Brigitte famille walahi wanane magana gaskiyane kouma allaha yayi moukou albrka kouma gaskiyane 🇳🇪 🇳🇪 🇳🇪 ❤❤❤
@rabiunura4356Ай бұрын
allah yasaka da alkairi 🙏 allah yakarawa rayuwa albarka
@FatimaUsman-o9fАй бұрын
Allah ya huci ran ordinary president Allah ya mana jagora 🙏🙏
@زيتزيت-د6ع29 күн бұрын
Shehul islam allah yasaka maka da alkhairi nageriya kam sai ahankali allah yataimakemu yarabamu damulkin azzalumai yacan zamana da wAyanda zasuyimana adalci
@PEN-Mawii21 күн бұрын
TABBAS ILIMI ARZIKINE YA ALLAH KABAMU ILIMI MAI ANDANI ALLAH YA KARA MARAYUWA ALBARKA FIDDUNIYA WAL'AKHIRAH
@زيتزيت-د6ع29 күн бұрын
Me bekete familin allah yasaka maka da alkhairi allah yaqaramaka basira wallahi duk abinda kafada gaskiyane
@MuhammadShettima-n5y22 күн бұрын
Brekete family Allah yarabakada Sherrin ma sherrata Allah yasa kashiga Aljanna BREKETE FAMITY wllh nasa ansau ke alqur ani maigirma dan niyar Allah yakareka dakwani bala I wandakasani Da Wanda bakasaniba Allah ubangiji kashiga Aljanna Ameen
@bashirabubakar713Ай бұрын
Is very important, and is true
@ShituIsmailaАй бұрын
Wannan gaskiyane Jamura Mugane insha Allah
@adamuibrahim2768Ай бұрын
Allah ya sakada Alakiri
@bashirabubakar713Ай бұрын
Gaskiyane
@MusaAbdullahi-n8bАй бұрын
Tatdi familibarkatai kayimagana barkatai
@umarrabiu6298Ай бұрын
Gsky oga kayi kokari sosai Allah saka maka da alkhairi amma ni dai iya sanina ba inda ake hana musulmi muamula da Christian sai dai son zuciya irin na wasu mutanen
@mamanjaafar6507Ай бұрын
Wannan gaskiyar ce ba'a son a fadi sai a hayayyakowa mutum ace yayi sabo😢
@أمريحان-ن9د29 күн бұрын
Mutum fa da yayi tambaya se ace yayi sabo. Alhalin shi addini dole in se da tambaya. Musamman mu addininmu musulunci, addinin gaskiya Yana da amsar kowace tambaya
@UsmanChu-qb4nb26 күн бұрын
mu amala da Wanda ba musulmi ba babu laifi indai bai nunamaka kiba