8u 8 ай бұрын
So painful wallahi 😢
@aishahyakubu7717
@aishahyakubu7717 9 ай бұрын
Allah SWT ya kawo mata da mu mafita ta alkairi
@MaryamRabiu-sw6vf
@MaryamRabiu-sw6vf 9 ай бұрын
Allah sarki allah ya baki mafita😢
@AaAa-vc5ht
@AaAa-vc5ht 9 ай бұрын
Innallilahi wa,inna,ilaihirraji,un 😢ubangiji yashiga lamarin bayinsa
@nafisatuhussaini
@nafisatuhussaini 9 ай бұрын
This is heart touching wallahi. Please ku nemi qungiyar Hajiya Laila Othman naji irin taimakon da take badawa.
@ibrahimisakkazoueramoussa7453
@ibrahimisakkazoueramoussa7453 9 ай бұрын
Ya hayyu ya kayyoum protège nos sœurs musulmans amine 😢
@YusufSuraja-eh2yr
@YusufSuraja-eh2yr 9 ай бұрын
Subuhanalla innalillahi wa inna ilaihirraju un
@hadizamuhammed4234
@hadizamuhammed4234 9 ай бұрын
Dan Allah ku taimaka min da number da zansame ta Ina Maiduguri Dan Allah ku taimaka ku nemo hanyan da zansame ta
@HajaraMuhammadshala
@HajaraMuhammadshala 9 ай бұрын
Kinemi number fauziya d sulaiman
@Aliyusokoto
@Aliyusokoto 9 ай бұрын
Allah ya kawo musu dauki
@umarwadata1552
@umarwadata1552 9 ай бұрын
😂jamila baiwar Allah Allah sarki duniya
@zahrababaidris708
@zahrababaidris708 9 ай бұрын
Allah yasa da alkhairi uwar dakina...anty fauzia mutum ce wlh azzem da ana samun irinta aaalumma tabbas da anrage wa alumma haj umma allah yasaka da alkhairi
@adamuismail4001
@adamuismail4001 9 ай бұрын
Allah muntuba kada kamamu laifin wawaye cikimu ka tsare musifa
@HadizaAhmed-b1j
@HadizaAhmed-b1j 9 ай бұрын
😢😢Alla sarki
@adamsmohdloto9378
@adamsmohdloto9378 9 ай бұрын
Innallillahi wa inna ilaihi raju uun Hakika wanan labarin akwai tashin hnkli
@binadamtech
@binadamtech 9 ай бұрын
Allah ya basu yadda zasuyi
@fatimamuhammad8124
@fatimamuhammad8124 9 ай бұрын
Innalillahi wa inna ilaihi raji'u 😭
@harunaabdullahigarba1137
@harunaabdullahigarba1137 9 ай бұрын
Kaico rayuwa. Innalillahi wa inna ilaihi rajiun
@fatimaalhajiidikofamataidi1608
@fatimaalhajiidikofamataidi1608 9 ай бұрын
😭😭😭إنا لله وإنا إليه راجعون لاإله الا انت سبحانك اني كنت من الظالمين 😭😭😭
@nazirmusa9965
@nazirmusa9965 9 ай бұрын
Ya Allah ka kawo mana dauki ba dan halin mu ba
Fitattun wakokin Hausa biyar da suka ja hankalin mutane a 2024
4:25
BBC News Hausa
Рет қаралды 11 М.
Shirye-shiryen Mahangar Zamani da suka fi tashe a 2024
4:50
BBC News Hausa
Рет қаралды 2,7 М.
“Don’t stop the chances.”
00:44
ISSEI / いっせい
Рет қаралды 62 МЛН
Сестра обхитрила!
00:17
Victoria Portfolio
Рет қаралды 958 М.
UFC 310 : Рахмонов VS Мачадо Гэрри
05:00
Setanta Sports UFC
Рет қаралды 1,2 МЛН
Cat mode and a glass of water #family #humor #fun
00:22
Kotiki_Z
Рет қаралды 42 МЛН
'Zargin da Janar Tchiani ya yi kan Najeriya ba gaskiya ba ne'
3:42
BBC News Hausa
Рет қаралды 7 М.
Muhimmancin Ranar Kirsimeti ga mabiya addinin Kirista
2:59
BBC News Hausa
Рет қаралды 1,1 М.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Khadija Mai Numfashi
6:27
BBC News Hausa
Рет қаралды 27 М.
Dalilan da suka sa manyan mutane neman mafaka a Rasha
1:40
BBC News Hausa
Рет қаралды 6 М.
Abin da na fi tunawa da Rabilu Musa Dan Ibro - Rabiu Daushe
2:50
BBC News Hausa
Рет қаралды 11 М.
Jihar Gombe na fatan ƙwace matsayin cibiyar masana'antu ta arewa
2:01
...Daga Bakin Mai Ita Tare da Ibrahim Abdullahi Fagge (Iliyan Laure)
4:55
Ku San Malamanku tare da Gwani Yahuza Gwani Saleh Danzarga
9:45
BBC News Hausa
Рет қаралды 3,9 М.
“Don’t stop the chances.”
00:44
ISSEI / いっせい
Рет қаралды 62 МЛН