MAIMUNA BICHI: Gwanar Girke-Girke a Amurka

  Рет қаралды 8,341

Usman Kabara

Usman Kabara

2 жыл бұрын

Maimuna Sulaiman Bichi da aka fi sani da ‘yar Bichi ko Lolo’s Kitchen ‘yar asalin Najeriya ce ta suka dawo Amurka da zama tun tana shekaru 15 da haihuwa. Ta kuduri aniyar bude gidan abincin da zai kware a girke-girke musamman ma irin na gargajiyar Hausawa.

Пікірлер: 20
@aliyusani1911
@aliyusani1911 11 ай бұрын
This is great Mallam Kabara, I am really impressed Allah yataimakeka yabaka Nassara
@fatimausman811
@fatimausman811 2 жыл бұрын
Masha.Allah tabarakallah shirin yana kyau mungode sosai
@abdallahissahak6901
@abdallahissahak6901 Жыл бұрын
Yau she zakai magana dani ina libya 🙏❤️
@nazeerahmad5039
@nazeerahmad5039 10 ай бұрын
😂😂😂 me zeyima Wanda Idan Kaji matsi A kasa ma da gudu zaka iya komawa gida
@nababaauwal4662
@nababaauwal4662 2 жыл бұрын
Gaskiya ne usman ina Jin dadin shirinka kana kara min ilimi Allah ya bamu sa a,
@mbasheertanimu6206
@mbasheertanimu6206 2 жыл бұрын
Oh okay. Naji Dollars Kitchen
@abdsadibrhim6073
@abdsadibrhim6073 2 жыл бұрын
Malam usman Allah ya taimaka Lolo Allah ya qaro kasuwa🙏🙏
@albishir5891
@albishir5891 2 жыл бұрын
Munajindadin shirin nan domin wannan zai karfafawa mutanan dake wace guiwa domin karfafa harshensu. Saide yakamata a runga dantaketa lokacin hirar domin zaifi gayatarwa
@xainabummeexeezeesarki5786
@xainabummeexeezeesarki5786 2 жыл бұрын
MashaAllah 👏 Allah ya ma rayuwar mu akbar 🤲 don hasken ma'aikin Allah ( S 🤲 A 🤲 W)
@mustaphaabdullahi9766
@mustaphaabdullahi9766 2 жыл бұрын
Allah Ya taimaka
@auwaluba9573
@auwaluba9573 2 жыл бұрын
Allah ya taimaka mallam kabara, naka kokari Allah yakara daukaka da wanna aikin da kakeyi
@mbasheertanimu6206
@mbasheertanimu6206 2 жыл бұрын
@Usman Kabara A wani states ne gidan Abinchin nata yake?
@usmannadaboadodaura9463
@usmannadaboadodaura9463 2 жыл бұрын
Masha allah 👍❤️
@adamamaibukar3682
@adamamaibukar3682 2 жыл бұрын
Masha Allah
@user-cu2wb3uy9b
@user-cu2wb3uy9b 2 жыл бұрын
😘😘👍👍🍹
@user-fi3ck8zv3g
@user-fi3ck8zv3g 2 жыл бұрын
Masha Allah 🥰
@prince1suleiman725
@prince1suleiman725 2 жыл бұрын
In way you look like Hadiza Gabon. I wish you all the best in your career, kindly don’t forget home I mean assisting people back home.
@albishir5891
@albishir5891 2 жыл бұрын
Munajindadin shirin nan domin wannan zai karfafawa mutanan dake wace guiwa domin karfafa harshensu. Saide yakamata a runga dantaketa lokacin hirar domin zaifi gayatarwa
@fatimaharuna7589
@fatimaharuna7589 2 жыл бұрын
Thanks so much
AISHA RIMI: Marubuciya a kasar Birtaniya
18:26
Usman Kabara
Рет қаралды 21 М.
HALIMA DJIMROA: 'Yar Jarida
1:00:56
Usman Kabara
Рет қаралды 15 М.
Cat story: from hate to love! 😻 #cat #cute #kitten
00:40
Stocat
Рет қаралды 15 МЛН
ELE QUEBROU A TAÇA DE FUTEBOL
00:45
Matheus Kriwat
Рет қаралды 28 МЛН
Bro be careful where you drop the ball  #learnfromkhaby  #comedy
00:19
Khaby. Lame
Рет қаралды 49 МЛН
Why You Should Always Help Others ❤️
00:40
Alan Chikin Chow
Рет қаралды 8 МЛН
Baturiya mai rayuwa a mota
10:04
Usman Kabara
Рет қаралды 4,2 М.
BAKAR KISHIYA 2021 Episode 1
14:22
Abdu Boda 2021
Рет қаралды 899 М.
Hawan Idin Babbar Sallah a Masarautar Dutse
5:19
Dutse Emirate Council
Рет қаралды 9 М.
Gaskiya Akwai Babban Darasi A Wannan Aure..
10:30
AL-Ishara TV
Рет қаралды 17 М.
Yanmata Masu Maganin MANYAN Mutane kalli.. Abin Mamaki 2019
4:41
BAKON ALMINHAJ FATI NIGER
29:35
Kafee Umar Ilyas
Рет қаралды 331 М.
Wai me za’a chanza a Kudin Nigeria?🧐
4:43
Hausa Guy
Рет қаралды 4,8 М.
Bikin babbar sallar Hausawan Amurka
38:53
Usman Kabara
Рет қаралды 3,6 М.
ALIYU MUSTAPHA LAWAL: Ya shiga gasar wakar Larabci
26:18
Usman Kabara
Рет қаралды 16 М.
Cat story: from hate to love! 😻 #cat #cute #kitten
00:40
Stocat
Рет қаралды 15 МЛН