Allah ya taimaki Dr Abdallah gadan Kaya ba abinda zai faruwa dachi in cha Allah
@zeelahabdulhameed8332Ай бұрын
Allah yasakama dr idiris duk abinda yakefada ahankali. Munaganin.gaskiyarshi
@AissataIbrahim-oz5pjАй бұрын
Nigeria inazaka damu 👀allah yakarechi dagacherrin mahasada 🤲🏽🤲🏽🤲🏽
@AbuIsmaila-xb9duАй бұрын
Allah ya kawo karshen Duk wani makiyan malamai mu samman na Sunnah Allah ya kawo karshen kauran Bauchi tunda Malama ne ya ke kiyayya da su
@hauwwamustapha729Ай бұрын
Ameen ya Allah
@salamatufkadamuАй бұрын
Amin ya hayyu ya kayyumu ya Rabbil Alamin
@yusufabdullahi5954Ай бұрын
Allah sarki malan Abdullah kayi hakuri haka annabawa da muminai sukayi fama da makiya Allah da manzonsa
@zynarbmustapher6588Ай бұрын
Allah zai Kare mana malaman mu na sunnah Nan gani Nan bari in Sha Allah sai dai makiyan musulunci Dan dariqa su mutu da hsushin ku.
@ChefChef-q7tАй бұрын
Indai mutanan tinubu ne, ba abunda basu iyayi. Inna gaida Dr Abdullah.Allah ya kareka ga mutanan tinubu amen suma amen.
@adamuibrahim2768Ай бұрын
Allah ya saka da Alakiri Alhamdulillah
@RoufaiEzangoАй бұрын
Innallilah wa ina illehu rajun Allah yasakama malan da alheri
@HarounaAbdou-c7xАй бұрын
Allah ya kubuta da malan ya hayyu ya kayyum ❤❤❤
@nafiutahirbalarabeАй бұрын
Mallam, Ku Dinka fadin gaskiya don Allah, Ka na cewa Governor in Bauchi ya na mutumta Mallamai, A ina Kenan? Yanxun duk wulakancin da ya yi wa Dr Idris mutumtawa ne KO?
@AliyuAbubakar-z1xАй бұрын
Allah yaka redr Abdallah gadongaya
@salamatufkadamuАй бұрын
Allah ya fidda mlm ya Bayyana gaskiya ya mana maganin munafukai Azzalumai da abokan gaba
@AbdulrazaqIdris-z9zАй бұрын
Malam yanzu duniya ba'ason gaskiya sai kadan daya cikin mutane
@هيموكنك-ظ3خАй бұрын
Wallahi duk wanda yake fada da malamai ko shugaban kasane zaiwulakanta malamai to da talakawa yakefada damu yakefada koma insha Allahu sai yawulakanta
@AboudramaneTangara-q7pАй бұрын
Nigeria 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@AisaLikeАй бұрын
Wannan abin beyiba kar aiyiwa malanhaka
@YauOil11 күн бұрын
Karyakakiyi munifuki makarhci banza jikukin dan ta ada danfudiwu
@YauOil11 күн бұрын
Munifuki jikukin Dan ta ada danfudiwu karyakakiyi monafuki jinin ta adanch ne kufulani bakuda asuli fulani
@SameerAlhajinuhuАй бұрын
Wasannan jakan yan siyasar ba abinda suka sani sai jakanta.
@ABDULSALAMAHMED-ze4ueАй бұрын
Wannan malamin kajuya magana ba gaskiya kafadi ba
@KhadijaAli-h2iАй бұрын
Bala kauran bauchi
@ahmedrufai6545Ай бұрын
Mal. Don Allah arinka fadsn magana yadda take. Dr. Gadon kaya . Sai yatura suna
@zainabmaliyu203Ай бұрын
Nikam ba'a sabon Allah a Bauchi ne? Allah ya tsarkaketa ne? Sai da kuce da sauki .